Sashe 116
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rataya jakan ki akafada, I wanted to kill him out of jealousy, Rahima ina mahaukacin kishinki I can stand seeing any man ya matso kusada ke I can't, kiyafemin but kishi ki abune da bazan tana iyawaba har sai randa Allah ya zaremin numfashi daga kirjina, I am so sorry kiyafemin karki gujeni mu raini kyautar da Allah yamana ijiye acikin cikin nan naki tare please my love" yay maganan yana kuka sosai yana shafa cikinta, dayake tun dazu Dr yagaya mata tanada ciki tai barin daya yasa maganan baizo mata a bazata ba, yanda yake kukan ya bala'in bata tausayi, tanajin haushin shi sosai ba wasaba amman saita shiga tunani mai zurfi, babu abinda Sameer bai mataba aduniyan nan da ace yau babu Sameer da yaya zaitayi? Shiya tsamota daga rayuwan wahalan da Mummy ta jefata ciki? Yakaita rehab? Kira daya tama Sameer da Wadugaga zai raping nata yatuko mota tundaga Abuja zuwa gombe, yakira Dr aka bata magunguna, yasiya mata kaya ya maido da ita gida, ayanda Abba ya zuciya dabadan Sameer da yanzu halan Abba ya aura mata Wadugagan, the best Man a duniyan shine wanda a kullum burinshi ya tsamoka daga wahala, daga bala'i daga aikin bata zuwa rayuwa madaidaiciya, babu man like Sameer, this mistake is too small tace zata gujeshi sabida haka, banda ma haka ko Allah tasan yanzu tanama Sameer wani irin son da bata taba yima kowa irinshi ba, hannu tadaga ahankali tadaura kanshi, dago kanshi tayi ahankali ta kallai kaman yanda yake kallonta idanunshi fal hawaye, ahankali tasa hannu tasharemai hawayen sanan tawani irin rungume shi kaman yanda ya rungume ta back shima tafashe da kuka sosai tace "I love you Ya Sameer dina, I love you so much, kamin komai tayaya zan gujeka? U are my backbone, u are my entire life, you are my world Lieutenant Sameer Simran Sameer, in my whole entire life you are the only thing the chasing you favoured me, I love you Jaan" ahankali yace "I love you Jaaanaa" dago kanshi yayi ahankali ya shiga yimata kiss na almost 5min sanan yasaketa, murmushi tamai tace "shiga bayi ka wanke fuskan ka banso ace Sojana yadawo rago, I love you so much Ya Sameer dina, karka damu I promise you a hot sextour idan naji sauki" hannu yadaura kan gabanshi yana kallonta yace "Omg kina magana haka u wi turn me on, kinsan ba hankali gareta ba wanan" yanuna mata dick dinshi dan dariya tayi cikeda dariya tace "inda tanada hankali daban sotaba, I love it mad mad" murmushi yayi yana kallonta yasan she's talking like this ne trying to make him feel better, ahankali yajuya ya shiga bayi yana tunanin irin abinda zai mata he promise to give her the world in yanada shi. Bude kofa yayi ya kalli fuskarta ganin yanda take yatsine fuska alamun abu namata ciwo sosai yasa yabude kofan da kyau da mugun sauri ta dago kanta hada ido sukayi hakan yasa tamai murmushi, karasowa yayi ya zauna kan kujera tareda riko hannunta calmly yace "menene meke miki ciwo?" ganin yakamata tasa tadan sakinmai murmushi tareda rike hannunshi gam, ahankali tace "cikina ke ciwo amman ba kaman na dazu ba" shiru yayi saikuma yatashi daidai lokacin Dr yabude kofar dakin ya shigo, kafin ma yay magana Sameer yace "Dr she's still having stomach pains" ahankali Dr yace "is normal zata dena dazaran tafara shan magungunan nan, ka tabbatar taci