Sashe 38
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
PAGE2 Tunda Daddy ya je gidan Baffa ya kai masa akullan gidan da ya bashi, gaba aya sai ciwon jikinsa a warke, murna ya ke kmr ya yiwa Daddy sujada dan farinciki dan haka kan jin da i sai cewa ya yi nan da jibi Zahra za ta tare. Bayan Daddy ya masa bayanin cewa dama su sun gama tsara komai, ya sanar masa cewa zai aiko direba ya zo ya kai su har gidan da ya mallaka masa, sosai ya ji da i.Dan haka Daddy na tafiya ya auki hanyar gdn su Zahra domin sanar da Ammi cewa jibi ne za a yi bikin tariyar Zahra, a kaita akinta. Ya samu su Zahran ba sa gdn dan haka sai ya samu damar yiwa Ammin tatas har yana cewa da sa hannunta samarin nan su ka masa duka tare da kwace masa kaya. Ammin ba ta ce masa komai ba ya gama fa ar maganganunsa ya kama hanya ya tafi. Da daddare sai ga Mummyn Mubarak ta aiko direba da mata guda biyu su ka kawo kaya ckn babbar akwata, kayane a inke da takalma da mayafansu da jakunkunnansu, wai kayayyakin da Zahra ne za ta yi fitar bikin da su, Ammi dai gdy kawai ta yi ta kar i kayan ta ajiye dan Zahra ko kayan ma ba ta bu a ba tun da ta dawo daga scul Ammin ta fa a mata maganar da Baffanta ya zo da ita gaba aya hallawa sai ta shiga damuwa. Washe gari sai ga Mummyn ta aiko har gida da mota da matan da su ka kawo kayan fitar biki, haka su ka tafi da Zahra sai Hauwa,u da Ammi ta ha ata da ita suka tafi, aka je aka mata gyaran jiki da kunshi, sannan aka gyara mata gashinta, itama Hauwa ,u an mata gyaran amma b airin na yayarta ba. Daga shagon gyaran gidansu su ka maidasu, sosai ta yi wani kyau na gani a fi a fatar nan sai wani she i da walwali ta ke, lallan kwa kamar dai jikin fatarta aka halicceshi ta fito a asalin amaryarta hatta Ammi ta yaba da yadda gyaran ya sake fito da ita. Da yamma Ammi tasa Hauwa,u shiga ma ota ta fa a musu bikin Zahra gobe ne, dan dama tun sanda aka kawo kaya ta siyi cingam ta rarraba akace idan lokacin tarewar ya yi za a fala musu.Dan haka kowa aka fa a masa sai dai yace "Abin ya zo kenan" Tunda dama sun san da zaman bikin. Da daddare sai ga kayan abinci mota guda wai Mummy ce ta aiko abincin fitar biki, Ammi ma da ta ki kar a Mummy ta sa aka ha asu a waya ta lallashi Ammi wai ita da su dk aya ne.Hakan ya sa Ammin ta bari aka ajiye kayan abincin dan ta san matu ar ba ta kar a ba Baffa idan yaji labari yakan iya zuwa har gdn Mummyn kar ar kayan abincin ayi abin kunya, dan rnr nan yace mata kar yaji ta furta wani abu game da batun kayan akin da Daddy yace zai yiwa Zahra idan ta ce wani abu wlh sai ya je yayi abn kunyar da zai zubar musu da kima a idon sirikan nasu hkn ne yasa ta ja bakinta tayi shiru,,dan fa an da yafi arfinka wasa ka ke maidashi, kawai tayi ftn samun alkairin auren kawai. Ranar juma,a gaba aya jama,a sun hallara a gidan su Mubarak mutane ko ta ina wanda aka gayyata da ma wanda cin arzi i ya kawo su, dangi Mummy da awayenta sai son barka su ke wasu na ala sanya alkairi wasu ko na cewa ai yarinya ta samu dami akala.Dan da yawa suna ganin Mubarak bai cancanci auren ar talakawa ba.Haka dai ake cin abinci na gani na fa a da kayan sha iri da ban da ban, tun safe babu wani abu da ya yanke kawo ynzu da su ke ta shirin zuwa wurin gagarumin kamun da aka shirya da za a gabatar dashi a wani katafaren Hotel.Duk sun sanya sutura ta kece raini wasu kuma sun sanya ankon leshin da aka fitar shi ba baya bane wajen kyau da tsada. Gidan Ammi tun da safe an unguwa da abokan arzi i su ka cika gidan, manyan tukwane aka shiga balbalawa wuta, aka ora abinci dan komai kmr banza kayan miya ma kwando kwando gasu nan.Wasu ma dama dan abincin su ka zo wasu kuma dan ganin waf, anji za ta auri an masu hannu da shuni.Umman Mashkur ma ba a barta a baya ba dama wasu an uwan Ammin na nesa wanda ba wai anuwantakar kusa ba ce, Ammi kwa sai fara,a take dan zuwa ynxu ta daina jin komai ta yadda Mubarak shi ne za in da Allah ya yiwa Zahra. Su Zahra na can gidan su Hannatu acan su ke dan can ne gdn anmatancin, duk awayensu sun hallara sai murna su ke tayata wasu kuma suna jin ba inciki a ransu inama su ne su ka samu wannnan daular.Cikin kayan fitar bikin Zahra akwai inkin less in kamu kala goma na anmata awayen amarya a inke su