Sashe 9
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Na*
*Mmn Afrah*
*page naku ne*
Queen fulani
Nadia ibrahim
Fa,iza niger
Hassana
Oum Aslam
PAGE 9
"Ai dole ka ga muna sa insa da su na ha
u da mutanen da ba su san darajar
an adam,kuma ba komai ke kawo haka sai rashin sanin ciwon kai dan duk mutumin da ya san ciwon kansa ya san darajar
an adam"Mashkur ya fa
a hkn yana kallon matashin da ya tsallako ya ke tambayarsa dan dama a nan bakin titin ya ke yana siyar da lemo da ayaba akan idonsa komai ya faru.
"Kai
aramin
an iska waye bai san ciwon kan nasa ba?"Mubarak yace lokacin da ya ke fitowa daga motar a harzu
"Haba malam bai kamata ace haka ya faru ba ,tunda kaga kai ne ka masa laifi kamata ya yi ko da baka bashi ku
in da zai gyara machine
insa ba ai
alla ka bashi ha
uri ko yaya yaji sau
in abinda ka masa dan ba
aramar
arna ka masa ba kuma...
"Kai dakata kar ka
ara kiran da suna malama ni ba malam bane,kuma an
i a bashi ha
urin sannan ku
i akwaisu ka gansu ya fa
a yana fiddo rafar 1k ta100k amma kuma bai kai matsayin da zan
auka in bashi ba shi "Mubarak yave yana nuna matashin da ku
"Ni wlh ku
inka bai dameni ba, kuma abinda ka min kaje dan kanka zaka ha
u da dai dai kai,indai zalunci abinyi ne
arshen azzalumai baya kyau!"Mashkur ya fa
a yana juyawa zai bar wurin.
Ai kuwa da mugun
arfi Mubarak yasa hannu ya finciko rigar Mashkur ya dawo da shi wurin.
"Meye haka dalla sakar min riga"
i a saka kayi abinda za kayi waye ubanka a garin nan da har zaka gaya min maganganu san ranka ka juya ka tafi nine azzalumin ?Wanda
arshensa ba zai yi kyau ba?"
"Na ce ka sakar min riga "
Hannu biyu Mubarak ya saka yaci kwalar Mashkur,duk abinda ake Nazeer yana cikin mota yana latsa waya ko kallo basu ishesa ba dama gaba
aya haushin Mubarak yake ji wai shi zai sauke a hanya akan
azaman yaran nan.
Mashkur ma hannu ya sa yaci kwalar Mubarak aikuwa Mubarak ganin haka ya
aga hannu zai kaiwa Mashkur duka Mashkur ya saki kwalar Mubarak
in ya ha
a hannayen Mubarak duka biyun ya dam
e yasa
aya hannun ya kai masa wani uban naushi a baki,wani mugun
ara ya
wallah,Nazeer da ya
ago yana kallonsu lokacin yasa hannu ya rufe bakinsa gudun kar Mubarak yaji sautin dariyar,dariya ya keyi sosai.
Mutane ne suka taru a wurin dan shi saurayin nan na
azu ko magana bai yiwa Mashkur ba yafi so Mubarak
in ya daku yaji a jikinsa.Zafin naushin nan yasa Mubarak kiciniyar
wace hannunsa daga ri
on da Mashkur ya masa amma ya kasa
wacewa.Da kansa Mashkur
in ya sakar masa hannun yana mai cewa.
"Idan kasan kai ragone daga yau ka daina taran fa
a kana cika baki dan naga kai da mace baku da wani banbanci wata macen ma idan jarumace dula zata maka"Mashkur yace yana masa wani kallo.
Wani kukan kura Mubarak ya yi ya
are Mashkur mutane suna rabasu amma yana zagin jama,a ,ganin haka yasa kowa ya janye jikinsa dan sunsan shine masha wuya.Fa
a sosai ya kaure tsakaninsu duk an nannaushe Mubarak a fuska bakin nan sai jini ke zuba.Ganin haka yasa Nazeer
unshe dariyarsa ya fito daga motar ya kalli Mubarak da aka yiwa jina jina yace.
