← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 119

Sashe 52

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suka tafi da ita. Ahankali take bude idanunta dasuka mata shegen nauyi sabida maganganu datakeji sama sama. Jijjiga wani dan roba dake hannunshi yayi da saiwa ke jiki ya kalli mutumin dake kallonshi yace "kaga saiwan nan da najika innaba yarinyar nan tasha wlh babu namijin dazaihau kanta bazai kokaba tsabagen zaki da dadin dazatayi saiya kusan hauka tsabagen yanda zatai zamzam sanan ta ciko, kuma baya barin jikin mace harsai ta haihu ta zubar da jinin haihuwa" washe baki mutumin yayi yace "Wadugaga kana Shagalin ka aduniyan nan, ga yarinyar jajawur Wadugaga nima za'a banne na dana bayan kagama" wani mugun kallo Wadugaga yamai yace "na lura na soma sakin maka fuska da yawa Murtala, yarinyar nan itace keda turaka ta harnan da wata shiddan da akace zatayi a karkarata, zoka dagamin ita nabata wanan saiwan" da sauri mutumin ya tsugunna tareda daga Rahima da kanta ke mugun sarawa bamata iya bude idanu da kyau, zagayowa ta bayanta Wadugaga yayi yasa hannunshi yakama hancinta tareda kafa mata roban maganin abakinta, cikin suma suma baccin baccin datake yi taji bata iya numfashi hakan yasa tawani irin bude baki nan ruwan maganin ya shiga cikin bakinta tanasha tana kwalalo ido tana shuru shure kaman zata mutu tana kokarin kwace kanta takasa basu barta ba saida ta shanye ruwan maganin tass sanan Wadugaga ya kyaleta ya ijiye roban maganin tana uban tari tana tottifar da miyau ya shiga shafa bayanta yace "sannu yar binni sannu kinji" saida tarin ya lafa sanan Rahima tawani juyo cikin mugun fushi ta dauke shi da maari pau! Tace "kana haukane, wlh ka sake tabani saina fasamaka kai, uban me nakeyi anan?" tai maganan tana kokarin tashi, abokin Wadugaga ne yace "ke! Kinsan wakika mara kuwa?" cikeda tsiwa Rahima tace "dan iskan tsohon banza namara kozaka ramamai ne" kallon abokin nashi Wadugaga yayi yace "tashi katafi jeka zauna da sauran dake gadi awaje" tashi Rahima tayi ta nuna shi da yatsa tace "ka kalleni da kyau niba Mairo bane wlh kai gigin yimin iskanci saina salwantar da rayuwanka" tai hanyar kofa zata fita wani irin fizgota Wadugaga yayi ya daka mata tsawa "ke" itama tsawa ta dakamai tace "kai! Kuma keke na haya makulli na aljihun ubanka" hannu Wadugaga yasa ya wasketa da mari hakan yasa ta kurma uban ihu tai baya zata fadi dan marin ya shigeta tai maza tarike gadonshi ta tsaya tana shafa fuskanta tace "ka maren?" hannu Wadugaga yasa a cikin babban rigan jikinshi yana zare mazariyan wando yace "tunda bakida kunya bazan biki ta dadi ba tube kihau gadon nan nasanya miki tabbarriki kaman yanda nasama kowace y'a mace agarin nan, inama fata rabo ya shiga tsakanina dake dan zazo nasami magaji daga tsatson ki" karasa cire wandon yayi ya yar hakan yasa gaban Rahima yafadi ganin yazare wandonshi ya jefar akasa, yasa hannu zai cire babban rigan jikinshi wani iri wawan ihu takurma. "ihuuuuu jama'a ga dan iska nan ihu" cire babban rigan yayi ya yar yayo kanta tsirara haihuwar uwarshi yace "ki kwana kina ihu ko lekowa dakin nan baza'ayi ba" runtse ido tayi ta tsugunna jikinta narawa sosai tace "innalillahi wa innailaihi raji'un Abba, Mummyyy" ko ina jikinta rawa yake wani tsoro ne ya shiga jikinta ganin tsoho fa tsoho sosai da gemunshi fari fat