Sashe 15
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuwa "D.p.o yace cikin girmamawa. "Yawwa ,D.p.o ya aiki "Cewar Daddyn Mubarak. Ah Alhamdulillah yalla "Masha Allah D.p.o ya maganar shegen yaron nana fatan ana bashi gwale-gwake,domin ina so yaji a jikinsa jijinsa ya gaya masa sosai kafin aje ga mataki na gaba wato aje kotu mu sakarwa lauyoyi ka ufan ku i har a kai ga nasara ma,ana a aika mana shi gidan maza. Dan in har ina numfashi sai na nuna masa cewa bakin rijiya ba wurin wasan makaho bane"Dadday ya kai atshen maganarsa yana komawa ya jingina da jikin kujera. "Ai yalla ai tun jiya da aka kawo yaron nan bamu barshi ya sarara ba, dan idan ka ganshi yanzu ba lallai ka shaidashi ba dan gaba aya an sauya masa halitta,dan ko an uwansa da suka zo jiya basu samu ganinshi ba,ko yanzu maganar da nake maka yanzu ma suna can tun da sanyin safiya amma basu samu ganinshi ba"D.p.o ya kai arshen maganar yana wata dariyar mugunta. "Shi yasa ai na bar komai a hannunka dan nasan zaka min abin da zai matu ar faranta min rai"Cewar Daddy yana murmushi. "Ai waklahi Daddy shi yasa nace maka daga hospital mu zo nan dan ina so inyi ido hu u dashi na masa dariyar eta dan ya san dai ni ba sa an yinsa bane sannan ni ba kamar shi bane wato an matsiyata"Mubarak yace suna tafawa shi da Nazeer. "Hakane my son ai matu ar dai ina numfashi ba za kayi bakinciki ba kuma ba ayi wanda zai ta a min kai ba in kyaleshi, matu ar dai bugun abuja suna nan to tabbas kuwa komai zai warware babu abinda zai gagara"Daddy yace yana fito da wasu ma udan ku i da shi kansa bai san adadinsu ba ya ajiye akan teburin D.p.o. "Wannan haka yake yalla i ai indai muna nana babu mai ta aku a barshi"D.p.o ya fa a jiki na rawa yasa hannu ya kwashe ku "Hakan ya yi,mu je in ganshi,in tabbatar masa bashi da gata dan gashi a hannu amma kuma ko ganinshi ba za a bari ayi ba,bare a bada belinsa "Daddy yave yana mi ewa sula unguma suka fito. Suna fitowa D.p.o ya bada umarnin a fito da Mashkur, duk suna nan tsaye sai gashi an fito dashi kana ganinshi tausayinsa zai kama ka ganin irin dukan da aka masa irin nabkawo wu sai sunkuyar da kai yake yana jin kunyar mutanen da ke wurin ganin irin yanayin shigar da ke jikinsa ,dan shi ko a ckn gidansu bai zama da gajeran wando da singilet. Mubarak na ganinshi ya wani fashe da wata muguwar dariya da ta maida hankalin gaba aya mutanen wurin kansa. Hatta su Ammi da su Baba sai yanzu hankalinsu ya kai wurin dan suna hango Mashkur in dake tsaye kansa sunkuye yana hale yatsun hannunsa ,da hanzari Baba da Umma suka mi e domin arasawa wurin,Ammi da Zahra da tuni idanunta sun kawo wallar tausayin ganin halin da masoyinta ke ciki,su ma suka mara musu baya dan shi Ibrahim tuni ya arasa wurin yana kallon abokinsa da aka yiwa jina-jina kamar dai wanda ya aikata wani mummunan abu ko kuma wanda ake tuhuma da yin mugun laifi. "Yaro man kaza ,to ya kaga wasan yanzu?? Ai wallahi duk wanda yaci tuwo dani miya yasha"Mubarak yace yana ara yin dariyar yana nuna Mashkur da hannu kamar dai