← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 119

Sashe 115

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

shine mai ciwon fita yayi da sauri ya shiga kalle kalle a wajen hango maslaci yasa da guduma yay masallacin, alwala ya daura ya shiga ciki hankali tashe yatada salla ya shiga rokan Allah karyasa cikin nan yazube wani irin bala'in son cikin yaji Allah yadauramai dagajin cewa tanada cikin fiye da misali, ayanda yakeji yanzu ko nawa akace yabayar kar cikin nan yazube zai iya badawa, yakai almost awa daya a mosque din rokon Allah yake sanan yatashi yafito yay cikin hospital din daidai lokacin Dr yafito nemanshi, yana ganinshi yace "come With me please, binshi Sameer yayi har office dinshi yazauna Dr yace "are you the husband?" gyadamai kai Sameer yayi gabanshi nawani irin faduwa sosai, Dr yace "haba Yallabai da girman ka bakasan bakowace nace bane mahaifarta keda karfin dazaka iya having sex da ita ba idan tanada karamin ciki, some basuda karfi any small thing zakaga cikin yafice ya bare" faduwa gaban Sameer yayi bakinshi har rawa yake yace "w......w...at about my c.......h....ild?" yay maganan gabanshi nafadi sosai, ahankali Dr yace "your child" gyadamai kai Sameer yayi ahankali, ajiyan zuciya Dr yasauke yace "to she's actually pregnant with twins daya yafita saura daya shima kila wa kala ne, komi na hannun Allah, inda ma baka kawota da wuriba data rasa duka twins din, yanzu dai mun bata bedrest, sanan mun tsayar da bleeding din, akwai wasu magungunan jini da zan rubuta maka kasaimata she needs them dan ta rasa jini sosai, daidai da heavy cup karka bari ta dauka any small thing zaisa ta rasa dayan baby dan mahaifanta is very weak for now, cikin baiyi kwariba, I advice you to stay away from her daganan har cikin yay wata uku ko hudu dan cikin just 1month 5days ne, anjima zan sallame ta kitafi gida, but yanzu dole kaje gida kadauko mata wasu kayan please kayan dake jikinta sun lalace" gyadamai kai kawai Sameer yayi idanunshi sunyi jajir kaman zaiyi karaman hauka, inda zai iya maida hannun agogo baya da yayi yahana kanshi yimata wanan punishment sex dinan dayayi da ita amma badama, rubutu Dr yayi yabashi yace "sayo wayana magungunan kadawo saika tafi" karba yayi yawuce pharmacy, kusan 98k yakashe just 5 magunguna yabiya kudin yadawo office din, karba Dr yayi sanan yace mai yawuce yatafi, badan yasoba yawuce yatafi, motarshi ya shiga yana kasa tada motar kawai saiya fashe da kuka sosai yasa hannu yana share hawayen, no one can explain pain din dayakeji na rasa baby shi guda daya because of his mistake, she told him fa time without numbers cewa batada lpy, cikinta naciwo but yakasa barinta sabida yaji haushin ganinta da namiji dayayi why is he like this? Wat was he evening thinking, Innalillahi wa innailaihi raji'un, yakai kusan 30min kuka yake idanunshi sukai jajir sanan yatada motar yawuce yafita daga asibitin, yana fita kira na shigowa wayanshi Baffa ne kaman bazai daukaba sai kuma yadauka yama kasa magana, cikin kakkausan murya yace "ko ina kake kazo man gida kaida matarka ka dauko ta daga inda ka kaita ina nemanka" yana fadin haka ya katse wayan, ajiye wayan yayi yana kara goge hawayen sanan yadau hanyar gida, horn yayi aka budemai gate din ya shiga ciki parking yayi yafito daga motar yay cikin gida, bude kofar flta din Ummi yayi idanun nan jajir, daga Ummi sai