← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 62

Sashe 62

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

daga super market, Zahra ta ga wata kamar ta santa tana arin shiga napep, ashe Zee-zee ce , Zee-zee na ganin Zahra ta fasa shiga napep in ta zo tana kuka tana ro on Zahra yafiya tana numa ata alhakin abin da ta mata har hannu ta rasa gasho daga ita har Auntyn nata basa cikin walwala, anan Zahra ta ce ta yafe mata tare da ciro 5k ta bata dan kana ganinta kasan tana bu atar taimako dan da alama dai sun samu karayar arzi i.Sosai ta yi godiya tare da sanya hannu biyu ta kar a shi dai Mashkur yana kallonsu ta glass in mota bai ce komai ba. Alhamdulillah!!! A nan na kawo arshen littafin nan, ladan falakarwar Allah ha amu a ciki kuskuren Allah ya gafarta mini. Godiya ga aukacin masoyana a duk inda kuke alkairin Allah ya kai muku, jinjina ga wanda suka bibiyi littafin nan tun daga farkonsa har arshen sa musamman an Sanadin kishiya ne comment grp dama aukacin sauran grp da nake tura buk Bazan manta da ku ba Queen fulani Fa'iza indiya Rayya abubakar @Allah Ummu jidda Suwaiba Nusaiba Mmmn abba Aisha m sarki Kadija Abdullahi kadii Amira ambii Ramlatu isa mmn safwan Hassana Z.princess Nadiya ibrahim mmn twins Rabia,tu mom yasna Fulani unique colecction Princess Ha a al alami na ba zai iya lissafa ku ba na rubuta wasu daga ciki ne, kawai wanda bai ga sunansa ba ya yi h r amma ba zan manta aunarku gareni ba, da ma wanda ke min comment ta pc ina gdy warai Much luv guys ana tare MMN AFRAH Times New Roman Times New Roman Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO K7 TECNO LD7 WPS Office 7fc53047d9c24f91886bc98dd30751ae
Chapter 62 · 0% Book details