Sashe 35
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
akin mijinta ya ga tsiya.Ita dai Ammi ba ta tanka masa ba haka ya sha bambaminsa ya tafi bayan ya korawa Zahra kashedi akan rashin fitowa ta saurari mijinta dan haka daga yau matsawar ba ta fito sun gana da Mubarak in ba to komai zai iya faruwa! Haka ya tafi duk da ya shaida musu cewa su kasance ckn shiri domin ko yaushe za a iya tarewa tunda dai ko cokali ba su za su siya ba. Mubarak ya cigaba da zuwa gidan su Zahra kuma Zahran na fitowa dan ba ta son abinda zai atawa Amminta rai, dan ta san ko sama da as za su ha e Baffan ba zai yarda cewa ba Ammin ke hanata fita wurin Mubarak in ba.Haka zai zo ya yi ta zuba kmr ruwan famfo duk da ita ba magana ta ke masa ba iyakarta ta gaishe da ahi ta ja bakinta ta yi shiru yana hirarsa ita kuma tana tunanin yadda addara ta jujjuya al'amuranta, wani lokacin ma sai dai ya ga hawaye na kwaranya daga idanunta idan ya ga haka sai ya sallameta ta shiga gida shi kuma y tafi. *Zee-zee* Tun tana ha uri akan maganar antynta na ta share Mubarak har da abin ya zo yana damunta, domin ba aramin ari ta ke ba wajen jure rashinsa ba.Duk ta yi ba i dan ba ta da nutsuwar shfa man bleching in nata ma duk ta yi glass a fuska. Idan ta samu Antyn nata da maganar ta kan ce mata ta ara daurewa komai ya kusa zuwa arshe, domin kuwa duk sanda aka mata abun sai ta yi alfahri da hakan,Wannan dalilin yasa ta ke danne duk wani ra alin so da sha'awar Mubarak in dan tana so itama ta kawo arshen yarinyar da ya mareta akanta. Ita yanzu fitar ma wahala ta ke mata, dan ko Neesa sai dai ta kawo mata ziyara. Nazeer ne ya kira Neesa ya a waya ya bata labarin auren da aka aurawa Mashkur da Zahra, a gigice ta ke tambayarsa ya kuwa tabbatar mata da gaskiyar lamarin. Wayarta ta auka hannunta har wani karkarwa ya ke, a haka ta kamo no Zee-zee ta danna mata kira, wayar sai ringin ta ke amma ba a auka ba. "Ki auki waya mana Zee" Ta ce tana ara danna mata wani kiran ji ta ke kmr ta rufe idonta ta ganta a gdn su Zee-zee A angaren Zee-zee kuwa lokacin da Neesa ke kiran wayarta tana akinta da ke saman bene a kan gado a kwance sai juyi ta ke, ta rasa duniya me ya ke mata da i, dk ba jin da in komai kawai so ta ke ta ga Mubarak inta ko kuma ta ji muryarsa, kai bata i ace ta jita jikin Mubarak ba yanzu. Runtse idanunta ta da arfi hakan ya yi dai dai da shigowar kiran Neesa, da sauri ta bu e idonta tare da mi ewa zaune da sauri ta akko wayar duk a tunaninta Mubarak in ne.Ganin sunan Neesa yasa ta yi jifa da wayar akan gado tare da komawa ta kwanta, tana jin wayar na ara amma ta share ba ta auka ba. Kiran ne ya cigaba da shigowa, a fusace ta tashi ganin abun ba na are bane ta danna ok tare da kara wayar a kunne ckn bambamin masifa ta ce. "Wai Neesa wane irin abu ne wannan? Kin ringa kiran mutum kmr dai kin bani ajiyar wani abun d... "Ke yanzu ba lokacin jaraba bane, labari ne marar da in sauraro ya sameni yanzu nan" Neesa ta katse ta. "Labarin uban me?"Tace ckn zafin rai "Wallahi dai an aurawa Mubarak aure da shegiyar yarinyar nan Zahr... Dummm haka kunnen Zee-zee ya auke ta daina jin komai, kokawa su ka fara ita da numfashinta, ckn arfin hali ta saki wayar tare da bin jikin bango ta kamo hanya tana tafiya idonta na lunshewa numfashinta nabkai komo da sauri.A haka ta kamo arfen jikin step in ta tarki sakkowa, ta zo tsakiyar step in kawai sai zamewa ta yi ji ka ke girrrrrrr tana gangarowa, sai da ta zo har arshe sai ji ka yi dimmmm ta fa asa kanta ya bugu... MAMAN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA MMN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... PAGE 2 Aunty da ke cikin falon tana zaune ta na shan fruit ba ta lura da fatowar Zee-zee ba domin ta ba ta baya ne hnkalinta kuma akan tv da ke kuma falon da girmansa, jin aran bugawar abu hakan ne ya sa ta jiyo da sauri.Aikuwa idonta ya sauka akan Zee-zee da ta fa o kwance kmr ma babu rai a tare da ita, sakin plate in fruit in a ki ime ta tafi wurin Zee-zee ta shiga jijjigata ckn kuka tana kiran sunanta. Amma Zee-zee ko motsi ba ta yi ba, ga jini na zuba daga goshinta inda ta bugu, Auntyn ce ta shiga kiran mai aikinsu tana