← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 119

Sashe 69

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani irin ihu. "Mummy na!" da sauri Mummy itama tadago kanta, dawani irin gudu da kuka sosai Rahima ta shiga saukowa daga benen tafada jikin Mummy tasaki kuka sosai, kankameta Mummy tayi tanaji kaman ta kasheta tsabagen tsana ta daure tace "am here, mamanki is here cry no more, I miss you too okay Autana, stop crying yanzu kona koma" da sauri ta hadiye kukan tadago kanta Mummy tace "ina Sameer?" ahankali tace "bayanan yaje masallaci" da sauri Mummy tace "muje dakin ki" sama sukayi Mummy saibin ko'ina da kallo take har zuwa dakin Rahima suka zauna akan gado, da sauri Mummy tabude jakanta tace "nasan an cutarmin dake, gakinan dukkin rame kaman mai cutar S, you look sad, you look lonely, kaman zan miki kuka haka nakeji Rahima na, duk kinfice daga hayyacin ki kin lalace, nataho miki da abunki ki boye anjima da daddare kisha kinji" wani irin washe mata baki Rahima tayi tace "I love you Mummy" ciro mata kwalabai harda sababbi wanda bamatasan nameba Mummy tayi dan an dage paper jikin kwalban guda biyar tayi tace "gasunan jeki boye mix mix ne, masu kyau su ake cema DD device driver kenan, hadin presidency, almost hundred and fifty thousand kike gani anan" da sauri Rahima ta karba tai wajen akwatinta zata boye ciki Mummy tace "a'a sasu akarkashin gado anan zaki boye" da sauri tadawo taboye su akarkashin gado tafito, Mummy tabita da kallo tace "ince baimiki komiba ko?" girgixa matakai tayi tace "a'a kawai masifa yakemin Mummy" da sauri Mummy tace "ba wanan ba, ba anfada muku a Islamiyya ana saduwa tsakanin miji da mata ba, ya sadu dake?" wani irin kunya Rahima taji ta girgiza kai tace "a'a Mummy" washe baki Mummy tayi tace "good, karki bari koda wasa yamiki wani abu, karki yarda kinga Sameer dinan tsoho ne babu kalan labarin shi dabanji ba, kanjamau yakedashi karki yarda yazuba miki, zansan yanda zan raba auren ku kidawo hannuna koda zanbar gidan babanki ne kece rayuwata Rahima na bazan taba yarda acutarmin dakeba sai inda karfina yakare" rungume ta Rahima tayi har wani ajiyan zuciya take saukewa ganin Mummy kusada ita tanajin wani irin natsuwa na shiganta there's no one like mother, ahankali tace "I love you Mummy" da sauri Mummy tace "I love you too Auta na" gyalenta tacire ta tura cikin jakan tanama Rahima fira tana daukan manjan tasa a tsakiyan gyalen tafasa atsakiya sanan taciro hannunta tana mata hira tace "da kyar babanki yabari nazo, nacemai sainazo naduba gidanki abinda babu nasani dan akawo miki sanan inkara gyara miki gidan dan baki saba aikin wahala ba" bari kiga na yafe gyalena naje naduba dakunan kafin mijinki ya shigo, karan bude kofa da Rahima taji yasa tace "gashinan yama dawo naji yabude dakinshi" zaro gyalen Mummy tayi dayay kacha kacha da manja tace "subhanallah, na manta akwai manja ajakana yafashe, karba Auta je backyard ki wanke da Omo tatas har manjan yafita inba hakaba banda gyalen dazan yafa natafi gida, yi sauri kidau Omo" karban gyalen tayi tana kallo tace "gashi milk color" bayin ta zata shiga da sauri Mummy tace "abayi nace ki wanke?" girgixa ma Mummy kai tayi tace "Omo zan dauka Mummy na" dauko Omo tayi da bucket Mummy itama ta tashi tace "bari naje nafara miki gyaran, make sure yafita" "to Mummy" tafadi tanayin hanyan stairs itakuma Mummy tabude dakin kusada nata batare data shigaba ta tsaya tana kallon dakin saida taga Rahima ta sauka gabaki daya sanan tai hanyar dakin da ranta kawai yabata dakin Sameer ne from yanayin position din dakin tagane nanne master bedroom, kaman ana hankadata takarasa bakin kofan kallon jikinta tayi sanan ta kara jan riganta kasa danya bayyana kirjinta da kyau tawani gaggyara kafin ta tura kofan ba sallama ta shiga" da sauri Sameer dake zaune bakin gado yana goge zufa da towel yadago kai hannunshi daya rikeda bottle water, dagashi sai gajere wandon exercise din daya tsayamai a gwuiwa yacire rigan sport din mai kama da singlet sabida uban zufan dayake hadawa dan yay gudu sosai ya ijiye agefenshi kan gadon ya zauna yanashan ruwa yana goge jikinshi da towel din, ganin Mummy tafadomai daki yasa ya mike tsaye da sauri tareda daukan riganshi zai saka adan kunyace da sauri Mummy dakemai wani mayen kallo tace "no no no, basaika wani maida riganka ba, sorry