← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 119

Sashe 89

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikeda tsantsan damuwa Ummi tace "yanzu yatake?" ahankali Dr tace "I've stitch her yanzu, yanzu zan baki magungunan da za'a sayo mata dan ta warke da wuri sanan tahade, tear datasamu ne yasa she was seriously bleeding but yanzu mun tsayar da bleeding din, and tanada maleria 2+ shima we are treating her on it bayau zatabar hospital dinan ba sai munga tasami sauki sanan zata dinga sit Bath konan da anjima ne idan ta farka sai anmata, Mummy zaki iya kina mata ko nasama miki nurse dazata dinga mata" ahankali Ummi tace "zandinga mata" rubuce rubuce Dr tayi tamikama Ummi tace "ga magungunan da za'a sayamata yanzun nan" karba Ummi tayi ta tashi tafito ahankali Noor tagani zaune inda suke yana ganinta yatashi yarikota yazo ya zaunar da ita sanan ya karbi takardan yaje phamarcy magungunan ta dayawa harda drip daban daban da allurai yadawo yakaima Dr sanan takoma wajen Ummi ya zauna saiga Baffa yashigo reception din da sauri Noor yatashi karasowa Baffa yayi wajen yana gyara zaman babban rigan jikinshi yazo wajensu cikeda girmamawa Noor yagaidashi amsashi yayi yace "ina Sameer din? Meke damunshi? Me ake bukata kayi komi?" gyadamai kai Noor yayi yace "nayi" da sauri Baffa yace "muje na ganshi" yin dakin sukayi dudda ba'a barsu sun shiga ba but suna hangoshi yana kwance karin ruwa akemai a duka hannayenshi, haka suka juya suka koma wajen Ummi. Suna asibitin har isha'i, sallan isha'i sukayo suka shigo ciki har lokacin Ummi na zaune a reception dudda tai salla suka karaso wurin Baffa yace "Noor dau mahaifiyar ku ka kai gida bazata iya zaman jinya ba, Mu'az yazo yazauna da Sameer din kai kawuce gida wajen iyalinka" da sauri Noor yace "Baffa zan zauna dashi please karka hanani" dan jim Baffa yayi saikuma yace "tom, shikenan ka zauna bari naje na ijiye mahaifiyar taku agida" da sauri Ummi tace "natafi Rahima fa" cikeda tausayinta Baffa yace "akwai nurses around sanan ga Noor, kinsan ke bakida lafiya Dr yace miki kidinga hutawa, gobe za'a iya kiran mahaifiyar yarinyar tazo ta kulada ita" da sauri Noor yace "bama sai ankirasu ba Nabila tazo gobe" yay maganan dan Sameer already told them about Mummy su Rahima wani kallo Baffa yamai yace "Nabila mai karaman yarinya ne zatazo jinya baridai Allah yakaimu gobe zamuga me ai faru, tashi muje" daga Ummi Noor yayi yafito da ita har wajen motar Baffa yasata abaya zama tayi ahankali sanan ta kalli Noor cikeda damuwa tace "dan Allah Noor ka kula dasu da kyau kaji, in Yayanku yatashi ka kirani nai magana dashi" gyadamata kai yayi cikeda tausayinta yace "to Ummi karki damu he will be fine" maida kofar yayi yarufe Baffa yashiga yaja motar suka fita daidai lokacin wayan Sameer dake aljihunshi yadauki ruri, kallon wayan yayi ganin Abba ajiki yasa yadanyi mamaki waye kuma Abba, har wayan takatse bai dauka ba sai akira nabiyu yadauka yakara akunne kafin yay magana Abba yakira sunanshi. "Sameer" ahankali Noor yace "baida lpy kaninshi ne Noor" da sauri Abba yace "subhallahi meke damunshi?" "zazzabi ne kawai munama hospital yanzu" salati Abba yayi cikeda damuwa ya tambayi Noor address din asibitin tareda fadamai zaizo gobe in sha Allah, komawa ciki Noor yayi yana waya da Nabila, dakin Rahima yafara zuwa ganin Nurse aciki datace mai ita zata kula da ita yasa yafita daga dakin yayi dakin Sameer zama yayi yana kallon fuskan Sameer din yana waya da Nabila ahankali kafin suyi sallama. Kiran sallan assalatu yasa Sameer yabude idanunshi dasuka mai mugun nauyi ahankali, sosai yaji ciwon kan dayakeji yaragu sosai sai dan tashi zuciya, hannunshi ya kalla dayaga ana karamai ruwa on both hands sanan yaga Noor zaune kan plastic chair yadaura kanshi jikin gadon yana bacci dan lumshe idanu yayi yana kokarin tuna abinda yafaru dashi kafin yabude idanun da kyar, hannunshi yadaga yadaura kan Noor ahankali sanan yadaga, ahankali yatashi da kyar ko'ina ajikinshi namai wani irin ciwo yadanja jikinshi ya jingina da gado, motsin da Noor yaji yasa yabude idanunshi ganin Sameer ne yatashi yazauna yana cije lips tareda dafe kanshi dayadan saramai yasa yace "Ya Sameer katashi, sannu meke maka ciwo, bari nakira Dr" yajuya zai fita hannunshi Sameer yarike da sauri