tsabagen furfura dayay tsayi yakai har kirjinshi tsaye tsirara a gabanta bakunya, dagata taji anyi cikin wata tattausan murya yace "yar binni haaaaa haba mana tashi tsorona kikeji dadine danifa, duk garin nan nafisu kudi ga abinci, duk wanda yay noma saiya bani rabin abinda ya nome inba hakaba zan kwace gonan, jibidai gadon nan nawa yasai karkaran nan, eh oya taso kihau gadon kiji da dinshi, gashi na taushi wani fatarki, inaso nasami iri daga tsatson ki watan kila nasami magaji, duk yan yaran garin nan basu haifamin magaji ba sai mata saisama bana karbansu, taso kizo yar binniiii" yadaga Rahima dake kuka sosai jikinta ko ina na bari yana kokarin ya sata ajikinshi wani irin turashi tayi sabida mugun warin dataji yanayi tahau kan gadon ta tsaya tana kuka tace "wlh karka sake katabani dan iska kawai ubanme zakamin" da sauri yahayo gadon tareda jawo kafarta yace "cinki zanyi yarinya mai dadi ke kinsan irin hadin danama jikinki kuwa" ya kwantar da ita tareda hawa kanta ya danne ta yana tura hannunshi cikin riganta trying to reach out to her boobs dukya birkice sabida taushin fararta da dumin fatarta dayaji, ihu Rahima tayi tana kokarin tureshi takasa harshenshi yaciro waje yadaura kan gemunta yana lashewa wani wawan ihu tayi tana tattaba gadon, hannunta ne taji yakamo wani abu dabama tasan meba tawani rapkamai abaya ashe allo ne hakan yasa yasaki wani malalavin kara, ta tureshi ta tashi da sauri daga kan gadon tana komawa bayan dakin tana kallon yanda ya yatsine fuska cikeda azaba yana shafa bayanshi yakasa mikewa abunku da tsohon daya kwana biyu, waige waige ta shiga yi adakin tana kallon ko ina kafin idanunta su sauka kan wata yar karaman Nokia torchlight phone dake kan saman wasu uban tulin littafai tayi kura daga gani ba'a amfani da ita da sauri tai wajen wayan ta dauka tabude kofan datagani awurin tafita da gudu, tashi Wadugaga yayi yadau malum malum dinshi ya zura yafito kofan kofar tsakar gidanshi, fence Rahima data ta hango yasa tai wurin batare data damuba ganin dan ginin baida tsawo sosai kuma na kasa ne gaduk ramuka da zata iya sassaka kafafunta ta tattaka ta haura tai tsalle tahau kan fence din ta dirka ihu Wadugaga yayi yakira masu gadinshi yace "kuzo kuzo tagudu ku komota, ku kamomin ita, bansamata tabarriki ba tagudu" da gudu suka shigo dakin suka fita ta kofan suka haura suka diddirka suka bita. _IN kika karanta baki biyaba Allah ya isa_ 07012181461 chat me up a watsapp in kinason this book Gudu Rahima takeyi tana haki gudu da tunda take arayuwanta bata tabayin irin shi ba tana kuka sosai tana waigawa ganin maza dayawa sun fito binta suke yasa ta kutsa cikin daji datagani gefen hanya tana gudun famfalaki tana waige saida tai nisa sosai taji tana neman suma yasa ta tsaya ta jingina da bishiya tana sauke ajiyan zuciya jin sahun gudun mutane suna tahowa yasa ta waiga atsorace ganin basu karasoba yasa ta kalli bishiyan data jingina dashi kafin ta tura wayan data dauko aljihun bayan wandonta ta shiga hawa bishiyan tana haki da kyar ta iya ta hau tana kurjewa tanajin ciwo hartakai chan kasa ta shige cikin ganyayyaki yanda bazasu gantaba amma ita tana iya ganin kasa, tafashe da kuka sosai, aguje taga sunzo sun wuce wajen suna neman ta taga sunyi nisa sosai sai bincika dajin suke sai taji maganan su suna cewa kodai ba dajin ta shigo ba, ko