Sashe 58
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sauri ya girgiza kai kaman wani mai ciwon kai inda zakuga zufan da Sameer yake zaku zaci faskare yakeyi kokuma wani aikin wahala, wani mugun shock yakeji daya dade baiji ba ga cikinshi dayaji yashiga murdamai kafafunshi na rawa yana having a very strong boner, dawani irin sauri yajuyo ya fuskance ta tareda mika hannunshi ya kunna bedside lamp dakin yadanyi dim haske ya kalleta kawad dakai yayi da sauri dan almost half of her boobs na waje dan yanda ta kwanta yasa rigan ya kwanta akasa, wani wawan strong erection yaji yana having, batare daya sake bata second look ba yatashi daga kan gadon da kyar ahankali yaja blanket yarufe ta cikinshi namai wani mahaukacin ciwo yadaura hannunshi kan belt din wandonshi yay hanyar bathroom, bude bathroom din yayi ya shiga ya maida kofan da sauri yarufe ya jingina da kofan yana zare belt din gabaki daya ya yar akasa, ya bude maballin wandon tareda jan zip din wandon kasa yanda boxer dinshi yadaga kaman ya boye beredi family size ciki, wani azababben kara yasaki kadan. "auuchhhh!!" yadade baiyi ciwon cikiba ko having erection haka yana mugun kula da kanshi dan ciwon cikinshi har suma yana sashi yayi kuma baya tareda maganin shi yana gida balle yasha, jan boxer dinshi yay kasa wani huge fat and long erected joystick ne ya bayyana, gaskiyan Mummy ne tace daga ganin Sameer akwai kafiyayyen manhood ga tsawo dan yanada tsayi kam, baki ne sosai abinku dashi kanshi Sameer din is black ga kaurin bala'i and huge, kan crowns din is very big kaman wani baban hula ga one yorky water din sha'awa nadan diddiga daga kai ta mike sambal kan har lankwashewa yake yana wani mimmikewa searching for food dan is starving, joystick din Sameer sune joystick din da ake cema _Destroyer the naughty mama dream_ jajir idanunshi sukayi kaman gauta da kyar ya iya daga hannu yasa sakata abayin gudun karta shigo dan yasan wats about to happen to him, yama rasa yazaima kanshi sai sauke ajiyan zuciya kawai yake yana zufa yana taking deep breath manhood din namai ciwo maranshi namai ciwo harya soma raina kanshi, baiso yay ihu ko kara hakan yasa da kyar ya iya daga kafa brush dinshi ya dauka daga wajen ma'ajiyan brush yasa jikin brush din a bakinshi ya datse hakoranshi akai yana nishi manhood dinshi na springing jijiyoyin kanshi na fiffitiwa kaman wanda zai mutu karya brush din hakoran shi sukayi tsabagen ciwon cikin dayakeji ya fuzar, wani mahaukacin murdawa da cikin yamai yasa yasaki wani kara da ikon Allah ne kawai zaisa Rahima bazataji ba yafadi akasan bayin asume batareda yasan inda kanshi yakeba. Ahankali Rahima ke bude ido sabida knocking kofar dataji anayi, tass tabude ido tana kallon dakin ganin hasken rana ta qibdo yasa tagane ashe gari yawaye, tashi tayi ahankali ta zauna tana kallon ko ina na dakin dataga babu Sameer sai wayanshi dake kan throw pillows a kasan dakin, cigaba da knocking akayi hakan yasa ta tashi ahankali ta karasa wajen kofan tace "waye?" daga waje Dr yace "nine Dr".51 & 52 Bude kofan tayi jin bai budeba yasa ta murza key kofan yabudo ahankali tace "good morning" batare da Dr ya shigoba tace "morning patient, ina Soja? Inata kiranshi in cemai am coming very early bai daukaba" kallon dakin tayi tace "ga wayan chan bayanan" gyadamata kai Dr yayi yace "akwai any ciwon dakikeji?" girgixa mai kai tayi tace "shikenan, Allah kara sauki ki cigaba da shan maganin ki kifadamai nazo zai kirani inya dawo" gyadamai kai tayi ta maida kofan ta rufe ta dawo ciki tana sake bin wayan nashi da kallo sanan takoma kan gado ta zauna bude kofan bayi taji anyi da sauri ta dago kanta Sameer ne yafito sanye da kaya ajikinshi da karamin towel a hannunshi yana share gashin kanshi cikeda mamaki tabishi da kallo dama yana nan, agaban wardrobe ya tsaya sanan ya juyo ya kalleta da sauri ta sauke kanta kasa gabanta na faduwa tace "ina kwana" batare daya amsa taba yace "go and shower kiyi alwala kizo ki salla" tashi tayi ahankali tabude bayin dataji yana kamshi Sameer din ta shiga koda tafito bata ganshi adakin ba babu kuma wayanshi sai Dadduma daya shimfida mata shiryawa tayi cikin wani black doguwan riga tai salla tana zaune room services sukazo suka gyara dakin tsaf suka mata yajiki sanan suka kawo mata breakfast kaman yanda Sameer yabasu izini dan fita yayi. Around 4 Sameer yadawo Hotel din rike da dan wani box a hannunshi kaman na working tools, knocking yayi sanan yabude dakin nasu ya shiga tana zaune kan gado tana murmushi ita kadai da TV, carton take kallo ta sanya daga daga cikin dogayen rigunan daya sai mata daya mata bala'in kyau kanta babu dan kwali, daidai da ciwon kai bataji taji sauki sosai jin anbude kofa yasa ta dago kai da sauri ta sauke kan tuna abinda taitayi jiya ahankali tace "ina yini" bai amsata ba sai wani mahaukacin daure fuska dayayi yadawo sojanshi tsaf ya maida