Sashe 27
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
M Shakur
2
Bayan yabar Barrack office dinshi yaje yay failing 1week leave daga aiki he want to stay at home yasama Rahima ido dakanshi.
Tunda garin Allah ya waye Rahima tarasa natsuwa tayi zuru zuru duk idan anbude Gate sai gabanta yafadi dan tasan Abba zai shigo in any moment, Mummy tayi tayi tai calming dinta down amma abin yaci tura tsoron mahaifinta da Rahima takeji dabanne dan ba yamata wasa ko kadan, kosu Siddiqa sun gani akwai wani abu akasa tunda suka tashi sukaga bandeji a goshinta gashi tana dingishi kuma tai zuru zuru ko kallon banza bata musu ba ma ranan dan ta gaishe dasu duka, tai salla kuma sanan ta shigo kitchen dudda babu wani abun kirki data iya amma saida ta taya Zeena aiki Zeena na wanke wanke ita tana dauraya, bayan sun gama kuma ta kwashe bawon doyan da Siddiqa ta fere ta zuba a bola, duk tanayi ne sabida batason akai karanta koda guda dayane wurin Abba, Mummy tai tai taida ita tazo taje ta kwanta ta huta taki yarda saiyi take.
Bayan Magrib Abba ya shigo gidan da sallama su Siddiqa ne kawai a falo da Mummy dataci gayu sosai suna kallon dan makaho a arewa 24 Mummy tayi tayi da Rahima tazo ta zauna suyi kallo taki, jin sallaman Abba yasa da gudu yaran sukaje suka rungume shi. "oyoyo Abba" tasowa Mummy tayi ta watsama yaran harara tace "sai asakan mini mijina" dan dariya Abba yayi yana kokarin danne bakin cikinshi yace "a'a bazaki koramin yarana ba, zodai tanan" yadan jawota da hannun dakanshi dat is free hakan yasa ta taho ahankali tana murmushi duk ya hadasu duka ya rungume he feels better his family is just his everything, sakinsu yayi ya zauna akan kujera Mummy ta zauna a kusada shi, Lubabatu ya kalla yace "je mota ki daukomin jakan danabari yauma nasake mantawa" duk dariya sukayi dan haka Abba yake kullum saiya kawomusu tsaraba kullum saiya manta dashi a mota, Hulan kanshi Mummy tasa hannu tacire tace "muje kai wanka Alhaji kasha hanya" kai ya girgiza mata yace "anjima inzanyi wanka zanji" gyadamai kai Mummy tayi tace "bari nakawo maka abinci" kai ya girgixa mata tareda yatsine fuska yace "not now kibari anjima" wani iri Mummy taji amma saita basar daidai Lubabatu ta shigo dakin da sallama da jakan Abba tabamawa ya karba yabude snacks ne da ice cream, sai grilled chicken a lejoji guda hudu, daya ya dauka yabama Mummy karba tayi tace "thank you Abban su" yadauko ledaji biyu na chicken din yabama su Siddiqa da ice creams keda uku karba sukayi sukai godiya sanan ya wawwaiga kaman dama chan bai luraba yace "ina Rahima?" Zeenatu ne tace "tana daki Abba" kwala mata kira Abba yayi. "Rahima, Rahima" zabura Rahima tayi ta tashi daga kan gadon gabanta nawani irin mummunan faduwa, bakinta har rawa yake tace "na...am, I....n zuwa" hawayen daya zubo mata ta share da sauri tadau hijabinta ta saka pink daya tsayamata a gwuiwa tabude kofa tafito kaman wanda kwai tafashe mawa aciki.
Kafe bakin Corridor Abba yayi da ido jira kawai yake yaga tafito, ahankali tafito sukai ido da ido da Abba hannun haggunta tasa tadafa gabanta tana harde kafa danji tayi fitsari zai zubo, bayan hannun damanta tasa ta goge hawayen daya zubomata takasa karasowa cikin falon daga wurin tace "san.....nu da dawo.....wa Abba" kafeta da ido Abba yayi yana kallonta irin kallon, haushi, takaici, tausayi dakomi ma barinma bandejin dayagani manne a goshinta, wata boyayyen ajiyan zuciya ya sauke ahankali yace "zoki amshi tsaraban ki" girgizamai kai tayi murya chan kasa tace "a'a nina k.....koshi Abba" tafashe da kuka sosai tana kara danne wurin tana rike fitsarin da kawai jira yake yaga Abba yamike ta sakeshi, shiru Abba yayi yana kallonta kaman yanda yayyinta ke kallonta yanzu suka kara tabbatar wa tayi wani laifi ne dabasu sani ba, itadai Mummy ba tace komiba but itama gaban nata faduwa yake sai shirya kalaman dazata fadama Abba take aranta ta wanke kanta.
