Sashe 58
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
azzahar ne, Hauwa'u ta zuba masa alale a flaks da suka yi mai da i ta sha alayyahu, haka ya tafi da ita duk da yana jin a ransa kamar ba zai iya cin komai ba saboda murna da farincikin da ya tsinci kan sa a ciki. MAMAN AFRAH MMN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... PAGE3 _ZEE-ZEE_ Yau ya kama laraba tun da safe da suka yi baram-baram da Mashkur ya faffalla mata maruka har uku, akan tuhumarsa akan yawon da yake tafiya tun da safe yana barinta ita ka ai a gidan kamar mayya ba zai dawo ba sai da daddare daren ma wajen 11pm ko ma 11:30.Hakan ya sa yau ta hayayya o masa akan dole ba inda zai fita ta tare masa ofa shi kwa ya hanka ata ta fa i, aikuwa tana kuka tana fa a masa ba en maganganu wai yana tafiya yawonsa yana aikata alfasha da mata a gari hakan yasa ya bata maruka har uku ya juya ya fice ya barta tana ta rasgar kuka. Bayan fitarsa ma ta auki kusan awa guda tana kuka kafin daga arshe ta share hawayenta, tana baiwa zuciyarta ha uri tare da tsaida tunani guda aya akan aukan shawarar awayenta, da suka ce itama take fantamawa tana kawo wasu mazan cikin gidan idan ya fita tun da ba ya dawowa sai dare gwara ita ma ta mare rayuwarta.Dan ita sam yanzu bata ma aukan shawarar Auntyn ta ko ta Neesa saboda duk ta ga kamar ma bayan ba aunarta suke ba dan itama Auntyn yanzu wai sai ta ce mata ta lalla a ta zauna a akinta dan itama ha uri take yanzu nata mijin ya i da da i dan har gorin haihuwa yake mata, gashi malama in da ke musu aikin ya mutu gashi kuma yanzu im sun je wajen wasu malaman ma sai ta ga aikin baya ci. Neesa ma yanzu duk ta ajiye girman kai ta rungumi addararta dan shi ma yanzu Nazeer in sai abin da ya yi gaba a al'amuran nasa, ga ciki da take auke dashi mai laulayin tsiya hakan yasa ta sadda ar take zaune.Amma Zee-zee ta watsar da shawarar su ta shiga biyewa awaye masu orata a keken era. Dan haka wayarta ta auka ta kira wani saurayinta dan dama ko da ta yi auren ba wai ta daina kula maza bane sai dai kawai dai ana an yin waya ne da chart asha luv amma ba wai ana ha uwa bane.Cikin za uwa da rufewar ido yace ta turo masa adireshin gidan, tana tura masa ta shiga bayi ta ara yin wanka ta fito sai amshin sabulan wanka take, wardrobe ta bu e na sleeping dress ta akko wata shegiyar riga wacce ita da zama tsirara duk aya. Ko panta bata sanya ba haka nan ta shafe jikinta da shu'umar humura ta mata, sannan ta samu tararuka masu mugun amshi da tada hankali ta fesa.Rigar ta sanya ta tsaya arewa kan ta kallo a madubi, dama sabuwa ce bata ma ta a sanyata ba ganin irin kamata da rigar ta yi yasa ta saki wani murmushi, na jin da i.Wata doguwar riga ta ora akan rigar ta ora an kwalin rigar a kan ta, ta akko ku i 5k ta fito ta baiwa mai gadi akan cewa ya je wani wurin sai zuwa magriba ya dawo, cikin murna da jin da i mai gadin ya kar a tare da mata godiya ya yi tafiyarsa. Bata rufe ofar ba a bu e ta barwa MUSTY ofar ta koma sashenta ta cire doguwar rigar tare da yin ai akan gadonta, a ranta tana cewa. "Mubarak baka da hankali, ni ma zan je mare rayuwata da wasu mazan na daina damuwa da kai bare har in ka fita raina yake aci mu zuba ni da kai an halak ka fasa.Wata ila ma in ke samun soyayyar da na rasa a wurinka yanzu zan fara more rayuwata dan ba zan yarda da yarinta ta in zauna kana min yawo da hankali ba saboda kawai kana aurena ku... aran waurta ne ya katse mata zancen na ta.Murmushi ta yi har ha oranta suka bayyana, ta sanya harshe tarw da laso la anta ta auki wayar tare da kashe murya. "Hlo " "Haba Baby gani fa a bakin get in gidan" "Yauwa ka duba hagu da dama in hankalin kowa ba ya kan ka ka shigo har cikin gidan, ni ka ai ce mai gadin ma na turashi wani wajen" "Baki da dama wallahi Baby nah, ai dama tun farko ke kika i da tuni ma tafiya tayi nisa, muna more rayuwar mu" "To ai yanzu gani na dawo hanya" "Za mu hutaaaa!"Su ka fa i hakan a tare cikin barikanci irin nasu. Yana gama shigowa gidan ya hangota daga can tana tahowa cikin wata riga da ta sanya ya ha iyi wani yawu mu ut.Ai bai san lokacin da ya ara sauri ba, a gaban part in nata suka yi kicibis da gudu ta tafi tare da yin tsalle