← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 119

Sashe 81

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bayasonta saitaji he felt bad, matse hannunshi yayi a cikinta sanan yay cuddling nata more shima ya lumshe idanunshi ahankali yace "you are just like a little star da someone is trying to push it to the sun so that u can get burnt mutane dasuka kasa kowa should witness how you get burnt, a dinga nunaki anacewa ku kalle ku kalla, I on the other hand came to the sky daidai ana gabda karasawa dake to the sun, and I drag you as aimuka tafi planet moon naboyeki, in bani sonki zan miki......." bude kofa da akayi taredayin sallama yasa duk suka dago kansu suka kalli kofan, Asiya ce ta shigo yanda tagansu yasa tajuya da sauri tabasu baya tana kokarin danne kukan dake zuwan mata tace "sorry Ya Sameer, dama, daman Anty Nabila ne tace angama abinci kufito falo muci" da sauri Rahima dake kule da ita tace "to anji, kuma ki kulle mana kofan mu malama" rufe kofan da sauri Asiya tayi batare data kara kallonsu ba tajuya da gudu ta tafi. Dan juyoda Rahima tayi cikeda mamaki ya kalli fuskarta yace "why did you talk to Asiya like that" cikeda tsiwa tace "ai ita tafara tacemin wai this is what you get for Marrying wanda baison ki, sanan wai Allah sa Ummi tacemaka kasakeni, wlh dazu dan ina kukane dazaina faffalla mata mari batasanni bane" tai kwafa tsayawa Sameer yayi yana kallonta he so much finding adorable ganin yanda take masifa, murmushi yayi yaja hancinta yace "keda bakida karfine zaki iya dukan Asiya" kallonshi tayi saikuma ta dauke kai tace "takara tagani, angayamata nima son yayan nata nake koyauma murabu ko a saman gashin idanuna" ganin dai yau masifa takeji yasa yay cupping face nata, da sauri ta kallai ahankali yace "nidake har abada" fizge fuskarta tayi tajuya batare datace mai komiba dagata yayi yatada ta tsaye shima yamike tsaye, gyalenta yadauka dake kan gado ya yafa mata tareda lullubeta yace "lemme cover my territory" dauke kai tayi aranta tace "dan iska babba dashi mayen nono kaman wani jariri" hannunta yarike yace "lets go" fita sukayi daga dakin sukai falo inda all his siblings ke zaune sunacin abinci ganin Sameer yafito rikeda hannun Rahima yasa sukafara wanan yataba wanan suna nunamai Ya Sameer da idanu, duk yana kallonta yanda suke murmushi ciki ciki har suka karaso palor suka zauna murmushi sukayi, Fadila takawo musu abincin su duk akai shiru aka shiga cin abinci. Basubar gidan ba sai bayan sallan isha'i shima koda sukaje yima Ummi sallama kada Rahima tayi wanan karan batai kukaba sai tabe baki datayi aranta tace "nima nakusan barin muku gidan, gobe goben nanma to be precise" su Noor suka hadamai akwatunan ta tass a motarshi some a boot wasu kuma a bayan motan. Harsuka karasa gida batacemai uppan ba, parking yayi suka fito yabude musu kofa suka shiga, afalo tabarshi yana kulle kofa tai sama abinta, binta da kallo yayi sosai yaga chanji tattare da ita yau, masifa da rigima yga tanaji sosai bai kawo komi aranshi ba sai mood swings ance menstruation nasaka mood swings saisa bawaniji wani iri ba yakarasa kulle kofan dama wutan falon akashe yake already hakan yasa yay sama shima. Dakinta ta shiga ta tube, bayi ta shiga tana mamaki ganin pad dinta ko one single drop of blood babu, to period dinta yakoma 3days ne yanzu, ta tambayi kanta wanka dai tayi ta yanke shawaran inhar ta tashi da safe taga babu any blood zatai wanka abinta, dan Siddiqa tafada mata yin wanka da wuri yanada kyau, inkai ignorance karkiyi da wuri duk sallolin bakayiba daga lokacin da jinin yadauke suna kanka saika biya fitowa tayi daure da towel tadauko wata yar doguwan riga na bacci mai kama da sweater dan sanyi sanyi taji tanaji takoma kan gado ta kwanta ahankali ta rufa da bargo tareda kankame filo tana tunanin gobe nefa, murmushi tayi ita kadai ahankali tace "Allah yakawo ki lpy Mummy na, Ameen" tasake sakin murmushi tana tunane tunane yanda zasuyi itada Mummy ahaka bacci yay awon gaba da ita. Yau yadan makara sabida kwana dayayi da ciwon kai, wuraren 5:30 na safiya yatashi agurguje ya shiga bayi yay wanka dan kullum kafin yafita asubahi saiyay wanka shi kawai mutum ne da yanaso duk lokacin dazai gaida Allah ya zamto ya tsaftace kanshi yana kamshi sosai fitowa yayi ya shirya cikin wata brown jallabiya ya feshe kanshi da turare sanan yafito daga dakin yana kallon kofar dakin Rahima hakanan yasami kanshi dayin hanyar dakin bude kofan yayi ahankali tareda yin yar gajeran sallama, to his first ever greatest surprise Rahima yagani zaune kan dadduma tana salla bamata idar ba, wani irin bala'in burgeshi tayi to the extend sai yaji kaman yaje yamata kyautan kudi, wani murmushi yasaki yajuya da sauri yafice jin ana sallame salla sai farin ciki yake ganin Rahima na salla da kanta, baisan cewa kasa bacci tayiba tana fargaban zuwan Mummy, ganin still babu ko digin period yasa taje