← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 62

Sashe 44

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

PAGE2
Zahra kawai kallonsa take idanunta cike da hawaye dan abin nashi ya wuce tunaninta, a zaton ta idan tace masa itace zai saurareta ta masa bayani amma sai ma ta ga yana
ara gudunta kmr wanda yaga namun dajin da zasu ha
iye shi.
Ganin idan ta matso yana matsawa har sai da ya dangana da jikin bango inda babu wani wurin guduwa kuma, gashi gaba
aya ya rikice dan kmr ma neman ficewa yake a hayyacin sa saboda ru
ewa da ya yi.Lura da hakan yasa ta ja da baya sosai yadda babu wani kusanci a tsakanin su, sannan ta juya bayanta yadda ba zai ke ganin fuskarta ba sai ta fara masa bayani kamar haka.
"Dan Allah ka saurare ni in maka bayani, wallahi nice ba aljana bace nima kawai na tsinci kaina ne a wannan halin daka ganni, bansan ya akayi ba bansan me ya faru ba kuma ko kai sheda ne lafiyata
alau jiya a wayewar garin nan Allah ya jarabceni da wannan abun.Shin idan ka gaje ni waye zai ra
eni? Shin waye zai yiwa sauran mutane bayani su saurareni har su gane cewa jarabta ce Allah ya mini? Shin ina
aunar da kace kana mini?
aunar da kasa aka
aura maka aure dani ba tare da sani na ba, ba tare da sanin mahaifiyata ba? Shin ina
aunar da kace kana mini wacce itace ka yi sanadiyyar rabani da abin
aunata Mashkur mutumin da na san kome zai same ni bazai ta
a guduna ba kamar yadda kakeyi yanzu"Tace hawaye na kwaranyo mata kamar an kunna famfo.
A lokacin da Zahra ke wannan bayanin cikin
uncin zuciya da ra
in abin da take ji a ranta akan abin da Mubarak ya mata, tabbas ta san so n gaskiya baya bu
atar wannan bayanin nata da ace son da
auna ne na ha
a to tabbas ba a bu
atar wa
annan baya nan da sai dai masoyi ya tausaya maka akan halin daka tsinci kan ka a ciki sai dai ya rungumeka ya tausasheka ya lallasheka...
Ita duk tana wannan bayanin shi kuma ganin ta juya masa baya yasa ya tashi daga jikin bangon daya ra
e a jiki ya zame takalman
afarsa a hankali dan baya so taji takunsa, yana tashi yaga wandonsa ya ji
e jagaf da fitsarin da ya sufce masa, cikin san
a ya shiga tafiya a hankali a hankali har ya fara hawa kan step
in yana fara tafiya ma sai da santsin lemar fitsarin
afarsa ya
aukeshi amma ya kama
arfen jikin step
in ya cigaba da hawa step
in duk a ru
a yake, shi dai tabbas indai wannan abar tana cikin gidan nan to tabbas zai rayu cikin tsananin tsoro da firgici abu kamar wani mutanen
oye kwata -kwata bata yi kama da mutane ba wannan abu ru
u-ru
u a fuskarta da duka jikinta kamar wata aljana.Yana hawa sama ya shiga wani
aki ya banko
ofar da
arfi ji kake garaf
aran bugun
ofar ne yasa Zahra saurin juyowa domin ta ga meke shirin faruwa, aikuwa zaton ta ne ya zama gaskiya domin kwa wayam ta ga wurin da Mubarak yake hakan ne ya tabbatar mata da san
a ya yi ya gudu ya hau sama domin tabbas su ka
ai ne a gdn bare tace wani ne a saman benen.
A hankali ta fara takawa ta koma wurin da ya tashi tabbas gudunta ya yi domin ga sawun
arsa nan inda ya taka jirwayin lema na fitsarin da ya yi,kallon wurin ta yi inda ya ra
e a jikin bango aikwa taga ruwan fitsari kwalum a kwance a wurin wanda ya saki ta dalilin tsorata da ya yi.
Kai ta jijjiga cikin jimamin abin da ya faru to ga dai mijinta ya gujeta lallai rayuwa ba kowane so bane yake zama
auna amma lallai kowace
auna tana tattare da so!
Hannu tasa ta share hawayenta, sannan ta
ara kallon yanayin jikinta har zuwa lokacin akwai wasu
urajen da basu gama fito mata ba, ga abin da ke zuba a jijinta har lokacin tana jin alamar fitarsa.Juyawa tayi ta shiga toilet
in falon ta
akko ruwa ta dawo ta
akko mofa ta gyara wurin fitsarin tudun
urajen tafin hannunta da
er ya barta ta goge saboda zafi da taji sun fara mata gasu irin masu taurin nan ne.
Tana gama gogewa ta maida kayan ta je ta koma
akinta ta rufe
ofa ta kwanta akan gado, dan bata jin ko ta girka masa abincin ma zai ci, yo ina ma zai tsaya bare ya ci abinci duk ya ru
e.Shiru tayi tana mazarin rayuwa tabbas ba kowane namiji bane yake
aukan larurar matarsa a matsayin tasa larurar sai dai ita mace tana
aukan larurar miji sama da tata larurar.
Allah sarki mata duk inda mace take a gdn aure idan larura ta sami mijinta haka zata zauna ta yi jinyarsa koda kuwa jinyar har abada ba zai warke ba! Kai koda cutar
arin jiki ya samu haka zata zauna tayi zaman jinyarsa bata damu da halin da zata kasance ba.Amma ita mace idan jinya ko larura suka same ta babu wani namiji dake zama ya yi jinyarta sai dai
anta su yi, ko kuma
an uwanta kai duk da ba shi mijin ke jinyarta ba a gidan idan yaga ta shafe wata guda babu alamun sau
i sai yace da ita da me zaman jinyar su koma can gidan su matar tasa suyi jinyar acan, suna can suna zaman jinya zai nemo ranga
iyar amarya ya aura! Duk da ba duka aka taru aka zama
aya ba amma tabbas mace tafi jin
an namiji a wannan fannin.
MAMAN AFRAH
SANADIN KISHIYA NE
NA

MAMAN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
Chapter 44 · 0% Book details