abinci kafin ta shashu, karka manta abinda nafadi maka, you guys can go now nariga na sallameta, idan akwai any complications saiku dawo da sauri, Allah bada lpy" Dr yay maganan yana bude kofa yafita, ahankali yadauketa chak kaman baby yana kallon fuskarta, turomai baki tayi tace "su Ummi nawaje fa ni kunya nikeji" murmushi kawai yamata baice mata ko kalaba yabude kofa abinshi yafita Ummi da Baffa na wurin suna hira ganinsu yasa Baffa yace "an sallamoku?" gyadamai kai Sameer yayi yakasa hada ido dashi, dan murmushi Baffa yayi ya kalli Ummi data murmusa itama yace "ku tafi gidan ku, nida mahaifiyar ka zamu tartara komi saimu wuce Allah kara sauki, zansa maman su Asiya ta tura muku cikin yan aikin ta guda daya" da sauri Sameer bako kunya yace "Baffa aini ina nan zandau hutun sati uku" salati Baffa yasaki, yanda yasaki yasa Rahima ta chusa fuskarta ajikin Sameer cike da kunya shima saida yay maganan yaji kunya sosai, dariya daga Ummi har Baffa sukayi, Ummi dadi kaman zai kasheta ita haka kawai takeso taga Sameer nayi, Baffa yace "kaga Sameer, kaga kai koda kana gidan bakowani aiki zakana iya yimata ba, yar aikin zatazo kullum da safe ta gyara duka gidan tas tai mopping ko'ina, da sauran yan aikace aikace da yamma saita tafi gida kanajina" gyadama Baffa kai yayi yace "to shikenan wuce kutafi zaka ganta daga gobe zata fara, Allah yabaku zaman lpy yakade fitina" ahankali yace "Ameen" sanan yajuya yatafi har wani dadi yakeji kaman zai zauce, agaban mota yasata ya kwantar da kujeran sanan ya shiga shima yazauna suka fita daga asibitin, sauda yafara tsayawa agaban wani tangamemen super market babu kayan kwadayin dasuke aduniyan nan dabai sayoba, acewarshi matar shi nada ciki yanzu zata dinga kwadayi yanata lodawa a cart, sanan ya gungura zuwa grocery ya deban mata gwaiba dayawa da other fruits sanan yabiya kudin ma'aikatan wajen suka fitomai dasu suka lodamai a Boot sanan yamusu kyauta tsabagen yanda yakejin dadi matar shi nada ciki yakoma cikin motar yana kallon Rahima ganin tayi bacci sosai, shiga yayi yatada motar sai gidansu, parking yayi bayan sojojin shi sun budemai gate, sanan yabude gaba yadauketa bude idanu tayi da sauri ta kallai murmushi yamata yawuce cikida ita, sama yayi yawuce dakinshi dakenan agyare sai uban kamshi yake, kwantar da ita yayi agado sanan yace "am coming" fita yayi yaga already sojojin sunata shigowa da kayan dakin yace su loda grocery din a fridge sauran kayan kwadayin kuma ya kwaso mata zuwa dakinshi ya ijiye mata su tsaf, sanan yatube kaya, yarage dagashi sai boxer, bayi ya shiga yahada mata ruwan zafi mai hasa jiki sanan yakoma dakin dagata yayi ahan yacire mata kayan jikinta sai kallonta yake kaman tsohon maye sanan yadauketa yay bayida ita, wanka yamata ya ggagasa mata jikinta da towel dan yatuna tana complaining ciwon jiki sosai, saida yagama yanadota akwai wani oil dayake dashi dake maganin ciwon jiki yakawo ya mitsike nata jiki dashi tass sanan yasaka mata wani cotton light singlet da yakai mata har cinya, yakawo mata kakkauran tea da magungunan ta, shatayi sosai tana magagin bacci dan tai lugu lugu bacci kawai takeso tayi taji dadin jikinta bana wasaba tana gama shan maganin da tea ta kwantar da kanta ahankali kan kirjinshi ta lumshe ido, rungumeta yayi yana shafa bayanta murya chan kasa yace "I love