Sashe 25
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ciki ba.Mashkur ne ya warce hannayensa daga ri on da Mubarak ya masa,,, ya juya ya shige gidan ba tare da ya kalli Hauwa'u ba bare amsa gaisuwarta,,, da kallon mamaki ta bishi,,, yana shigewa ckn gdn ta aida kallonta kan Mubarak dake tsaye wurja- wurja.Baki sake ta ke kallonsa dan da alama bata ma ta a ganinsa ba balle ta san shi.Amma kana kallon yanayinsa da yanayin shigar jikinsa kasan hutu ya zauna a jikinsa kuma da alama an gdn masu hannu da shuni ne duba da irin suturar da ke jikinsa. "Dan Allah kin san Zahra???" Ya katsewa Hauwa'u tunanin da ta lula. "Ya Zahra kuma???" Ta tambayeshi da mamaki a maimakon ta bashi amsar tambayar da ya mata. "Yauwa ehh ita fa ko kema anwar wanda ya shige gidan naku ne yanzu???" "Eh,,, amma me yasa ka ke nemanta ko ta maka wani laifi ne???" Ta tambaya a an tsorace. "Tabbas ta min laifi babba ma kuwa" "Laifin me ta maka dan Allah???" Hauwa'u ta tambaya kmr zatayi kuka dan dai tasan fa a da aljani ba riba,,, tunda dai yanzu wannan da ganinsa suna da dukiya to inkwa laifi Ya Zahran ta masa lallai ta sanyasu ckn matsala. "Sata ta mini???" "Sata???" Ta fa a tana dafe irji duk da ta san ba halin Yayarta bane amma ko sharri aka mata ai an ata mata suna,,, ko shi yasa ta ga ran Ya Maahkur a ace ko gaisuwarta ma bai amsa mata ba. "Zuciyata zuciyata,,, zuciyata ta sace min,,, wallahi ta tafi da zuciyata na kamu da tsananin son ta ki taimak... "Haba malam ai sai ka bari ka fa awa wacce ta maka satar,,, duk ka saniba ru ani na auka wata muhimmiyar magana ce,,, ashe ba a banza ba na ga ran mijinta wanda za ta aura a ace ashe maganar da ta ona masa rai ka fa a masa.Yo maganar da ta ona masa rai mana dan jin wani yama son Zahransa tamkar bomb ka saka masa a ransa ko kuma wu a ka caka masa a ahon zuciyarsa"Tana gama fa in haka ta shige ckn gdn ta barshi da baki sake,,, kan sa har wani juyawa yake yi,,, a take ya ji wani haushi da unci sun mamaye masa ruhi zuciya. "Kenan ba Yayanta bane??? Kenan shi ne ma mijin da ake sa ran zai aureta???Kenan ma saurayin Zahra yasa an sanda suka saki???Ashe shi yasa yake ta nuna min wasu halaye da ya ji na ambaci Zahra.Haka walwarsa ta yi jefo masa tarin tambayoyi ,,, yana jin wani unci na masa dabaibayi a ckn zuciya,,, ashe shima son ta yake,,, da ya san hakane wlh da bai isa ya tunkareshi da wata magana akan Zahra ba.Amma duk da haka... "Ni ne nan mijin Zahra,,, Zahra bata da wani miji sai ni ko me zai faru sai dai ya faru wlh ba gudu ba ja baya"Ya fa a tare da marawa Hauwa'u baya zuwa ckn gidan Da sallama ya shiga gdn,,, tun daga ckn zauren gdn ya ara fahimtar gdn masu aramin arfi ne,,, da ace ba dan soyayya ba in acan baya ne kafin ya fara son Zahra ai ba zai iya shiga gdn nan ba ko da kuwa akan mota ne bare da afarsa.Tsayawa suka yi suna kallonsa gaba ayansu ba ya Ammi ma da bata yi zaton ganinsa ba dan shigowar Hauwa'u kenan bata kai ga basu