← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 119

Sashe 104

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zaro alluran daga wuyanshi yadaga ya kalla sanan da sauri yadago kai ganin waya harbomai yakarajin saukan nabiyu awuyanshi daidai lokacin maza ukun nan sukayo kanshi suka zagayeshi dan ba lallai yan cikin masallacin su lurada meke faruwa ba, hannu yadaga zai nunasu idanunshi yajuya yay baya zai fadi da sauri suka daukeshi da gudu gudu sukai wurin mota suka shiga ciki dashi da kyar suna gyaramai zama daidai zasu rufe motan Mu'az da Noor suka juyo atare kaman jikinsu yabasu, hango Sameer cikin mota idanunshi a lumshe wasu mutane sun rirrikeshi suna faman gyaramai zama ga uban bakaken kaya da bakaken mask kan kujeran motan yasa da sauri Noor ya kwalama Sameer kira. "Ya Sameer!!" da gudu mutanen suka rufo kofar sanan sukaja motar dawani irin gudu na reverse, Noor, Muhammad, Mu'az, Baffa da mutanen masallacin da ihun Noor yasa duk suka juyo suka kwaso da gudu suka fito daga masallacin sukabi motar, ganin har sunkusa fita daga anguwan yasa dawani irin zuciya Mu'az yay cikin gida wajen power bike dinshi da Ya Sameer yasiyamai yay wani tsalle yahau kai yatada tareda danna wani irin mahaukacin horn da saida yasa Rahima ta zabura ta tashi daga kan dadduma tayo falo da gudu gabanta nafaduwa, Jan machine din Mu'az yayi yafita daga gidan bayan gateman yabudemai Noor na kwalamai kira dasu Baffa amma inaaa yabisu, da sauri Baffa yaciro wayarshi tsabagen rudewa ma yace "call the police Muhammad" dukansu wayoyi suka ciro ana danne danne anguwan yacika da mutane cikin few minutes ana hayaniya sosai ganin sunyi experiencing kidnap right before their eye, ana haka motar Abba ta shigo anguwan dama shopping yakai su Siddiqa da duk sunbi sun rame sun lalace har kofar gidan yay parking yace su zauna ciki ganin yanda maza suka cika anguwan, yabude motar yafito yana gyara farin babban rigan jikinshi yana kallon yanda aka taru sosai har yakai wajen Baffa, Baffa bai ganshi ba, ahankali yace "Assalamu Alaykum Alhaji lafiya meka faruwane? Naganku atsaitsaye haka wats happening?" cikida damuwa Baffa yace "Sameer akai kidnapping yanzun nan akan idanun mu wlh, muna tarefa anan gaban masallaci kiranshi akayi yadan matsa shikenan" ahankali Abba yace "innalillahi wa innailaihi raji'un, su suka kirashi, it was a trap to lure him into leaving the mosque, am coming lemme make some calls" yay maganan yana ciro wayarshi shima yana kokarin dialing sukaji an kurma wani irin mahaukacin ihu. "Ya Sameerrrrrrrrr!" dukansu juyowa sukayi ganin Rahima tsaye gaban gate da Hijabin sallan ajikinta tafashe da kuka tafito da sauri dan duk taji abinda Baffa yafadi ma Abban su, daidai nan su Ummi da Momma harda Safa sun fito daga flat dinsu jin ihun Rahima. Da gudu Rahima tai wajen su Baffa ta shiga cikinsu cikin kuka sosai tace "Baffa waya daukemin Ya Sameer eh? Waya dauke shi?" tafashe dawani irin mahaukacin kuka da sauri Abba yarike mata hannu yace "za'a ganshi muje ki koma cikin gida" yajuyo da ita yana lallabata yace "stop crying like this zaija miki ciwo, kinga nama kawomiki su Sidd............" kasa karasa maganan yayi sabida idanunshi dasuka sauka kyam kanna Safa da suka fito waje tareda Ummi duk cikin tashin hankali, itama kallonshi Safa take gabanta nawani irin faduwa ko Allah yasan the love datake ma Abba is just too natural, she