← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 119

Sashe 95

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cewa ita bazata mutuba sai yau kawai taji sotake tamutu, tashi tayi ahankali daga kan kujera kaman an tsikareta da sauri Mummy daketa kallonta tuntuni kaman mai karantar wani abu a fuskarta tace "ina zaki?" ahankali tace "tsakar gida zanje nasha iska nan yamin duhu sosai" cikeda tausayinta Ummi tace "bazaki bari ki watsa ruwa ba tukunna" girgiza ma Mummy kai tayi, ganin yanda take yasa Ummi tace "to shikenan jeki, nima bari na watsa ruwan zan fito na sameki, akwai kujeran lilo ta wajen garden, kije wajen nasan zakiso abin" gyadama Mummy kai tayi tajuya tafita daga dakin sanye da doguwan riganta sai hula akanta, tsakar gida tafito tana kallon ko'ina kirjinta na zafi, ko mugun ciwo da azaban ruwan zafin datasha a asibiti ne yasa duk abin nan bai wani da data akasaba oho, hakanan tana shigowa gidan nan kalaman Ummi yasa abin yadawo mata fresh a zuciya, saida taidan nisa da flat din Ummi sanan takife fuskarta jikin bango tafashe da kuka sosai jikinta har tsuma yake, kirjinta kaman an zuba garwashi tadade ranta bai baci ta shiga kunci hakaba, she could remember vividly cewan the last time datai kunci haka was lokacin da Mummy ta ta kakkaryata suka rabu da Abban ta, dago kanta tayi tana sauke ajiyan zuciya tasa hannun doguwan rigan jikinta ta share hawayen da yagama wanke mata fuska sanan tacigaba da tafiya kaman ana ingizata, hango almakashin yanke fulawas din gidan tayi da alamu Gardner dinsu ne yabarshi, kaman wani abu na dragging nata to the place ta karasa gaban flowers din ta tsugunna ahankali tadauki scissor din tana kuka sosai tana kallonshi, cikin wani irin kuka tace "I want to take my life and rest, Mummy na batasona itama wai bamata taba sona ba, why? Why? I love Mummy with all my life, she is the number person azuciyana, I love her sama da that wicked woman data haifeni, am sad, am so sad, kaman zan mutu nikeji, kaman zan mutu, I want to die bazan iya rayuwa ba Mummy na ba, ina sonta, Mummy mesa kika yaudaren?" yanda take maganganu inka ganta zaka zaci ta haukace ne, tamike tsaye tareda gyara rikon scissor din a hannunta tana kuka sosai ta runtse ido ta daga hannunta sama zata chakama cikinta. *NORMAL POSTING SAI DARE IN SHA ALLAH* Wani irin kama hannunta akayi cikin fushi Sameer ya fizge Scissors yarike, cikeda tsiwa da kokawa kokarin kwace scissors din tace "wlh kabani abuna baruwanka dani, kabani abuna nace kurabu dani dukanku" yarda scissor din Sameer yayi cikin flowers din wajen da sauri tasakeshi tana kuka sosai tai wajen zata dauki scissors din wani irin fizgota Sameer yayi yace "are you mad!" muryan Sameer dataji yasa ta tsaya chak tareda kwallo idanu ta kallai, hada ido sukayi wani irin wawan razanannen ihu tasaki zata juya da sauri yariketa gam yafara tafiya yana turjewa tana ihu, ganin yanda take tutturjewa yasa yadauketa yay flat dinshi da ita, shiga ciki yayi ya a maida kofar yarufe yasa key yay kan dogon kujeran falonshi ya ijiyeta akai, zabura tayi tamike tsaye tasake kwala ihu dayasa yadaka mata tsawa ganin zata fasamai kunne. "shut up! I said shut up!" gum tayi jikinta na rawa sosai tana kuka mara sauti tana kallonshi, binta yayi da kallo daga sama har kasa sanan cikin fushi yace "what were trying to do da scissors eh?" fashewa dawani irin kuka