Sashe 7
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Na*
*Mmn Afrah*
PAGE 7
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
BAYAN WATA GUDA
------- Soyayya ce me
arfi ta
ullu a tsakanin masoyan guda biyu,tun ranar da Zahra ta fa
awa Mashkur ta amince da soyayyarsa daga lokacin ne farinciki da soyayya mai wuyar fasaltuwa ta shiga tsakanin su.So da
auna mai zafi su ke nunawa junansu babu
auro ko algus a ciki.
Duk kunya da kawaicin irin na Zahra soyayyar Mashkur ta kawar da su amma fa ta fannin soyayya,ba wai a rayuwar yau da kullum ba A rayuwar yau da kullum kunyarya na nan.Son Mashkur da ya mata kamun
afar kaza bata zata ba bata tsammata ba kullum tamkar ana
ara rura mata wutar son sa ,haka shi ma yanzu har gidan su Zahra ya zama tamkar gidan su kowane lokaci ya ga dama yana zuwa ya yi tozali da abar
aunarsa wacce ta zama hanta da jini na jikinsa wacce ya ke ji da ganin ba zai iya rayuwa ba matu
ar babu ita itama a nata
angaren haka ne.
Ga waya da su ke ma
ale da juna ko yaushe cikin waya su ke tun da ya siya
ata wayar duk da Nokia keypad ce ya siya mata dai-dai
arfinsa amma tana musu maganin da ba ta yiwa mai iphone
Sun zama jini
aya sun zama tamkar abu
aya
aya baya iya yin komai sai sanar da
aya hatta Ammi uzuri ta ke musu saboda ta san soyayya abu ce mai wuyar sha,ani da zarar ta shiga zuciya to abin ba sau
i dan itama ta yi soyayya lokacin tana ganiyar budurci ta san so tamkar a saka abu
arami ne a cikin kwalba ya dinga girma sannu a hankali har ya kai matakin da ba zai ta
a iya fitowa daga cikin wannan kwalbar ba sai ko
in kwalbar za a fasa wannan kwa abu ne mayuwaci,to kamar hakane zukata ke kamuwa da so tun son na
arami har ya kasance a kullum yana
aruwa ta yadda zai kai matsayin da fitarsa daga zuciya zai zama wahala wani ta sanadin haka zuciyarsa kan kamu da matsanancin ciwo wani ma hakan zai iya zama sanadin kwantawarsa ciwo koma rasa rai Allah kiyaye ka bar mu da masoyanmu
Son auren Zahra da ya zama shi ne abu na farko da ya sanya Mashkur dagewa domin ya ga samu sana,a wacce zai iya ri
e iyalinsa da ita,tunda aikin gwamnatin ya masa wahalar samu halin dan
asar mu Nigeri,a ke ciki ya sa yanzu sai mutum ya kammala karatu shekara da shekaru amma aikin yi ya gagareshi.Wanda hakan shi ne abin da ya faru da Mashkur ma ,shekaru biyu kenan da kammala karatunsa amma har yu Allah bai sa ya samu aiki ba.Hakan ba
aramin damunsa ya ke ba domin shi mutum ne da son ya taimaki iyayensa domin sun sha wahala wajen ganin sun bashi ilimi amma kuma ga yadda Allah ya tsaya.Iyayen nasa ke masa nasiha a kullum cewa ba ko yaushe mutum ke samun yadda ya ke so ba a rayuwa bare yadda aikin gwamnatin ke wahala wasu ma sai su
auki shekaru masu yawa da kammala karatu ba su samu aikin ba.
Adashen da ya shiga da ku
in hayar machine
in da ya ke ,yana
aukan adashen ya bu
e wurin sayar da shayi da biredi kai har m da indomie da
wai.Allah ya sanyawa sana,ar albarka sosai ya ke ganin bu
i a ciki sannan duk da haka yana fita hayar machine
in.Yanzu yana ganin ya samu abin da zai kama konda gidan haya ne sannan ya yi auren ya ri
e iyalinsa dai -dai
arfinsa kafin aga yadda Allah zai yi a gaba domin bawa bai fidda rai daga rahmar Ubangaji.
Duk da ya san Zahra da Ammi na buri akan karatun Zahran amma shi in san samu ne baya jin zai iya jira har Zahra ta kammala karatun gaba da secondry ,ya fi so su yi aure in yaso ta
arasa karatun ta a gidansa.Domin hankalinsa ba ya kwanciya da zaman Zahra babu aure saboda kullum samari tururuwar zuwan neman soyayyarta su ke duk da ba kula su ta ke ba amma hankalinsa zai fi kwanciya ace ta zama mallakinsa.
Ya san Ammi ba za ta hanashi auren nata kafin ta gama karatu ba ,kamar yadda ya ke sanar da Zahrar ita ma sai dai ta yi murmushi ta ce
"sai abinda ka ce
Habibina"
Dama yanzu ba ta yin talla sai dai Hauwa,u ta yi ,ga kuma yadda Mashkur ke taimaka musu sosai,sannan kuma yanzu Ammi har abinci ta ke dafawa ana siya a cikin gida da wannan su ke rufawa kan su asiri,dan dama rayuwar sassau
a ce babu
arya ciki.
Zahra ta samu admission a A.B.U ita da
awarta Hannatu, gaba ki
ayan su ba su wasa da karatun do
in dama sun
auki karatun da muhimmanci hakan ya sa ba ruwan su da kule-kulen samari bare biya
an mata
arya wanda dama ba wai karatun ne ya kawo su ba.
