← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 62

Sashe 27

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nemawa Mubarak aure,,,in san samu ne ma sai an aura aure a yau za su taho,,, idan ya so daga baya ayi shagulgulan bikin. Abokan nasa sun iso kowa a motarsa,,,sai direbobinsu da ke jan su,,, Mubarak ya ce sai ya bisu amma Daddy ya hanashi yace masa ai ba a zuwa neman aure da wanda za a nemawa aure,,, dan haka saibga Nazeer ma ya zo wurinsa sbd yanzu shima yana an zuwa gidansu har yayi kwanaki saboda nasihar Mummy,,, akan nuna halin ko in kula da ya ke nunawa iyayensa. Hilux aka take bayanta da kayan abinci,,, buhun shinkafa ma ya kai goma,,, da kayan masarufi jarkar man ok manya guda biyar,,, haka aka sanya atamfofi lesuna da bandir bandir in shaddodi a ckn motar.Har sun shiga motocin za su tafi dan dama hilux in direbane kawai a ciki,,, sai wani mutum aya da zai tayashi sauke kayan.Nazeer Daddy ya kira akan su yafi tare ya nuna musu gdn su Zahra. Sun iso anguwar su Zahran Daddy sai bin unguwar ya ke yi da kallo,,, yana mamakin yadda so ya kawo ansa unguwar talakawa kmr wannan.A ofar gidan motocin suka tsaya guda biyu dake auke da mutane sai aya da ke sha e da kayayyaki.Sun firfito Daddy ya aika wata yarinya akan ta musu sallama da me gidan.Da yake sunday ce Zahra bata je scul ba,,, lokacin wajen arfe 11 na safe ita ma Hauwa'u babu scul sai kawai suka kwaso kayan wanki suke wankewa. "Assalamu Alaikum,,, wai ana sallama da mai gidan"Yarinyar tace daga inda take tsaye a tsakar gdn. Amsa mata sallamar Ammi ta yi tare da jifa mata tambaya ckn mamaki "Sallama da mai gdn kuma?Wanene ya aiko ki???" Ammi ta ajiye gyaran waken da ta ke ta tsaya jiran amsar da yarinyar za ta ba ta,,, dan koma wanene wannan ha a ya au shekaru da dama ba su ha u da Babansu Zahra ba koma dai baya gari ne shekara da shekaru,,, ammma in ba haka ba ya za ayi ace bai san ya mutu ba,,, ko dai ba gdn nan ma ake nema ba. "Wasu mutane ne a motoci"Muryar yarinyar katseta. "Ammi ko dai ba nan gdn su ke nema ba???" Zahra ta ce ckn mamaki. "Nima dai tunanin da nake kenan"Cewar Ammi. "Ke nan gdn suka nuno miki ???"Hauwa'u tace. "Ba nuno min su ka yi ba,,, ai anan ofar gdn ma suke a tsaye"Cewar yarinyar tana binsu da kallo. "Zahra jeki ki gani,,, ki musu bayani idan kin san gdn da suke nema in anan layin yake ki nuna musu in kuma ba anan layin bane ki musu kwatance"Ammi ta cewa Zahra. "To Ammi"Zahra ta ce tana mai tsamd hannunta daga ckn ruwan wankin ta auraye,,, hijab ta akko ta sanya wanda ya rufeta har asa. Tana fitowa yarinyar da suka aika tana ba su amsa,,, kallonsu ta ke cike da mamaki ganin duk cikinu babu wanda ta ta a gani ya zo wajen mahaifinta.Gaishe da su ta yi cikin ladabi da girmamawa,,, sun amsa cikin sakin fuska,,, Daddy ganin kyakkywar matashiyar yasa shi jin wani da i a ransa lalai dole Mubarak insa a gigice ya mace akan son yarinyar nan dama haka ta ke da kyau tamkar ita ta yi kan