Sashe 42
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
PAGE
IN NAN SADAUKARWA NE GA MUNIB & AFRAH TARE DA DUK WANI MUSULMI DA BASHI DA LAFIYA, UBANGIJI YA BASU LAFIYA MAI
OREWA
PAGE2
Ihun da Mubarak ya
wala ne ya sanya Zahra razana tare da bu
e idanunta da suke a rufe ruf saboda sauraron abin da ke shirin faruwa da ita na abin da da Mubarak
in ke shirin aikata mata.Ba ta san lokacin da ta tashi zaune ba sai ganinta ta yi a zaune
aram, tana ciccira ido abin da ya fi ba ta mamaki ma shi ne ganin Mubarak dafe da kan sa yana wani kuka kamar dai an ce Mummynsa ta mutu.
Waige -waige ta shiga yi wai ko za ta ga abin da ya yi saurin canja yanayinsa har haka, wanda ya sa ya shiga halin
anikayi halin tashin hankali wanda ya yi saurin canja dariya zuwa kuka.Amma kuma iya ganinta ba ta ga komai ba, da sauri ta
auki kayanta ta suturta jikinta sai da ta gama sanya kayanta sannan cikin sanyin muryarta ta ce
"Halan wani abun ya faru da kai ne?"
Jin tambayar da ta jefo masa ya sa ya daure tare da cije le
ensa dan sautin amon maganarta ma ba komai ya
ara msa ba illa damuwa da
ara sanyashi cikin wani yanayi mai wuyar fassaruwa sai dai kuma yana ganin babu wata mafita da za ta sa ya samarwa kansa abinda yake so domin fita daga yanayin da yake ciki hakan ya sa ya danne wani kuka da ke shirin
ara fito masa ya ce
"Babu komai Zahra"
Shiru ta yi tana nazarin kalamansa kafin daga bisani ta ce
"Allah kyauta to"
"Ki kwanta kawai "Ya fa
i hakan cikin
acin rai da
unar zuciya.
Wani lalataccen murmushi ne ya su
uce mata, jin ya ce ta kwanta kenan duk taraddadin da ta shiga a sanadin abin da yake shirin aikatawa ya fasa shikenan.Ita dama kwata -kwata saboda matsayinsa na miji a gareta ya sa za ta bashi ha
insa amma ba wai dan ranta yana so ba kuma ma ta san abu ne mayuwaci ace ba ya aikata sa
o saboda ta san an ce mata Zee-zee
ta san shi a matsayin namiji duk da ba tabbatarwa ta yi ba amma abin yana mata yawo.Sai da ta ba da tazara mai yawa tsakaninsu ta hanyar komawa can
arshen gado sannan ta ja blanket ta rufa tana jin wani da
i a cikin ranta duk da ita ba ta san dalilin Mubarak
in na fasa abinda ya yi niyya ba.
A nan ya raba dare zaune ya na ta faman kuka, da jin ra
in abin da ya sameshi, abun bai masa da
i ba ko ka
an yau gashi ga Zahra amma kuma ba labari wannan shi ake kira ga bikin zuwa amma babu zanen
aurawa.Haka ya zauna yana bin Zahra da kallo da ke rufe da bargo ruf abinta har kan ta ta rufe.Ko a ransa bai ji ya zargi Zahra da aikata masa haka ba, duk da ya san ba ta son sa, amma ba ya jin za ta aikata haka a gareshi, amma dai tabbas akwai lauje cikin na
i tun dai shi ya san lafiyarsa
alau tunda ba wannan ne karo na farko a gareshi ba bare ya ce can ma haka Allah ya halicceshi.
Kayansa ya maida ya kwanta yana jin hawaye ma su zafi su na kwaranyo masa abun takaici ne ace yana ango kuma ga amarya amma kuma...
Da asubar fari Zahra ta farka daga
arawon baccin da ya
auketa, dan idanunta biyu tana tunanin Amminta da
anawarta Hauwa,u sannan lokaci- lokaci ma Mashkur yana fa
o mata, gabannin asuba ne baccin ya sace ta.Yanzu kuma jin kiran sallah daga masallacin kusa da su ya farkar da ita.Da lalume ta kunna fitilar
akin gani ta yi babu kowa a
akin sai ita ka
ai, a ranta ta ke tunanin masallaci ya tafi ko part
insa ua tafi?Da haka ta dinga
are wa
akin kallo ganin tsaruwa da ha
uwarsa.
A haka ta bu
ofar bayi domin yin alawala ta gabatar da sallah, da addu,a ta shiga ta maida
ofar ta rufe.Kallon bayin ta ke gwanin sha'awa sai dai da ta zauna a wannan gdn gwara a ce Mashkur ta aura ta gwammace ta zauna a gdn
asa zagaye da langa-langa.Kan toilet ta hau domin yin fitsari bayan ta gama fitsarin sai kuma ta ji wani abu da ban na zubowa wanda ba fitsarin ba ne, mamaki ne ya kamata jin abun na zuba tsiyy jarunta ta ara ta le
a kawai sai ganin jini ta yi na zuba daga jikinta mamaki al,ajabi ne su ka mamaye zuciyarta lokaci guda saboda tasan ba ta fi sati guda da gama priod
in ta ba to amma me zai maido mata al,adarta yanzu?A tsorace ta sake le
awa sai dai wannan karan a ru
e ta mi
e tsaye ganin abin da ke zuba daga jikinfa kwata-kwata bai yi kama da jini ba dan ba
i ne wuluk kamar ba
in gawayi gashi yafi jini kauri, floshing tayi sai kuma ta zauna bisa toilet
in domin wanke na jikinta.
Amma abin mamakin tana wankewa yana
ara fitowa kamar ma hanka
oshi ake, ganin ba zai daina zuba, ba ya sa ta bu
ofar ta fito a ki
ime domin abun ya mugun tsorata ta.Jakarta ta hannu ta
akko ta fiddo
aramar wayarta da ta kasheta tun ranar da aka
aura mara aure, kunnata ta yi domin kiran Ammi ta fa
a mata, tana kunna wayar sai kuma ta fara tunanin kar ta tadawa Ammi hankali da asubar nn gwara dai ta sanya pad duk da tana tunanin ba ma lallai pad
in ya ri
eta ba.
Kafin ta gama wannan tunanin sai ganin messages ta yi su na shigowa, har za ta kashe wayar sai ta fasa ta shiga bu
e messages
in.Wasu daga kamfanin Mtn ne amma sai kuma ta ga wani guda
aya da sunan da ta yi sarving number Mashkur, hannunta har rawa ya ke ta bu
e sa
on ta shiga karantawa, cikin tashin hankalin ganin kalmomin da Mashkur
in ya yi amfani da su masu tsada cikin kalmomi masu motsa tsohuwar soyayya.A take ruwan hawaye su ka shiga kwaranyowa wasu na bin wasu...
Tana cikin wannan halin sai ji ta yi kamar an tsikareta da allura a wuyanta, tana kai hannu wurin sai ta ji wani
aton
urji ya fito mata a wurin, ba ta gama mamaki ba ta ji duk jikinta ana tsikare ta sai ta duba duka jikinta duk inda aka tsikare ta sai ta ga wannan
urajen ya fito, kafin meye wannan jikinta gaba
aya ya ha
e da wannan manyan
urajen...
"INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN"Itace kalmar da ke fitowa daga bakin FATIMA ZAHRA
MMN AFRAH
SANADIN KISHIYA NE
NA
MAMAN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...