yajuyo yace "menene meke maka ciwo Ya Sameer?" yatsine fuska yayi cikeda dauriya da jarumta irin tashi yace "am fine, I want to shower jikina ba dadi" ahankali Noor dayaji kaman zaimai kuka dan yasan dauriyace kawai yace "sannu bari nakira Dr acire maka drip din" yajuya yafita ko minti biyu ba'a yiba yadawo tareda Dr Sameer, kasancewan Dr yasan Sameer sosai yace "Soja antashi wai sannu an jijjiga file din sojoji, meke maka ciwo yanzu?" dan murmushi Sameer yayi yace "nothing just wanna shower" da sauri Dr yace "yes zakafijin dadin jikin ka, sannu" yay maganan yana ciremai, ahankali ya sauko da kafafunshi kasa duk suna kallonshi sanan yasauka daga kan gadon ahankali dan lumshe ido yayi da sauri tareda dafa goshin shi dan jiri yakeji da sauri Dr yarikeshi Noor ma haka, Dr yace "I think kabar wankan nan sai anjima jiri baigama sakinka ba" dan yatsine fuska yayi ya cije lips cikin muryanshi dake tattare da ciwo yace "I can manage, Noor help me to the toilet ka kawomin kaya?" rikeshi Noor yayi yace "yes akwai some of new kayanka dana karbo daga wajen tela amota na dakuma few English wears" bayin yabude suka shiga yamai setting hot water sanan yajuya yafita tareda rufomai kofa. Kaya Sameer ya shiga cirewa bayin very clean dan asibitin masu kudine sosai, rataye kayanshi yayi a hanger sanan yabi gabanshi da kallo ganin alamu alamun jini, runtse idanu yayi yana tunanin abinda yafaru, ahankali yasa hannu ya kunna hot shower ya shiga wanka komi nadawo mai fresh a brain dinshi, saida yagama wankan tass sanan yay wankan tsarki yay brush da sabon brush da asibitin suka ijiye musu abayi da sabon toothpaste sanan yadau sabon towel yadaura yakira sunan Noor da muryanshi da bata fita da kyau. "Noor" da sauri Noor yay gaban bayin yace "ganinan Yayan mu, na shigo bayin?" ahankali yace "give me soft cloth marasa nauyi" wata faran polo shirt Noor yadaukan mai da dogon trouser sanan yaje gaban bayin yace "gasunan Ya Sameer" murya chan kasa yace "come inside" bude kofan ahankali Noor yayi ya shiga yabashi kayan ya kwashi wayanda yacire daga kan hanger yafita dasu ya linke ya ijiye cikin jakan kayan, almost 5min yadauka sanan yafito daga bayin yana tafiya ahankali yay wani irin mugun kyau yadan fada, tashi Noor yayi da sauri yariko shi ya zaunar dashi gaban gado yana kallon fuskanshi yace "sannu Ya Sameer, are you hungry maizanje nasayo ma?" girgiza ma Noor kai yayi yace "am not hungry I want to observe salat" da sauri Noor yace "OK" dadduma dayake tareda kayan daya dauko daga mota yaciro ya shimfida mai zama yayi ahankali dan jiri shiyafi damunshi yay sallolin azaune sanan yahada dana asuba da aka tada a mosque din hospital, saida yay azkar yatashi daga kan dadduman yahau kan gado, fitowa daga bayin Noor yayi yazo yay salla akan nashi dadduman yana idarwa ya tashi yajuyo yana linke dadduman yana kallon Ya Sameer din dayaga ya lumshe ido kaman wanda yay zurfi a tunani yay shiru, ijiye dadduman yayi yazauna akan kujera hannun Sameer yakama yarike ahankali yace "Ya Sameer menene, tunanin me kake?" bude idanunshi dasuka danyi ja yayi yadaura kan Noor, murya chan kasa kaman wanda baiso yace wani abu yace "where is my......wife?" maida kanshi kasa Noor yayi yace "tana hospital dinan itama" bude idanu da kyau Sameer yayi _HOW TO SUBSCRIBE_ _Zaki turo 300 to account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO, marasa banki can buy MTN card 300 kituro_ _duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in bakida kudin biya karki karanta, inkika karanta keba yar halak bace ya kalli Noor dayadan dagokai yana kallon Sameer din, kallon da Sameer yakemai yasa yace "batada lpy ita.....ma". Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar. please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi. Thank you _MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_ _MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_ _Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_ _Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_ _hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_ _hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_ _hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_ _hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda
Chapter 89 · 0% Book details