hates him for wat he did to her parent amman takasa kara aure dudda tanada suitors masu bala'in bala'in sonta takasa aure, gani take babu namijin dazai sota sanan ya riritata kaman yanda Abba zaiyi aduniyan nan. Sosai gaban Abba ke faduwa he can't forget Safa his little Baby daya aura tun tana 19yrs old he only get to spend 12yrs of marriage da ita suka rabu sabida matsalan shi da iyayen ta. Son datakema Abba ne yasa bata damuwa dudda tanada samari yara matasa amman ta auri Abba dudda tsufan shi dakeda mata dakuma yara and she love him way to much. "Noor, Muhammad!" muryan Ummi yadawo dasu daga duniyar dasuka shiga, ahankali Abba yafara janye idanunshi daga kan nata yasa hannu yana sharema Rahima hawaye dudda Rabin hankalinshi nakan Safa kaman yadago kai yasake kallonta amman baiso yay haka, da sauri Baffa yace "Noor kai mahaifiyar ku cikin gida" wajen Ummi Noor yayi yace "Ummi calm down zamu ganshi" "bangane zaku ganshi ba Uban me yasamam mini d'a ina yayan ku nace, ina Sameer eh?" ganin yanda hankalin Ummi yatashi yasa Momma ta kama mata hannu yace "calm down Ummi, calm down kibarsu suji da Abu daya kika tada musu da hankali Yaya za'ayi? U need to be stron......." kasa karasa magana sukayi sabida wata babban trailer na sojoji data shigo anguwan anyi kidnapping a whole Lieutenant General, mutum na uku kenan fa a gabaki daya rank din sojojin Nigeria daga rank din Sameer sai General dagashi sai number 1 kankat Field Marshal, ogan Sameer kenan wanda shine ya aiko da rundunar sojojin nan ahaukata garin Abuja dukma inda aka kai Lieutenant Sameer he needs good new kafin dare, daga kiran su dan Noor abokin Sameer yakira, shikuma Abba direct yama Marshal text messages dan almost all the topmost Nigerians yanada number su har an saka abin a new, Lieutenant Sameer Simran Sameer has been kidnapped niko nace Mummy u are done for good wlh, parking motan sukayi jikake hayaniyan da akeyi anyi tsit, anguwan yay shiru sai kukan Rahima data kasa denawa sai kallon sojoji ake dasuka shiga dirkowa daga bakin tirelan dun dun dududun. Major General da Brigadier General ne sukai stepping forward, yace "I need his family to step forward" Abba, Noor, Muhammad, Baffa ne suka tunkaresu da Rahima, Ummi zata mike Momma ta hanata dasu Nabila da basudade da fitowa ba. Major General yace "su waye sukai kidnapping dinshi? Kun gansu zaku iya min kwatancen fuskansu?" da sauri Noor yace "eh" kwalama wani kira yayi. "Jaado" da sauri sojan da aka kira da Jaado yazo, aiko yay kama da Jaado sojoji akwai ita rashin mutunci, bakine mutumin sosai idanunshi kwala kwala, gaban goshinshi kaman an sareshi ne irin anmai dinki wajen ya warke abin saiyay kaman kan Jaado din da gaske, sarama ogan nasu yayi. "Yes Sirrr" "do your job" sake saramai yayi yakoma yadauko wata clean drawing sheet da byro yazo gaban Noor yana kallonshi, suffantamai mutanen Noor ya shigayi yana zanasu kaman aljani, tsaf yazana su abin har tsoro yabama Noor yadaga yace "wanan?" da sauri Noor yace "eh sune" karban littafin Major yayi ya ijiye sojoji goma a anguwan sanan ya kalli Noor yace "zamuga Sameer saidai in baya Abuja, stay alert ga sojoji nan incase if anything come up" sanan suka shiga komawa mota. Dawani irin mahaukacin gudu Mu'az ke gudu kan titin dudda motar tabace mai but he didn't give up haka yacigaba da gudu har zuwa wajen Abuja yafara daukan hanyar