Sashe 60
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yayi, dan shiru Abba yayi saiyadan yi murmushi kaman wanda yazare, kafin cikin wani irin masifa yace "finally tasami mashinshini" saikuma yay shiru kafin ahankali yafara walking hdown zuwa bakin kofan dakin inda Rahima take tsaye, sauka yayi duk su Sameer na kallonshi sun zaci magana zai mata kawai gani sukayi ya dauketa da mahaukacin mari yace "dan uwaki yau dinan ba gobeba komi dare aurar dake zanyi badai shaye shaye kika saka agaba ba zakiga hukuncin shaye shaye ya fizgi hannunta da sauri Sameer yafito kafin yafito Abba harya kaita motan shi yabude baya yajefata ciki ya rufe Sameer yagani, hannu Abba yadagama Sameer da zaiyi magana yace "quit son" Siddiqa data iso wajen da sauri tace "Abba dan Allah kaya...." shiga motan yayi ko kallonta baiyi ba ya danna uban horn, gateman yabude mai yafita. 53..... Dafe goshi cikin masifan fushi Sameer yayi ya shiga motarshi kafin gateman yarufe yafice yabi Abban dayaga motarshi yamai nisa danhar yahau kan titi, sosai Rahima ke kuka tace "Abba dan darajan iyayen ka karka maidani kauyen nan, Abba dan Allah, wayyo Mummy na" ko sauraronta Abba baiyiba ranshi tafarfasa kawai yake duk in yatuna shaye shaye Rahima keyi sai yaji he can go to any limit to discipline her, dawani mahaukacin gudu Sameer ke binshi saida sukai nisa sosai saida Sameer yaga babu motoci sosai a express road din dudda yasan wat he is about to do is risky sanan yay wani irin over taking Abba kafin yay kwana yasha gabanshi motar Abba dat was on high speed yataka wani mummunan birki da saida Rahima ta kwala ihu dan tazaci mutuwan tazo kiris yarage baufi tsayin finger ba da motar Abba tadaki ta Sameer, Sameer bai damuba yabude motar yafito shima Abba ya kashe motar yafito yayo kan Sameer cikin fushi yace "so kake na kashe ka Son?" Sameer baimabi takan tambayan da Abba kemai ba cikin fushi yace "where are you taking Rahima to?" sosai zuciyar Abba ke tafarfasa yay pointing motarshi yace "Sameer that girl Rahima shaye shaye take, babu namijin kwarai dazai yarda ya aureta tariga tama rayuwanta illa, Sameer inhar Rahima tasami wani dake kokarin mata fiyade alamun sonta yake kenan, tunda dai sarkin musulmi ne kuma magidanci zan maidata kauyen, nace mai ni mahaifin tane he don't have to rape her gani nan nakawo ta nabashi aurenta ko karfe nawan dare nakai gombe saina daurama that stubborn girl aure da sarkin nan" Abba yay maganan yana kumfan baki kaman baisan meyakeyi ba, dawasu red eyes Sameer ya kalli Abba yace "Abba kariga kace am your son, kabani amanan not just Rahima your last daughter but your whole entire family, and you call Siddiqa, Lubabat, Zeenat and Rahima my sisters, as a Son, kasan Son can stand up to mahaifan su su nuna musu sunyi kuskure, Abba you are blind today, ka makance da fushi da anger, children smoke children take illicit drugs but this you are doing will push them suyi drugs din more" yy shiru sanan ya kalli Abban dake kallonshi babu ko tsoro yace "there's no way am going to allow you marry this gurl off to a rapist, kasan hukuncin mutumin nan kuwa, metayi? Wani laifi tayi dazaisa kamata wanan hukuncin dat will affect her life forever, just because of shaye shaye? Eh? Eh" yay ma Abba ihu cikin fushi kafin yakama hannun Abba yadaura kan saman kanshi yana kallon Abba a ido yace "Listen Abba! I Lieutenant Sameer Simran swear to you I will marry her, tunda dai aurar da ita kakeso kayi zan auri Rahima Abba, just give me from now zuwa anjima, I will meet my parents da zancen meanwhile I take her back to rehab centre, anjima around isha'i nida da yan uwana zamuzo muje masallaci ka daura min aure da ita, you will see how I will change the Rahima dakake kokarin wulakanta rayuwanta ayau sabida tana shaye shaye to Rahima da tadena shan komi tadawo that dream daughter da u always picture Rahima to be, and I swear to you, swear to you, wlh, wlh baxaka taba aurar da kanwata to that man ba, you are a judge kafin kowa sanin hukuncin shi amatsayin na mutumin dake raping underage, that pervert of a man, a pedophile but u are too blind da fushi yahanaka gani kana kokarin bama yarka auren shi, as am talking to you now that man is under hot hot interrogation while the whole village government have evacuated them, babu kowa on that village, yaran dayama ciki sama da 15 are under serious check ups, you can check the news channels television news sun dau rahoton komi and see the work of the man u are trying to get your daughter married to, dats all am going to tell u" yawuce shi cikin fushi yaje wajen motan Abban yabude back sit Rahima yagani takife kanta kan cinya kuka take kaman zata shide, hannu yasa yadagata yakamaa hannunta yarike yafito da ita daga motar sukazo suka wuce tagaban Abba taba kuka sosai yabude motarshi yasata ciki ya shiga mazaunin direba yaja motar yay kwana yabar wajen a zuciya batare daya kalli Abba ba. 