Sashe 107
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kaman zaiyi kuka yadan tura mata baki kara kankamemai hannu tayi chan karshen muryanta tai magana tace "sorry Baby Ya Sameer, oh I mean Baby Baba Sameer" hararan ta yayi dan duk intace mai baba kunya yakeji shi baimaso yana tunawa cewa tana matsayin yarshi ce, boobs din ya zakulo ahankali ya shiga murza nippy din shima ya lumshe ido kaman yanda ta lumshe tanajin dadi kaman ta shige jikinshi takeji, yanda yake silsile nipple din yasa wani bacci mai shegen dadi ya Kwasheta. Har suka kai gida bai dena shafa boobs dinba, saida sukai parking sanan yazare hannunshi tareda gyara mata bra din yadanyi tapping face dinta tabude idanunta ahankali ta kallai, ganin suna guda yasa ta mike fita yayi yafito da ita ya kama hanyar dakinsa zata bishi Ummu ta kwala mata kira. "Rahima" da sauri ta juyo shima juyowa Sameer din yayi Ummi tace "jekai wanka Sameer kazo, magungunan ta zata sha" ko kadan bakiji dadi ba amma hakanan yajuya kawai yay shashin shi, itama Rahima jitayi wani iri ahaka tabi su Ummi da su Siddiqa sukai flat din Ummi, su Siddiqa sai magana suke da Safa dake jansu da hira dan yaran sun dawo abin tausayi. Bangaren baki su Safa da Momma da Abu suke dakenan cikin flat din a upstairs dan Ummi batadauki any daki a upstairs ba sabida matsalan kafanta, su Siddiqa kuma sai Ummi takai su dakin dake kusada nata tana musu barkwanci tace daga yau ta rikesu sai sunyi mata wata zasu tafi zatace ma Abban su yakawo musu kaya, dudda yaran are not comfortable sabida abinda Mummy su tama Rahima amma they couldn't help it duk suka saki jikinsu dan babu mai kallonsu da fuskar tsana ko kyara ko wani abu, gidan yacika makil, su Muhammad duk sukai flat dinsu da matayen su, Abba kuma da Baffa na chan falon Abban su Sameer a sama suna magana yana sanar da Abba ga matar shi da yaranshi nan zuwa dan tuni ya sanar dasu abinda ke faruwa. Masu aiki kuma na kitchen ana girke girke, Rahima kuma Ummi takirata dakinta dan tana tareda su Siddiqa ne, tabata magungunan ta sanan tahada mata wani ruwan magani da aciki take sit bath taje bayi tayi sanan data fito ta zuba mata yogurt da magani tabata tasha. Da magrib mazan duk suka fiffito suka tafi masallaci dan sallan magrib, a lokacin su Asiya da Maman su suka iso gidan, haduwa akayi a falo anata hira Asiya kaman ba itaba sai hira take dasu Siddiqa dasuka saki sosai sosai kaman basuba Rahima nata dariya tana ganin Asiya ta dauke kai kaman bata taba dariya ba, saukowa Safa tayi ta shigo falon cikin wani simple bakin gown daya mata bala'in kyau tazo falon gefen Siddiqa tazo ta zauna ahankali dan Rahima na kusada Siddiqa ahankali tace "sannunku" tsaki Rahima taja tamike tsaye ta kalli Siddiqa cikeda masifa tace "niya Siddiqa kutashi kumu tafi dakin mu" 96&97 Ahankali Safa ta kalleta jitayi kaman zata fashe da kuka saikuma ta danne calmly tace "you don't have to leave sabida nazo, bari ni natafi" cikeda rashin kunya Rahima tace "better" tadauke kai tana kallon wani gefen, ahankali Safa ta tashi takoma dayan kujeran dake facing nasu Siddiqa indasu Asiya da Luba da Zeena ke zaune ta zauna kusada su tana hira dasu, rasa natsuwa Rahima tayi sai uban tsaki takeja harsaida Siddiqa tace "wai bazaki dena tsakin nan ba" murguda baki tayi ta ballama falon harara tace "shishigi ba kwarjini mutum yawani kama yazo kaman mun kirashi" bude kofa Ummi tayi tafito tana murmushi tace "duk yaranane haka afalon" dariya suka mata daidai mazan sun dawo, bude kofa Mu'az yayi ya shigo su Baffa biyeda shi aka zazzzauna, Rahima sai kallon Ya Sameer take kaman yanda shima yake kallonta. Abinci aka gabatar dashi Abba yakasa iya sakewa yaci abincin da kyau sabida yanda yaga Safa ta kara kyau, he can't forget ranan daya fara daura Safa akan idanunshi yana cikin driving on his way to the office dasafe yaga wata faran yarinya da shigan makaranta tana sanye da uniform din Turkish International school tana kuka sosai kan titi hakan yasa ya gangara yay parking agabanta yaja glass din motarshi ya kalli fuskarta ita tsabagen kuka ma takasa kallonshi yace "lpy kike kuka yarinya" daga jajayen daradaran idanunta tayi ta kallai saida gabanshi yafadi cikin kuka da shagwaba sosai tace "I left my waec ID agida na manta dashi and direba na yariga yatafi kuma banda kudi duk abin hawan dana tare nace yakaini gida amman banda kudi saiyay tafiyan shi" dan dariya Abba yayi dan ta bala'in bashi dariya yace "ai kikace musu bakida kudi bazasu taba kaiki ba, now clean those tears ki shigo na kaiki gida ki dauko katin, wat time is your paper starting?" bude motar tayi ta shiga tana goge hawayen tace "by nine" da sauri Abba ya kalli agogon hannunshi yace "subhallahi anma fara bari muyi gudu, inane gidanku?" ahankali tace "maitama" jan motan yayi da gudu cikin 15min yakai katafaren gidan su awaje yay parking fita tayi ta shiga gidan ko 