Sashe 45
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
PAGE2 11:AM har lokacin Mubarak yana can aki kulle duk abin duniya ya dameshi, ji yake kamar ya bu e idanunsa ya ganshi a gidan Daddyn shi, kai shi ko part in nan ne da zai samu wanda zai fitar dashi da yaji da i, domin shi wannan aljanar ce kawai baya so ya yi tozali da ita.Ga arin abin haushin ma ko waya babu tare da shi, a aya akin na kusa da shi ne a kwai telephone da sai ya kira Mummyn sa ko Daddy su zo su kawo masa auki, dan shi ji yake da ya fito ya ara ganin aljanar nan da idanunsa gwara ya shekara a akin nan a kulle.Haka yake jingina da bango dan ko key in ma bai cire ba dan gudun kar ta yi amfani da wani key in ta bu akin.Gashi duk antar motsi in yaji sai ya tsorata dan gaba aya a ru e yake, gani ma yake zata iya ullowa ta jijin bango, haka nan yake zaune banda zarnin fitsari babu abin da ke tashi daga jikinsa. Zahra kwa tana akinta har lokacin bata yi waya da kowa ba, ganin 11 tayi ne ma, ta shiga bayi ta canja pad in nan daya aci ta sanya wata, tayi alwala tazo ta gabatar da sallar walaha tayi addu'o inta ta zauna nan akan sallayar, ta jingina a jikin bango tana an tunane-tunanen ta akan al'amuran rayuwa yadda suke kasancewa ba tare da sanin an adam ba sai dai cikin sanin Ubangiji da udirar Allah. Yau dai gashi Mubarak ya gujeta akan dan addara ta sameta, addarar da ta sameta a cikin gidansa amma gashi ta zame masa abin gudu.Tana cikin wannan tunanin ta ji aran door bell, shiru ta an yi sai kuma ta aga kai ta kalli agogo lokacin sha biyu saura, an jinkirtawa tayi ko za taji fitowar Mubarak amma bata jiyo motsinsa ba ita dama bata so ta fita ya fito su ha u ta tsoratashi tasan tabbas yana ganinta sai ya tsorata. Tasowa tayi tana son zuwa amma tana tunanin wanda za taje ta tarar ba lallai su yarda su shigo ba ma in har suka ganta a wannan kamannin da basu da maraba da na mutanen oye. Ganin dai ba saurarawa za a yi da danna dorr bell in ba hakan yasa ta sanya takalmi ta fito, cikin san a ta le o falon ganin Mubarak in baya nan, ta fito ta nufi ofar.Ta jima tsaye jikin ofar tana so ta bu e amma tana tsoron wanda zata gani, le awa tayi ta jikin ar tular ofar wa an da ta gani ne yasa jikinta saurin fara rawa, domin bata san me zai je ya dawo ba, Daddy da Mummyn Mubarak ne tsaye sun yi cirko -cirko sai mai gadi yana cewa. "Alhaji gaskiya dole ko haura katanga ne ayi aga meke faruwa cikin gidan, dan wlh jiya da kunne na, na jiyo muryar yalla ai Mubarak ya walla wani ara da yasa na tashi zaune, na da e ina tunanin ko lafiya to daga arshe kuma da nayi tunanin ango sai nace ina ga ihun amarci ne yake yi" "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un muma duk hankulanmu ne suka tashi muna kiransa a waya bai auka ba, duk da kasancewarsa ango zai iya makara amma kuma mun so muji lafiyarsa ko hankulan mu sa kwanta, da muka kiraka a waya kuma ka shaida mana ihunsa da kaji jiya gashi yanzu ma muna nocking amma shiru"Mummy ta fa a hankali tashe. Jin hakan yasa Zahra mi a hannu ta bu e tana addu'a a zuciyarta.Ganin an bu ofar yasa Daddy da Mummy sauke wata ajiyar zuciya.Zahra kwa na bu ewa ta juya bayanta tare da cewa "Sannunku da zuwa Mummy"Zahra tace har lokacin ta juya musu baya. Mummy ce ta taho da an saurinta tare da rungumo Zahran ta gefe.tana mai cewa. "Haba Fatima duk kun samu cikin ru u ina Mubarak in?" Juyar da kan nata gefe tayi ganin Mummy na son ganin fuskarta tun da sanye take da hijabin da tayi sallah, ya rufe mata duk jikinta daga fuskarta sai tafin hannunta ne kawai a bayyane. "Ya ana tambayarki kin yale mutane sai juyar da kai kike yi ko wani abu ya faru da Mubarak in?" Daddy yace cikin ru ewa. "Haba Daddyn Mubarak ka mata a hankali mana ka sani ko kunyarmu take ji" Zahra kwa banda hawaye babu abin da ke zuba a idanunta, bata so ta juyo su ga fuskarta su razana. Mummyn ce ta kama hannayen Zahra duka biyun domin tambayarta, dan sun matsu suji halin da an nasu yake ciki.Idanun Mummy ne suka sauka akan tafukan hannayen Zahra saboda, da ta kama sai taji wani ulu- ulun abu data ri e hannayen, idanunta ne suka firfito ta zaro su tamkar zasu fa o cikin ki ima ta saki hannayen da sauri sannan a ru e tace "Menene wannan a hannunki Fatima?" Shiru ne ya biyo baya dan Zahra kukan zuci yaci arfinta, ta kasa furta komai dan jin yadda Mummy ta saki hannunta ta san tabbas idan tayi arba da fuskarta