ke size size, dan haka Hannatu ita ta rabawa awayensu na hannun dama. Zahra dai sai murmushin ya e ta ke dk da ta saki jikinta sbd masifar Hannatu ma, sun sha hotuna dan kaya basa awa aya a jikin amarya sai an canja su wannan dk arin annatune dama nan suka kawo kayan su ka ajiye da an bu aci canji sai dai Hannatu tasa ta ta canja.Hauwa,u ma gidan da ta ke nata anmatancin da awayenta da ban. Da yamma ne motocin aukan anmatan amarya da amarya su ka zo domin aukan su zuwa wajen kamu.Sun sha kyau sun samu wadatattun motocin da suka kwashe su har da wanda ma babu mutane ciki dan har matasan mata da duk mai son zuwa daga gdn Ammi sun sami motocin tafiya. Motar da za ta auki amarya Nazeer ne direban sai wani abokinsu Shams a gaba, bayan kwa yalla ai Mubarak ne an gaji da ha Haka wata antyn Hannatu da wata mata su ka kamo amarya tasha wani tsadadden leshi da kyan da ya mata ya kusa zautar da Mubarak da ya sauke idanunsa a kanta, dk da akwai mayafin net marar girma da aka rufa nata har saman fuskar amma hkn bai hana ka ga kyakyawar fuskarta ba. Haka su ka bu e kusa da angon su ka saka Zahra a ciki, wani dadda amshi ne ya ziyarci hancin Mubarak wanda amshin ya ha u da sansanyan sanyin ac ya bada wani yanayi mai da i da wuyar fassaruwa.Tun sanda ta zauna kusa dashi aka rufe ofar ya tsinci kansa ckn wani yanayi, sai kallonta yake ko iftawa ba ya yi, tun daga head zuwa toe babu abinda ya bari hatta da zanen lallan ya gaba ru ashi, Nazeer kwa sai harararsa yake ta mudubi amma Mubarak bai san me akeyi ba, itakwa Zahra kanta a sunkuye dan dk ji ta ke ta takura. A hankali motocin su ke tafiya a jere a saman kwalta, sosai yadda su ke da yawa da kuma yadda suke tafiyar hawainiya akan titin ya auki hankalin mutane. "Barka da fitowa amarya bakya laifi, kin ga irin kyan da kikayi tamkar wata indiya"Mubarak da ya matsa dab da ita yace yana wani washe baki.Shiru ta yi har lokacin kan ta a sunkuye tana wasa da yatsun hannunta amma a zahiri ma ba fahimtar me yake cewa ba ta ke bare ta san me za ta ce masa, dan tun da aka sakota ckn motar kusa dashi dk ta ke jin ta takura.Duk da ba bashi amsa take ba amma haka ya cigaba da fadanci yana ta mata da in baki irin na su na maza.A haka har su ka arasa Hotel in, kowa yana fitowa domin gaba aya wurin sai sautin ki a ke tashi. Bayan motar ta tsaya ya mi a hannu ya dam o hannunta, wani irin laushi ya ji kmr fatar jariri, arin wace hannun take amma ya i saki haka ta ha ura ta yaleshi a haka su ka fito daga motar yana ri e da hnnunta. an matan dake sanye da anko ne su ka jeru daga gefen hagun insu, maza su ma da ke sanye da ankon shadda mai kalar ratsin less in matan su ka tsaya daga hagun insu.Haka su ka taho sun sanyasu a tsakiya a haka su ka araso wurin tsakiyar taron sai tafi ake ana musu kallon sha,awa, a haka su ka rakasu har wurin zamansu da ya gaji da tsaruwa. Ana can ana shagalin kamu Zee-zee da Neesa suna can suna zaune kmr masu zaman makoki, Zee-zee kan kuka dk fuskarta ta kumbura Neesa sai ba ta baki take tana cewa tunda dai Malam ya tabbatar za ta shiga gdn ta daina sanya damuwa a ranta.A haka Antyn ta fito ckn shirin uwa wajen Malam in, haka ta barsu suna jiran dawowarta. Ta isa gdn Malam a inda ta shaida masa cewa yarinyar za ta tare a gdn ta, yau in nan kmr yadda Nazeer ya sanar da su, sosai Malam ya tambayeta shin ta tabbatar yau zasu tare dan ba aso ayi aikin sai rnr tarewar ta tabbatar masa da yau ne dan dama ance jibi aka sanya za ta tare kuma rnr laraba ne aka tsaida rnr gashi yau hr juma,a.Hakan da ta tabbatar masa yasabya du ufa wajen shirya mugun tuggun da zai yiwa Zahra aiki.Haka ya dinga aikinsa Auntyn tana gefe ranta farin al har ya kammala ya mi o mata abin yace ta tabbar an sanya abin a saitin inda amarya za ta zauna akan gadonta, kar ya wuce yau dan in ya kwana aiki ya ji a.Haka ta kar a tana cewa babu matsala a yau za ta tabbatar komai ya afku, sannan ya bata wani ullin abu yace shikuma ta aanya a toilet ta yi ploshin insa, wannan shi ne abun dai zai maida Mubarak tamkar lagwanin fitila dan kuwa matsawar yaje wurin Zahra da niyyar kusantarta to kuwa zai tashi daga matsayinsa na namiji babu abinda zai iya aikatawa.Sannan aya ullin kuma shine Zee-zee za ta