2min batayi ba tafito rikeda katin tana dariya sosai ta shigo motan Abba tarufe Abba yatada motar yace "yanzu andena kuka ana murmushi, Ya sunan ki?" ahankali tace "Safa amma kowa agida Baby yake cemin" "iyye baby, baby wanene to?" ashagwabe tace "Baby Abu da Momma, kaga nine only child dinsu, inata cema Momma nita haifamin kanu taki" "idan bata haifa miki ba keba saikiyi aure ki haifa ba, kinason yara?" da sauri ta gyadamai kai tace "ina bala'in son yara, yarinyar mai aikinmu ko in mamanta zasu tafi gida tazo karbanta awajena har kuka nike" sosai Abba yaji yarinyar na bala'in burgeshi, ahankali yace "how old are you?" batare data kalleshi ba tace "19, kawayena saisuyita cewa wai karya nike banfi 15 ba sabida wai ni yar karama ce amman kaga wlh wlh ni 19yrs nike, kama gani" ta taso kusada Abban har kafadanta na gogan nashi ta nunamai waec card dinta da kyar Abba ya saita kanshi da wani irin shegen kamshi take batare daya kalli waec card dinba yace "nagani, koma ki zauna abinki, koma banga katin ba ni ai believe you, koma ki zauna" komawa tayi ta zauna tana murmushi baisake cemata komiba har sukakai makarantan yay parking fitowa tayi ta zagayo ta wajenshi da saurinta ganin haka ya saukar da glass din kasa, murmushi ta sakinmai tace "thank you, you are such a good man, ya sunan ka?" murmushi yamata yace "my name?" gyadamai kai tayi da sauri yace "sunana Sambo Rikadawa" da sauri ta maimaita sunan tace "Sambo Rikadawa I've heard of this name before" tai shiru tana tunani tana juya ido shikuma use the moment ya kalleta da kyau, batada wani girman jiki amman tanada boobs sosai dan babu hijabi kan uniform din sai berret katsemai tunani tayi tace "current affairs man!" fuskanta ya kalla da sauri tace "yes a current affairs nataba ganin sunanka u are the chief judge yay" tashiga clapping hannu, murmushi yasake mata yace "wuce kitafi Hall kinata wasting time anan" murmushi tamai tace "ai maths ne kuma na iya sosai" ahankali yace "good dudda haka kitafi is exam stop playing with exam" gyadamai kai tayi fuskarta yanuna mai karara bataji dadin yanda ya korata ba, hakanan saiyaji he is feeling bad sabida yanda yaga mood dinta ya chanza ahankali tunani yashiga yi mezai cemata ko tayi murmushi dan bayason ta shiga exam ahaka it might affect her. "in dawo in dauke ki?" shine kalaman dayaji bakinshi ya furta batare daya bada authorization ba, hartakai wajen gate jin maganan shi yasa tajuyo da sauri ta kallai tareda gyadamai kai da sauri, murmushi yamata yace "shikenan zanzo tunda kince nazo, karfe nawa kuke tashi?" ahankali tace "by 2 zan gama komi" murmushi yamata yace "okay zanzo by two, shikenan?" gyadamai kai tayi yace "to go and write your exam Allah bada sa'a" "Ameen bye" shima bye bye yamata ta shiga school shikuma yaja motarshi, haryakai office dinshi tunanin ta yake, yarinyar ta bala'in burgeshi ne kawai, har lokacin azahar yayi yaje yay salla samin kanshi yayi da shiga bakery store din dake building din office dinshi yasai mata snacks dayawa sanan yakoma ya shiga mota yaja har zuwa school din but sai yay parking tabayan motoci yanda kozata fito bazata ganshi ba, karfe 2 dot tafito ta tsaya gaban Gate din tana kalle kalle ganin batagan shiba saiga wani dayay parking mota da alamu direban tane yace tazo su shiga mota yaga ta makemai kafada ta tsaya tana kalle kallen duk motar dazai shigo yakuma tafi tana kallon agogon hannunta, ganin har 15min after 2 yasa taji wani kuka yazo mata hawaye sharrr suka zubo da sauri ta share hawayen tajuya ahankali tai wajen motarsu, kaman daga sama taji anatse ance. "Baby Momma" juyowa tayi da bala'in sauri ganin Abba mutumin da yau kawai tasanshi amman tarasa mesa takejin shi haka aranta yasa tafashe da kuka sosai bamata damu da yanda student ke kallonsu ba dudda dalibai basu kawo komiba dan Abba yafi kama da Babanta a idanunsu ba saurayinta ba, cikeda dan tashin hankali Abba yace "common stop crying kinga anata kallon mini ke, bakisan yan mata basa kuka ba, dena kuka stop crying okay" share hawayen tayi tace "mesa bakazo ba bakaine kasamin raiba" kaman yanda tai magana Abba yayi yace "banzo bane kike ganina anan har kinamin magana Babyn Abu" murmushi tayi tace "laaaa baka manta ba" gyadamata kai yayi yace "eh ban manta ba diyae Momma da Abu ta, kinga motana chan a chan baya nai parking inaso naga ko zaki neman koko zaki shige mota kitafiyan kine" murmushi tayi tareda washemai baki, ledan snacks din hannunshi yamika mata dana drinks yace "I know you must be hungry by now ko" gyadamai kai tayi yace "I got snacks for you" inda normal normal ne bata taba karban abu daga hannun strangers wayanda bata sansu ba amman na Abba she couldn't say no ta karba ahankali, bayan motan yabude mata yace "shiga ki zauna kici to" shiga tayi kaman yanda ya umurceta ta mata gefe tace "to kaima ka shigo" girgiza matakai yayi yace "I have to go back to