tayi ta daura hannayenta kan idanunta batare data kalleshiba tace "inaso namutu ne nahuta, babu wanda kesona aduniyan nan, I hate my life, kaga itama Mummy na ashe batasona haka naji tana fadima, I can't take it, kawai naganji zuciyana kaman zata fashe, daka barni nayi nahuta" yanda take kuka saida ya mugun tabamai zuciya and kallo daya zaka mata tagane she is really sad, zama yayi ahankali kan kujera hannunshi yasa yakamo waist dinta ya zaunar da ita kan kujeran kusada shi, ahankali yadaura hannunshi kan hannayenta data daura akan ido tana kuka sosai ya janye hannun ya ijiye su akasa ta lumshe ido da sauri tana kuka batare data kalleshi ba dan mugun tsoronshi takeji, hannunshi yatura a aljihun Jean din dake jikinshi yaciro handy dake kamshi yadaura kan fuskarta ya share hawayen tass ya goge fuskar sanan ya ijiye handkerchief din kan jikinshi ya matso kusada ita sosai sanan yadaura soft hands dinshi kan fuskarta yay cupping face din tareda kiran sunanta ahankali kaman maijin bacci. "Rahimah!" yanda yakira sunan nata saida tajishi har zuciyata batasan lokacin data bude idanunta ba tadaurasu kanshi, Murya chan kasa kaman bashiba very soft yace "mesa kikeson kiyi committing suicide? Kinsan hukuncin suicide kuwa a musulunci? Maisa kikeson kiyi commuting suicide?" wani irin vibrating jikinta yahauyi jikinta na tsuma cikin kuka hawaye yashiga gangaro nata from all angle of the eye gwanin ban tausayi tace "s......saa.....abida Mummy na, batasona" tafashe da kuka tace "I want to die, Mummy bata sona, babu wanda kesona, Mama ta ma bata sona, kaima bakasona dan kakusa kasheni kaida kanka, inda ace kana sona da bazaka so ka kasheni hakaba" ta runtse da kuka, bakaramin tausayi tabashi ba, sake daukan handkerchief din yayi ya shiga sharemata fuska yace "shiiiiiiiiii stop crying, shiiiiii" yafadi ahankali yana share mata idanun sanan ya ijiye handkerchief akan cinyanshi, yasake cupping face nata, ahankali yace "suicide is haram islamically, banda haka painful death sukeyi, sanan duk wanda ya kashe kanshi da kanshi dan wuta ne, so kowani yanayi da kunci zaki shiga arayuwa don't ever think of suicide don Allah dakike gani baya taba hada bawa da matsalan dayasan yafi karfinshi, Allah baya hada bawa da abinda bazai iyaba, the fact that you lost your mother's love at the very young age doesn't mean you are not love Rahima, step Mum dinki ruin your life batare dake kanki kinsani ba don't blame yourself haka Allah dama ya kaddara zai faru, everthing happen for a reason inda ace bata koyamiki shaye shaye ba, inda ace batasa kinbi Chris kunje dat party ba dabazan hadu dake ba, stop saying babu maisonki, mahaifinki na sonki, yan uwanki nasonki yan uwana na sonki" yay shiru yana kallonta kaman yanda take kallonshi wani siririn hawaye na gangarawa ta gefen idanunta, thumb dinshi yasa batare daya cire hannun nashi daga fuskarta ba ya share hawayen cikin wata murya daba tashiba mai shegen dadi dakuma natsuwa yace "and who told you I don't love you Rahima?" yay tambayan yana daura fuskarshi kan nata yana kallon kwayar idanunta sanan yadan fuzar da iska, ahankali yace "ina sonki, I love you Rahima" yafadi maganan ahankali, wani irin saukar abu taji a zuciyan ta dake mata zafi kaman an zuba kankara asama taji yay wani irin sanyi zafin na gushewa batasan ya akayiba samun kanta tayi da bashi amsa. "kana sona shine ka