wanda yaga wani mahaukaci. "Gaskia ne abokina gwara a banbance masa tsakaknin aya da tsakuwa"Nazeer shima yace yana dariya ,shi kuwa Daddy kawai kallonsu yake cike da murmushi yana jin da i a ransa na ya farantawa tilon ansa rai! Umma a take hawaye suka shiga kwaranya daga idanunta dan dama mu ata sai a hankali wajen rauni yanzu ne mace zata ji zuciyarta ta karaya idan taga abin tausayi har hawaye su samu nasarar zubowa daga wayar idanunta sa anin namiji da sai yaga abun tausayiya danne zuciyarsa.Shi yasa ko a fagen soyayya wani lokacin mace bata iya ri e sirrin zuciyarta,sai ta fitar shi kuma namiji ya kan danne ba kuma dan baya jin yanayin ba aa kawai jarunta da halinsu na maza wannan ka an daga banbancin zuciyar wasu mazan da kuma wasu matan amma tabbasa zuciyar mace akwai rauni dan dama an halicci mace ne daga ashin ha Zahra kallon Mashkur take tana kallon Mubsrsk da Nazeer lokaci aya walwarta ta kai mata sa on tabbas Mubzrak shine abokin fa an na Mashkur domin alamu da dama sun bayyana hakan!Shin wai su wa annan wane irin mutane ne da babu igon imani a ransu?? In bamda zalunci akan sunyo ga a sai su kawoshi station su ringa jibgarsa kamar wani arawo? Kai ko arawo ma yanzu ana sassauta masa hukunci bare yanzu da arayin suka yawaita harda arayin mutane!Amma shi fa fa ane kawai kuma ta tabbata da za ayi bincike ayi gaskiya to ha a za a samu Mashkur inta da gaskiya dan babu yadda za ayi haka kawai ya kama shi da duka ba tare da wani waran dalili ba! Amma saboda rashin tsoron Allah shine sula yi amfani da arfin ikon dukiyar da suke da ita ,da kuma amfani da wasu an sanda da babu gaskiya cikin lamarinsu suka masa wannan zalunci.Hannu ta sanya ta share wahayenta. Baba ne ya kalli Umma yace "Haba Umman Mashkur ai zaki sa zuciyarsa ta karaya ya kuka kuma kiyi h r man tunda har an samu an fito dashi ai imaga abin yazo arshe" Wannan muryar da Mashkur ya ji ta Baba itace tasa ya ago kansa daga sunkuyen da yake domin jin ashe mahaifansa suna wannan wuri. "Kai ke da iko damu ne da har zaka yanke hukuncin cewa abu yazo arshe? Yaron da shi da makashi banbancin laifinsu ka anne ai sai yadda hali ya yi"Wani an sanda ya fa awa Baba haka. a masa dai tunda bai baiwa yaronsa tarbiya ba ai kuwa sai abin da ya gani"Daddy yace yana kallon Baba. "Ah yalla ai kabar komai a hannunmu"D.p.o ya fa Kallon mahaifansa yake cike da tausayawa yana ganin koma menene shine ya ja musu,bayan kullum nasiharsu a gareshi shine ya zama mai hakuri tare da aukan komai na duniya ba komai ba amma yau ga abinda ya janyo.Idanunsa ne suka sauka akan hawayen da suka sakko daga idanun mahaifiyarsa a take ya ji komai na duniyar ya ishesa duniyar ma gaba aya ta masa unci. "Ya... ya"Kalmomin suka fito daga bakinta a rarrabe,tana jin kamar ta je ta rungumeshi ta lallashe shi ,kai ta ma bashi ha uri ko ta ji sanyi a ranta irin yanayin dulan da jikinsa ya nuna an masa ka ai ya isa a tausaya masa domin duka ne irin na zalunci. Kallonsa ya maida inda ya jiwo muryar abar aunarsa ganin itama tana hawaye