← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 62

Sashe 37

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Sakin hanyar da su ke ka suka yi wacve za ta kaisu gidan Baffan su ka yi wata kwana suka
auki wani
an siririn lungu sai ga su sun
ulla wata unguwa mai duhu dk ba wuta, mutane ma sai jefi jefi ke wucewa, hangawa su kayi basu ga kowa basai
aya ya ce.
"Baba fito ka wuce"
"In wuce ina ko dai
aya ya shiga ya kar
o maganin"
"Bari ka ji tsoho babu wani batun magani eh ka gane fito kasan inda dare yamaka tun kan jiki ya yi tsami"
"Ku daina fa
in haka man bana son wasa fa"
"Babu maganar wasa ka ajiye ledar wannan ka fito ka tafi kawai"Suka ce lokacin da suka fito daga napep
in suka zagaye inda yake zaune.
Ganin da gske su ke ya fara raba idanu, yace
"Wallahi babu inda zanje
afata
afar kayana
an iska
arayi wlh ihu
arawo zan yi
Kafin ya rufe bakinsa sula wartosa daga ckn napep
in su ka shiga jibgarsa, ihu zaiyi suka rufe masa bakin, sai da suka masa lilis suka nannaushe bakin har ha
ora su ka fita, kafin su shiga napep
in su ja da mugun gudu su bar layin gudin kar asirinsu ya tonu.
Baffa anan aka barshi yashe a wurin rai a hannun Allah, ko motsi ba ya yi.
Wayyo uban amarya uban
an ango
Tashi Baffa
MMN AFRAH
SANADIN KISHIYA NE
NA
MAMAN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
Chapter 37 · 0% Book details