lokoja.......... _OBAJANA_ Gaban wani tangamemen gida sukai horn a anguwan da all gidajen wajen are uncompleted building sai gidan kwaya daya tak da shine kadai yake agine, da mugun sauri Mummy ta zabura daga kan gadon ta yaye labulen window jikinta har rawa yake hango motar yaranta yasa tawani irin kurma ihu cikin mugun jin dadi tace "kuje ku bude Gate sun kawomin Sameer dina" tai maganan tanayin hanyar toilet tsayawa tayi gaban madubin tana kallon kanta kafin tafito ta tsaya agaban madubin kayan kwalliyanta tadau turare tahau feffeshe kanta dashi, sanan tazauna abakin gado tana sauke wani irin ajiyan zuciya she's so anxious. Bude musu Gate sauran mazan sukayi suka shigo da motar ciki sauran suka maida gate din suka rufe, direban yabude motar yafito dayan ma haka suka bude baya suka fiffito sanan suka dauki Sameer dahar lokacin he is unconscious sukai ciki dashi dukansu, da Mummy su kaci karo a bene tace "careful, careful, dan Allah kubimin Sameer dina ahankali ko kujewa banso yayi kunji, wayyo Allah my Lieut yazo wajena omg thank you Allah, thank you Allah, Allah na bala'in godemaka daka bana sa'an kamo Sameer dina, wlh yau kaman nazuba ruwa akwata nasha nakeji tsabagen dadi" daidai sun karasa gaban dakin tabude tace "kunci darajan Sameer wlh amma ku goggoge kafafuwan ku kafin kushigo mini dakin babyna" tai maganan tana matsa musu gefe, goge kafafunsu sukayi a foot mat sanan suka shigo dakin dashi, kan gadon ta nuna musu tace "yauwa ku kwantar mini dashi kan gadon ahankali kaman kwai" ahankali suka dagashi zasu kwantar ihu ta daka musu tace "nace ku kwantar mini dashi ahankali ko ha'a kubimin shi ahankali fa" ahankali suka kwantar da shi akan gadon, murmushi Mummy tayi tareda washe baki tana kallon Sameer din dayamata wani irin bala'in kyau a idanu kodan tadade bata ganshi bane oho sanan tadago kai ta kallesu ganin duk ita suke kallo tace "yanzu ku sauka kasa akwai abinci eat, drink, and watch film, ya xamto kuna gadina duddadai zansaka hannayenshi a handcuffs nafadi muku mugun karfine dashi dazaran nakiraku saikuzo your job is to protect me, nariga nabaku part payment in job din is complete zan karasa muku payment now u can all leave" cikeda girmamawa sukace "yes Ma" sanan suka wuce suka fit maida kofar Mummy tayi tarufe sanan tazo gaban gadon ta tsaya tana kallon Sameer, ita kanta tarasa wani irin jarababben so takema bawan Allah nan ba amman jitake zamata iya kisan kai akanshi, firgigit tafarka daga dogon tunanin dataje tace "kafin alluran yasaki ka lemme do the right thing first" hawa kan gadon tayi gabanta nafaduwa tana addu'an Allah karyasa yatashi sanan takama hannunshi ahankali ta daga sama takai wajen handcuff din dake makale jikin kan gadon ta makala hannunshi ta kulle tareda saka karamin kwado ajiki, sanan tama left hand dinma haka kafafu wan shima duk tamusu haka ya xamto gabaki dayanshi ta daddaureshi, sanan ta sauke ajiyan zuciya tana kallonshi tace "My Sameer" sanan ahankali ta tuge yar rigan baccin jikinta yarage babu komi ajikinta tawani irin kwanta akan kirjinshi ta matse shi hancinta kan wuyanshi tana shakan mayen kamshin shi cikin wata irin murya tace "oh my God I miss your smell, Sameer I love you so much, and I promise to have you today, I promise to be gentle on you, daga yau I take charge nine mijinka kaine matata mai gardama, irin munyi auren nan anmaka
Chapter 104 · 0% Book details