takoma gidansu ne, daya daga cikinsu ne yace mu rarrabu mu zagaye dajin inhar bamu gantaba mukara haduwa anan sanan muyi gidansu dan Wadugaga yace lallai lallai sai an kawota yasamata tabirriki daganan har zuwa lokacin dazata koma garin su, ku watsu munemota, watsewa sukayi wanan yabi nan wanan yabi nan duk suna gudu, runtse idanunta tayi tai lamo jikin bishiyan tana kuka sosai tana kiran sunan Mummy ahankali. "Mummy, Mummy come and save me" babu inda basu duba a dajin nanba basu ganta ba har kowa yadago suka sake haduwa awurin Rahima na ganinsu sukace mutafi gidansu da gudu duk suka kwasa suka fita daga dajin saida taji tadenajin sahun su sanan ta sauke ajiyan zuciya, tamika hannunta ahankali tadaura kan aljihun bayan wandonta ta zaro wayan jitayi wani kati ko takardane yabiyo wayan hakan yasa ta zarosu tare ta kalli katin ganin sunan Lieutenant Sameer Simran Sameer yasa ta tuna ranan dayazo gidansu dasuna buga basketball ne yabata katin nan, ahankali ta kunna wayar dan akashe take taga akwai chaji kafa uku, amma babu karan service ajikin wayan dudda taga akwai sim Din Mtn ajiki, kuka tafashe dashi sosai kaman tamutu kawai tahuta takeji gwanin ban tausayi tahau addu'a tace "Allah yasa service yadawo, please God help me kaji" sosai take kuka haka ta zauna wajen o har gari yafara duhu gata akan akan binshiya, sake danna wayan tayi saitaga karan service guda daya da sauri ta shiga saka number Mummy datai saving akanta tai dialing number, amma yaki shiga hakan yasa ta fashe da kuka tai trying number kusan sau uku yaki shiga, katin Sameer dake hannunta ta kalla tana tuna ranan dayace mata if you feel like talking to me just call me I am a minute away, number ta shiga sawa da sauri tai dialing takara a kunne wayar na ringing kaman zai katse taji ya dauka cikin natsastsen muryan nan nashi yace "Lieutenant Sameer Simran Sameer speaking" wani irin faduwa gabanta yayi kafin wani kuka yataso mata tasakin mai kuka tama kasa magana, shiru Sameer yayi yana sauraron yanda ake kuka dudda muryanta is breaking kaman network din babu kyau, anatse yace "who is this?" cikin kuka Rahima tace "Yaya Sameer please help me wani tsoho is trying to r......" wayan ya katse dip danba kudi dama yan kobo ne hakan yasa tafashe da kuka sosai, ba'a wani jimaba wayar tahau ringing da sauri ta dauka ahankali yace "ina jinki" cikin kuka tace "Yaya Sameer dan Allah ka kiranmin mummy na tazo ta daukeni yanzu haka inakan bishiya anan naboye wani tsoho I think shine Mai garin yana molesting all the children na village din shine yau yasa aka kamoni and and he is trying to rape me" tafashe da wani mugun kuka tace "am so scared Yaya Sameer please insun ganni zasu maidani gidanshi ne" anatse Sameer yace "Rahima" cikin kuka tace "uhm" anatse yace "stay akan bishiyan karki sauko am coming there, karki kashe wayan nan kibarshi a kunne am I clear?" yay maganan babu kalman wasa ranshi ya mugun baci dan duk Abba ne yasa ta cikin wanan halin, gyadamai kai tayi cikin kuka sosai takasa magana, katse wayan yayi dama yana tuki ne da magriba yana hanyan komawa gida daga aiki kiran ya shigo ya gangara gefen hanya yay parking cikin wani irin kunan rai yatada mota yahau fanfala gudu yana dailing wani number a wayanshi ringing daya aka daga cikin wata murya na bacin rai yace
Chapter 52 · 0% Book details