Sashe 54
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma butar daga hannunta ta su uce. Sanye take da doguwar rigar ash clour sai hula a kanta jelar gashinta har gadon bayanta, kallonta yake cikin wani yanayi da yake jin tamkar ya fashe da kuka saboda tsananin farinciki lallai ya yarda cewa Zahra itace komai nasa Zahra itace abincin ruhinsa, Zahra itace rayuwarsa ma baki aya.Duk da cewa bai yi arba da fuskarta bane a yadda take tsaye ta bashi baya ne amma yana ji a jikinsa cewa fushi take dashi yana ji a ransa cewa tayi fushi dashi ne hakan ya hanata juyowa ta fuskanci inda yake bare ya ga kyakkyawar fuskar nan tata mai cike da annuri da haiba. Yana takowa har sai da ya zo inda take, hankali da tunaninsa bai kawo masa cewa ina su Ammi suke ba shi dai burinsa da karkatuwar tunaninsa bai wuce da ya kalli Zahra ba ya lallasheta shine kawai. Zahra kwa jin takun tafiyarsa hakan ya tabbatar mata da ya araso wurinta, tana jin sai da ya kusa zagayowa zai fuskanci gabanta tayi sauri ta ara juya masa baya ba tare da ya kalli fuskarta ba.Dakatawa yayi ya tsaya tare da ri e tsantsa da hannu biyu yana jin fushin nata na ta a masa zuciya duk da kasancewarta mai ha uri da juriya to tabbas abin da zai sanyata fushi ba aramin abu bane.Duk da ya san zancen gizo bai wuce na i ma'ana rashon zuwansa amma da ta bashi dama ya bayyana mata dalilinsa hakan zai sa ta kar i uzurinsa! "Fatima!!!" Ya kira sunan cikin wata siga mai tattare da lan asa harshensa, tabbas yana ji a ransa kamar babu wani suna a sunayen mutane da yake jin da in furtawa akan harshensa sama da sunan masoyiyarsa Zahra. Rabon da taji an kira sunanta cikin siga mai da i haka tun sanda suna tare da Mashkur in lallai so ba arya bane ha a ka kanji komai na masoyinka yafi da Rasa ma ya zai yi yayi, kama tsantsa yayi da hannu biyu yana nazarin ta yadda zai ullowa al'amarin. Takawa yayi ya sake juyowa inda ta sanya gabanta, itama kuma sai ta samu kanta da kasa sake juya masa baya.Idanunsa ya sauke akan fuskarta mai cike da uraje a hankali ya cigaba da kallon hannunta mai ri e da sandar shi ma dai hannun kurajen ne a jiki idanunsa suka sauka akan yatsanta mai auke da zoben azurfar da ya bata wata wallar tausayinsu ce ta cika masa idanu, hatta afarta dake sanye cikin silifas sai da yaga gaba aya urajen sun baibayeta. ago da fuskarsa yayi ya maida kan tata fuskar idanunta dake rufe ruf sai ruwan hawayenta da ya gangaro kan kumatun ta ya zubawa idanu a take ya runtse idanunsa sai hawaye masu zafi suka shiga gangaro masa shima. A hankali ya mi a hannunsa ya kamo sandarta ta, yana jin wani abu na ta a masa zuciya wai yau Zahransa ce ta zama makauniya gashi a gabanta amma bata ganinsa da idanunta sai dai idon zuci, wai yau sandar da zai yiwa Zahra jagora ce a hannunsa. MMN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... *Wannan page in sadaukarwa ne ga aya daga cikin ungiyarmu ta FIRST CLASS WRITER'S ASSO.. MARYAM ABDUL'AZIZ (MAI OSAI) da Allah ya nufa da yin AURE muna miki murna tare da fatan alkairi Allah bada zaman lafiya da zuri'a ayyi ba.* PAGE 3 Sandar da ya ri e ya ja a hankali yana jin wani abu na ta a masa tsakiyar zuciyarsa, ita ma bin sa take cikin raunin zuciyarta dan ba kowane namiji bane zai yiwa mace so irin wanda Mashkur ya mata ba.Sannan ba kowane namiji bane zai kai mace matsayin da Mashkur ya kaita a zuciyarsa, matsayine da samun makamancinsa sai an tona so ne da auna wanda bashi da kwatankwaci. Bai tsaya a ko ina ba sai a zauren ofar gida inda suke yin hira a wancan lokacin, sai da ya kaita wurin dutse yace mata ta zauna zaunawar ta yi ita ma tana jin wani shau i na auna a ranta ashe ita ma har yanzu tana da wannan matsayin?Matsayin da namiji zai baiwa mace sanadin soyayya da auna abin da ta gama fitar da rai da samunsa, abu aya ta sani shine tana samun irin kulawar nan ne daga Amminta da kuma anwarta Hauwa'u. Amma yau gashi Mashkur inta ya dawo mata da wannan matsayin, a baya tana samun tarin masoya maza wanda a har kullum suna zuwa ofar gidansu domin su samu soyayyarta amma tun da addara ta sameta hatta mata ma gudunta suke babu wani wanda ke son kusantar ta sai dai tana jinjinawa awarta Hannatu da ke zirga-zirga wajen ganin ta zo inda take tana kwantar mata da hankali. "Fatima na"Ya kirata yana daga jingine a jikin bango dan yau baya jin ko zama zai iya kawai so yake ya jure duk wata wahala ta tsayuwa ko da kuwa wuni ne ko kwana