Sashe 52
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gabansa. *Bayan shekaru biyu* Zaune suke suna tattaunawa Zahra da Hauwa'u sai kuma Ammi da ta kawo musu ziyara domin yanzu tana aga afa saboda Hauwa'u na gidan sai ko idan tayi kwana biyu ta zo ta duba su ta koma, da yake ma akwai masu taimaka mata ko da Hauwa'u ta je makaranta domin yanzu tana aji shida suna ma shirin fara jarabawa ne. Yanzu abin har ya zama jiki domin basa damuwa da halin da Zahran ke ciki sun fi baiwa addu'a arfi, ga su zuma ganyen magarya habbatus sauda da dai sauran magungunan islam da Zahran ke amfani da su hakan na ara mata sau i sosai a jikinta dan yanzu urajen ma sun mata sau in yin zafi. Zee-zee ce ta shigo falon rai ace kuma a fusace tana fa a kamar zata hau su da duka. "Wallahi aryarku tasha arya kunyi ka an wlh domin ni b sa'ar yinku bace, dan haka wlh zaku ga abin da zai sameku a yau in nan dama dan naga dama ne kuke zaune a gidan nan amma a yau ba sai gobe ba zaku gane cewa yaleku nayi" "Haba keko me yayi zafi haka me aka miji da zafi da za kike maganganu mararsa da u haka idan... "Dakata dalla malama, koma menene waye yake shiryawa idan bake ba, nan a samu ciki amma saboda ba inciki kuka shiga kuka fita arshe sai da naje haihuwa akace min wai ba a bane ari ne bayan kuma inajin motsi kuma ko scanning da aka mun ina ganin baby nah amma kuka san yadda kukayi a ranar haihuwata kuka sa aka canja an da wani abu da shi da anyen nama ma duk uban su aya ina ji ina gani aka sanya abun a kwali aka je aka binne cikin da har yau ban ara samu ba to wallahi na gaji da ganinku cikin gidan nan yau za a yita ta are!" Zee zee ta katse Ammi tana huci ta fa i hakan. Gaba ayansu mutuwar zaune suka yi dan sun rasa bakin magana, dan su duk cikinsu ba su san abin da ya faru ba sai yanzu, dan su ce musu aka yi ta haihu an babu rai. "Ikon Allah! Haba yarinya wa ya isa ya canja abin da ke cikin cikin mutum in ba Allah ba, mu ina muka isa muyi wannan abu ai rashin imanin ma yayi yawa"Cewar Ammi cikin taushin murya dan ita gaba aya ma sai taysayin yarinyar ya kamata . "Ku ne mana har ma kuna da bakin cewa ba ku bane"Zee - zee tace tana harare -harare dan dama ta san ba su bane dan Malam ya sanar da ita cewa aljannun da yasa su canja an daga ari ne basu canja ba dama shi ya ajiye arin a mazaunin cikin nufinsa idan zata haihu aljannu su canja mata da ko da an aljannu ne amma sai aka samu akasi. "Ke kar ki nemi ki fa awa mahifiyarmu magana, dan ba a yi wanda zai yi hakan ba ya zauna lafiya ba"Zahra da Hauwa'u suka ha a baki wurin fa ar hakan. Fa in hakan ke da wuya Zee-zee tayi kukan kura tayi kansu, ta cakumi wuyan kowacce da hannunta ita kuma Ammi sai ta yi kansu domin ta rabasu, hakanyayi dai dai da shigowar Daddy, Mubarak, Mummy Zee-zee na jin hakan ta ha afafunta da cinyoyinta ta matse su wuri guda, ledar jinin dake ma ale a cikin pant inta ta fashe a take ta saki wani razanannen ihu tare da yanke jiki ta fa Gaba ayansu suka yi kan ta suna kiranta a ki ime ganin jini na bin afafunta,Mubarak kant ya aga ya ora a cinyarsa yana sakin kuka mai cin zuciya. "Mummy shikenan sun aran mun da cikin da nake jin shine rayuwata"Mubarak yace yana fashewaa da kuka tare da bin su Ammi da kallo irin na tsana. Ammi kam ta ma rasa abin cewa Zahra kwa zaunawa tayi hawaye nabin kumatun ta Hauwa'u kwa hannu biyu ta ora aka ganin sharrin da ake son aba musu. "Yi shiru my son a yau zan kawo arshen komai tun da har kuka iya ha uwa kuka yiwa sirikata taron dangi kuka mata dukan da ya zama sanadiyyar zubewar cikinta"Daddy yace yana aga murya kamar zai yi hauka. "Alhaji ka saurareni haba ya ma za ayi ace mun mata tarom dangi ko da ace yaran nan za su aikata haka aini bai kamata ku sanyani a ciki ba bare ma babu wanda ya daketa itace ma ta tarki dukansu shi ne nazo zan... "Ke saurara dalla!Duk irin halaccin da ake yiwa arki bakya gani, an zauna da ita babu wani amfani da take yiwa mutane a cikin gidan nan arshe gashi ta zama makauniya wa ya sani ma ko wani abun sharrin tayi yanzu kuma yake bibiyarta, dan haka duk hukuncin da naga dama shi zan yanke yanzu"Cewar Daddy yana bin su Ammi da kallon tsantsar takaici. "Haba Daddy Mubarak bai kamata ka yanke hukunci ba, ba tare da ka ji daga garesu ba kuma