kuma sai dai ta ari na kare wato ta ruga a guje. "Yana part ina a upstairs "Zahra tace cikin muryar kuka. Jin abin da tace yasa Daddy ya wuce cikin gidan ya bar su nan tsaye dan shi bai ga abin da Mummy ta gani ba na hannun Zahra, damuwarsa kawai ya ga lafiyar ansa. "Menene a hannunki Zahra?"Mummy ta tambayeta a karo na biyu idanunta na kawo wallar tausayin Zahran, duk da bata san menene ya sameta ba. "Nima a haka naga ya fito min da safe"Tace har lokacin kanta acan gefe, idanunta na zubar hawaye har lokacin, amma sai taji girma da martabar Mummy ta aru a gunta ganin dai tayi tozali da hannunta mai kama da hannun aljana amma bata gujeta ba, gashi har lokacin tana jimami da jin tausayinta tabbas Mummyn ta cancanci yabo. "Ya salam! Zo mu je ciki ki min bayani Zahra, amma me yasa kike oye fuskarki?"Tace tana kamo hannayen Zahra. A karo na farko da Zahra taji hankalinta ya kwanta, jin wacce ba mahaifiyarta ba taga yadda jikinta yake kuma ta ara ta a jikinta ba tare da yama ko tsangwama ba, ba tare da ta yamace ta ba. "Duk jikina ne har fuskar"Cewar Zahra tana jinjina ari irin na Mummy tabbas tasan ko Amminta iya abin da zata mata kenan. "Ya hayyu ya ayyum"Mummy tace tare da sanya hannu ta juyo da fuskar Zahra domin su kalli juna. Itama Zahra hankali kwance ta juyo da fuskarta ta domin hankalinta a kwance yake kuma ta yarda Mummyn ba zata nuna mata yama ba. "Subhanallahi!!! Innalillahi wa inna ilaihir raji'un"Mummy da ta tsorata sosai da ganin fuskar Zahra ta fa a cikin tashin hankali, dan ita tun da take a duniya bata ta a ganin halitta mai ban tsoro ba kamar yadda taga fuskar Zahra ta koma.Da sauri ta maida kallonta ga afafun Zahran dan ance idan aljannu ne ana ganin kofato a maimakon farata (farce). Ganin dogon hijab in Zahran ya rufe har afafunta, ta sanya hannu ta ago hijabin tare da taimakon Zahra suka cire hijabin.Mummy kawai kabbara take hawaye kwa kamar an bu e famfo tsabar tausayin Zahra daya gama cika mata zuciya, ganin gaba aya jikinta babu wata masakar tsinke yasa ta kama hannun Zahra suka shige cikin gidan su duka suna kuka kamar an sanar dasu mutuwa. *Daddy* Da bibbiyu yake tsallake step in gaba aya hankalinsa a tashe dan baya jin zai samu nutsuwa, da salama har sai yayi tozali da tilon ansa Mubarak.Yana hawowa saman ya shiga waigawa dan ya rasa ma a wane akin Mubarak in yake. "MUBARAK!" Ya bu e murya ya ranga awa Mubarak kira, Mubarak kwa dake a tsorace jin an walla masa kira sai ya ara gigicewa, dan shi bai ma saurari muryar dake kiransa ba saboda tsananin ru ewa duk tunaninsa aljanar ce zata bayyana, shi yasa take kiransa cikin araji haka. Wani gumi ne ya shiga keto masa a take suka shiga kokwawa da numfashin sa, du unewa yayi a wuri aya yana ta addu'o in da ba ya arasawa yake ha ewa da arashen wata hatta addu'ar shiga ban aki sai daya karanta, dan tun lokacin yana arami sanda yana zuwa islamiya kafin ya kangare ya an iya wasu amma ba dukansu ba wasu farkon su ya iya wasu kuma arshen su. Daddy kuwa jin shiru ba a amsa ba ya ara shiga damuwa dan shi tsoron da yake kar fa Zahra kashe masa a tayi, tun da auren dole ne aka mata, kuma ya sha jin labarin amaren da ke kashe angwaye a daren farko idan aka musu auren dole.Bare ma da ya ga yarinyar ta kasa ha a ido da su, kuma mai gadi ya fa a musu cewa yaji Mubarak yayi ihu a jiya da dare. "MUBARAK!!" Ya ara ranga a masa kira a karo na biyu. "Ku kuke ganinmu ba mu muke ganinku ba, dan Allah ku min rai, idan wani abu kukeso ku fa a min in muku, ku bani umarni amma kar ku cutar dani, ni indai Zahra ce ma kukeso in barta ku fa a mini, wayyo Allah na wayyo Daaddy wayyo Mummy ina jin dama gidan nan ba a sauke Qur'ani ba a cikinsa, muka tare gashi yanzu kwanan mu aya amma har na fara gamo"Mubarak jin an ara kiransa ya fa a kansa sunkuye cikin gwiwar afarsa ya sanya hannu biyu ya dafe kansa, dan shi bai ma san ta inda sautin kiran yake fitowa ba. Daddy kwa yankewa kansa hukuncin dudduba akunan yayi, ko zai ga Mubarak in duk da zuciyarsa na cike da mugun tsoro kar yayi arba da gawar Mubarak in.Dan ya san da ace yana raye to tabbas da ya amsa, dan ya san wannan kiran ko wanda ke asa zai jiyo shi bare kuma Zahra tace yana saman. akin dake gefen damarsa ya kama handle ofar ya kama ya mur a amma yaji ofar rufe ya mur a ya mur a amma yaji a kulle da makulli.Mubarak kwa jin an ta ofar ana arin bu ewa ya yi mutuwar zaune