Baffa afalon duk sun tsareshi da ido, yana shigowa Baffa cikin kakkausar murya yace "ina matarka" murya chan ciki batare daya kalli fuskokinsu ba yace "tana asibiti" da sauri Baffa yace "asibiti, meya kaita asibiti?" ahankali yasami wuri akasa yazauna ya saukar da kanshi kasa yace "she had a miscarriage" "innalillahi wa innailaihi raji'un, Sameer, Sameer saida kasa yarinyar nan tai bari ko, Sameer wai wace irin bakar zuciya Allah yamaka, Baffa kaga abinda nake fadamaka ko, yarinyar nan ko ciwon kai batayi a hannuna, bamata laulayi iya kanta cin gwaiba kullum saina aika an nemo mata ko aina zata samu, wlh she's very very strong amma just jiya jiyan nan tsoron Sameer yasa tarasa ciki, Sameer, Sameer" Ummi ta tashi tai kanshi amugun zuciye dan kusan tamafi Sameer jin bakin cikin zubewan cikin dan tuntuni ta lura ciki ne da Rahima sabida yanda take kwadayi da yawan gajiya amman ita kanta Rahima batasan tanada cikiba, anatse Baffa yace "koma ki zauna, ki koma ki zauna nace" badan tasoba takoma ta zauna, Baffa yadan lumfasa yana kallon Sameer din da kanshi ke kasa, cikin wata irin murya dake ratsa zuciya yace "Sameer I hope kana cikin farin ciki, are you happy now bakin zuciyan ka da fushi yasa matarka ta rasa cikin ka, kyautar da Allah yamaka are you happy Sameer?" girgixa mai kai Sameer yayi ahankali hawaye sharrr yazubo da sauri yasa hannu ya share, Baffa yace "ko alhakin yaron daka karya kadai jiya ya isa yasaka Allah ya kwace kyautar daya maka, Sameer nasanka da hankali da basira da hikima amma kishi ya taushe maka duk wata kafafan basira da Allah ya hallito ka dashi, yau danaje asibiti yaron nan yace exam yakeda shi yau dinan dakasa yay missing yashigo school kenan zaiyi TDB........" yabashi labarin tsaf sanan yace "ka kyauta kana ganin inbai yafe maka ba Allah bazai hukunta ka ba daga taimakon matarka dayaga tafiyama gagaranta yake bacci ya Kwasheta a masallaci, haba Sameer, kai kadai ne bansan daga ina kadauko wanan zuciyan ba, banda shi mahaifinka baidashi, iyayen my basudashi sanan mahaifiyarku da yan uwanka duk basudashi kai kadai ne mai matsalan nan, Sameer bakar zuciya fa halaka takekai mutum fa, ba'a yanke hukunci cikin fushi, nayi niyyan narufeka da fada amma naga kafin ma nai wani abu har Allah ya nuna maka lesson number 1 so gobe ma ka kara kaji, Allah ya shiryar dakai, wani asibiti ka kai Rahima" cikin muryanshi data toshe sosai yace "Zenith" gyadamai kai Baffa yayi saima yaji yabashi tausayi, cikin fushi Ummu tace "kuma bari tadawo gidan nan wlh bata kara komawa gidanka karbe ta zany....." kafin ma takarasa maganan Baffa yadaga mata hannu yace "kul, kul, kawai namiki shiru ne dan nasan hanashi matarshi dakikayi nufin alkhairi ne tattare dake amman kinada kamasho awanan matsalan dasuka samu, haba fisabillillahi Ummi kalli Sameer, kema kinsan mutum ne dayake bukatar matarshi, mutum ne da yanzu yafi karfin akirashi da yaro, mutum irinshi na bukatan natsuwa, a kuma duk lokacin dabai samu ba kansu kwance wa yake, indan har kinsan kwacemai mata zaki dinga yi to mesa tun farko kika damu kina zudda hawaye safe da rana akan Sameer yayi aure iye? Yanzu dayay auren kika karbe matan miye banbancin shi da da? Am sorry to say but zaman tare, kusantar juna, saduwa da iyalinka yana jade duk wata fitintinun aure dakika sani sosai, dan Allah kibashi matarshi yay kokari, Sameer abin