Sashe 12
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
narkewa kamar wani yaron goye shikwa Daddy sai lallashinsa yake yana lalla ashi,a haka Dr yazo ya dubashi ya rubuta magunguna anan cikin hospital in Nazeer ya siyo amma saboda tsabar rakin da yaje na zafin da wurin keyi Daddy yace ba zasu tafi gida ba haka yasa Dr ya bashi gado har da drip Daddy yaa aka jon masa tsinuwa kwa Daddy ya yiwa Mashkur tafi cikin kwando.Sai cewa yake "Wannan yaro anyi mutumin banza ko imani babu haka ya samu fuskarka yayi ta daujewa kamar ya samu icce,duk ya kumbura maka fuska sai kace ba Mubarak an gatan Daddy ba lallai zai san ya ta o inda zai sha matu ar wahala dan na ma yi waya na ce kar a sake a bada belin insa so nake sai ya doko sosia yadda gaba nan m ko a mafarki yaga yana dukan wani zai yi saurin tashi daga barcin "Wallahi Daddy jin furkata nake kamar ana karce min ita da reza zai zafi take ga bakina kamar wani mai cutar hangun duk ya kumbura Allah ina jin wannan daga cikin ashin hannunsa akwai arfe"Mubarak yace hawaye na zuba a idanunsa dan ya rasa inda zai sanya kanshi dan azabar ra "Barni dashi ai ko yanzu dukan da yasha a police station bai kai kwatar dukan da ya maka ba"Cewar Daddy yana shafa kan Mubarak "Nima fa Daddy tsoro ya bani ganin irin dukan da yake kaiwa Mubarak,hakan yasa na i fitowa kuma kasan halin Mubarakya tsaniace ya kasa abu shi yasa ban shiga"Nazeer yace yana kallon Daddy. "Hakane fa ai gwara da baka shiga ba da yanzu ku duka zai jiwa raunin nan,kuma ai mutane zasu ga gazawar Mubarak in idan ka shigar masa fa a duk da ma dai yanzu ma anga gazawarsa amma ba kamar ace tare masa fa a akayi ba kag... Shigowar Dr ne ya katse musu maganar, da kayan aiki ya shigo ,drip in ya cire masa dan ya are sai kuma ya shiga wanke masa ciwukan nasa anan ya dinga ihu yana raki duk ya cika asibitin da ara a kamar wanda ake zare masa rai. *Washe gari* Haka Zahra ta tashi jikinta sanyi alau dan dama ba wani barcin kirki ta yi ba,duk ta damun akan rashin ji daga Mashkur haka ta kwana duk juyin da za tayi sai ta gwada kiran phone insa, ba wai dan tana dai dna ya inin samunsa ba a,a sai dai kawai ta gwada ko ta an ji da i a ranta. Wanka ta shiga dan yau arfe takwas suke da lacca ,tana wankan amma tunanin yana kaiwa da komowa a walwarta wanda hakan ya gagari zuciyarta sakewa sa e-sa ene ke safa da marwa sun gaza barta ta sau sukuni koda ani ne. Ashe dama haka so yake?Ashe haka yake girma a cikin zuciya likaxi ani,ka kasa sukuni akan mutumin da kuka ha u sama ta ka?Ashe dai sha uwa tana shiga tsakanin mutane ba tare da aun ankare da hakan ba?Shi kuma gashi so ba ganuwa yake ba ,bare ka ganshi ka ro i ya sassauta maka radadin zuciya.Ashe haka masoya suke tsintar kansu a yayin da suka nisanta da juna ,su ji gaba ya duniyar ta musu unci da zafi haka nan kawai sai su tsinci zukatansu xikin rashin walwala da samun sukuni?Ashe haka rabuwa take ,haka take babu da i to ya masoyan da suka yi soyayya kuma Allah baiyi aure tsakaninsu ba ya suke kasancewa ya ake suka sabawa da rabuwa da junansu ya suke da kewar junansu?Bama wannan ba ya ma,auratan da saki ya ratsa rayuwar aurensu suke ji sakin da addara ke ketowa a cikinsa ya suke ji a ransu ina suke sanya shakuwa junansu a ransu?A bar wannan batun ma ya masoyan ma,auratan da mutuwa ke raba tsakanin su rabuwa ta har abada wacce ba dawowa za ayi a zauna ba? Ya salam lallai rabuwa da juna bata da da i ta kowane fanni!Gashi dai ni jiyane ka ai na kasance ba tare da masoyina ba amma duk na damu na kasa ci na kasa sha kai komai ina yinsa ne ba dan da in rai ba.A haka ta gama wakan tana ta wannan sa ar jakin. Zaninta ta aura sannan ta sa dogon hijabinta ,addu,ar fitowa daga bayi ta karanta sannan ta sanya afarta ta hagu ta fito. "Wallahi ko jiyan da muka je police station in ma hanawa sukayi mu ganshi sannan ma sunce ba zasu bada beli ba saboda wai lefinsa bashi da wani banbanci ko maraba da na mai kisan kai" Wannan amom sautin muryar na Ibrahim da yake fa awa Ammi labarin ya sauka a kunnuwan Zahra da fitowarta kenan daga bayi,gabanta ne ya bada wani rass a take ta saki burket in da ke hannunta.Daga Ammi har Ibrahim in kanta suka maida kallonsu,wasu hawayene da bata san da zaman zubowarsu ba suka fara gangaro mata,tabbas dama jikinta yana bata akwai wani abu dan tunda taga shiru Mashkur bai nemetarfi ba tasan akwai matsala jikinta na bata ba lafiya ba a akwai