kofan yarufe tareda murda key yazaro key yajefa a aljihu ya shigo dakin ko takalmi bai cireba, karasawa gaban gadon yayi yasa hannu yadau remote din TV data ijiye a wajen ya kashe TV, ahankali tadago kanta ta kallai dan faduwa gabanta yayi ganin yanda fuskan shi yayi yau babu ko dingo rahama, gaban bayi yaje ya kulle yacire key yasa a aljihu tasake binshi da kallo sanan kujeran dakin ya jawo yay kwana dashi kujeran ya fuskanci gadon datake kai, da yatsa yanuna mata kan kujeran yace "sit here" wani irin faduwa gabanta yayi ahankali ta tashi ta zauna awurin da yanuna mata tsakiyan kujeran tana kallonshi kaman tasami tv, aljihu box din yayi kan gado sanan yabude kadan yajawo wani seletep yamayar ya rufe sanan ya juyo kanta da jajayen idanunshi ya kalleta da sauri ta tashi jikinta narawa tace "Yaya Sameer wlh nai salla fa, me zakamin eh?" cikin wani black voice yace "sit" komawa tayi ta zauna sanan ya tsaya akanta ya warware seletep din yazo ya manne bakinta bam dan baiso tamai ihu kafin yakoma kan gadon yabude box din da kyau, set din wasu miyagun wukake ne da bamata taba ganin irinsu ba sharpness din bakinsu datagani yasa tagane wukake, wata gajera yadauko yajuyo ya kalli Rahiman kafin ya zauna abakin gadon har gwuiwan su nataban juna yadau wani paper Hotel ya kyasta wukan ta yanka paper sanan yakawo wukan saitin fuskanta yunkurin magana ta shigayi ta mike tsaye yamata wani mugun kallo yace "sit" zama tayi yace "kinsan sunana ko Lieutenant Sameer Simran Sameer, wayan nan wukaken dakika gani legal knives dina ne duk wanda na yanke dasu ko na kashe kaman na kashe banza ne, zan iya kashe ki anan babu wanda yasani babu wanda kuma zai taba sani, bana wasa da yara Indomie generation irinku, u always say bakison kimutu yanzu, inhar you want to live to dole ki natsu and say the truth, dan rayuwanki yau depend on gaskiyan da kika fadi ko karya and try me and see" yay maganan babu wasa yana kallon idanunta datake zarowa tsabagen tsoro kaman zasu fadi akasa hawaye nabin idanunta, yace "one more thing, ko tari kikamin anan not just ihu I will shock you Rahima, zan baki mamaki" yay maganan tareda tashi ya cisge seletep din bakinta ta runtse ido sabida azaba batare datai koda tari ba tana sauke ajiyan zuciya, sanan ya zauna yace "clean those tears" da sauri tasa hannu ta sharesu kirjinta dukan a shirin a shirin kawai suke tsabagen tsoro ita dama harga Allah batawani yadda da abokin Abban nan wanan sojan ba tasan mugune, gyara zama yayi yace "are you ready?" gyadamai kai tayi tana hadiye hawayen dake shirin zuba, yana kallonta right into the eyes irin kallon I dare you to say lies dinan yace "ranan da mukazo gidanku da magrib nida Abban ki, baki fitaba, after basketball Mummyku tace min duk bacci kukayi kece kadai suka bari adaki baki riga kin tashi ba, ya akayi a ina kika samo 3 bottles of codeine da weed dat u were smoking ranan?" wani irin racing heart dinta ya shiga yi zata fashe da kuka yace "this is the last time dazan fada miki karkimin kuka, cry kika idan ban fasa miki tear bags dake cikin idanunki ba" hadiye kukan tayi tai gum tana kallonshi kaman zata cinyeshi da ido yace "answer me!" gyadamai kai tayi da sauri tace "a....kagako..." takasa magana tsabagen yanda kirjinta ke bugawa bakinta kerawa sosai ya tsareta da wasu irin mayun idanu yace "am listening" tace "wlh ina tashi daga bacci na shiga bathroom nai brush na wanko fuska na nafito shi....ne" tai shiru yanda yamata wani kallo yasa tace "shine na gansu akan bedside drawer dina su uku da weed guda uku, wlh baruwana bani na ijiye ba na rantse da Allah" tai maganan bakinta na rawa tana shirin kuka amma yanda ya tsareta da ido da wukake yasa ta hadiye kukan, sosai yake kallonta yasha interrogating criminals so yanada knowledge inhar yama tambaya ka saki karya zai sani kana fadin gaskiya zai sani kuma yasan tambayan nan iyakan gaskiyan datasani tafadi mai hakan yasa yay shiru, puzzle questions zai mata dashi ne zai bama kanshi da kanshi final amsa din, yace "how did you escape from rehab?" rawa bakinta yafara da kyar ta danne kukan tace "ranan I was bathing in the morning all of us muna bayi shine one woman tafado bayin nakusan ihu shine tarufe min baki......" nan tabashi labarin har inda suka kwana da abinda suka bata duka tai maza ta share hawayen daya zubomata gyadakai yayi cikeda gamsuwa yace "who was that Chris your boyfriend me hadinki dashi?" fashewa tayi da kuka kallon daya mata yasa ta hadiye kukan da sauri tace "wlh wlh ba boyfriend dina bane, ajimu daya a vet, kagako ni banda ko kawa daya a school dinmu, I don't talk to anybody a class dinmu shine kullum kullum yayta kallona yanamin magana wlh bantaba cemai komiba, ranan damuka zo school zamu fara sauke ya Siddiqa a accounting department su Yaya Siddiqa da Luba da Zeena sunata xagina, shine direba wai sudena biyemin ni yarinya ce, shine