labarin ba shima ya shigo. Ammi ce zaune akan tabarma a ofar aki,,, sai Hauwa'u da ta shigo yanzu ta zauna a kusa da ita,,, Mashkur na zaune akan benci dan Ammi ta lura akwai wani abu dake damunsa.Tunda ya shigo ya zauna ya gaisheta bai sake cewa wani abu ba.Itace ma ta tambayeshi Ummarsa,,, ganin haka sai ta yaleshi,,, ita kuma Zahra tana ckn aki zata akko wayarta dan dama tunda ya mata waya zai zo ta zauna ckn shiri. Mubarak arasawa ya yi har gaban Ammi bai yi la,akari da farar sabuwar shaddarsa ba,,, gwiwoyinsa duka biyu ya zube a asa ya shiga gaishe da ita.Dan a yadda yake ji zai iya komai akan Zahra ko da a ckn kwata akace ya dur usa ya gaishe da Mamanta ko kuwa zai yi jkn inda hkn zai sa a mallaka masa Zahra. Amsawa ta yi har lokacin mamaki shimfi e a fuskarta dan ta shaidashi,,, tun ganin da ta masa a police station.Duk hararar da Mashkur ke jifansa da ita hankalinsa bai kai wurin ba,,, Ammi na shirin tambayarsa dalilin zuwansa sai ga Zahra ta fito daga aki.Sanye ya ke da doguwar rigar jar atamfa mai manyan pattern,,, inkin ya matu ar mata kyau,,, sai mayafinta da ya dace da atamfar sa ale a kafa arta,,, fuskarta babu kwalliya amma aurin ankwalin tamkar akan nata yake dama.Sosai kyanta ya fito,,, tun da ta fito ya manta da Ammi a wurin ,,, gaba aya hankalinsa akan Zahra tamkar yau ne ya fara tozali da ita,,, kallo yake mata mai cike da ma,anoni da dama ji yake tamkar ya je ya rungumeta ji yake dama ace an mallaka masa ita a matsayin matarsa. Ganinsa yasa gabanta mummunan fa uwa,,, bare ma gashi dur ushe gaban mahifiyarta gwiwa a asa,,, duk jijji da kan nasa,,,dan ita har ga Allah bata ji sallamarsa ba,,, bare ta san ya shigo gdn,,, ganin sun ha a ido da kuma irin kallon urillar da yake mata yasa ta sunkuyar da kai asa ta ke wasa da yatsunta.Mashkur ne ya tashi tsaye a harzu e jin wani abu me kama da ta arya ya tsaye masa a ma oshi,,,a sukwane ya arasa gaban Zahran yace "Wuce mu je"Yace yana nuna mata hanyar zaure inda suke hirarsu. "Babu inda za ta je dan nima wurinta na zo"Mubarak yace yana mi ewa tsaye yaje yasha gaban Zahran. Ammi gaba aya ta rasa bakin magana binsu kawai ta ke da kallo,,, Hauwa'u kwa sai dariya ta ke dan ita abin ya ma daina bata haushi,,, lallai Yayarta ta zama wallo an sanyata a tsaka mai wuya. "Wai kan ka aya kwa???"Mashkur yace ckn harzu a dan ya ga Mubarak in yazo dab da Zahra hkn yasa ya ji wani kishin ya taso masa fiye da na azu. "Kai dai za a tambaya kan ka aya,,, kar ka manta yarinyar nan fa ba matarka bace ,,, allura ce ckn ruwa kuma insha Allah ni ne mai rabon da zai auki Zahra a matsayin matars... arya ka ke wlh,,, Zahra matata ce bata da wani mijin da ya fin.. "Haba Mashkur menene hkn kuke shirin yi,,, ya kuke abu kmr wasu ananan yara ne,,, halan kun manta ina ckn gidan nan??? Duk kishi ya rufe muku idanu ya kamata kuyi abu na hankali"Ammi da ta taso daga inda ta ke zaune ta fa a ganin abun nasu ba na are bane. Gaba ayansu sunkuyar