Sashe 36
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
riki ewa yana koma mata Mashkur sosai take ganin yana mata gizo. Dan ko ranar da Hauwa'u ta sanar mata cewa Mashkur ya bar gari ya koma Kano kwana ta yi tana kuka ba tare da kowa ya san hakan ba. Bayan an kawo kaya da an ganin kaya sun watse Zahra Hannatu ta rakota gida da ya ke babu nisa da gidan nasu da gidan su Hannatu.Ammi ce ta ce Hannatu ta zauna ta ga kayan ita kwa Zahra ko kallon inda kayan ma su ke ba ta yi ba, Hannatun ma tana jin babu da i a haka ta aga kayan sama-sama shi ma dan kar Ammin tave ba ta aga ta gani ba.Amman da ace auren soyayya ne aka yi ko kuma Mashkur Zahra ta aura ai ganin kayan lefe sai sun yiwa kayan ai saboda farinciki. Yanzu kwa ga dai kaya iya kaya amman basa murna da kayan sai dai fatan alkairi kawai. Bayan Hannatun ta tafi an fito daga sallar isha,i sai ga Baffa Abdullahi da wani uban aton buhu irin wanda ake saka hatsi kwano arba,in a ciki, bayan sun gaisa da Ammin ya ce kaya ya zo ya gani, Ammin ta masa iso akin da su Zahra in da su ke ajiye kayansu a ciki tunda har yanzu ba sa yarda su kwana sai a akin Ammi.Ganin uban akwatuna rututu kamar dai ba a san ciwon ku in ba haka ya shiga jijjiga kai kmr adangare, ai mamakinsa bai aru ba sai da ya shiga bubbu e akwatunan sai ya ga duk yanda Mairamu ke bashi labarin yawan kayan, da ya ke da ita aka kar i kayan, dama saboda kallon waf amma sai ya ga yawansu ya zarta hakan. "Kai masha Allah ata ta yi goshi"Yace yana bu e akwatin da ta ke sha e da manyan shaddodi masu mugun tsada, amshinsu sai tashi ya ke. Ammi dai ba ta ce masa komai ba tana dai zaune tana binsa da kallo, Hauwa'u ce ma da ta ya kirata akin ta ke zizzige masa zip in akwatunan, ta faki idon Ammi ta galla masa harara ta gefen ido shi ma kwa bai gani ba hankalinsa akan abin duniya sai washe baki ya ke kmr an masa bushara da gdn aljanna. Buhun nasa ya bu e ya shiga kwasar shaddodin nan yana zurawa a ciki, daga Ammi har Hauwa'u kallonsa kawai su ke babu wanda yace kanzil sai da ya auki goma sha biyar sannan ya ja murfin akwatun ya rufe y a cewa Hauwa'u "Haulatuna zige zip wannan akwatin na sa albarka na gama da ita" Yace yana tashi tsaye ya nannaga buhun. "To"Kawai Hauwa'un ta ce tare da zigewa a rufe. "Maidata gefe ki janyo min akwatun atamffin wanda su ka fi kowanne tsada, kmr dai wannan shaddodi" Shiru Hauwa'u ta yi ba ta ce komai ba sai dai ta yi abinda ya ce.Ana bu e akwatin atamfofi, kawai sai ji su ka yi ya fashe da kuka yace. "Allah ji anka Yaya, yanzu duk wannan ganimar baka raye, kaico sai dai ni in gani Allah sarki an uwa me da i, da in abun ma ni ina raye da sai dai ake ta jimamin ina za a samu wani naka an uwanka na jini wanda zai sanyawa kayan albarka kmr dai yadda na ke sanyawa yanzu"Yace yana goge idanunsa da ko igon hawaye babu, ya ja hanci tare da aga atamfofin.Ya dinga jida yana sawa a buhu sai da yasa turmi goma a ciki ya ga buhun ya cika taf sannan yace. "Kema Mairamu uwar iya uwar amarya da ango kya inka atamfofin ki sawa ar taki albarka, dan wa annan kayan sun fi wanda suka kai mana rnr aurin aure kyau"Yace yana rufe bakin buhun ya aure da wani zate, hannu yasa a aljihu ya akko ledar viva a kwashi turaruka sai da ya cika ledar sannan yace. "To Fa'iza ga kaya nan kamar jamfa a Jos sai a bi a hankali wajen rabawa mutane, ki auki atamfa aya tunda tana da tsada ki siyar sai a siyo miki atamfofi masu jikin leda, ki rabawa abokan arzi