you" murya chan ciki tace "and I love you too" murmushi yayi yacigaba da shafa bayanta haryaji tai nauyi ajikinshi sosai alamun tayi bacci sanan ya kwantar da ita ahankali yaja bargo yarufa mata yashiga bayi shima yayo wankan tareda dauro alwala ya shirya yawuce masallaci. Bayan wata daya da sati biyu. Ayanzu cikinta na neman wata uku, tai wani irin kyau na ban mamaki kaman kacinye ta, tai kiba dan ayanda cikin nata yake kaman ba mai fitowa aciki bane jikinta yakebi, dan yanzu ita kanta complain take boobs dinta namata nauyi tsabagen yanda suke kara girma, intana fadin haka murmushi yake kawai amma shiko wani masifan jin dadin abin yake, yar aikin ta kullum tana zuwa tana tayata aiki sanan ta zauna har yamma SAI Sameer ya shigo gidan sanan ita zata fita dan tuni yakoma aiki, wani irin tausayi Sameer kebama Rahima bana wasaba, ita kanta ta yarda koma menene a cikinta Sameer nason abin sama da rayuwan shi dan duk jaraba irin tashi yakasa kusantar ta tana gani ya tsiri azumi yau yayi gobe yahuta, yau yayi gobe yahuta, cikin dare inyakasa bacci saidai yatashi yadauro alwala ya shiga salloli, inbadai yimata wanka da sauran wasu yan taimako dayake bataba baya tabata ko kadan dan yasan matsalan shi, saisa itama kullum cikin saka kaya masu mutunci take dudda bai hanashi jin sha'awan taba, yarame sosai yay baki sai uban pink lips dayake ta karaw Yau kawai tashi tayi taji she's tired of yanda duk yabi ya sukurkurce yakoma, mata nawa ke hakura dudda basa so su bari mijinsu ya kusancesu sai ita gashi yau indai lissafin ta daidaine yau cikinta ya cika wata uku daidai harda kwana daya no no no is enough, yau zata faranta ma Ya Sameer rai. Wuraren 3 na yamma ta sauko kasa sanin yana azumi, ganin yar aikin ta zaune uta kadai tana kallon film yasa tai murmushi tace "muje kitayani aiki Zainab" da sauri yarinyar ta tashi tace "to Hajiya" kitchen sukayi, dayake zaman datayi da Ummi na wata daya ta iya abubuwa na girki da dama yasa taciro kaza a fridge, ta shiga hadamai hadadden girki Murja natayata, lafiyayyen girki tamai da andade ba'ai irinshi agidan ba, tadafamai local abinci datasan yanaso, dafadukan shinkafa da wake na manja da fish aciki, saitamai pepper soup na kayan ciki, sanan ta gasamai naman rago tai salad, sanan tahada mai juice kala uku, zobo, tamarin juice, sai Apple and coconut juice tasa Murja takai mata fridge, sanan tace ma Murja taje tai wanka wanke ta gyara kitchen din danta gaji sosai itakuma tai sama, wanka tayi ta shirya cikin wata bugaggiyar shadda doguwan riga da'akamai stone work gabaki dayanta, ta bata lokaci ta zubama kanta wanan hadadden makeup din data iya sanan tai dauri, ka ganta zaka rantse da Allah Amarya ce ta feshe ko'ina na jikinta da turare sanan tafito tana kallon agogon falon sama ganin har 6 tayi, sauka kasa tayi ta kalli Murja data koma tacigaba da kallonta tace "jekidau kulan abincin kizo kitafi yamma natayi hala bazai dawo dawuribane" gyadamata kai yarinyar tayi tawuce kitc, wata babbar kula tafito dashi da Rahima tazuba mata abinci sanan tamata sallama tawuce tafita, tana kaiwa tsakar gida ana budema Sameer Gate yashigo gidan yana kallonta cikeda girmamawa tace "sannu da zuwa" gyadamata kai kawai yayi batare daya amsata ba tawuce tafita, parking yayi yafito yana sanye da kayan sojojin nan dudda yarame