ina yiwa Ammi da yaranta kyakkyawan zato ba za su aikata hakan ba kawai dai... "Ke saurara min wallahi idan kika ara wata magana a bakin aurenki!!!"Daddy ya dakatar da Mummy ta hanyar daka mata tsawa. Shiru Mummy tayi tana kallon su Ammi da sigar tausayin abin da ake zarginsu da shi. "Mubarak ina baka umarni duk da nasan kaima umarnin hakan kake jira ka saki yarinyar nan saki uku sakin da babu wani aure da zai ara ha aku!" "Na sake ki saki uku!!!"Mubarak yave kamar dama jira yake. "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un"Mummy, Ammi Hauwa'u suka ha a baki wurin fa a ita dai Zahra a zuciyarta ta fa "Ku ha a ya naku ya naku ku bar gidan nan yanzun nan, ba tare da ata lokaci ba dama haka kuka zo tun da ku baku san mutunci ba"Daddy yace yana yatsina fuska. Idanun Ammi ne suka ance tab i lallai an adam tabbas komai zaka nema ka nema a wurin Allah tabbas an adam wataran sai ya maka gori duk da ba duka aka taru aka zama aya ba. Ammi ce ta kama anta ta rungumesu tare da cewa Hauwa'u ta akko jakar kayanta haka Hauwa'un ta akko akwatin kayanta, dan banda jakar Zahra mai wayoyinta sai aramar akwati data zuba mata kayanta haka suka fito Mummy na kuka tana basu ha uri ji take kamar ta nitse a asa saboda kunya.Amma Ammi tana nuna mata babu komai.Ta dai bu e jakarta pose ta fiddo takardu da makullan gidan da aka basu ta mi awa Mummy dan dama basu koma gidan ba sannan gorin da Daddy ya yi yanzu yasa Ammin jin komai ya fitar mata a rai.Har sai da Mummy ta ga Ammi na zubar da hawaye sannan ta kar Zee-zee kwa ji take kamar ta tashi daga kwancen da take ta taka rawa saboda murna da farinciki,haka aka kwasheta zuwa asibiti da yake dama sun ha a baki da likitan tun a waya hakan yasa yace cikin ya are duka babu wani wankin ciki da za a mata magunguna aka rubuta mata kawai data farfa Ammi dai duk da auren nan ba wani son shi ake ba amma sai da ta ji babu da i a ranta sosai taji abin ya ta a mata zuciya sai dai tana fatan hakan ya zama alkairi a garesu baki aya. Ko Zahra ma maimakon ta ji da in sakin tun da ba son auren take ba sai ita ma ta dinga jin ranta babu da i, haka suka koma gida Ammi ta cigaba da musu nasiha da nuna musu su yarda da addara dan abin sosai ya dami Hauwa'u ma ba komai ke musu zugi da suka ba illa dalilin yin sakin sharrin da aka musu sai dai sun yarda kuma sun san cewa Allah yana tare da su. _Bayan wata guda_ Abubuwa sun ca ewa Zee-zee dan yanzu gaba aya ta kasa gane kan Mubarak kullum abu aya fa a da hantara kamar wacce ya tsana ga yawon club da hotels ana kawo mata labarin irin tsiyar da yake shukawa a gari, dan ko Neesa ita ma da ka yi bikinta yanzu ba da in Nazeer in take ji ba duj sun juya musu baya. Abin da ya kawo jagulewar lamarin Malam yace dama bai ce ta fitar da Zahra daga gidan a cewarsa kawai ta mata wani sharrin amma dama idan aka saki Zahra to komai na asirin da aka yiwa Mubarak in zai karye dan shi yasa ma yanzu yake iya kusantar wasu mata ba kamar a baya ba da a wurin Zee-zee ne kawai yake namiji. SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... PAGE 3 Ammi ta tashi tsaye sosai akan Zahra basa bacci su duka sun du ufa da yin addu'a ba dare ba rana dan ganin Allah ya bata lafiya.Yanzu sana'ar yin gugguru take yi mutane suna sara, sai ku shago da ta bu ewa Ibrahim abokin Mashkur da yake yanzu an zama aya hakan yasa aka siyar da sar a da ankunnen Zahra na gwal aka kama shago tare da zuba kaya a ciki sai Allah ya sanya albarka yanzu babu abin da suka nema suka rasa. Cikin hikima da ikon ubangiji sau i na samuwa sosai dan yanzu urajen sai suke motsewa da ka an -ka an,gashi yanzu abin da ke zuba in ma yanzu babu ko alamarsa Allah ya auke mata shi sai godiya ga Allah. Tun washe garin sakin Zahra Ummar Mashkur ta kirashi a waya ta sanar dashi abin da ke faruwa, dan dama bata ta a fa a masa wani abu game da Zahran ba dan bata so ya shiga damuwa, shi kuma ba zuwa yake garin ba dan tun da ya koma kano tsawon shekara biyu da wani abu sau biyu ya ta a zuwa Zariya shi ma shigowar magrib yake yi sai ya yi tafiyar sassafe shi ma dan zuwan ya zama dole amma baya son zuwa garin kwata -kwata saboda idan ya kusanto garin yana jin kewar Zahra sosai ya kan ji sonta ya dawo masa sabo dal. Wayar da Umma ta yi masa ta sanya