Sashe 23
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma a akwai muhimmin abinda ya kawoni,, dama wurin Malam Abdullahin idan yana gida" "In kuma baya nan fa??" "Sai in jirashi" "Sai dai ki tafi kya dawo amma me za ki zauna mana a gida ki ... "Wai hayaniyar me nake ji ne?? Malam Abdullahi da fitowarsa daga bayi kenan ri e da buta ya fa a ,, yana binsu da kallo,,dan shi har ga Allah a da farko bai gane Ammi a dan ganinta ya yi ta yi wani haske na alfarma da alama dai kamar basa ckn matsin rayuwa irin wanda ya san suna ciki a baya. "Wannan marar zuciyarce,, wai wurinka ta zo gata nan ta kwaso afa da la,asar sakaliuar nan tana so ka zo ka bata ta annabi"Mairamu ta fa a tana kallon Malam Abdullahi da ya cika ya yi fam ,,jin an zo nema wani abu wurinsa duk da ba komai zai ba da ba amma sai ya ji ransa ya aci matu a!Dan ya tsani iyalinYayansa su ra i inda ya ke dan ya san ba komai za su masa ba sai dai su ora masa nauyo da wahalhalunsu,,aikwa nan ya ji ya ara harzu "Da me kika zo?? Wai dan Allah dan iyayenki ba na ce ku daina zuwar min gida ba??Nasan kin san nan ba gidan mataccen mijinki bane bare ki ce kina da gado" "Dan Allah Abdullahi ka yi ha uri ,,dan a yanzi abimda ya kawoni duk ya fi abin da kake nufi mahimmanci,, mu zauna na maka bayani"Cewar Ammi dan har lokacin a tsaye take kamar soja dan ba a bata damar shigow ckn gidan ba bare ayi zancen wurin zama. "Kin ga Fa,iza ko ma menene ki fa a daga nan imda kike ki ka a hanyarki,, dan bani da lokacin atawa tare da ke,, yanzun ma dan kin ve Allah shi yasa na tsaya zan ji da me kika zo amma da wallahi yanda kika zo haka za ki koma ba tare da kin isar d sa on da kike so ki isar gareni ba" "To shikenan, dama dai ba komai bane illa akan maganar auren Zahra ,, shine na ce... "Dakata !!! Dalla malama,,, shin ru un tsufane ya fara samunki tun ynzu da zaki fara tun karata da maganar auren Zahra?? Shin bakya tunanin halin yanzu da irin tsadar rayuwar da asarnan tamu ta ke ciki?? Shin a mata nawane a wasu gidan jen da iyayensu sun fini samun ku i amma saboda tsadar rayuwa ko zancen yi musu aure ba sa yi.Kowa anhalin yanzu ta abincin da zai ci ya ke yi ba ta aure ba,, bare ni da bama ni na haifi yarinyar ba amma saboda ora rai a abin duniya da kuma kyashi shi ne za ki wani jaji o aure dan kawai ki ga kin nakasta min an abin da nake samu.To wallahi yadda kika jaji o auren haka za kije ki arata ba tare da ko da wandala ta ba" Tun da ya fara maganganun take kallonshi baki sake,, ta ma rasa bakin magana ko tsayawa bai yi ya ji arshen maganar ba amma ya dinga maganganu ko lunfasawa ba ya yi. "Ka yi dai -dai Malam ,, Dama kinibibi ne yasa ta zo ai,, Ai ni nasan tauratuwa mai wutsiya to fa ganimta ba ya ta a zama alkairi,, an gadin da ka ke yi ne shi ne aka sanya maka ido,,gadin da iya karsa safe da yamma canjarka ake amma shine ya tsone musu ido"Mairamu ta ce tana yiwa Ammi kallon da afarki zaki koma inda ki ka fito. "Ya dace ace kum fahimceni,,sannan kum saurareni domin baku tsaya kun ji arashen maganar ba,Ni fa akan maganar iyayen manemin auren Zahra za su zo akan maganar aurensu na zo ba akan zancen kayan akin aurenta ba" "Ahaf to meye marabar dambe da fa a?? Ai duka zancen gizo bai wuce na i.Ai daga zuwa neman aure sai kuma ora min nauyin kayan aki ni kuma ba zan iya ba,,,ko dan kin ga Allah bai bani haihuwa ba sai akace muku ban san ciwon kai na ba" "Kar ka ce haka Abdullahi,,,yaran nan ba su da wanda ya fika,,, idan har ba nemi auren Zahra a wajenka ba a wurin wa za a je a nema?Dan Allah Abdullahi kar ka yiwa iyalin an uwanka haka"Ammi tace tana kallonsa idanunta na cikowa da wallar mamakin maganar anin mijinta,,,lallai rayuwa abin tsorone ba duka mutane ke da al awari da kuma ri on amana ba.In banda lalacewa irin ta wasu mutanen,,, ace ka ci amanar iyalan an uwanka dan baya raye??Ka juyawa iyalan an uwanka baya dan asa ta rufe idonsa,,,dan uwan da ya zame maka komai a rayuwa. "Bari dai ki ji in rantse miki,,,wallahi Allah ba zan shiga ckn maganar nan ba,,,sai ku je can ku auki hayar mutanen da za a nemi auren Zahran amma ba ni ba,,,tunda dai ke dama ba dangi gareki ba da za a nemi auren a wurinsu ba,,,tunda ke ka ai iyayenki suka haifa kuma sun rasu,,,sannan ma dai da dangin uba ake ado,,,dan haka ma tun muna shaida juna ki fice ki bar min gida" Yace yana nuna mata