atausayamai ne, kuma shi so mutane kowa da yanda yake nuna sonshi ga matarshi, Sameer nason Rahima, haka itama tana son mijinta, is so obvious, basai ya furtamiki ba, kara da kawaici dakuma kunya yasa yakasa cemiki kibashi matarshi, idan kuma kasamu yaro mai kawaici saikai mishi kawaici shima, ka mutunta shi, karna karaji kin karbemai mata dan kome yafaru da naki kamashon aciki" Sosai jikin Ummi yay mugun sanyi tai shiru kawai tama kasa cewa komi, kallon Sameer din Baffa yayi ya mugun mugun bashi tausayi, ahankali yace "inaso kaje asibiti ka bama yaron dakama dukan nan hakuri kaji, sanan kayakuri Allah yasa yaron mai ceton iyayen shi ne ranan gobe kiyama, so sorry okay" gyadama Baffan kai yayi yace "mekazo yi agida" ahankali yace "Dr yace nakawo mata kayan s.....awa" ayanda yay maganan muryanshi na breaking yasa Ummi taji zuciyanta yay weak yamugun bata tausayi hakan yasa ahankali tace "bari nahado mata kaya duk saimu tafi tare, tashi kaje kai wanka kazo mutafi" tashi yayi ahankali yafita duk suka bishi da kallo. Yana fitowa suka dunguma zuwa asibitin da yaron yake saida Sameer yabama yaron hakuri ya rokeshi gafara su Baffa duk suka tayashi bashi hakuri sanan yahakura yace komi yawuce, kyauta Sameer yamai sosai sanan suka wuce zuwa asibitin da Rahima take Ummi kadai aka bari ta shiga dajin ta chanzo mata kaya sai kuka take sanan aka bari suka shigo, cikeda tausayi Baffa yace "ya jikin?" ahankali tace "Alhamdulillah" taki kallon Sameer kaman yanda yakasa cemata uppan shima kanshi akasa, ganin haka yasa Baffa yafice daga dakin bin bayanshi itama Ummi tayi duk suka fita, ahankali yakaraso inda take ya tsugunna ta hanyar sanya kafafuwanshi akasa yamika hannunshi ahankali yakama hannayenta duka biyun yarike kanshi akasa yama kasa dago idanunshi ya kalleta, sukai kusan 10min ahaka yakasa cemata uppan, cikin wata irin raunanniyar murya takira sunanshi. "Y.....a Sameer" dago jajayen idanunshi yayi ya kalleta tareda kara kama hannunta gamgam a hannunshi, cikin wata irin murya tace "I thought you knew me well, Ya Sameer ada when I was a bad girl banyi iskanci ba sai yanzu danai aure? Zargina kake ko" girgiza mata kai yayi da sauri hawaye sharrr suka sake zubowa yana kallon yay bala'in nadama to the extreme, zata sake magana yadaura hannunshi kan bakinta yace "enough" gyadamai kai tayi tareda ture hannunshi daga bakinta tace "wait, I don't want you again, ni wajen Mama na da Abba na zan koma daganan, bana sonka Ya Sameer ko kadan........" girgixa matakai Sameer yayi he was really speechless kawai yasaki mata kuka sosai, kuka mai bala'in tsuma rai dan har cikin kashinta takejin yanda yake kukan dan kifa fuskarshi yayi kan wuyanta yana kukan jikinshi har rawa yake, yanda yake kukan ba karamin taba mata rai yayiba, cikin muryan kuka sosai yace "I am sorry, so sorry Rahima, please forgive me natuba, I am so so so sorry, dan Allah kiyafemin, please kiyafemin, you are the only woman dana tabaso tunda aka haifo Sameer aduniyan nan, I love you with all my heart Rahima, karki gujeni, my heart beat for you only, you mean the whole world to me, I am human, I know what I did was terrible but I did all I did sabida sonki, I did everything out of love, Ummi tahanani ke I was freaking losing it, I was going insane, I don't know wat I was doing, sainaga wani kuma yakawo ki gida yana
Chapter 115 · 0% Book details