tai wanka abinta tahau kan dadduma da kanta tana salla ko Allah yabasu nasaran escaping daga gidan mugun nan. Wuraren tun seven Sameer ya shigo gidan ahankali yake tafiya sabida ji yayi ciwon kan nashi yay tsanani, a fridge din dinning ya tsaya yabude farm fresh yogurt yadauko yama kasa shiga kitchen yadauki cup yawuce sama, ahankali ya ijiye farm fresh yogurt din akan center table din falon saman ya kwanta kan dogon kujeran wajen yana dan lumshe ido, dawuya yake ciwo but duk in zaiyi ciwo na mugun jijjigashi, jin kan na masifan sarawak yasa yatashi yana huci tareda dan girgiza kan kaman trying yarage ciwon kan cikeda dauriya, yamika hannunshi yadauko farm fresh din yabude yadan jijjiga yakafa abaki yasha sosai sanan ya ijiye yasake kwanciya, ko minti uku baidauka ba wani bacci yasake yin awon gaba dashi. Misalin 7:40 Mummy ta iso gidan kasan cewa Abba yayi tafiya jiya zuwa kaduna dudda yau zaidawo yabata daman fitowa daga gidan dawuri, motoci biyune nata agaba sai wani abayan nata dayay parking a baki bakin layin, har kofan gidan Mummy tayi tana addu'a Allah yasa Sameer baicema sojojin shi kar asake barinta ta shigo gidanshi ba dan dats the only thing datasan can ruin her plan today, yau tazone a mugun shirye, parking motar tayi tafito tana sanye dawata doguwan rigan atampa brown, taci gold a kunne da abin hannu tadan yafa wani mayafi, hannunta rikeda wata hadaddiyar jaka na gucci original, knocking tayi wearing a smile, da sauri daga daga cikin sojojin shi yabude kofan yafito kallo daya yama Mummy yagane ta yace "you madam, what are you doing here again?" cikin dan murmushi Mummy tace "I come to see my son in law and my daughter do you have a problem with that or did my son in law say you guys shouldn't let me in?" da sauri Sojan yace "no, he didn't say anything like that, but I always makesure I handle anything that can make sir loose his temper cus he has angry issues ma, our work here is to ensure security and to make sure no harm come to you, so with all due respect Ma kindly go back to where you are coming from" da sauri Mummy tace "are you for real?" saikuma ta hade fuska tace "I and Sameer are family we can no longer have issues in peace again? Because I and my son in law had an issue d last time I was here is that a good respect to stop me from going inside my children house, my friend will you get out of the way kosaina zuba maka mari" Mummy ta daure fuska, ayanda Mummy tayi dole tacikama ido hakan yasa ya matsa mata gefe ahankali tareda bude mata kofa, shiga ciki tayi tana kokarin ciro wayanta daga jaka kaman wacce ake kira sanna ta ciro tacigaba da tafiya tana dannawa tai dialing wata number ana dauka tace "get ready am in, any moment from now zanturo waje har zuwa main road inda kuke, get ready ku dauketa the first thing dazaku farayi is kukaita wani waje all the 4 of you should rape her sanan ku tattara ta kuje kuyar chan wata uwa duniyan am I clear" amsata sukayi ta katse wayan tana dan kallon gefen ta sanan tawuce takarasa tabude kofar falon su ahankali batai sallama ba sanan ta shiga ta maida kofan tarufe, tana kalle kallen falon, ganin babu kowa yasa ta shiga hawa stairs ahankali ko sahun tafiyanta bakaji tana hayowa saman ta hango Sameer kwance kan kujeran falon saman yana bacci sosai dan yay nisa acikin baccin, mugun faduwa gabanta yayi ahankali tai kneeling down gudun karya bude ido yaganta ta shiga rarrafawa har zuwa kofar dakin Rahima awani irin hankali tabude kofan daga tsugunne batare data bari kofar tai karaba, Rahima dake zaune kan gado rikeda cup datahado tea tanasha tabude idanu ganin Mummy atsugunne da sauri Mummy tasa yatsanta kan lips alamun tai shiru sanan ta shigo ta maida kofan tarufe. Ajiye tea da gudu Rahima tayi ta taso tawani irin rungume ta cikin magana irin tasu masu gulma tace "oyoyo Mummy na" dagota Mummy tayi cikin magana kaman yanda Rahima tayi tace "lafiya naga Sameer na bacci anan falon sama?" ahankali Rahima tace "nima bansani ba nafita hada tea naga yana bacci ko motsin fitowa ta baiji ba kuma ware hakafa baima dawo daga jogging ba hala baida lpy ne" da sauri Mummy tace "naga alama" tai maganan tana kallon kayan Rahima cikeda siyasa tace "laaaa baki hada kayanki ba" da sauri Rahima tace "bari nahada yanzun nan Mummy na" kama hannunta Mummy tayi tace "a'a barshi zan hada miki, zokiga na aikeki zuciyana tashi take kaman zanyi amai kinsan har yanzu bangama warkewa ba, naga wani tsoho mai saida goro dazan shigo layin ku ta wuraren gefen Junction karkashin wata bishiya zokije ki sayomin kafin kidawo nagama" adan tsorace Rahima tace "to Mummy inya tashi fa yakama mu?" ahankali Mummy tace "ke baki tabajin labarin yanda masu Hiv ke bacci ba in suna ciwo, kaman matattu haka suke trust me har kije ki dawo yaron nan baima bude idoba I sauri ki sayo ki kawomin" tai maganan tana daukan hijabin Rahima
Chapter 81 · 0% Book details