← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 119

Sashe 55

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kallai ganin she isn't well at all idanunta sunyi ja sosai yasa yamika mata hannu yace "let's go" ahankali tamikamai hannu ya riketa ta tashi tsaye da kyar sukai stairs har zuwa dakin dayakarban musu, bude dakin yayi ya suka shiga, dakin hadadden gaske gawani makeken gado dayaji farin bargo mai shigen taushi, hannunta yakama har zuwa bathroom yabude ya shigar da ita ciki har zuwa wajen wanka yace "shower I will be right back" gyadamai kai tayi yawuce yafita tareda rufomata kofan ya sauka kasa yaje wajen receptionist din yace "I need a Dr please, call Dr for me, and do you have any boutique around?" gyadamai kai tayi tace "yes sir, third floor boutique din yake, will call d Dr for you right away" lift ya shiga yatafi 3rd floor wani babban boutique ne hakan yasa ya shiga wasu fine dogayen riguna yasaimata guda uku sai simple gown mai spaghetti hand guda biyu, daya orange daya black ash color, yadau mata cream, sai takalmi da kai tsaye yasaimata 37 dan yaga batada kafa, sanan shima yasai t-shirt da wando, yabiya kudi akamai packaging nasu yafito sanan yakoma dakinsu, har lokacin tana bayi bata fitoba, kayan ya ijiye mata kan gado sanan yawuce yafita daga dakin yakoma motarshi ya zauna, hannunshi yamika yadau wayarshi ya shiga saka wasu nambobi kafin yay dialing number, kusan ringing uku aka dauka, cikin wanan voice din nashi na nuna babu wasa aciki yace "This is Lieutenant Sameer Simran Sameer I want to speak to Governor of Gombe state please" yay shiru kafin ya janye wayan daga kunnenshi, ko minti biyar ba'a daukaba same number daya kira yakirashi back hakan yasa yay picking..... Takai almost 15 minutes wanka take da ruwan zafi da sabulen data gani a bayin wanda hotel ya ijiye musu, tadau shampoo da hotel din ya ijiye musu ta jujjuye akan kitsontadaya tsufa sosai yafara warwarewa dan dama dogayen kalabane dudda bata wani iya wanke kaiba tarage dauda kan sanan tasake wanka tai brush data dade bata samu tayiba dan hotel sunyi providing nasu da new brush da tooth paste sanan tadau towel ta daura akirji tadau wani karami ta daura akanta dan ya tsane ruwan tafito tana sauke ajiyan zuciya kanta najuyawa, dan kadan tabude kofa ta leka ganin babu kowa adakin sai TV dake aiki shi kadai yasa tafito dasauri tsigan jikinta na tashi, ledan data hango akan gado da bakin kaya yadan leko haka data gani akan gado cikin leda yasa tabude kofan tayi kan gadon, ledan tadaga ta zazzage kayan wanan mai spaghetti hand din orange color idanunta suka sauka akai dan bazata iya saka sauran manyan dogayen rigunan ba, da sauri tadauka tasaka babu komi acikin jikinta rigan kawai tazura kaman ya aunata rigan yamata kyau sosai yakara haska fatarta, anan kasan dakin ta yarda towel din data cire dan batada karfin komawa bayi ta ijiye gawani mahaukacin sanyin dataji tafaraji sosai hakan yasa tahau kan gadon taja bargo ta kudundune sosai tana sauke ajiyan zuciya ko minti daya ba'ayiba bacci yay awon gaba da ita mai nauyin gaske. Tareda Dr da receptionist din takiramai yadawo, Dr magidanci ne sosai dudda ba lallai ya haifi Sameer ba but Rahima kam ya haifeta, yana rike dawani dan babban kit da kayan aikinshi ke ciki, dan knocking kofar dakin Sameer yayi dan yasan yabarta tai wanka kafin yabude kofan ahankali ya shiga Dr biyeda shi yakafa mata idanu ganin baccinta take shrarawa ga towel akasa daga chan ta cikin gadon kuma kayan dayasayo musune bata mayar cikin ledan ba, maida idanunshi yayi kan fuskanta daya kara yin ja sosai kaman allergies din yakaru sai pink lips dinta dayay jajir shima na irin mai zazzabi, towel din data daura akanta yadan zame kasa hakan yabama gashin gaban kanta daman fitowa sun tattare and all coiled up kaman na karaman baby, kallon Dr yay yace "common in" shigowa Dr din yayi yana kallon Rahima dake bacci yace "is she the patient?" gyadamai kai Sameer yayi yakarasa gaban gadon ya daga towel din dake kasa ya shiga bathroom ya ijiye sanan yafito ya zauna kan kujera ya kalli Dr yace "kaduba ta" karasawa jikin gadon Dr yayi yabude kit dinshi dake kasa yadauko wani dan tocula yarike hannun yana kallon yanda fuskar nata yay wani strange red kaman jini yataru a fuskan yajuyo ya kalli Sameer da hankalinshi kekan TV yay wanan zaman nashi looking well compose and serious yace "yallabai yarinyar nan is her skin reddish haka kokuma bahaka bane?" yatsa Sameer yadan kada yadan kalli fuskarta kafin ya kalli Dr yace "she's not this reddish, just normal fair girl" gyadamai kai Dr yay yamaida hankalinshi kanta ya kunna torchlight dun dayake rikedashi yadan duka yaja naman idanunta yabude idanunta ya haska da tocula hakan yasa tabude shanyayyun idanunta da sauri jin haske a kwayan idanunta, cire hannunshi Dr yayi daga fuskarta yace "sannu kin tashi, tashi ki zauna naduba ki, am a Dr, and am here naduba ki, sorry kinji tashi ki zauna muga" ahankali ta tashi ta