ta. "Baban naki ba ya gida ne???" aya daga cikin abokan Daddy yace yana kallonta,,, kai ta sunkuyar tana jin ra i da unar tambayar har ckn ranta.A duk sanda za a ambaci mahaifinta sai ta ji hakan ckn ranta,,, tana jin inama dai yana raye,,, ina ma dai su ma ba su yi rashin mahaifinsu ba. "Ko iso ya turoki ki mana???" Daddy yace ganin yanayinta ya sauya lokaci guda da aka tambayi mahaifinta. "Gidan wa ku ke nema???" Ta tambaya lkcn da ta ago kanta. "Gidanku mana"Ta ji an ba ta amsa,,, kallon wurin ta yi aikwa idanunta suka sauka akan Nazeer da tun fitowarta ba ta lura da shi ba.A ta ke gabanta ya bada wani rass. Gaba aya sai ta rasa ma me za ta yi,,, duk da ba ta san su waye ba amma alamu sun nuna dalilin zuwansu,,, tunda sarai SANADIN KISHIYA NE NA MMN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... Wannan page in sadaukarwa ne ga duk wata mai suna RU AYYA,,, domin girma da martabar da sunan yake a wurina Kakata RU AYYA Mamana RU AYYA Yayata RU AYYA AND My daughter RU AYYA (AFRAH) da ftn Allah baki lfy afrah PAGE 1 Ta shaida Nazeer abokin Mubarak ne,,, kenan wannan kayan da suka kwaso domin su yaudari mahaifinta da shi,,, "Allah sarki Baba ai ko yana raye duk babunshi abin duniya bai rufe mishi ido bare... "Wace irin yarinya ce ke??? Ana miki magana tunda an tabbatar miki da gidan naku ake nema ba atan kai aka yi ba,,, ai sai ki je ki turo mana mahaifin naki tunda ba tsayuwa mu ka zo nan ba" Abokin Daddy ya katse mata sa ar zucin da ta ke ckn hasala,,, yana ganin in banda abinta ana son ganin mahaifinta amma da ganinsu ma sai duk ta firgita kmr dai ta ga dodanni. Ji ta yi kmr ta aukeshi da mari dan haushi,,, a yau da ita marar tarbiya ce da sai ta musu iban albarka yadda za su tafi da afafuwansu tun ma kafin Ammi ta zo ta gan su. Wa su masu ku in sun auki talaka bashi da hankali kenan,,, in banda hkn ya za ayi ace sun kwaso kayayyaki haka cikin mota dan kawai cimma bu atar ran su.Suna ganin tunda talaka yana neman yadda zai yi sai akace kuma sai idanunsa su rufe ya kasa za awa kan sa abin da yake so ko kuma abinda zai zama mai kyau kuma alkairi a gareshi. "Hmmm" Kawai ta ce tare da juyawa ckn gidan tana jin kmr ta saki ihu dan haushi. Da er ta samu yin sallama dan gaba aya jinta ta ke a wata duniya ta da ban,,,kan tabarma kawai ta samu ta zube.Ganin yanayinta yasa Ammi ajiye farantin waken ta taso ta zo inda ta ke. "Ya kuma na ganki haka??? Sun sami inda su ke neman ne. "Nan su ke nema"Ta ce hawaye na samun damar gangarowa daga ckn idanunta. "Nan kuma???" "Iyayen Mubarak in nan ne,,, da ya zo gidan nan jiya har suka so yin hatsaniya da Yaya" "Ikon Allah,,, kuma shi ne su... "Assalamu Alaikum"Sallamar da aka dan aro kmr za a alle ma ogwaro ta hana Ammi arasa maganarta ta. "Wa ye??? Hauwa'u ta ce a maimakon ta amsa sallamar,,, dan itama ranta ya aci rainin hankalin ya yi yawa. Shiru Nazeer ya yi jin tambayar da aka asa a maimakon a amsa amasa sallama,,, sannan mabyadda