zuwa ta sa ta kama mata ita suka fita da ita, tare da kiran direba ya nufi asibiti da su.Likitoci sun du ufa akanta a inda su ka samu damar saita numfashinta dama dai suma ne ta yi, numfashinta ga dawo amma har lokacin idanunta a rufe su ke amma ba wai bacci ta ke ba ba dai ta ckn hayyacinta dan sai wasu surutai ta ke yi tana ta ambaton sunan Mubarak da kuma Zahra.Hakan ne ya sa Auntyn ta fahimci akwai wani abu da ya faru da a tunaninta Zee-zee sanadin damuwar da ta ke ciki ne hakan ya faru amma jin wasu maganganu mararsa kai da afa ya sa ta fahimci akwai wata a asa! Dan haka ta yi al awari a cikin satin nan za a yi aikin da komai zai zo arshe da ma malamin da ta ke jiran dawowarsa wanda zai musu aikin ne ya tafi Lagos hakan ne ma ya dakatar da abun amma da tuni an wuce wurin.Amma yanzu ana sa ransa nan da kwana hu u ko biyar zai bayyana a garin na Zariya. Sai da Zee-zee ta kwana biyu a asibitin sannan su ka samu kanta, bayan ta dawo hayyacinta ma sai ba ta da aiki sai kuka kmr matar marigayi, duk da Neesa da Aunty na ba ta baki amma ita hakan bai mata ba ita ka ai ta san halin da ta ke ciki.Itace kuma a ganinta ya dace ta auri Mubarak ba wata ba domin itace ta ke masa so na ha a, saboda shi ta watsar da karatunta ta ke biye masa saboda shi ta baro wajen iyayenta ta dawo garin Zariya da zama amma shi ne zai watsa mata asa a ido ya manta da ita ya auri wata tabbas sai ta ga abinda ya turewa buzu na Bayan an sallamota daga asibitin ma so ta ke ta fita ta je gidan su Zahra ta koya mata hankali ta ga in za a kai ta gidam Mubarak in dan ba za ta ta a barinta ta shiga gidan Mubarak ba ko ta yaya ne kai ko kasheta ne za ta iya akan ta bu i ido ta ga Mubarak inta na rayuwar aure da wata ba ita ba.Dan sai dai akai gawar Zahra gidan amma dai ba wai a raye ba Aunty ce ta lalla ata akan ta yi ha uri komai ya kusa zuwa arshe, dan itama tana da irin burikan Zee-zee a ranta amma kuma ba ta hanyar da kowa zai san su suka mata abinda za su mata in ba.Haka dai ta ha ura dan ta ji da in irin yadda Aunty ta zauna ta fa a mata zallar raahin imani da tsoron Allah na malamin da zai musu aikin wanda yanzu kawai dawowarsa za a jira. Malamin da ake sa tsammanin zuwansa a kwanaki sai gashi ya kwashe sati guda da kwana uku. Lokacin da ya dira a garin na Zariya, ba ya yiwa ko waye aiki kuma ko nawa za ka biyashi ba zai maka aiki ba matu ar ya dawo daga tafiya sai ya an huta na kwanaki. A haka mutane ke daurewa da a,idojinsa domin sun san aikinsa sha yanzu ne magani yanzu.Dan haka ma su Aunty an ji labarin dawowarsa amma ana jiran ranar da zai fara ganin mutane. A wannan lokacin da malamin ya dira garin Zariya a lokacin ne kuma aka kai kayan lefen Zahra daga gidan su Mubarak, wannan kuduri ne na Mummy dan dama sai da ta shirya takanas ta je su ka gaisa da Ammi ta ga Zahra sosai ta yi farinciki da ganin Zahra matsayin matar anta, haka ma Ammi sai ta ji hankalinta ya an kwanta ganin mahaifiyar Mubarak in mace mai kima da sanin ya kamata ga kuma sanin darajar an adam da karrama mutane. Akwatuna dozin biyu aka kawo ma ute da kayan masu tsada na gani na fa a, ga manyan gwala gwalai da azurfofi masu matu ar tsada.Tun kafin an kawo kayan su taho tun da Baffa ya zo ya sanar mata ana gobe za a kawo kayan ta farfa a har da Umman Mashkur aka kar i kayan ita kuma Zahra tun safe Ammin ta ce ta tafi gidan su Hannatu awarta idan anyi magariba sai ta dawo sannan an kai kaya da masu ganin kayan sun tafi. Tun da garin ranar ya waye jikinta ya ara yin sanyi, sosai ta ke jin ranta babu da i dk da tana ta arin ta ga ta danne abun a zuciyarta, amma da ta je gidan su Hannatu sai da ta yi kuka sannan ta samu salama dan sosai kewar Mashkur ke matu ar damunta, dan ko wayarta har yau a kashe ta ke Mubarak ma sai da ya kawo mata iphone 7 sabuwa dal a laderta wai su ke magana itakwa ko ta kan wayar ba ta bi ba Ammi ta baiwa ta ajiye mata dan ita ba ta jin ta san wasu kalamai da za ta ke fa a masa idan ya kirata dan ko zuwa ya yi wurinta nauyi ta ke ji sosai a zuciyarta ta masa hira kmr yadda su ke yi da Mashkur dan sau tari ma idan au na zaune a zauren da Mubarak in sai ta dinga ganin Mubarka na