← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 62

Sashe 19

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

zan saki ku i ko nawane dan ganin na mallaka maka ita Allah yasa iyayenta lashe money ne yadda komai zai zo da sau i dan ma dai nasan yanzu masu wadatar zuci basu da yawa saboda halin da asar mu take ciki na tsadar rayuwa" "Hakane Daddy wallahi jiyane kawai na ha u da ita amma bakaji yadda sonta ke huhhuda dukan wata kafa ta jikina ba ina ji a jikina idan babu ita kamar ma ba zan iya rayuwa ba" "Ka kwantar da hankalinka zaka sameta" "Yawwa my Dad shisa nake sonka i luv you so much!" "I luv U my son, shi sa duk wani abu da kake so nake arin ganin na mallaka maka shi ko menene"Daddy yace yana shafo suman kan Mubarak. "Kuma fa Daddy itace jiya nake ta ambatonta a hospital da tsakar dare amma kace wai Dr ya min allurar barci ciwone ke sakani surutai ni kuma nasan ina cikin hayyacina amma na kuka kasa ganewa" "Ai bansan ka kamuba da ba zansa a maka alluran ba ,da nasan so ne ya harbeka"Daddy yace yana dariya.Shima dariyar yayi,shi dai direba aikinsa yake. "Daddy ka ga abinda Mummy tayi ko?Yanzu ko mutuwa nayi shikenan sai dai a kai mata gawata ba tare da mun yi ban kwana ba ,tabbas Daddy ka fita aunata"Yace yana wani kumbura baki. "Barni da ita Mubarak zan sameta" "Tohm Daddy "Cewar Mubarak yana ora kansa akan kafa ar Daddyn. Direba na yin parking ya fito ya bubbu e musu ofa, fitowa sukayi mai gadi da sauran ma,aikatan gidan dake wurin suka musu barka da zuwa ,suna kuma yiwa Mubarak sannu da jiki.Daddyn ne ya amsa amma Mubarak da harara ya bisu yace "Munafukai wato kun zo nan kun wani tsatstsaya kuna kallon fuskata to an i sannun ko ro arku nayi" "Ayi ha uri yalla ai Allah huci zuciyarka"Suka ha a baki wurin fa Wani dogon tsaki yaja yayi gaba abinsa shi kwa Daddy bai ce masa komai ba,ko ya nuna masa yayi ba dai dai ba.Har part insa ya rakashi sai da yaga ya shiga bayi zai an watsa ruwa, sannan ya rufo masa ofar ya nufi part insa yana dai dai ofar sai kuma fasa shiga ya dawo ya nufi part in Mummyn Mubarak ,da arfi ya tura ofar amma sai ya iske babu kowa falon sai ar aikinta tana goge tv stand,sannu da zuwa ta masa ta shiga gaishe dashi ba tare da ya amsa ba ya ahiga tambayarta ina Mummyn Mubarak amsa masa tayi da tana sama. A harzu e ya fara haura stairs in ,yana jin wani haushinta na aruwa a ransa ace sun kwana shi da tilon ansa a asibiti amma ko eyarta bai gani ba.Bata falon saman ma ,sai tv dake ta faman aiki hale da sanyin ac da amshin freshner , ofar bedroom inta ya nufa yana bu ofar ya hangeta zaune akan sallaya tana karatun qur,ani sautin ira,arta na tashi a hankali.Ganin hakan sai ya an ji zuciyarsa ta an sakko ka an.Kujera ya nema ya zauna har ta kai atshen ayar da take karantawa a cikin suratul yasin.Tana rufe qur,anin ta juyo tana masa sannu da zuwa ,bai amsa mata ba ya zuba mata idanu yana kallonta duk alamomin damuwa sun bayyana a tattare da ita. "Wai Bilkisu ne yasa kika rainani ?Yaushe raini ya shiga tsakaninmu da har zan kiraki ki zi asibiti amma ki yi biris ki i zuwa" Shiru ta an yi tana jin wani iri a ranta ,gaba aya bata aunar irin tarbiyar da yake baiwa ansu kwata kwata bata maraba da irin rayuwar da ya sanya ansu a ciki.Rayuwa marar fasali ,rayuwa mai tangar a kwata kwata sai abinda yaron yake so yake masa ,ya sangartashi,ba arabi ba boko haka ya taso har Turkey tasa ya kai yaron nan karatu amma yaron nan ya i yace dawowa zai yi haka yaje ya akkoshi ya dawo dashi Nigeri,a.Gaahi yanzu babu karatu sai yawon gari daker sai dai ya siya masa motoci ya bashi kulale yayi tayin abinda yakeso a gari ya taka wanda yakeso duk dan yana ganin yana da ku Bata da wani ikon hana anta abu sai yace bata son shi,baya tunanin me zai faru bayan yabar duniya ,baya tunanin yaya yaron zai tsinci kansa idan baya raye bayan babu i limi bare ayi zancen aiki kuma ba wata sana,a da yake sai shaye shaye da bin mata.Kullum burinta mijinta ya ankara,kulkum burinta ya gane abinda take fa a masa shine gaskiya,kullum addu,arta ya gane gaskiya gaskiyace kuma arya arya ce,kuma arya fure take bata a... IDAN WASU BASA RUWAN COMMENTS NIMA ZANKE BARCI NA INA IN YIN TYPING MASU RUWAN COMMENTS KUMA INA GODIYA ALLAH BAR AUNA SON SO FISABILILLAH WALLAHI INA JIN IN KULAWARKU COMMENTS HAR DA READMORE ANA TARE FOR EVER DAN KU NAKE TYPING KUMA DAN KU ZAN CIGABA DA TYPING MAMAN AFRAH *__________________________________* *FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION* FCWA *{Home of qualities and trusted writer's of The nation}* https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share *_______________________________________* SANADIN* *KISHIYA* *NE
Chapter 19 · 0% Book details