ya ji an masa tambayar a hasale kmr ma za a dakeshi in aka samu dama. "Babanki ake nema"Ya bu e murya daga ckn zauren da ya ke tsaye,,, dan shi fa dama ba wai yana son auren nan bane,,, kawai dai dan babu yadda zai yi tunda Mubarak in yana son kayansa.Kuma ma gasu talakawa amma sai rainin hankalin tsiya,,, duk da shi ma an talakawa ne amma baya son takalaka. Ammi mi ewa ta yi tana hararar Hauwa'u akan abinda ta yi a maimakon amsa sallama,,, kanta ta mayar asa ta cigaba da wankin.Mayafinta ta yafa ta nufo zauren. "Wa alaikumus salam"Ta amsa sallamar ganin matashin saurayi ne,,, mamaki ne ya kamata ita da Zahra ta ce mata iyaye amma ta ga saurayi. "Yawwa ina kwana"Yace yana binta da kallo. "Lafiya"Ita ma Ammin ta ce tana ha e rai. "Dama an ce ayi sallama da mai gdn ne" "Ina wanda ke son ganinsa" "Ga su can a waje" "Ce musu su shigo" Yana juyawa ta walawa Hauwa'u kira ta kawo mata tabarma atuwa,,, ta shinfi a,,, gwara su shigo ta ji abinda ke tafe da su a yita ta are. A kan wani dutsi da ke zauren ta zauna,,, sun shigo su uku,,, kallo aya ta musu ta san masu hannu da shuni ne,,, sannan tana kallonsu ta shaida mutum aya wanda ta ganshi a police station lokacin da suka je wurin Mashkur a matsayin mahaifin yaron da ya zo jiya. Ta musu iso suka zauna akan tabarmar,,, duk da ba sabuwa bace tabarmar amma babu alamar azanta ko datti a jiki.An gaisa ckn mutumci anan ta gabatar musu cewa mahaifin yaran ya da e da rasuwa,,, sai suka nuna mata ba su sani ba shi yasa ma suka nemi ganawa da shi. A nan aya daga ckn abokan Daddy ya shiga gabatar mata da bu atarsu na nemawa an su auren arta tunda itace mahaifiyar yarinyar har suna fa a mata idan son samu ne suna so a aura auren a yau,,, a fa awa kawunan yarinyar ko limamin unguwar in ya so sai a gabatar da bikin daga baya. Tsabar mamaki ma Ammi kasa magana ta yi,,, shirun da ta yi sai ya nuna musu kmr ta amince ne,,, dan haka Daddy ya fara gabatar mata da matsayunsa da irin tarin dukiyar da yake da ita,,, da kuma irin abubuwan da zai ba su in aka yi auren da kuma irin daular da arta za ta zauna a ciki in ta auri tilon ansa kakarsu ta yanke sa a.Yana gama mata bayani ya fiddo rafar an dubu dubu guda 10 a ckn wata jaka miliyan aya kenan,,, a matsayin ku in nagani inaso da sadakin,,, har da cewa akwai sabuwar mota da gida da za su ha a da su. Ajiye ku in ya yi a gaban Ammi tare da mata bayanin kayayyakin abincin da suka zo da shi. Mamaki ne ya ara cikata ganin ana shirin yin cinikin arta,,, yo ciniki mana tunda neman siyanta suke a ganinsu dukiyarsu za ta sa ta amince da bu atarsu,,, to ita ba haka ta ke ba farincikin arta ya fiye mata komai. ata tana da wanda ta ke so,,, kuma shi za ta aura dan haka ina gdy da kulawarku da kuma aunar anku ga ata,,, ina masa ftn alkairi da kuma samun macen da ta fi Zahra koma"Tana kai arshen maganar ta mi e tsaye. Tumda ta fara maganar su ke kallonta da mugun mamaki,,, duk da talaucinta
Chapter 27 · 0% Book details