da kai sukayi kowanne zuciyarsa na tafasa,,, yana jin haushin aya. "Ammi ki masa mgn babu shi babu ita,,, ya barmu mu tafi uzurinmu kar ya ara shiga gabanta" Mashkur yace yana hararar Mubarak. "Wallahi baka isa ba,,, ai ba matarka bace"Shima Mubarak ya fa a a harzu "Zahra koma aki"Ammi ta ce ckn bata umarni.A hnkali ta fara takawa tana jin kmr wai ya fashe mata a ciki,,, shin menene hkn ya ke son kunno kai ckn rayuwarta??? Wace addara ce haka,,, tabbas wannan ba aramin abu bane a gareta da yakeson dagula mata lissafi. "Dan Allah Ammi ki barta mu gana ko na minti biyu,,, wlh na gama sawa a raina yau zanyi mgn da Zahra"Mubarak yace kmr ya fashe mata da kuka ganin Zahran har ta kusa da aki. "Na gama mgn"Ammi tace tana juyawa suka shige aki ita da yaranta suka bar su nan tsaye. "Sai kaja afarka ka bar musu gida,,, a tunaninka ni ban gana da ita ba kai za ka gana da ita,,, ya kamata ka bi wani sarkin ba wannan ba,,, dan sbd ni aka halicci Zah... arya ne wlh,,, ka dai shigo rayuwarta ne kawai amma ni ne na dace da ita" Mubarak ya katseshi yana masa mugun kallo. "To mu zuba mu gani" "Aikwa za ka gani in,,, dan kana nan za ka ga I.V card na aurenmu,,, kuma dama ina aleka ne,,, sbd na auka kai Yayanta ne,,, da nsn hakane da har yanzu kana can a aure,,, aurin da har sai igiya tayi saura! Mubarak na kai arshen maganarsa ya juya a fusace ya fice daga gdn.Mashkur kwa rasa ma me zaiyi ya yi shima marawa Mubarak in baya ya yi,,, yana fitowa ya ga har ya figi motarsa,,, a hankali yake tafiya yana jin jiwa na neman kayar dashi,,, ga wani duhu da ke giftawa ganinsa lokaci lokaci,,, kafin ya isa gida har an kira sallar magrib,,, soyayyar da yaje ya yi ta wannan yammaci bata samu ba sai tarin ba in ciki da kuma ba in kishi da ya tsinci zuciyarsa a ciki. Ammi suna shiga akin suka zauna shiru babu wanda yace ala,,, kowa da irin tunanin da yake,,, ita Zahra dama kan gado ta hau ta juya bayanta tare da runtse idanunta tana jin wani abu na mata kai kawo a zuciyarta wanda ta kasa tantance menene shi.Ammi kwa tagumi ta rafka tana alhinin wannan sabon abun dake shirin shigowa ckn neman auren Zahra da Mashkur,,, dama har yau ta kasa fa awa Umman Mashkur takamaiman abinda ke faruwa na abinda kawun Zahran yace game da zuwa wajensa neman aure.Yanzu idan ta ji wannan magnar sai tayi zaton ko wano abu ne daban,,, duk da akwai kykkyawar fahimta tsakaninsu. Kiran salla ne ya tada su gaba ayansu,,, bayan sun idar Ammi ta zauna tana yiwa Zahra nasiha akan ta kwantar hnkalinta ba abinda zai faru da yardar Allah kuma aure da ita da Mashkur babu fashi Sosai Zahra ta ji da in kalaman mahaifiyarta,,, sai ta ji hnkalinta ya an kwanta. Mubarak ikon Allah ne ya kawoshi gida lfy,,, da mugun arfe ya danna horn me gadi ya wangale masa ofa,,, a sukwane ya shigo da motar ko parking in kirki bai yi ba,,, ganin motar Daddynsa hkn yasa ya gane ya dawo.Dan haka part in Daddyn ya nufa,,, dawowar Daddyn kenan ya watsa