Sashe 26
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ruwa yana cin abinci kawai sai ganinshi suka yi kmr an jefoshi,,, mamaki al,ajabi sune suka mamaye zukatan iyayen nasa.Da gudu ya nufi inda Mummynsa ta ke yana zuwa ya kifa kansa akan cinyarta a take wani kuka ya wace masa,,, kukan da tun da ya ji Ammin Zahra ta mata umarni akan ta koma aki,,, ya ji kukan ya taho masa amma bai samu nasarar fitowa ba sai yanzu da ya tsinci kansa jkn Mummynsa,,, lallai umin jkn mahaifiya da bn yake.Kansa ta shiga shafa masa a hnkli tana bubbuga bynsa a lokaci guda kuma tana lallashinsa da kalamai masu taushi. Daddy kam a sukwane ya taso daga inda yake,,, ya nufosu sai huci yake yana tambayar dalilin kukansa bama wannan ne damuwarsa ba yanda ya ga gaba aya jikin wandon Mubarak in da dattin asa kmr dai wanda akayi kokawa aka jefar dashi ya fa i da gwiwa. "My son wane mai tsautsayin ne ya ta aka??? Kar dai ace Yayan yarinyar daka tafi wurinta ne yayi amfani da wannan damar ya ra a abinda aka masa"Daddy yace yana wani jijjiga kai. "Haba Daddyn Mubarak ka bari mana ya tsagaita kukan,,, in yaao koma menene sai ya maka bayani"Mummy tace ganin yadda ransa ya kai ololuwar aci. "Saurara min koma menene ke kika ja,,, ya za ayi ace ina raye ina ku a da yadda zan yiwa ana abu amma kika asa asa kikace ga yadda za ayi,,, a memakon ki barni na nema masa auren yarinyar da arfin dukiyar da nake dashi,,, kika ce wai sai ya nemi soyayyarta.Wa yake jiran wata soyayya yanzu ai indai kana da iko to fa ka nemi abinda kakeso ko ta arfi ne in yaso macen ta koyi sonka a gidanka"Daddy yace yana muzurai kmr zai kaiwa Mummyn duka dan a ganinsa itace silar komai. "Kayi h r Allah huci zuciyarka ba nufina kennan ba" Banza ya mata kmr ma bai san tana mgn ba,,, sunkuyawa yayi ya ago Mubarka in suka koma wata kuejerar ya zaunar dashi a kusa dashi,,, ya shiga lallashinsa kmr wani aramin yaro.Sai da yaji zuciyarsa ta lafa masa,,, sai kuma ya shiga sauke ajiyar zuciya,,, yana jin wani sanyi a ransa dama dk inda ran mtm ya kai ga aci matu ar hawaye za su zuba to kuwa zaka samu sassauci a ckn ranka. "Ka yi shiru ka fa a mn komai na maka al awarin yi maka mgnin dk kan damuwarka dama ba gazawa nayi ba na bari ne a gwada sa,ar Mummynka kmr yadda ta bada shawara"Cewar Daddyn yana dafe da kafa ar Mubarak. "Daddy ashe dama ba Yayanta bane,,, shine saurayin da za ta aura...Tiryan tiryan ya zayyane musu abinda ya faru... "To wlh arya yake ya ja da kai akan abinda kakeso,,, ya ma yi ka an ya yi tarayya da kai akan yarinyar da kake so,,, matsayinsa bai kai nan ba,,,na maka al awarin indai ina raye a gobe za a aura maka aure da Zahra!!! *To fa gaba dai gaba dai readers mu ha u a nxt page domin jin yadda za ta kaya* SANADIN KISHIYA NE NA MMN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... PAGE 1 Taro ne da ya amsa sunansa taro,,, baka ganin kowa sai wulgawar manyan mutane,,, manyan motoci da suka amsa sunansu na mota ba muna motoci ba,,, sai parking suke manyan mutane masu hannu da shuni