Sashe 88
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M Shakur 79 & 80 _HOW TO SUBSCRIBE_ _Zaki turo 300 to account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO, marasa banki can buy MTN card 300 kituro_ _duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in bakida kudin biya karki karanta, inkika karanta keba yar halak bace Wajen gadon Rahima tayi gabanta nafaduwa sosai albasan data yanka takai jikin hancinta ta shafe ajikin hancin nata kafin ta danne albasan daidai wajen, almost 2min Rahima ta shiga wani irin tari na wanda baida karfi ko kadan ajikinshi, da sauri Ummi ta dagota ta zauna kan gadon tasa kanta akan cinyarta jikinta mugun zafi tana kiran sunanta. "Rahima, Jewel, Jewel" Ummi takira sunanta adan dimauce ganin yanda takeyi kaman zata mutu, da kyar ta iya bude idanunta dasukai jajir tadaura su kan Ummi, ajiye ta kawai Ummi tayi tacire mayafinta ta ijiye nan kan madubi tabude bayin ta shiga ruwan zafi tahada mata sosai sanan tafito tazo gaban gadon Rahima na kwance yanda ta barta ko motsin kirki bata iyawa sai nishi take kaman zata mutu bama ta iya kuka, wani mugun tausayi Ummi taji tabata da sauri takama hannuwanta tace "sannu, sannu Jewel, sorry, zomuje na kaiki bayi" ahankali Ummi ta dagata tai kasa tsayuwa Rahima tayi kaman Ummi ta daga paper haka takeji tabi gadon da kallo tana buga salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un Sameer zai kashe yar mutane" jinin data gani ya bala'in bata tsoro, tsayar da Rahima tayi da kyar sanan takama hannunta tadaura a bayan wuyanta sanan takai hannunta gefen cikinta tarike ta gam tajata, kasa daga kafa Rahima tayi sai jini daya shiga bin kafafunta yana gangarowa kasa da yawa salati Ummi tayi dan ta tsorata tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, you are bleeding kar jininki ya kare, zauna" mayarda ita kan gado Ummi tayi gabanta nafaduwa da sauri tajuya tai wajen kayan Rahima data gani a akwati anan kasan dakin ta shiga dubawa pant taciro da pad da Allah yataimaketa tagani sanan tadauko wata yar doguwan riga tadawo wajen gadon, hannunta narawa sosai tahada mata pad guda biyu jikin pant din sanan takama kafafunta tasaka mata tawuce bayi da sauri towel tadauka ta tsoma a ruwan zafin data hada tafito dashi tazo kafafuwa ta dasuka baci da jini ta shiga sharewa jin muryan Noor yana kwala mata kira yasa tace "help Sameer to his room ya shirya we are going to the clinic now ina zuwa ganinan fitowa" tai maganan tana share mata jinin saida tagama tass sanan takoma bayi ta wanke towel din tass ta ijiye tafito, doguwan rigan tadauka ta zura mata sanan tasake komawa akwatin ta nemo wani karamin hijab tazo ta saka mata sanan tadan dagata ta janye zanin gadon daya mugun baci ta shiga bayin Rahima ta saka a washing machine tafito tana kallon yanda katifar itama tai stain but batada lokacin gogewa, juyawa tayi tafice, ganin Sameer da Noor basa falon yasa tai dakin Sameer tun kafin tabude kofa takejin kakarin aman Sameer alluran was way to much for him, over dose Mummy tamai sosai hakan yasa wanan mugun ciwo yakamashi yahade mai da zazzabin dayake yi da safe. Da sauri tabude kofa ta shiga hango Sameer da Noor dake rikeda shi tayi abayinshi yana kwara amai kaman zai sume Noor namai sannu, da sauri tai bayin cikeda mugun damuwa tace "har yanzu bai dena aman ba Noor" hannunshi Noor yamika mata yace "Ummi rikeshi dan zai iya fadi ina zuwa" rikeshi Ummi tayi gabanta nafaduwa sosai idan akwai abinda ta tsana shine taga yaranta na rashin lpy, wardrobe dinshi Noor yaje yadauko mai wata simple t-shirt dinshi Black mai v- neck sai wando da belt yadawo bayin lokacin aman ya tsaya towel yadauka yajika ya share mai baki da wuya da kirji daya bata sanan ya rikeshi da taimakon Ammi suka iya sakamai rigan, sanan yasaka mai wandon suka fito daga bayin Noor suka fita dashi waje bai gani wlh sai magana dayakeji sama sama his eyes are blur amota sojoji sai yimai sannu suke ganin ogansu ba lpy, a motan shi Noor yasashi zai shiga Ammi tace "muje ka dauko matar, saura ita, itama ba lpy" da sauri Noor yace "subhallahi" ya kalli sojojin dasuka zagaye gaban motan yace "stay here dashi" sanan yabi Ummi sukai cikin gidan suka hau stairs sukai small palor abu yataka dayaji yay kara hakan yasa yadaga kafafunshi tareda kallon kasa ganin syringe yasa ya tsugunna ahankali yadauka yana kallo ganin dan ragowan ruwan allura mai kala baki baki, da sauri Ummi tace "alluran miye wanan kuma?" tashi Noor yayi saikawai yajefa syringe din cikin aljihun shi yace "I don't know" dakin Rahima Ummi tabude suka ta shiga yana biyeda kallo daya yama katifar yadauke kai da sauri, karasawa wajen Rahima dake wani irin nishi Ummi tayi tace "innalillahi this girl is in pain, zoka dauketa Noor mutafi" ahankali Noor yataho yanda yaga tanayi yaji wani irin mugun tausayinta aranshi dan shi mutum ne yabada