i su sa albarka kar a bayar da kayan nan kema ki ji tsoron Allah ki auki ko turmi biyu ne kya inka, sauran kuma in an kaita akinta sai a kai mata su idan wataran na ji matsuwar rashin ku i sai in je in kar o wasu daga ciki, in siyar.Tunda dai nj nayi hanyar auren kuma idan ma an siyar gidan arzi i ne wasu za su siya mata" "To hakan za ayi" "Yawwa ni zan koma, sai kuma na dawo zancen shagalin bikin dan ba wani abu za a tsaya ba tunda an kawo lefe sun ce nan da kwana uku ma za ayi komai a kaita akinta" "Allah sa muna raye"Cewar Ammi ckn takaici dan ta matsa ya fita ya tafi. "Yawwa ga wannan" yasa hannunsa a aljihu ya fiddo wani kw on datse aki da mukullansa, ato ne kwa on dan tun da ya shigo gefen aljihun da kwa on ke ciki ya ke rinjayarsa, saboda girman kwa on, Ammi ya mi awa. kallon kwa on ta ke da mamaki. "Na menene wannan?" "Wannan akin za kike rufewa saboda arayi, da masu ganin kayan a sai kinsa musu ido saboda za a ke aukan kayan nn kinsan mutane da son banza sai su ga kayan kmr abin bamza su ke musu auki "To hakan ma ya yi"Cewar Ammi tana kallon kwa on dan da alama ma ba zai shiga jikin ofar ba saboda ya ata girma.Hauwa'u kwa baki ta rufe tana danne dariyarta ganin son abin duniyar Baffanta ya wuce tunaninsu. ofar gida ya fita sai gashi da wasu samari biyu, aya ya auka masa jakar ledar turaruka, aya yakinkimi buhun kayan domin ba zai iya auka ba.Sallama ya musu ya bi bayan samarin nan a bayan napep in aka danna buhun kayan da er ya samu wurin da yazauna a osane sbd buhun ya cika wurin, ga kuma ledar turarukan ri e a hannunsa.Samarin aya ya zauna a mazaunin direba aya ya zauna a gefensa, Baffa ya snar dasu inda za su kaishi. "Kai arzi i gashin hanci, kana zaune sai Allah ya kawo maka wata hanya da zaka ke samu a jikin masu hannu da shuni, musamman ace mutum y samu arsa ta auri attajiri ko an attajiri to ai daga lokacin kakar mutum ta yanke sa a"Yace yana gya a kai, su dai samarin babu wanda ya tanka masa kuma dai ba su wani fahimci inda labarin anzon kuregen nasa ya dosa ba. "Yaran nan ina kaiku amma kun yaleni, ina baku labari ar wa na ce ta samu an masu ku i ya aureta, to dama Yayan nawa ya rasu nine auwalinta, shine yau aka kawo akwati guda ashirin harda hu u sha e da kaya masu tsada, wannan buhun nan da kuke gani kayan dubu aruruwa ne a ciki, shaddodine masu tsada har goma sha biyar da atamfofi goma ga kuma turaruka masu tsada dk sune ckn ledar nan kmr zan bu e shago, nima rabo nane naje na akko" Kallon kallo samarin suka shiga yi jin abinda mutumin ke fa aya ne ya yiwa ayan wani zaurencen zance da ido sai ayanma ya gya a kai. "Gaskiya ne Babanmu Allah sanya alkairi gskiya ka cika uban warai, tunda har ka aurar da ita ga wanda ya dace"Suka ha a baki wurin fa a.Wani da i ne ya ratsa zuciyar Baffa Abdullahi jin an yabeshi. Dan Allah Baba ka yi mana ha uri za mu kar awa Babarmu sa on magani a wani gida maganin gargajiya ne na ciwon zuciya idan muka kar a mata sai mu kaika gidanka sai muje mu kai mata maganin"Mai tu a napep in yace ckn sanyin murya da neman izini. "Haba yaran nan kmr wani wanda mu ke tafiya a asa mu da ke ckn adedeta sahu, ai babu damuwa mu je nima har naga gari, bare kuma kuna da hankali naji da in addu,ar da kuka min, sannan kun birgeni da zaku samowa mahaifiyarku magani a wannan zamanin yara masu tunanu da hankalinku basu da yawa" Murmushin nasara suka yiwa junansu sai suka ce Mun gode Baba Allah ara girma" "Amin iyan albarka"