na fitowa daga ciki.Kai talakawa alilan ne a wurin,,, kana gane hkn ne ta yanayin shigarsu duk da wasu masu aramin arfin suma sun sanya sutura ta kece raini amma dai ba kmr ta wanda suke bacci bisa naira ba dama ko yatsunmu ba aya su ke ba Da alama taro ne na aurin aure domin jin yadda maro a ke ta faman yin aikinsu,,, dubawa nayi da kyau banga idon sani ba,,, can na hangi Malam Abdullahi Baffan Zahra sai washe baki yake kmr gonar auduga. Motoci ne kusan guda goma suka zo a jere,,, sun tsaya sai mutane bu ewa suke sun fitowa sai zuba amshi suke.Daddyn Mubarak na hango ya fito daga aya daga ckn motocin sai gaisawa yake da jama,a,,, cikin mutane da suka fito daga wata mota na hangi Mubarak sanye da wata dark blue in dakakkiyar shadda mai ha e da babbar riga,,, ya sa hula ta zauna aram akan nasa sai ha oransa ne ke ta walwali da alama yana ckn farinciki,,, Nazeer na kusa da shi shima sai dry yake,,,abokan sa sai kakkamashi suke a haka suka araso wajen aurin auren inda mutane ke zaman jiran zuwansu domin gabatar da abin da aka taru domin shi. "Taro ya yi taro,,, aurin auren kyakkyawan yaro sda kyakkyawar yarinya,,, auren da ya amsa sunan aure,,, auren daya tara manyan mutane attajirai,,, Allah ya kawo ango da uban ango,,, yanzu aure zai auru,,,Alhamdulillahi Allah ya kawo mu,,, auren Mubarak da Fatima Zahra Allah sa a gama lfy,,, amma ni sallamta da nake nema a wurin ango itace hajjin bana ayi dawafi da ni Wani maro i da ya daddage yake zamba a ro o yaeke ta faman fa An aura auren bisa sadaki mai matu ar yawa,,, ku e,,, mota,,, kai har da kyautar dan areran gida ga amarya da kuma uban amarya Baffa Abdullahi. Sai rabon goro da alawoyi ake kowa sai farinciki yake,,,musamman ango da uban ango,,, ana ta gaggaisawa ckn raha,,,Mubarak sai washe baki yake ya ma rasa ina zai sa ranshi dan murna ya rasa wane irin farinciki yaje ji a ransa,,, yau dai anyi urun us kan era ya mallaki Zahra sarauniyar zuciyarsa ,,,ya bar wannan sakaran saurayin nata Mashkur da ba inciki wata ila ma ya kamu da ciwon zuciya. Bayan an gabatar da bukuwan da angaren ango suka shirya amma amarya ta halarta ne ba ason ranta ba sai don takurawar Baffanta Abdullahi,,, sai kuma nasihar Amminta.An kai amarya gida na kece raini kowa ya watse an bar amarya zaune bakin gadonta da gaba aya kayan akin Daddyn Mubarak ne ya mata su. Tana zaune kan ta a sunkuye sai ruwan hawayenta da ke zubowa yana ji a hannayenta da take dam e da yatunta tamkar ta cisge su sbd yadda ta musu wani ri o wanda hkn ya samo asali ne da halin da ta tsinci kanta na halin ba inciki da rashin masoyinta! Motsin shigowar mutum ya ji cikin akin ba tare da anyi sallama ba,,, ji tayi an zauna daf da ita an rungumota,,, da sauri ta fara kiciniyar bu e mayafin da aka mata lullu i da shi.Tana bu ewa ta yi tozali da Mubarak dake sanye ckn wata farar jallabiya sai wani kashe mata ido ya ke. "Baby nah ya haka???Ni fa mijinki ne ya kike arin haramtamin kusantar inda ki ke?"Yace yana arin kamo hannunta. Da sauri ta mi e