kusa kasheni, I couldn't walk, stand, sit, eat or drink, abinda nake iyawa only was na kwanta, gabana natamin ciwo kaman an zuba yaji, I almost loose my life, inda kana sona ai dabaza kamin haka, kaima bakasona" shiru yayi yana kallonta Rahima is so innocent and zuciya data gareta ba biyuba, kome zata fada tana fadinshi ne da zuciya daya, yanda tace mai gabana saida yadan motsa mai sha'awa bana wasaba, daurewa yayi dan yasan tariga ta tsorata dashi so bai kamata yazo mata at this moment ba danko warkewa batayiba, cikin wata irin murya chan kasa yace "I did what I did to you sabida sin danake miki, bazan taba iya having affair with someone that I don't have feelings for ba da inyi gwara in mutu, I know I was so rough on you, I gave you a tire which har yanzu am regretting dan is never my intention to cause you pain, but komi yafaru ne sabida influence of drugs, injection din da step mum dinki tamin but I'm sorry kinji" shiru sukayi duk suna kallon juna sunajin saukan numfashin junansu, kaman daga sama ta jefomai tambaya. "kana son Mummy na?" girgixa matakai yayi strictly yace "no" ahankali tace "to mesa takesonka?" ahankali yace "because she is a mad woman" shiru Rahima tayi tana kallonta sanan ahankali tace "and a bad person, she ruined my life kuma duk mahaifiyata ce taja and bazan taba yafemata ba, bazan taba yafema both of them ba" hawaye yazubo daga idanunta, cikin crying tone tace "Ya Sameer kome mijina zaimin bazan taba wulakanta yarana ba wlh" murmushi yayi ganin growth and improvement a maganan ta yace "your husband Lieutenant Sameer Simran Sameer natare dake for better and for worse zamu hayayyafa sanan mu aurar dasu duk muna tare" share idanunta tayi batare datace komiba ta saukar da kanta kasa tai shiru kaman mai tunani, ahankali yakira sunanta. "Rahima" dago kanta tayi ta kallai batare datace komiba kirjinta nadan bugawa kawai daurewa take amma kaman ta tsere takeji, murya chan kasa yace "tunanin me kikeyi?" kaman bazatai magana ba saikuma tace "kaine kace kana sona amman bamuyi soyayya ba ai" just when yagama cewa yaga growth a maganan ta yanzu kuma yaga pure childishness a maganan, murmushi yayi sanan yadago forehead dinshi yamika mata hannu alamun gaisuwa kaman bashiba yace "will you be my girlfriend Miss Rahima Sambo Rikadawa?" for the first time tunda take asibiti yau tai murmushi kunya ma taji da sauri ta kauda kanta, dan murmushi shima Sameer din yayi kaman yahadiyeta yakeji yace "am offering you a chance muyi girlfriend and boyfriend relation bakison kiyi accepting why?" dan dago fuska tayi ta kallai kaman bazatai magana ba saikuma tace "aini namaka karama, bakaganni ba yar karama kaikuma babba inmuka fita kaman wata baby ka" wani irin kallo yamata yace "inhar gabana" yakama joystick dinshi ta gaban Jean din jikinshi yace "inhar gabanki can contain gabana zai shiga tsaf karantanki doesn't matter Little Sameer's Baby" yay maganan yana mata wani iskanci look kaman ba Sameer ba the compose guy, saukar da kanta tayi da sauri cikeda kunya ta shiga wasa da yatsunta, matsawa yayi kusada ita sosai tareda kama hannunta yana shafa lallin da aka mata batare dayace komiba, kana ganin yanda yake shafa hannayen kaman zai hadiye kasan kyau lallen yamai, hannayen yakai kan bakinshi yay kiss ahankali sanan yajawota zai sata a kan kirjinshi wani irin zabura
Chapter 95 · 0% Book details