abinda ke faruwa dashi.Atake jikinta ya fara karkarwa zuciyarta na bugawa da mugun arfi. "Ya Ibrahim dan Allah me yayi"Ta fa a tana arasowa inda suje,Ammi ce ta faki idon Ibrahim in ta jefa mata wata harara,dan kar ta bayar da kanta duk da tasan yadda suke aunar junansu kuma jiya tana lura da ita data kasa sukuni duk tasan akan rashin zuwan Mashkur inne amma tunda ita ba matarsa bace bai kamata ta fito iri- iri ta nuna damuwa har haka ba, kamata yayi ta kama kanta.Duk yadda mace take da namiji anaso ta yi taka tsantsan,ta zamo mai dannewa da kuma kawaici hakan yana ara mata daraja a idon mutane! Yawanci anmata sukan nuna za ewarsu akan samarin da basu riga da sun zama mazajan aurensu ba,suma mazan basa son nuna za iya ,namiji na son a nuna ana sonsa yana kuma son a nuna masa kulawa,haka macen amma amfi son saffa-saffa,sauran a a adanasu sai anje gidan aure tukunna acan ne ake baje haaja ta soyayya da auna, kulawa da nuna damuwa akan masoyi ya ma fi armashi Ganin hararan da Ammi ta jefo matane yasa ta an juyar da kanta ta goge hawayen daga fuskarta,dan tasan manufar hararar mahaifiyarta ta.Natsuwa ta sanyawa ranta ta aro bargon jarumta ta yafa,sai kuma ta tsaya sauraren amsar tambayar da ta yiwa Ibrahim "Ba fa wani abun tashin hankali bane zsun an samu sa ani da wani ne to shine fa yayi aransa,amma babu komai muna sa ran warware matsalar yau insha Allah duk dai abin da kamar wuya wai gurguwa da auren nesa.Dan shi abokin fa an nasa an masu hannu da shuni ne amma babu abinda ya gagari Ubangiji kawai ku tayamu da addu,a kuma dama nazo na fa ane dan kusan halin da ake ciki dan rashin jin daga gareshi sai yafi zama damuwa gwara kasan halin da mutum yake ciki akan ka zauna cikin duhun da sa e-sa e.Ibrahim ya kai arshen zancen ,yana fito da wayarsa daga aljihu domin amsa kiran da ake masa. "To Baba gani nan zuwa"Yace lokacin daya kara wayar a kunne. Zahra kwa ba aramin ya i da zuciyarta tayi ba wurin danne ainihin zulumin data tsinci kanta a ciki.Sannan tana ta ari wajen ganin ta hana hawayenta zubowa,amma ta ji babu da i sosai jin wai Mashkur inta a hannun an sanda ya kwana. "To babu komai Allah zubawa abin ruwan sanyi ,ya ku uto dashi kasan gaskiya itace tayi aranci yanzu a hali da yanayin da muke ciki"Cewar Ammi cikin jimamin faruwar abin,. "Ameen ya rabbi"Ibrahim yace,ita dai Zahra bata yi magana ba,gudun kar ta ara wani laifin a wajen Ammi ko amin in ita a zuciya ta fa i tata. "Ammi bari inje in dawo sai muje police station in mu ganoshi in sun bari ,ku shirya har Zahrar ma tunda Hauwa,u ta tafi makaranta,da zan shigo un ha u ita kuma zata fita" "To shikenan sai ka dawo"Ammi tace amma ba dan taso ba sai dan kawai Ibrahom in ya bu aci zuwa da Zahra amma tafo so taje ita ka ai ga Zahra ma da makaranta za taje amma Mashkur yafi arfin komai a wurinsu. Bayan Ibrahim in ya je ya kai su Baban Mashkur an dai dakatar dasu ance za su ga Mashkur in amma sai arfe tara dai -dai.A can ya bar su ya dawo domin ya kai su Ammi dan yasan zasu iya cewa ba za a ara ganinshi ba.Ammi ce ta ulle gidan suka shiga napep in suka tafi. Zee-zee da Neesa ne tafe cikin mota sun durfafo unguwar Tukur-tukur gidan su Zahra za su je da sanyin safiyar nan, a cewarsu suje su ci ata mutunci a gaban Zahrar sannan su yiwa Zahrar lilis ta ci uba duka ni kwa nace har kin manta da marin jiya Wani yaro dake sanye da uniform na makaranta da yazo zai wuce suka tambaya gidan su Zahra nuna musu yayi Neesa har da fito da ku i 200 sabuwa fil ta bashi, in kar a yayi yace ya gode dan mamanshi ta hanashi kar an ku i idan an bashi(wannan ke nuna muhimmancin hana yara kar ar ku i idan an basu hakan na nuna cewa koda wani ne keda niyyar zai cutar dasu idan ya basu ba zasu kar a ba.Wasu na amfani da ku i ko sweet wajen yaudarar yara sai kiga da abu ani an yaudari yaro an cutar masa da rayuwa .Allah tsare mana yaranmu aduk inda suke amin). Tsaki Neesa taja tare da ta e baki tace "Ka huta ka yiwa kanka,ai da ka samu ku in kashewa a makaranta.Dai-dai ofar gidan suka yi parking Zee-zee ta danna wani uban horn wai dan asan da isowarsu Zee-zee ba mutunci NEXT PAGE MAMAN AFRAH *__________________________________* *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* FCWA *{Home of qualities and trusted writer's of The nation}* https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share *_______________________________________* SANADIN* *KISHIYA* *NE