hanyar ofa. "Ka min dai-dai,,, ai maganin karen bana sai zomon bana"Mairamu tace tana fashewa da dariya. Tsabagen takaici da mamaki ne suka hana Ammi magana,,,gaba aya sun kashe mata jijiyoyin jikinta,,,lallai mutuwa mai yankan auna,,,in banda mutuwa mai zai sa har suke neman wanda za a nemi auren Zahra. "Ki fice min daga gida nace,,,ai dama babu wani alkairi da zai kawoki" Juyawa ta yi ta fita daga gidan,,, ranta na mata una da ta san haka zai faru da bata zo gidan ba ma,,,duk da zuwan nata ya zama dole. Tana fitowa ta tsaya a ofar gidan ta share hawayenta da gefen mayafinta,,,haka ta kama hanya ko abin hawa bata hau ba a afa ta taho gidan duk da akwai tazara tsakanin su.A hanya tana ta sa a yadda za ta cewa Ummar Mashkur dan gaba aya kanta ya ulle ya za ayi ace babu wani tsayayye da za a je neman auren Zahra wajensa Allan wadaran an uwan da ba zai taimaki an uwansa ba.Da haka har ta arasa gida lokacin ana kiran sallar magrib,,,dama ta baiwa Hauwa,,u makullin saboda ko suka rigata dawowa,,, suna alwala ta shiga ta tarar da su. Da murna suka mata sannu da dawowa duk da sun lura da rashin walwalarta da kuma damuwar da ke shimfi e akan fuskarta ,,,duk da tana ta arin oye hkn dama bahaushe yace labarin zuciya a tambayi fuska.Zahran ta fahimci cewa ba ayi nasara ba dan dama ta san a rina wai an saci zanen mahaukaciya. Mubarak... Tun kan ya warke yake ta nacin sai ya je gidansu Zahra,,, ammma haka Mummmy ta dage akan cewa ya bari sai ya gama warkewa tsaff.Haka suka amince da maganarta daga Daddyn har Mubarak in,,,dan yanzu Daddyn ma burgeshi ta ke yi saboda irin kulawar da ta ke baiwa Mubarak da a yadda ta auki Nazeer kamar anta dan yanzu ba ta takura musu sai dai arin nusar da su daga abu marar kyau ya zuwa abu mai kyau. Yau ranar sturday,,, kuma yau ne Mubarak ya au aniyar zuwa wajen Zahra domin gwada sa,arsa kamar yadda Mummynsa ta nuna masa akan ya nemi soyayyar yarinyar kafin su tunkari magabatan yarinyar dan hakane zai sa yarinyar ta san da zamansa,,, ba wai a nuna musu iko da kuma arfin dukiya ba.Hakan yasa ya sanar da Daddynsa cewar kar ya tunkari kowa da maganar ya bari zai gwada sa,arsa. Dan haka ko Nazeer cewa ya yi ba tare da shi zai je ba,,, so ya ke ya yi komai da kansa,,, dan kwanakin nan da ya auka bai sanyata a idonsa ba ji yake kamar dai shekaru ne yayi bai ganta ba,,, ji yake kullum son ta ara ninkuwa ya ke a cikin zuciyarsa.Dan shi ba ya jin kowace mace a ransa a fa in duniyar nan,,, sai Zahra dan ko Zee-Zee yanzu har mantawa ya ke da ita,,da rabonsa da ita tun a police station bai sake ganinta ba ,,,bai nemeta ba itama bata nemeshi ba,,,hkn kuma ba aramin da i ya masa ba. Sanye ya ke da wasu ananan kaya wanda su ka yi matu ar kar arsa,,, sun fito da kyawunsa,,, sosai ya ta je suman kansa ya feffesa turaruka masu matu amshi da kwantar da zuciya.Tsayawa ya yi yana arewa kansa kallo a mirror in falonsa da ke mirror har afafunka kana iya gani ciki.Wani murmushi ne ya su uce ta fatar bakinsa,,, a lokaci guda kuma yana jijjiga kansa ganin irin mugun kyan da ya yi tabbas zai so ace sun zauna a lambu mai yalwar shokoki da furanni masu kyau da matu amshi,,, lambun da duk masoyan da suka tsinci kansu a ciki za su yi matu ar farinciki,,, za su tsinci kansu ckn shau i irin shau in da ango da amarya ke tsintar kan su ranar aurensu ko ma fiye da hkn. Key in motarsa ya auka,,, motar da ya da e bai hau ta ba,,, fitowa ya yi daga part insa ri e da wata leda babba,,, me auke da turaruka na mata masu tsada,,, da sweets kala -kala rings kwa kamar dai zai bu e shagonsa ne,,, dan zobuna ne kala-kala masu matu ar kyau da bada sha,awa,,, sai wata fulawa mai matu ar kyau da burge masoya wacce duk domin Zahra aka siyo su.Motarsa ya nufa wacce ta sha wanki sai she i ta ke da walwali.Ya bu ofar zai sanya ledar ya ji muryar Mummynsa. "Mubarak" "Na,am"Yace ya juyo fuskarsa auki da murmushi dan yau yana jinsa ckn farinciki wanda ba za a iya misaltawa ba. okin ganin masoyiyarsa yake duk da bai san irin tar ar da zai samu ba,,, amma dai ya san tabbas yau zai ganta. "Duk zazzo in ne yasa aka manta da Mummy ko sallama ba za a mata ba??"Ta ce tana arasowa wurinsa tana murmushi. "Haba Mummy na ya za ayi in manta da ke,,, ina so ne in saka ledar nan a mota sai in je mu yi sallama" "A,a yo soyayya duk ta bi ta canja min kai,,, gashi hatta