ta ane jikinsa, agata ya yi cimak suka koma part in nata, ba ata lokaci suka shiga aikata abin da ya ha a su wa'iyazubillah! Bayan sun kammala suna manne da junansu, sai kalaman soyayya suke jifan junansu da su, Zee-zee sai narke masa take tana masa kalamai wai dama anan zai kwana.Sai lallashinta yake yana cewa ko ba zai kwana ba yanzu anan zai ke wuni ko fashin kwana aya ba zai yi ba. _MUBARAK_ Yana fita bai zame ko ina ba sai gidan su, acan ya yi breakfast dan yunwa ka ai ma ta ishe shi, gashi dan ba in hali irin na Zee-zee duk ta koro masa masu aikin saboda wai baya zama a gidan bata ga me za su yi mata ba hatta kukun ma baya nan yanzu.Bayan ya kammala cin abincin Mummy ta shiga masa nasiha kamar kullum anan yake bata labarin abin da ya wakana yanzu tsakaninsa da Zee-zee Mummy da zuciyar imani sai kawai ta ji tausayin Zee-zee ya kama ta, dan haka ta ce su je ya kai ta ta sasanta tsakanin su, kuma kar ya ara sanya hannu ya duketa.Daddy dama baya nan ya fita zuwa kamfani, haka Mubarak in ya tashi ba dan son ransa ba suka kamo hanyar gidansa. Horn ya yi ta dannawa amma ba a bu e ba, hakan yasa ya bu ofa ya fito daga motar dan ya ga dalilin da yasa mai gadin ya i bu ewa, yana fitowa Mummy ma ta fito dan haka tare suka shigo cikin get in amma mai gadin baya nan.Tunaninsa bayi ya shiga dan haka kai tsaye suka wuce cikin gidan, suna zuwa suka ga ofar da zata sadaka da cikin gidan a bu e, hakan yasa suka shiga direct part in Zee-zee suka nufa dan acan Mummy za ta lallasheta daga marin da Mubarak in ya mata, ofar part in a bu e,sallama Mummy ta yi yafi a irga amma babu amsa, hakan yasa Mubarak ya ce ta shigo ta zauna a falo zai dubo ko bayi ta shiga. Bedroom biyu ya duba bai ganta ba haka duka bayin da suke akunan ya duba bata ciki, hakan yasa ya tafi aya akin tun da ya tunkaro yake jin magana asa- asa, yana shigowa idanunsa ya sauka akan su,kan sa ya dafe tare da sakin wani ara mai arfi, hakan ya maido da su hayyacinsu da suka yi nisa cikin yanayin da ba su san da shigowar Mubarak in ba. Mummy jin aran da ya fasa yasa ta tashi a firgice ta bi inda ta ji aran na fitowa, tana zuwa ita ma ta yi tozali da abin da ya gani, sai jan bedsheet suke suna arin rufe jikinsu.Yanke jiki Mummy ta yi ta fa i tsabar ru ewa.MUSTY mi ewa ya yi tsirara ya taho zai fice amma abin mamaki sai gani ya yi Mubrak ko alamar ta ashi bai yi ba hakan yasa ya fito a guje, ya zo babban falon ya ga ba ar doguwar riga ta mata da alama ta Zee-zee ce a hannu ya auka sai da ya zo get in sannan ya zura rigar dan bayaso ya fita tsirara ace a kamoshi a kaishi dawanau ayi zaton mahaukaci ne.Haka yasa rigar ya fice yana godewa Allah dan ya san da ace mijin Zee-zee ya dam eshi da ba lallai ya barshi da rai ba, hakan yasa ya au al awari daga yau ya daina yin zina barw har ya kaiwa wata matar aure ziyara gidanta dan ya san yau dai Allah ne ya ku utar dashi. _MUBARAK_ Ganin Mummy kwance sume yasa ya juya ya akko wata atuwar sanda dan baya so Mummy ta farka da dakatar dashi daga abin da ya yi niyya hakan ne ma yasa bai tsaya dukan kwarton ba dan ya san ata lokaci zai yi sannan ma kwarton bashi da laifi tun da kawoshi aka yi, kuma Mummy za ta iya cewa kar ya ta a Zee-zee.Tun da ya akko sandar nan yake jibgar Zee-zee wani duka da ya kai mata a baki gaba aya ha oran suka yi bankwana da bakinta, babu ha orin da yayi saura a bakin kamar bakin tsohuwa idan ta bu e ta rafka ihu sai ya ara doka mata sandar, sai da ya mata jina-jina sannan ya nuna ta da yatsa yace. "Watsatstsiya mazinaciya mai kawo ato har gadon aurenta, ki je na sake ki saki uku! Kuma wallahi kafin minti uku ki bar gidan nan in ba haka ba sai dai azo a auki gawarki!" Dur ushewa ta yi tana faman kururuwa jikinta ka ai abin kallo ne yadda bura an sanda suka mata, wani hijabi mai ma allai da ake yayi wanda ya kai mata har asa ta sanya dama ta siya ne dan take basaja in zata je wani wuri amma ba wai dan tana sanya hijabi ba.Tana sanya hijabin ta fara takawa tana ingisawa har wani botsarawa take irin na guragu dan afarta in ba sa'a ba ya gotar mata da ashi, haka ta fito dan tana zuwa get in ma da ta kasa tafiya da rarrafe ta fito ofar gidan a nan ta samu