nafado ba sallama, dama nazo nacema ne kadawo ba zaka iya zuwa ka gaidani ba and am sure kaga mota na a pake a tsakar gida, kokuma uban sojojin nan daka zuba saikace nan din gidan gwamna ne basu fadama nazoba" tai maganan tanabin flat cikinshi da six packs dinshi dasuka pito da kallo down zuwa sexy V lines dinshi dan wandon yadan sauka kasa kadan numfashinta na barazanan barin kirjinta, da sauri yasaka riganshi yadan kakalo mata murmushi dan yatsaneta yanzu sabida labarin da Rahima tabashi yace "ina kwana Mama" wani iri takeji in Sameer yakirata Mama sai taga kaman rainin wayau ne abin babba dashi yana wani kiranta Mama wanan tuzurun, bin jikinshi kawai take da kallo barinma muscles dinshi she is freaking loosing it dan guy dinan bazatai karyaba Allah ya hallace shi da kyau, badadan kartai saboba dasaitace Allah takes time in designing Sameer, he is well made, gallant kamanshi yay kanshi, kaman tai wani tsalle tadane jikinshi takeji, batajin yau zata iya daurewa ba dole ma tafitomai baro baro ne dan yana wani mata kaman baisan kan harkan ba dan banzan yaro kawai, ganin yanda take bin jikinshi da kallo kaman wata tsohuwar mayya yasa yajuya tareda jefa towel din kan bed cikin natsassan muryanshi trying yamata kora da hali yace "lemme shower Mama, inkin fita help me shut the door cus akwai flies" yabude bathroom dinshi ya shiga he was trying to close d door batare dayama juyoba Mummy tawani irin fado bayin da saurinta tasa hannu ta tura kofan bayin ta jingina da kofan tana murza key dake jikin kofan bayin tana wani irin murmushi tana kallon Sameer din da yajuyo da sauri jin mutum yabiyo shi sanan tazaro key bayan tagama kulle bayin tadaga key ta nunamai kafin taja riganta da breziyanta dawani irin sauri Sameer ya kauda kai ta jefa key bayin cikin breziyanta sanan tace "narasa gane kanka Sameer I've been giving u greenlight amma ka kasa ganewa tunda kai sai anfito maka baro baro kakeso zan fitomaka." Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar. please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria. Thank you 62.... Tai maganan tana matsowa kusadashi, dago idanunshi dasuka soma chanza kala yayi ya kalleta wani mugun kallo, lumshe ido Mummy tayi tace "Ohh My Lordd Sameer zaka kasheshi inka cigaba da kallona haka, is driving me f"*cking wild" tai maganan tana wani irin kallon idanunshi kafin ta saukar da idanunta kan pink lips dinshi that are a bit thick exactly how a man's lip should look like, cikin wani formy honey voice tace "Sameer I've been crushing on you right from d day dana fara daura idanuna akanka a NDLEA ranan kasa wata riga Ash color takamaka bam bam rigan mai V neck I could see those soft hair that are laying round your huge chest, ka daura wani black jacket asaman kayan ga black boot na sojoji akafan ka no one needs to tell me cus I know a man like you can only be from the military, so talll, so huge my lordddd so tall Lieut, dark thick skin that glow like a rainbow, how you walk wayyo Allah got me crippling in your desire, I feel zan more rayuwata dakai, nasan ninai mistake daban fadama da wuri ba inata baka greenlight gashi harka auri y'ata saisa nace dole yau nafito maka baro baro dan musan yanda zamuyi ka rabu da Rahima mu more rayuwanmu dan you are my chosen one kaine wanda na zaba" wani matsiyacin kallo Sameer y amata at this point every atom da little respect dayake ganinta dashi yazube shatata, cikin wani husky voice yanuna mata kofar bayin yace "open this door and get the f*ck out of my house and listen" yanuna ta da yatsa yace "idan iskancin ki ya bugoki trust me kifita daga hanyata, am not like any other guy, do your things but stay far away from Sameer" da ace Sameer yasan yanda maganan shi kesa Mummy dripping, wetting her panties dabai mace mata uppan ba dan is far better, sake matsowa dab dashi tayi dan baifi tsayin finger ba tsakanin su tana kallonshi right in the eye tace "name your price Baby, name it inhar I can have you zan baka, 500 million, 600, 900million" duk tai maganan tana kallon kwayar idanunshi kafin tace "1 billion naira how about that Lieut? Albashinka da gwamnati will pay you plus pension fee na like 100yrs bazai kai yawan kudin nan ba, but am ready to pay you inhar zaka min service" batare daya matsaba dan at this point he
Chapter 69 · 0% Book details