bala'in tausayi yafi all the four of them tausayi, Ya Sameer kuma yafi dukansu jarumta da courage dan baya mantawa da Baban su yarasu shi kadai ne baiyi kukaba ya daure sanan ya jagoranci komi dashi da Baffa sukama Abban su wanka, shi Muhammad kuma is very simple, Allah ya yishi da bala'in saukin kai sai Mu'az, Mu'az very innocent ga shegen surutu akun gidansu kenan, daukan Rahima yayi ahankali yaji jikinta kaman wuta yawuce yafita daga dakin Ummi biyeda su harsuka sauka kasa, kofar falon Ummi tarufe tazaro key daga bayan kofan ta kulle kofar da key tasa key acikin purse dinta sanan suka tafi, abaya ya kwantar da Rahima Sameer kuma ya zauna agaba amma ya kwantarmai da kujeran ya rurrufe kofa itakuma Ummi takoma motarta direba yajasu sojojin na dagamusu hannu suka tafi. Babban clinic dinsu, wani private asibiti da family su duka ke amfani dashi Noor yatafi, dayake an sansu da mai asibitin abokin Abban su Sameer ne kafin yarasu aka karbe su akai emergency room da Sameer, Rahima kuna aka shiga da ita wani daki Ummi tabisu shikuma Noor yabi Sameer. Yanda Rahima ke nishi yasa da sauri aka shiga mata fixing drip aka samata oxygen sanan babban likitan dake dubata ta kalli Ummi tace "meya sameta haka Madam?" tana maganan idanunta suka sauka kan riganta daya jikeda da jini da sauri Dr ta yaye rigan tace "My God she is bleeding, wat happen to her" batare da Ummi tabari sun hada ido ba tace "I think she had a tea" da sauri Dr dayake musulma ce tace "subhallahi, take her to tea theater girls" tama nurse din magana tana kwance agogon hannunta tana zare zobunan ganin Yanda Ummi tayi yasa takamota suka fito daga dakin kujera ta nuna mata tace "just sit here your daughter will be fine okay am coming" tai maganan tana wucewa theater, Noor ne yadawo wurin yazauna kusada Ummi data mugun damu yace "ina suka kaita Ummi?" ahankali Ummi tace "theatre" dan jim yayi baice komiba, chan Ummi tamika mai wayanta tace "nemomin number Baffan ku?" karban wayan Noor yayi ya shiga binciko number yace "Ummi da ba'a kirasu ba banso kowa yasani" girgiza kai Ummi tayi ahankali tace "Baffan ku mahaifin kune idanda mahaifinku nada rai adole yazonan ko Sameer danshi ne kuma shi mahaifinku yaba amanar ku" dialing number Baffan Noor yayi yamika mata takarba takara akunne ta sanar da shi yanama kan hanya ne yace mata bari yay kwana yazo. Wani likita ne yafito yana share zufa da towel da sauri Noor yatashi Ummi zata tashi Noor yace "Ummi please ki zauna kinsan yawan tafiye tafiyen nan might result to a problem" ahankali Ummi tace "to amma ya Sameer din?" murmushi Dr yamata yace "sweet mother kenan bamu da kaman ku your son is fine" sanan ya kalli Noor yace "you are his brother right?" gyadamai kai Noor yayi hakan yasa Dr yace "come with me" binshi Noor yayi har zuwa office dinshi yanunama Noor wajen zama sanan yakarasa ya zauna yana cire lab coat din jikinshi, yace "we were lucky to stabilise his condition wlh inda ace kunbar shi baku kawoshi hospital ba daya rasa ranshi dan he took overdose na sex arousal inducement injection, and daban daban aka hada masu karfin bala'i dasukafi karfin jininshi, maza sun kasa gane cewa amfani da wanan abin baida kyau kaga kaman su Viagra da sauransu dasuke karama mutum karfin sha'awa kaji kana bukatar mace duk sunada illa, zakai having sex dinfa kagama but zai sakin maka mugun zazzabi da ciwon kai wasu har rayukansu magungunan nan ke costing nasu, barinma shi daya hada kala kala daban daban Allah he is lucky Allah yace yanada sauran kwana aduniya saisa kuka kawoshi on time, yanzu mun tsotse all maganin daga jikinshi sanan munyi stabilising nashi, sai magungunan dazan rubuta maka da you will have to get them for him" gyadamai kai Noor yayi ahankali dudda kam yaga alluran a kasan dakinsu but yakasa gasgata Ya Sameer can do something like that, mezaiyi da sexual inducement drugs, gaskiya ba Ya Sameer akwai dai wani abun akasa. Karban prescription sheet din yayi yafita daga office din yay pharmacy yasayo magungunan yakaima Dr, Dr ya karba sanan yafito yadawo wajen Ummi ya zauna, ganin anyi la'asar yasa yawuce yafita la'asar yayo a masallaci sanan yafito yadawo cikin asibitin yazauna kusada Ummi. Dr data duba Rahima ne tadawo daga theater ganin Ummi da Noor yasa tace "please kubiyo ni zuwa office dina" tashi Noor yayi da taimakon shi yadaga Ummi ta tashi tana takawa da kyar sukai office din Dr, kujera ta nuna musu, zaunar da Ummi yayi sanan ya zauna dayake ta sansu sosai dan she is use to the family tace "Mummy who rape that girl? Innalillahi wa innailaihi raji'un baida zuciya ne eh, baida imani ne ina imanin shi yaje, me yarinyar nan tamai yay raping dinta harda tear........" da sauri Noor yatashi yafita dan bazai iyajin sirrin yayan shiba ko kadan he finds it disrespectful yafita tareda rufo musu kofa yay hanyar dakin da aka kai Sameer din.