"Haba Mubarak wane irin abin kunyane wannan
in ka tsaya wannan yana kunyataka a bainar jama,a ,ni abinda yasa ma naki fitowa banaso a maka dariya ace ana tare maka fa
a,kuma naga kullm bamu da kallo sai na restilin amma ace bakayi masa kaca-kaca ba yadda
an restilin suke?Ya
arasa fa
a dariya na neman ku
uce masa ganin bakin Mubarak yayi suntum kamar an sanya goruba a ciki
"Ai ...Ka...wai...Shiru Mubarak
in yayi ya kasa
arawa dan yana jin kuka na neman kubce masa a iya rayuwarsa bai san meye zafin duka ba,shi kwata kwata ma ba a dukansa saboda sangarta.
"Ka kiyaye gaba sannan kuma ni ba
an kowa bane illa
an gidan mutanen da suka san daraja da kimar
an adam.
Yana gama fa
ar haka ya juya ya tafi ya barsu tsaye a wurin, machine
insa ya
auka ya tsallaka titi wurin wani mai gyara dan ya
an ta
a masa machine
in ya tashi dan yanzu bashi da ku
in gyaran gaba
aya.
Tunda ya juya Mubarak ke binsa da kallon tsana har sai da ya ga ya zauna kan benci a wurin masu gyaran mashina ,hannu ya dun
ule ya kaiwa jikin motar tasu duka ji kake bummm
"Haba ya zaka sauke akan mota bayan ga wanda ya kamata ka kaiwa duka can ka barshi ya daki banza ya tafi"Nazeer yace lokaci
aya dariyar da yake
unshewa tana fitowa,dan gaba
aya an canjawa Mubarak halitta duk fuskar sai
ullutun naushi.Wani ba
inciki ne ya tokare Mubarak a fusace ya bu
e motar ya shiga aikwa matasan wurin suka
auki wani uban ihu suna dariya dan zagin da ya mune yasa suka
i raba fa
an kyma a
arshe dai gashi shi aka yiwa duka.
Nazeer ma gewayawa yayi ya shiga motar ,Mubarak ya
ora kansa a jikin sitiyarin wani hawayen ba
inciki suna bin kumatunsa.Sai da yaji zuciyarsa tayi sanyi sannan ya
ago ya goge hawaye.
"A haba kar ka bada maza mana ,kuka ai sai mata"Nazeer yace yana kallon Mubarak da ya
auki waya ya kara a kunne daman yasan za a rina wai an saci zanen mahaukaciya.Banza Mubarak ya masa yana jiran a
auki wayar da ke ringing,jin muryar Daddy yasa yaji wani kukan na taho masa,fa
awa Daddynsa abin dake faruwa yayi da kuma inda suke .A fusace Daddyn yake magana yana fa
in ko waye uban yaron sai ya
aureshi har igiya tayi saura.
Daddyn Mubarak na gama waya da Mubarak
in ya ,kira police station ya fa
a musu komai anan suka fa
a masa cikin girmamawa yanzu za su je wurin da abun ke faruwa ,suna murna sun samu case
in da zasuci ku
i iya son ransu.Suna nan zaune cikin motar kowa da abinda yake tunawa shi Nazeer yana danna waya shi kuma Mubarak tunanin Zahra yake duk da halin da yake ciki amma itace a ransa ji yake dama tazo ya ganta shi ya ma rasa shin tausayinta ne yake ko kuma menene? Ko kyan da take dashi ne ya ru
esa ?Amma dai shi bai ji irin yadda yake ji ba idan ya ha
u da sauran
an iskan
anmatansa ba tabbas ba sha,awarta yaje ba ya kasa gane menene wannan
aran jiniyar
an sanda da ta kara
e wurin shi ya maido Mubarak daga tunanin daya lula,wani killer smile yayi dan bazai iya yin dariya ba saboda ciwon da bakinsa da kumatunsa keyi da fuskarsa baki
aya.
