Sashe 43
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
PAGE 2
Jikinta ne ya shiga karkarwa kamar mazari, ganin gaba
aya
urajen sun gama mata jiki hatta fuskarta babu masakar tsinke duk inda ta shafa sai dai ta ji tudun kurajen birjik.Da yake ba
anana bane, cikin mutuwar jiki ta nufi mirror dan zuwa lokacin gaba
aya jikinta ya mutu sai uban karkarwa da take yi kamar wacce zazza
i me zafi ya rufe.Tana zuwa gaban mirror
in sai ta samu kanta da kasa kallon mudubin dan sai fargaba da tsoro suka tasamma zuciyarta, tsaye take a gaban mudubin sai dai kanta a sunkuye yake wasu hawaye masu zafi suna gangaro mata daga idanunta ga damuwar ganin message
in Mashkur ga kuma damuwar wannan masifa ko kuma jarabawar da ta sameta a kwana
aya tak da shigowarta gidan AURE.
A hankali ta daure ta
ago fuskarta ta sauketa akan ruwan madubin, sai dai dishi-dishi take gani sanadin ruwan hawaye da ya hanata gani, idanunta ta runtse sauran hawayen suka zubo sannan ta bu
e idanunta tar akan madubin, ganin yadda ta koma a take ta shiga fa
"Allazina iza asabathum musibatun
alu innalillahi wa inna ilaihir raji'un" ganin yadda ta koma kamar wata dodanniya, ita kanta sai ta tsinci kanta da tsoron kanta da kanta.Saurin
aga rigarta tayi aikuwa gaba
aya cikinta ma
urajen sun fito ko ina birjik.Ahankili taja
afafunta domin barin gaban madubin,
aga
afarta ke da wuya ta fara jiyo wani abu na bin
afafunta, saurin kallon
afar tayi aikuwa taci karo da wannan ba
in abun mai kamar jini yana biyowa
afafunta dan har ya fara zuba a
asan tiles
akin.Sai a sannan ma ta tuno ashe abun wannan ne da ta gani sanda ta shiga bayi, jijjiga kai ta shiga yi tana danne zuciyarta dan bata so ta furta wata kalma da zata sanya ya zamana ta zama cikin mutane marassa tawakkali da rashin yarda da
addara, a take ta shiga ambaton sunayen Allah tun da ta fara daga ARRAHMANU sai dai ta kai ASSABURU sannan ta samu wuri a inda take tsaye ta zauna a
asa ta jingina da jikin gado hannayenta ta
aga sama ta fara addu'a
"Ya Allah ina ro
onka da sunayenka kyawawa da siffofinka ma
aukaka, Ya Allah kai ke
ora jinya kuma kai ke yayewa ina ro
onka da ka bani lafiya, akan wannan ciwo da ka jarabceni dashi, na yi imani kai ne ka
ora min kuma kaine zaka yaye min, ya Allah ka bani juriya kuma kar ka sanya na zamo cikin masu butulce maka!" Tana kai wa nan sai taji wani
arfi ya zo mata, bedside drower ta bu
e inda Hannatu take mata tsiya jiya tana cewa.
"Amarya ga pad
inki a cikin lokar nan, ko da yake ma ba lallai ki bu
aceta ba domin munfiso nan da wata tara mu dawo suna" Wani murmushi ne mai ciwo ya ku
uce mata, ganin gashi dai ita ko sati
aya bata yi ba a gidan gashi a kwana
aya tak ta bu
aci pad
in ba tare da watan da take yi ya zagayo ba.Sin
i guda ta
auka ta maida lokar ta rufe wardrobe ta bu
e ta
akko zani da pant ta shiga bayi ruwan zafi ta ha
a ta yi wanka sannan ta
auki pad
in guda 3 ta manne a wuri
aya sannan ta manna jikin pant
in ta sanya a jikinta bayan ta sanya ta
aura zanin ta yi brush ta yi alwala ta fito da silifas
in bayin dama sabo ne dal ita ta fara amfani dashi dan bata so ta taka ba
in abun daya
ata
akin sallaya ta
auka ta shimfi
a ta gabatar da sallah karatun Qur'ani tayi sannan ta yi azkar na safiya.Dan lokacin ma gari ya waye dan haske ma ya fito.