54 & 55 Abba yadade tsaye kan titin nan ko motsin kirki yakasa kalaman Sameer kaman sunyi resetting brain dinshi, he can't believe what he just heard, uban horn da ake dannamai ana Malam lafiya sabida yanda ya kashe mota yafito shikadai ya tsaya kan titi tareda rungume ciki kaman wanda yasoma zarewa, horn din suka dawo dashi daidai hakan yasa yajuya da sauri yay cikin mota ya kunna yabi u turn yakoma gida haryaje gida yaran namai magana kasa amsasu yayi sai dakinshi kawai yawuce yarufe tareda zama, ko Allah yasan yana cikin wani farin ciki da mugun mamaki ne abu biyu atare, Sameer, Sameer this well mannered yaro, baligi dakeda cikakken hankali, da yasan yakamata, yakeda aikinyi, wanan babban mutum dinne zai auri Rahima yasake tambayan kanshi heart dinshi na racing, saikuma yace "ahhh haladai kawai yafada ne dan karna maidata kauye yakaita rehab" wata zuciyan yacemai karka yarda harsai kaga sunzo anjiman shida yan uwanshi da isha'i sunzo adaura auren sanan saika yarda, tayaya ma mutum kaman Sameer zai auri Rahima, haka Abba yazauna ya kwance ya kulla ya kwance ya kulla shi kadai yakasa yarda cewa Sameer zai auri Rahima. Har cikin Rehab din ya shiga sanan yafito yana kallon yanda take kuka har lokacin, ya zagayo yabude mata kofa yace "come out" fitowa tayi tana goge kwalla dasuka kasa saina zubowa yace "idan kikai mistake din sake guduwa daga nan wlh sainabar mahaifinki ya maidake kauyen" girgiza mai kai tayi cikin kuka da sauri tace "wlh bazan gudu ba, dan Allah banso na koma kauyen nan" tasake rishewa da kuka, dauke kai yayi yace "follow me" office din likitan dayamata registration receptionist takaisu likitan na ganinta yay dariya yace "oyoyo our run away patient, munsan zaki dawo all your things are intact, gadonki ma haka" yana maganan ya kwalama Asabe kira. "Asabe" da sauri Asabe ta shigo sanye da kayan security dinta, Rahima yanuna mata dake gefen Sameer tana share hawaye yace "take her, let her change to uniform" shigowa tayi tai wajen Rahima tareda kama hannunta tace "mutafi" binta Rahima tayi tana waigen Sameer da yabisu da kallo tana kuka sosai mara kara Asabe tarufo musu kofan, kallon Dr Sameer yayi yace "hope babu wani matsala and she's not too late?" da sauri Dr yace "not at all Lieutenant, babu wani matsala ai patient naguduwa haka is not new, adawo dasu and we continue with the treatment, burinmu subar shaye shayen kawai" gyadakai Sameer yayi yace "take extra care of her please, asamata ido sosai, like I don't even mind nai extra payment inhar zaku sata on 247 watch" ahankali Dr yace "you can count on that, basai ka biyaba, normally wayanda suka gudu aka dawo dasu anama chanza musu daki, dakin daza'a mai dasu bazama su dinga fitaba all treatment nasu anan ake musu sunda bayinsu awajen and security da nurses dake kula dasu basa barin wajen, karka damu I assure you baxaka ji bad news din da kaji da ba" gyadakai Sameer yayi tareda mikamai hannu suka gaisa yace "thank you Dr, I'll be on my way now" "alright Allah kiyaye hanya" wucewa yayi yafita tareda shiga motarshi yarufe yafita daga rehab din yadau hanyar dazai kaishi gidan Baffa shi gabanshi nadan faduwa, wayarshi yaciro while driving yay dialing number Baffa yakara akunne, ringing daya Baffa yadauka cikeda girnamawa Sameer yace "barka da rana Baffa" daga tachan bangaren Baffa yace "barka da maraice dai Sameer, abinda yay karfe biyar da rabi ai yay dare" gyadamai kai Sameer yayi kafin ahankali yace "Baffa kana gidane ko wajen aiki inaso nazo na ganka" cikin yanayin magana na manya Baffa yace "too ni gani a gidanku nazo nemanka kaima kana nemana, kazo nan gida kawai ina jiranka, gani nan tareda mahaifiyar ka da kannenka shigowan su kenan ma sun taso daga wajen aiki" ajiyan zuciya Sameer ya sauke yace "to gani nan zuwa" kara gudun motarshi yayi harya shigo anguwarsu dake nan sabuwan GRA, horn yayi aka budemai mota tun kafin yay parking Mu'az yafito dagudu yazo wajen parking space din ya tsaya, parking Sameer yayi murmushi kan fuskarshi yabude motar yafito da gudu Mu'az yazo yace "oyoyo Ya Sameer" yafada jikinshi, kanshi Sameer ya shafa yace "how you?" dagowa Mu'az yayi ya kalleshi ashagwabe yace "fine Yayan mu, Yayan mu I miss you wlh tunda nadawo kai tafiya bakanan, ya hanya?" ahankali Sameer yace "lpy lau" sanin Mu'az cikashi zaiyida surutu yasa yace "Baffa na falo ko, let's go" Suka wuce, sallama yayi suka shiga hadadden falonsu inda Baffa da Ummi kadaine ka falon Ummi kan dogon kujera Baffa kuma sanye da manyan kaya kan 1siter suna hira saisu Noor da Muhammad dake dining dukansu suna sanye da suits sunacin abinci alamun daga aiki suke, shigowa falon yayi anatse yakarasa inda Baffa yake cikeda girmamawa yadan duka yace "ina yini Baffa" murmushi Baffa yayi yace "lpy lau Sameer, kadawo lpy yanzu mahaifiyar ka ke cemin kaje gombe wani aiki aiko naga news din ashe kaine behind it, you are good my son haka akeso mutane kuma