tsaye cikin jin mugun haushinsa da jin tsanarsa na hudo dukkan hudojin jikinta,,, shima tsayen ya mi e,,, tare da sanya hannu ya kamota tare da rungumeta a jikinsa.A take ta ji kmr an ha a jikinta da wuta,,, sa anin shi kuma da ya ji wani farinciki ya ziyarcishi,,, idanunsa ya lunshe,,, duk da tana arin wace kanta amma bai bar hakan ya kasance ba. "Mubarak! Mubarak!! Mubarak!!!" Ya ji muryar Mummy ta kara e masa kunne,,, tana bubbuga bayansa.A hankali ya bu e idanunshi,,, aikuwa ya saukesu akan Mummyn. "Wani irin barci ne wannan tun azu nake tashinka amma ka i tashi.Tabbas Mummynsa ce,,, kenan duk wannan auren da aka aura masa mafarki yake?Ya tambayi kansa tare da saurin tashi zaune. "Mummy ina matata Zahra?"Yace yana yin jifa da blanket in masa daya rufa dashi gefe. "Matarka kuma??? Yaushe ta zama matarka,,, ina ce yau ne za a je neman auren nata ???" "Aush,,, wlh Mummy mafarki na yi ne har na aureta"Yace yana dafe goshinsa. "To ai mafarki ba gskia bane,,, dan haka sai ka tashi ka yi wanka muna jiranka za mu yi break fast"Tace tana mi ewa tsaye daga bakin gadon nasa da ta zauna. Jiki a sanyaye ya tashi ya shige bayi. Zee-zee daga police station gidansu ta wuce,,, haka ta jewa antynta a fujajan tana kuka hnkali tashe,,, dan haka antynta ta lallasheta tare da mata al awarin zata mata maganin abin,,, amma da shara in ba zata ara neman ko shiga sabgar Mubarak in ba har sai ta zartar da koma me takeson yi.Hakan yasa Zee-zee aukan na annabawa h r ba tare da son ranta ba amma jin anty nata tace zata wata mata ancinta ba zai ara mata koda harara ba bare kuma har ta kai ga ya mareta,,, sannan kuma za ta raba tsakanin Mubarak in da Zahra. Mashkur tun da ya je gida ya sanar da Ummarsa abin da ya faru yau a gidan su Zahra,,, ta tsorata sosai da lamarin amma kuma da ta tuna tsakaninta da Fa'iza sai hankalinta ya an kwanta.Duk da kwana biyu tana cikin zulumi na jin har yanzu shiru bata ji daga Fa'izar ba akan maganar da tace za ta yiwa Baffan Zahra akan zuwa ayi maganar neman auren,,, kuma tace mata za ta mata waya amma shiru ka ke ji.Dan haka gobe dai za ta je ta ji inda aka tsaya. Mubarak haka ya kammala shirin nasa ya taho domin zuwa wurin iyayen nasa,,, a dining area ya samesu zaune bisa dining table suna jiran zuwansa.Da sauri Daddy ya taso ya taryeshi ckn murmushi yana farincikin ganinshi. Zaunar dashi ya yi kusa da kujerarsa,,, ga kujerar Daddyn ga ta Mubarak din,,, a haka suka ci abincin suna an ta a hira,,, Daddyn yana lallashin Mubarak in tare da lalla ashi akanbyankwantar da hankalinsa komai zai dai daita insha Allah a yau in nan dn yadda Mummy ke fa awa Daddyn mafarkin da Mubarak in yace ya yi sai ya ara jin lallai a yau duk ta halin a sai ya san yadda ya yi akan cikar burin ansa na auren yarinyar nan da ta hana an nasa sakat. Bayan sun kammala breakfast in duk da Mubarak bai wani ci da kirki ba,,, haka Daddy ya yiwa abokansa guda biyu wayar cewa ya kammala shiryawa su biyo ta gidan nasa su wuce.Dan dama tun jiya ya sanar da su za su je