Da hannu Abba yamata alamun zo yace "zonan Rahima" fashewa da kuka tayi kafin ahankali tadaga kafanta tsir tsir Abba yaga fitsari na diddiga akasa tana tahowa baice mata komi ba hakama na kowa a falon tsayawa tayi a jikin dinning tafashe da kuka sosai tace "Abba dan girman Allah karka daken please, wlh bazan karaba" girgixa mata kai yayi yace "bazan miki komiba, zo nace" yanda yamata maganan so calm yasa ta taho da kyar ta tsaya agabanshi tana bari tana kuka tace "g....ga....ni" ledan kusada shi kan kujeran ya cire ya ijiye akasa hannunshi yadaura awajen yace "zauna anan" kaman wacce akace ta zauna kan allura haka ta zauna tana kuka sosai tana kallon Abban cikin wani murya kaman na wacce aka shake tace "Abba in kanama iyayenka karkamini komi dan Allah" ahankali Abba yasa duka hannayenshi kan fuskarta, hawayen ya share mata tass yace "shiii dena kuka" hadiye kukan tayi tana kallonshi tana sauke ajiyan zuciya kirjinta kaman zai fito sabida tsaban bugu, shiru yayi yana kallonta duk hikima irin tashi wanan karan yama rasa mezai mata, but yay bugun yay bugun a banza, ahankali yay cupping face dinta yakira sunanta anatse. "Rahima" murya chan kasa tana kallonshi tace "na'am Abba" "tell me menene? Me kikeso dani bana miki agidan nan dakikaje kinabin bad friends eh? Me kikeso? Every month ana biyana albashi zan baku dukanku 10k kuyi kome kukeso dashi dudda nasan kunada komi but yan abubuwan ku namata, nasai muku waya, in samuku data, nasa amuku snacks, duk wani abinci danasan kunaso kodani banaci I must stock it up in this house cus banson my children to lack anything har abin yakaiga suna bukatan na wasu, every 3 3 month nake bama mahaifiyar ku kudi tasai muku duk wani kaya na fashion daya fito na yayi dakuke so, baki rasa ci ba, Rahima ina baki kudin kashewa, Rahima tell me menene bana miki I will do it for you today" girgixa mai kai tayi hawaye na zubowa, ahankali yace "mota kikeso na sai miki?" girgixa mai kai tayi alamun a'a, yace "gida kikeso? Kokuma fili kikeso nabaki tell me kome kikeso I will do it for you?" girgixa mai kai tayi tana kuka sosai, hawayen yasake sharemata yace "tell me why did you choose this kind of life? Rahima why are you too stubborn iyye? Me friends dinki suke miki damu nan gida bamu miki dat you choose to follow them har suyi leading naki astray eh tell me?" sake girgizamai kai tayi, ahankali yace "kinason ki kasheni ne Rahima in mutu in barmiki duniya sabida kisamu kiyi abinda kikeso eh? Rahima kinaso kizama aljalina ko?" fashewa da kuka sosai tayi tace "Abba no, dan Allah kayakuri kaji Abba, wlh bazan karaba, Inna kara ka karyani ka yardani a titi mota ya takeni kaji, am sorry Abba" shiru yayi yana kallonta yanda take kuka, ahankali yace "bazaki kara zuwa school for now ba sainaga kin chanza, bazaki kara fitaba koda daganan zuwa outside gate ne, daga yanzu nai locking naki down Rahima, am going to restrict you from many things" gyadamai kai tayi tana kuka sosai tace "Abba am sorry kayafe mini dan Allah bazan zama ajalinka ba kaji Abba na" yanda take kuka yasa ahankali ya share mata hawayen yace "promise me you will change" da sauri tace "Abba I promise you" fadawa jikinshi tayi tafashe da kuka sosai, tashi Mummy tayi tabar falon fuskanta bayabo ba fallasa, murmushi Siddiqa tayi da sauran yan uwanta ganin itada Abba sun shirya.
*_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always