zai iya yi a tsaye domin Zahransa. Langa ar da kansa yayi gefe aya yana kallonta cike da soyayyarta da yake jin tana huda kowane lungu da sa o na jijiyoyi zuciya da kuma ga in jikinsa kowace ga a tana amsar nata sa on, duk da cewa a wani angaren tausayinta ya cika masa zuciya dan har yanzu ma akwai hawayen tattare a cikin kurmin idonsa, amma hakan kuma bai hana farincikin ganinta bayyana a cikin ahon zuciyarsa, tabbas da ace addinin islama ya halatta cewa namiji yana iya rungumar mace ko da ba matarsa bace to da yau babu abin da zai hana shi ya rungume Zahra ko ya an ji sau in azalzalar da son ta da aunarta ke masa. Ita dai Zahra fuskarta na fuskantar waje aya ne saitin hanyar shiga cikin gida inda dutsen ya fuskanta, duk da ba gani take ba amma dai wuri aya ne fuskar ke kalla. "Zahra!!!" Ya kira sunanta a karo na biyu jin bata amsa na farkon ba, kallonta yake har baya son idanunsa su ifta dan sai yake gani kamar idan ya ifta zai ga babu Zahra a wajen, wani tausayin nata ne ya da a mamaye ransa domin gashi shi yana ganinta amma ita bata ganinsa, Allah sarki rayuwa kenan idan baka mutu ba tabbas ba a gama halittarka ba. "Zuciyata cike take da muradin jin bugun zuciyarki a har kullum, amma sanin wani ne mallakin taki yasa na sanyawa tawa zuciyar ha uri juriya da ganin na tilasta mata ta cireki amma hakan ya faskara domin Allah shi ke sanya so da auna a zukatan bayinsa haka kuma shi yake fitarwa.Idanu na kullum muradin su ganinki ko da kuwa a mafarki ne, afafuna burinsu su taka zuwa inda kike sannan uwa uba kunnuwana son jin sautin da amon muryarki, amma sai gashi na zo gareki Zahra kina min rowar muryarki kn san yadda nake cike da son inji muryarki ko yayane? Kai ko da kuwa ace kalaman da lafuzan da za su fito daga bakin naki ba masu da i bane dan Allah ki ce wani abu Zahra ko na samu sassauci a cikin zuciyata" Ya kai arshen zancen yana sauke wata nannauyar ajiyar zuciya da ita ma Zahra sai da ta ji aran saukar ajiyar zuciyarsa. Shiru dai ba ta yi magana ba "Ki shiga gida bari na je gida nima akwai wani abu da zanyi"Yace cikin sanyin murya tare da fara yin taku kamar tafiya zai yi. "Dawo!" Ya tsinci muryarta cikin taushi da sanyayawa. Murmushi ne ya mamaye kyakkyawar fuskarsa dan ya san dama a rina wai an saci zanin mahaukaciya, dan ya san ita ma tana cike da murna da shau in ganinsa kawai dai tana son yin rigima ne ta hanashi jin muryarta. "Ashe dai ana so na har yanzu"Ya fa a cikin zolaya. Tafin hannu Zahra tasa ta rufe fuskarta dan wata kunya ce ta lullu eta. "Meye na kunyar kuma uhm?"Ya tambaya yana ran wafowa ya kama sandar hannunta,suka ri e a tare. "Ba kai bane..."Ta fa a tana turo baki gaba. "Ni ne me?" "Ka i zuwa" "Amma ai gashi na zo yau ko?" "Ka makara ai" "To gani a min hukunci, ko dan hana ni jin muryarki da kika yi ka ai ya isheni hukunci" "Ai mai hukunci ne ke fa ar hukunci ba wanda za a yiwa ba" "Kaina bisa wuyana a mini hukuncin" "Frog jump nake son ka min" "Hahaha babu komai bari in yi tun da kina son in wahalar miki da kaina"Yace yana dariya. "A'a ka bari na fasa" "Ni sai nayi" "Za mu ata to" "Afwan Zahraty ni da ke babu atawa" A tare suke saki dariya su duka, dariya suke suna jin kan su babu ya su dariya suke cikin farinciki da annashuwa, kai da ka gan su ka san sun dace da junansu ka san sun cancanci kasancewa a tare tabbas kowane masoyi mace ko namiji idan ya gan su zai ji inama shi ma ya samu abokin rayuwa irin aya daga cikinsu, domin soyayya ce ta ha "Amma ban san dalilin da ya hanaka zuwa ka dubani ba duk da irin halin da na tsinci kaina a ciki, tun da baka kasance mutum na farko ba wurin zuwa dubani ba saboda auren wani a kaina to amma me yasa lokacin da babu auren wanin a kaina ka kasa zuwa ka dubani? Har na fidda rai da zuwanka kullum ina cikin unci da tunanin na auka kai ma jin halin da nake ciki ya sa ka yamaceni"Ta arasa cikin raunin zuciyarta. "Allah sarki Zahra babu ta yadda za ayi na gujeki ko na yamaceki a rayuwa, ba wai wannan urajen da makantar da kika samu ba, ko da ace har afafu kika rasa ma'ana kika zama gurguwa kika zama kurma sannan kika zama bebiya to wallahi!Wallahi!! Wallahi!!! Ba zan ta a guje miki ba, ba zaki ta a ganin sauyi daga gareni ba hakan kuma ba zai ta a, shafar aunar da nake miki ba, sannan hakan ba zai sa na zage duk wata kulawa da zan baki ba! Zahra al awari na aukawa kaina cewa duk rintsi duk wuya ina tare da ke a duk halin da kika kasance