zauna tana dafe kanta da kaman zai fadi akasa ta janye bargon daga jikinta, yanda Dr yaga tana rike kanta yasa yace "sannu" yay maganan yana dauko stethoscope da abun auna bp ya makala yakama hannunta yadaura ajijiyanta, wani irin tashi tsigan jikinta yayi hakan yasa tawani irin sosa wuyan ta cikeda gajiya da yanda tsigan jikinta ketashi ahankali Dr yace "sorry kinji" yadan juyo ya kalli Sameer dayay kaman baya jinsu idanunshi kan wayanshi dayake duba wani sako yace "officer yarinyar nan is suffering from chronic allergies she came in contact with kodai something da jikinta bayaso kokuma wani abinci taci da jikinta is trying to reject, and she is having maleria, akwai kuma yunwa tattare da ita, zan samata ruwa yanzu sabida karfin ta yadawo zanyi allura ciki dazaisa tadawo normal, sanan zan rubuta maka wasu magunguna da bandasu anan you should go and get them for her tasha sanan taci abinci and tasha fruits, anjima da daddare zan dawo nasake dubata in drip din yakare nacire mata" gyadamai kai Sameer yayi batare dayace komiba, Dr ya tsugunna yadauko wani drip ya sagale shi a jikin kan gado ya tsaya chak, sanan yadauko allura, tana ganin allura tabare baki takoma cikin gado da gudu tana kuka tace "dan Allah karkamin allura, in kanama iyayen ka karkamin kaji" kallonta Sameer yayi itama cikin kuka ta kallai tana girgiza kai hakan yasa towel din kanta yakarasa warwarewa yafadi akan gadon tace "dan Allah kar amin allura" dan dariya Dr yayi yace "opisa wanan kanwar takane ko Hajiyar ka zance anyi raguwa anan" yay maganan yana dan rage tsawonshi a gabanta, yamika hannu zai kamo hannunta takase komawa chan karshen gadon da sauri, wani mugun kallo Sameer yamata yace "give him your hand right away" gyadamai kai tayi kirjinta na bugawa sosai tana goge hawaye da dayan hannunta, tadawo inda take zaune ahankali ta zauna, hakan yasa Dr yakarbi hannun yana murmushi ganin yanda take kuka yace "yauwa muga hannun ahankali zan miki" sake bare baki tayi tace "to kabani magani wlh zansha Allah amma karka samin alluran nan ajikina" ta karbe hannunta ta boye hannun abayanta tafashe da kuka sosai tace "dan Allah kabarshi kabani magani zansha wlh wlh please" hada ido sukayi da Sameer wani mugun kallon dayamata yasa ta bashi hannunta tareda runtse idanunta da karfi, daure hannun Dr yayi da igiya sabida yasami vein sanan ya soka allura ahankali dudda hannunshi babu wani zafin kirki amma saida ta kurma ihu tace "Mummy, wayyo Mummy zafiii" dan dariya Dr yayi yace "a'a kace yar Mummy ce, saisa kikeda wanan uban rakin, to angama" bude idanunta tayi tana kallon hannun da Dr yamata fixing drip. Duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa How to subscribe Zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461 48..... Dr yadauko prescription sheet na hospital nashi yarubutamai magungunan sanan ya hada jakan yarufe yatashi yana gyara zaman eye glasses din idanunshi hakan yasa Sameer yatashi yamikamai hannu yace "thank you Dr" murmushi Dr yayi yace "bakomi saina dawo dubata anjima da night, makesure taci abinci yanzu dan saitaci abinci zata iyashan drugs dinan dazaka bata" ahankali Sameer yace "in sha Allah" sanan Dr yamusu sallama yawuce yafita tareda mayar musu da kofa yarufe, komawa Sameer yayi yazauna kan kujeran dayake kai yadaga land line din yakira hotel kitchen din dan kusa da landline din an rubuta various number places a hotel din kaman su reception, kitchen da bar, da sauransu, ringing daya kitchen din suka daga yace "I want fruit salad, anddd" yay shiru yadaga kai ya kalleta har lokacin hawaye take sharewa tana kallon hannun da aka makala mata drip din sai kawai ya dauke kai yace "fried rice with water, the one that's not cold" ya maida wayan ya ijiye, wayarshi ne dake kan jikinshi ya shiga ringing da sauri yadaga wayan ganin Ummi ne yasa yatuna bai sanar da ita bazai dawo gidaba kuma inba tafiya ba koyaje wani assignment a outside Abuja ba, baya taba fashin kwana agida, dudda Ummi na bacci da wuri amma yarasa ya akayi duk in bayanan take notising koda baidawo gida da wuri bane tasani, ajiye landline din yayi yadaga wayan yana kallo, answering call din yayi ahankali yace "Ummi na" yanda yafadi Ummi na saida Rahima tadago kai ta kallai cikeda mamaki dama wanan masifaffen sojan na ragema wani murya haka haladai mamanshi ne. Cikeda dan bacin rai Ummi tace "I call to ask you one single question, just a question Sameer" dan faduwa gabanshi yayi dagaji yasan Ummi tai fushi dashi sosai, tace "na lura kasoma zama man of your own yanzu Sameer, you feel kai keda kanka you have the right to do duk yanda kaga dama, naji kuma nagane Sameer, tambayata itace incire idanuna ne akanka kawai na zuba maka ido?" shiru yayi yakasa amsata hakan ya mugun tunzurata ta dakamai tsawa. "answer me Sameer, nace in cire idanuna ne akanka na zuba maka idanu, dan I see no reason dazan dinga damuwa akan ka, sabida ka rainani Sameer kaga ka girma saika tashi bazaka
Chapter 55 · 0% Book details