Tana gamawa ta shiga goge
akin sai da ta gyara tas sannan ta
auki freshner ta feffesa, sai kuma ta koma kan gado ta kwanta ta
an yi shiru, sai tunanin nasihar . Ammi ya fa
o mata akan biyayyar aure, ga kuma nasihar masoyinta Mashkur da ya mata nasiha shima dai duk akan biyayyar aure.So take ta tashi ta nufi kicin domin samawa Mubarak abinci amma kuma tana tsoron ya ganta a halin da take yanzu kamar wata dodanniya duk da yace yana sonta amma tabbas tasan kyawunta yana
aya daga cikin abin da yasa yake sonta to tabbas idan ya ganta a halin yanzu wata
ila ma ya mata korar kare, wata
ilama yace baya
aunar
ara ganinta, wata
ilama ya tsaneta tsana ta har abada.Dan tayi imani da Allah, Ammi Hauwa'u, Mashkur sai kuma Hannatu su ka
aine ba zasu gujeta ba idan suka ganta a halin da take yanzu.Hawayen da suka zubo mata tasa hannu ta share tudun
urajen tafin hannunta dana fuskar sai ta ji kamar tana shafa jijin duwatsu.
Mi
ewa tayi domin fitowa taje ta
an dafa wani abu ta jera masa a dining in yaso sai ta dawo
akinta kafin ya fito daga part
insa.
Mubarak da ya kwana cikin
unci da taraddadin halin daya tsinci kansa a ciki, shi yasa ma tun wajen
arfe uku da rabi na daren ya baro part
in Zahra dan idan yana ganinta a kusa dashi damuwarsa tsananta take.Da ya koma part
insa sai bacci
arawo ya tafi dashi, yanzu ya tashi yana shiga bayi yayi wanka ya
aura alwala shine kuma ya fito domin zuwa ya ga ya Zahra ta tashi.
Ya shigo a dai -dai lokacin ita kuma ta fito daga
aki domin zuwa kicin, Zahra da ke tafiya a hankali saboda yanayinta na abubuwan da suka fito mata, da kuma yadda take jin jikinta duk wani iri hankalinta kwance ta nufi hanyar kicin bata ji
aran bu
ofar ba bare ma ta ankara da Mubarak da ya shigo.
Ya mi
a hannu zai janyo
ofar falon ya rufe sai idanunsa suka sauka akan Zahra da ta bashi baya ta nufi kicin.
"Amaryata"Yace cikin zumu
in ganinta.
Cak Zahra ta dakata da tafiya amma kuma sai ta tsinci kanta da kasa waiwayowa.Gabanta kuma ya shiga buga mata da matsanancin
arfi, tsoro da fargabar yadda Mubarak zaiyi idan ya ganta shine abin da ya tsaye mata a rai ya hanata juyowa.
A hankali ya shiga takawa zuwa inda take tsaye, yana murmushi ganinta sai ya ji duk damuwar sa da ya kwana da ita ta kau.
Jin takun tafiyarsa a bayanta yasa ta shiga ambaton Allah a ranta.
"Haba amarya ai bai kamata ki shiga kicin ba, sai dai ni in miki girki"Yace lokacin da ya zo dab da ita tare da mi
a hannu ya dafa kafa
arta domin juyo da ita su fuskanci juna.
Cikin firgici ta ji saukar hannunsa akan kafa
arta, runtse idanunta tayi kafin ta bu
e ya juyo da ita
Cikin mugun ru
un da ya shiga ya saketa da
arfin gaske, tare da yin baya har yana fa
uwa
asa.Hannunsa na karkarwa ya shiga nunata da yatsa yace
"Inna...hu min... sulai...manu wa inna...hu bismilla.. hir rahma..nir ra..him"Yace cikin rarrabe kalmomin, a take yaji wani gumi da mugun fitsari ya taho masa.
"Ni ce Zahra, ba aljana bace"Tace cikin sanyin murya da zubar hawaye...
"Wayyo Mummy wallahi aljana ce, jama'a ku zo ku taimakeni nayi gamo"Yace cikin
araji da
aga murya yana jan da baya.
Ku ji da
inku guys ana tare 4 ever
SANADIN KISHIYA NE
NA
MAMAN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...