Mubarak na dago kai yaga har da motar Daddynsa farinciki ne ya mamaye dukkan ilahirin zuciyarsa ,bu
e kofar sukayi shi da Nazeer suka fito da sauri Daddyn Mubarak ya nufi Mubarak
in har yana cin tuntu
e tsabagen ru
ewar da yayi ganin fuskar Mubarak
in kamar bashi ba.Hatta le
en bakinsa na saman ya rufe na
asan sbd tsabar kumburar da yayi.
Rungume Mubarak
in yayi yana cewa
"Ina shegen yaron yake?" Ya tambayesa dai -dai fitowar folisawan daga mota.Da hannu Nazeer ya nuna Mashkur da ke tsallaken titi wurin
an gyaran machine yana gwada tada machine
in nasa da aka
an gyara masa.
"Kuyi aikinku "Daddyn Mubarak
in yace yana kallon
an sandan,yana kuma hararar mashkur daga inda yake,duk ransa ya
ara
aci ganin
an talaka ne ma ya yiwa lansa wannan jina-jinan.
"Ku kamashi" Babban nasu ya basu umarni.
Mashkur kawai ganin
an sanda ya yi a gabansa sai ankwa suka saka masa kamar wani
arawon da yayi sata.
Daddyn Mubarak 100k ya dakko ya dam
awa babban
an sandan yace
"Ku fara da wannan a tambatar yasan
an wanda ya ta
"An gama yalla
ai ai sai ya gane kuransa saboda laifinsa babbane,dan a cikin laifin kisan kai ka
anne babu dan wannan abinda ya yi bashi da maraba da kisan kai"
an sandan ya fa
a yana godiya.
"Yawwa bari muje a kaishi asibiti"Daddyn Mubarak yace yana kallon Mubarak cike da tausayawa.Motar Daddyn suka shiga direba ya
auki hanyar private hospital shi kuma Nazeer ya
auki motar Mubarak yabi bayansu.
Haka suka tisa
eyar Mashkur suka sakashi a mota machine
insa ma anan ya barwa mai gyaran ajiya.Suna zuwa police station
in aka fiddoshi aka shiga dashi ciki,kayansa sula sashi ya sille daga shi sai gajeran wando da singlet hatta wayarsa sai da suka kar
e,babu wani infomation da suka nema daga gareshi ,kawai tisa
eyarsa sukayi aka shigadashi ciki yana ta musu magana babu wanda ya saurarashi tunda suka shiga dashi suke jibgarsa tun yana ihu da neman
aukinsu na su kyaleshi har yayi shiru,sai da suka ga yana neman mutuwa sannan suka kyaleshi.
Zahra da ta dawo bayan ta huta ta ci abinci Ammi ke tambayarta ya akayi ta dawo da wuri ,shiru Zahran ta
an yi sai kuma ta fa
awa Ammi duk abinda ya faru dan dama tun lokacin data shigo gidan Ammi ta tafi gidan gaisuwa dan haka lokacin da Ammin ta dawo Zahra ta yi wanka ta canja kaya.
Salati Ammin ta yi tana kallon Zahra cike da mamaki dan har ta rasa abin cewa duk da tasan ahlin Zahra na kawaici da kauda kai idan ana mata abu amma bata so ba ta maida martani har da kai hannu gudu kar su cutar daita duk basu da kowa da zai tare musu sai Allah shine gatansu,dan kawun su Zahran
anin mahaifinsu ba ruwansa da ya sue ciki dan yanzu sun manta iya shekarun da suka
auka basu sanyashi a ido ba alhalin shima cikin garin Zariya yake da
zama suma su Zahran basa zuwa dan in sunje ma korarsu yake yace zalama ce da son abin duniya ya kawosu har suka gaji da wu
ancinsa suka daina zuwa gidansa.
*__________________________________*
*FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION*
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share
*_______________________________________*
SANADIN*
*KISHIYA* *NE