Sashe 28
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
amma ko ganin miliyan in nan da aka ajiye bai wani arata da asa ba sai ta nuna halin ko in kula da ganin ku in,,, kazalika kayan abincin da aka ambata.Ta lallai wannan matar na da wadatar zuci. "Dan Allah kar ki mana haka,,, wallahi ana yana aunar arki idan ya rasa ta bansan halin da zai tsinci kansa a ciki ba"Daddy yace ckn taahin hankali ganin tana neman shigewa gida,,, dama wannan ne abin duniyar su ka ai ne abubuwan da ya dogara akansu ansa zai samu abinda yake so sai kuma gashi matar na neman watsa masa asa a ido ta ma nuna abin duniya ba ya gabanta arta ta fiye mata komai,,, to yanzu ina ya kama ya ri e??? "Kamar yadda ka ke son anka,,, ka ke kuma son farincikinsa da son ganinsa ckn walwala,,, to ni na fi ka son tawa par da bu atar ganinta ckn walwala da farinciki,,, ku gaida gida"Tana gaa fa in hakan ta shigewarta gida ta barsu a nan suna kallon kallo. A take zufa ta gama baibaye Daddy,,, dan wlh tashin hankalin da yake ciki ji yake kamar ya saki kuka,,, dan bai san yadda Mubarak zai yi ba idan ya rasa yarinyar nan,,, wata ila ma ya kamu da ciwon zuciya,,, dan ya ga yadda Mubarak in ke aunar yarinyar kmr ya shekara dubu da fara sonta. "Dan Allah ya isa haka menene na aga hankali a wannan calm down pls,,, ga mata nan kmr jamfa a Jos duk kalar da Muba rak in zai so ya samu za a samu menene na damuwa dan ya rasa wannan ar talakawan mtsss"Abokin Daddyn Mubarak yace yana bubuga bayan Daddyn. "Nima haka na gani,,, sai ka ce wata ar gwal za a wani dage a kanta,,, yarinyar da bata fi a bada 100k ba daga sadakinta har lefenta amma an kawo musu dukiyar da ko a mafarki ba su ta a gani ba amma suna wasa da damarsu da wasa da hankulan mutane" aya abokin Daddyn yace shima yana mi ewa tare da karka e babbar rigarsa. "Ba za ku gane bane,,, wlh ba za ku gane ba,,, Mubarak ina ya mutu akan son yarinyar idan bai sameta ba komai zai iya faruwa da shi,,, duk wannan lissafin atan da ku ke hankalinsa baya kan su,,, kun san zuciya da abinda ta ke so!" Shiru su ka yi suna fitowa daga zauren gidan. "Bazan koma gida ba har sai na samu labari mai da i da zan jewa da Mubarak akan aurensa da yarinyar nan,,, idan son samu ne ma in je masa da albishir in an aura auren su"Daddy yace yana jingina jikin mota. "Ikon Allah to yanzu ya ka ke ganin za mu yi"Cewar abokin Daddyn. "Me zai hana mu yi tambaya ko Allah zai sa mu samu wani daga dangin yarinyar wanda ra,ayinsu zai banbanta ana mahaifiyarta,,, su ga abin hannunmu su bamu aurenta wanda su ke dolen yarinyar su ke da iko akanta fiye da mahaifiyarta,,, ina nufin kaman dangin mahaifi ko ma dai wani na gaba da mahaifiyarta iayayen mahaifiyarta wanda za su iya sanayata dole ta amince da bu atarmu"Cewar Daddy yana binsu da kallo. "Wannan shi ne abin yi tabbas ka kawo shawara" Suka ha a baki wurin fa Su na cikin haka sai ga wani mutumi ya fito daga ckn wani gida can an nesa da gdn su Zahra,,, amma dai a layin nasu ya ke,,, yana goge machine insa da tsumma su Daddy suka araso inda ya ke. Sun gaisa da shi sai washe ha ora yake yi ganin mutane masu mai o-mai o a ofar gidansa.Sun gabatar masa abinda su ke so suna masa nuni da gidan su Zahran.Ya gane tambayar ta su kuma tabbas yana da amsarta domin kuwa duk wanda ke unguwar nan babu wanda zai ce baisan Malam Abdullahi ba anin mahaifin Zahra ba,,, dan yanzu ne ma baya zuwa unguwar nan bayan mutuwar an uwan nasa amma lkcn yana raye ai kullum yana gdn an uwansa.Sun ji da in jin maganar dan haka suka nemi ya musu kwatancen gidan Malam Abdullahin,,, sai ma yace zai rakasu har gidan Abdullahin. Machine insa ya tada yace su za su ke binsa a baya,,, su ka amince.Nazeer da ke hangensu ta ckn mota ya ta e baki.Su na shiga ckn motar Umman Mashkur da ta zo gidansu Zahra domin jin inda maganar zuwa wajen Baffan Zahra ina ta kwana,,, ta dinga binsu motocin da kallon mamaki jikinta har rawa ya ke,,, dan tabbas ta gane baban yaron nan da ya kulle mata Mashkur a police station,,, kuma yaron da Mashku ya ke fa a mata jiya sun ha u a gdn su Zahra.Jinjina kai ta yi ta juya ta shige ckn gidan,,, su kwa motocin tashin su akayi su ka tasarma gdn Malam Abdullahi domin gwada sa'ar su. Umman Mashkur ta samu Ammi da Zahra zaune akan tabarma da alama ma idanun Zahra sun nuna ta yi kuka,,, Ammin kuma tana lallashinta ganin hakane yasa zaton da Ummar Mashkur in ta ke ya ara tsaya mata a rai na da alama neman aure su ka zo ko dai wani abu mai kama da hakan.