sai ya ji bugun zuciyarsa ya aru gaba aya ransa babu da i.Ji yake kamar yaje ya sallami kansa daga wurin an sandan yaje wurin sahibarsa ya fa a mata kalmomin soyayya ta masa murmushin nan nata da ke kwantar masa da hankali,murmushin nan nata dake sanyawa yaji duk wata damuwar ransa ta kau!Jiya da ita ya kwana a ransa duk da zugin da ciwukan jikinsa ke masa da kuma sauro da suka addabeshi da cizo amma hkn bai sa ya manta da ita ba koda da second aya bane!Allah sarki soyayya tsanin rayuwa,soyayya mai sa ka auki gaba aya zuciyarka ka mallakawa wanda kake so da auna kake kuma muradi,soyayya mai sa ka ji duk duniya zuciyarka ta karkata ga abin aunarka. Hannu yasa ya murza idanunsa amma yana bu ewa ya ganta kamar dai yadda ya ganta da farko,tabbas ba gizo take masa gba kamar jyadda ya yi ta ganinta jiya da ya kwana a asibiti.Wannan itace a zahiri yake gani.Mubarak yake fa a a ransa lokacin da muryar Zahra ta maido dashi izuwa gareta, jin ta kira Yaya. Kafeta ya yi da idanunsa yana jin wani shau i na ratsashi tabbas dai wani angare na zuciyarsa na jaddada masa cewa ya kamu da son yarinyar so kuma ba irin son da yake yiwa sauran tarkacen anmatansa ba,kai daga jiya zuwa yau yana jin yarinyar ta samu wani gurbi a zuciyarsa irin gurbin da ko Zee-zee yana jin bata samu kwatankwacinsa ba.Tabbas wannan shi ake cewa soyayya ta gaskiya wato soyayyar da ake ftn ta ulla ala ar nan da kowa ke son ya ulla wato AURE tabbas yana so ya aureta aure na har abada! Sai sannan Baba da Umma suka gane cewa su Ammi ma wurin Mashkur suka zo duk da basu san ala ar da ke tsakaninsu ba amma dai sun san Mashkur akwai kyakkyawar ma,amala da mutane.Su Ammi ma sun fahimci cewa su U ma su ne mahaifan Mashkur ashe ma Mashkur an gidan awarta ne lallai Hausawa sun yi gaskiya da suka ce rashin sani yafi dare duhu.Cewar Ammi a cikin zuciyarta. "Zahra kin ga abinda ya faru dani dan Allah kar ki auki komai wallahi addara ce" Mashkur yave cikin sanyin jiki. "Ashe dama anwarka ce ,ai kuwa in hakane komai ya zo arshe,indai saboda wannan yarinyar ne wallahi na yafe maka yanzun nan za a sake ka"Mubarak yana kallon Mashkur dan shi dyk a tunaninsa Mashkur in Yayan Zahra ne ,dan da ya san cewa Mashkur masoyinta ne da sai dai yace aci gana da gashi Wannan kalamai da Mubarak ya yi su ne suka sauka akan kunnuwan Zee-zee da shigowarsu station in kenan. A mugu mugun harzu e ta araso zuwa wurin da ganewa idanunta shin wace yarinya ce ,wace ishashshiya ce da har Mubarak inta yake wannan kalamai akanta.Tana zuwa idanunta sula yi arangama da fuskar Zahra da idanunta ke auke da lemar ruwan hawaye ,gashin idanunta duk sun harha e a wuri aya saboda kemar da ta ziyarce su. Wani ululun abu ne wanda ya taso tun daga irjin Zee-zee bai samu masauki ba sai a cikin ahon zuciyarta, a take zuciyarta ta harba tare da bada wani sauti mai kama da fa owar aradu haka ta tsinci abun ya buga mata zuciya da mugun arfi.Ha orinta ta sanya ta danne labbanta na asa da arfi har sai da ta ji tamkar ha oran sun tulla le an,hannunta ta