Zaune su ke a
ashin wata bishiya suna
arin
arasa wani assignment da za a
a in an jima.Wata mota ce ta zo dai- dai inda su ke zaune za ta yi parking sai kuwa ta shiga wani ruwa da ke kwance a wurin gaba
aya ruwan nan sai jikin su Zahra gaba
aya ya
ata musu kaya musamman ma Zahra dan ruwan har jikin fuskarta.Ga kuma tun tsayawar motar na cikin motar bai fito ba sannan glass
in motar ba
i ne wuluk baka iya ganin na cikin motar.
Kallon jikin su su ke suna kuma kallon motar da ban da ki
a babu abinda ke tashi daga cikinta,sai aka shiga kallon kallo tsakanin Hannatu da Zahra.Zahra da abin ya
ular da ita musamman da ta ga babu alamar ma wanda ya musu laifin ya kar
i laifinsa tun da a
alla ai ya fito ya ba su ha
urin abin da ya musu gashi gaba
aya idanun mutane ya dawo kan su wasu sai dariya ma su ke musu.
A harzu
e Zahra ta tashi ta nufi motar dan ta da
e ba ta ga rainin wayo kamar wannan ba.Tana zuwa ta sanya hannu ta bubbuga motar da
arfi yadda har sai da ta ji zafi a hannunta.Mubarak da shi da Zee-Zee su ne a gaba sai Nazeer da Neesa a baya, dukansu sun shagala kissing
in junansu.Ba su zata ba ,ba su tsammata ba sai jin wani uban buhu su ka yi a jikin motar wanda hakan shi ne ya maido da su daga duniyar shagalar da su ka yi.
agowa su ka yi lokaci guda suna kallon wacce ke bugun motar dan har zuwa lokacin ba ta daina ba,a tare su ka bu
e kofofin dan su ma dukansu sun harzu
a ganin wata almajira marar gata ko galihu tana buga musu mota.
"Ke! wace irin dabba ce da za ki zo mutane na hutawa ki rage musu jin da
i? Idan sadaka ki ke nemi ai sai ki tafi can wurin wan
anda su ke da lokacin ba da sadaka su baki, ba wai ki zo bara wurin da ba samu za ko yi ba saboda son sam...
"Dakata ! Dallah malama ke har kina da kamar da zan nemi taimako a wurinki mutanen da ba ku san darajar
an adam ba ta yaya har za ku bashi sadaka? Bayan kimar kan ku ma ba ku sani ba,sannan ni na fi
arfin in zo neman taimako wurinku na zo dai in ji dalilin da ya sa ku ka watsa mana ruwa amma ko ta kan mu baku bi ba" Zahra ta katse Zee-Zee cikin
acin rai dan abin ya zama rashin mutunci da cin zarafi.
"Wai dama ku ne zaune acan da aka watsawa ruwa to ma menene dan an watsa ruwa ko kina ganin za mu iya ba ku ha
uri ne? Wai ma meye na jin haushi dan an watsa miki ruwa a wannan ko
aiyar tufar taki? Kayan da ko kallansu mutum ya yi sai zuciyarsa ta tashi"Mubarak ya fa
a yana mata wani kallon
yama.
Wani
ululun ba
inciki ne ya tsayewa Zahra a ranta ga shi mutane sai kallonsu su ke ita kuma Hannatu tana gefe duk tsoro ya cika ta ,ta rasa dalilin da yasa Zahra tunkarar fa
an da ya fi
arfinta duk da kasancewarta mai ha
uri.Ta san abin da aka musu da ciwo amma fa
an da ya fi
arfinka wasa ka ke maida shi.
"Zahra dan Allah ki zo mu bar wurin nan" Hannatu ta fa
a daga inda ta ke cikin tsoro.Da ido Zahra ta kalleta tana yatsina fuska kafin ta maida kallonta kan Mubarak ta ce.
"Da tufar da ke jikinka da wacce ke jikina,da sabuntakar da je jikin tufarka da tsufan tawa tufar ,da tsadar tufarka da arahar tawa tufar inaso idan ba ka sani ba ka sani duk cikin
u babu wani wanda za,a sakashi da ita a cikin
abari anan duniya za abarsu likkafani shi ne tufafin da ke suturta mai ku
i da talaka a yayin da rai ya bar gangar jikin su.Dan haka ku kuka damu da tufarku nima kuma da tawa tufar na damu dan babu ruwana da matsayinku dole na fito na nuna muku ban ji da
in abinda ku ka mana ba"
Tun da Zahra ta fara magana gaba
aua Mubarak ya maida hankalinsa kan ta,shi kawai bakinta ma ya ke kallo yadda ta ke fitar da furuci tana sanya kowacce kalma a inda ya da ce.Hannu ya sa ya sosa
eyarsa tare da shafo kansa zuwa goshinsa kana ya sauke wata
aramar
oyayyar ajiyar zuciya.
Zee-Zee,Nazeer, da kuma Neesa kallon Mubarak su ke cikin mamaki, dan duk tunaninsu zai
auke yarinyar da gigitaccen mari amma sai suka ga sa
anin hakan.Ita Zee -Zee wani kishi ne ma ya taso mata ganin kallon da Mubarak
in ke bin yarinyar da shi,dan ko ita ta ga wani mugun kyau mai
aga hankali da yarinyar ta ke da shi mai
aukan hankali ,dan ba dan kayu da yarinyar ta ke da shi ba wanda hakan ne ta lura ya sanya Mubarak
aukan mataki.Dan ko namiji bai isa ya fa
a masa ba
ar magana ba ,ba tare da ya hukuntashi ba bashi da hakuri ga raini kamar me.
"Ga wannan ki je ki wanke kayan naki , da aka
ata miki"Maganar Mubarak ta katsewa Zee -zee tunani.Baki sake ta ke kallonsa ganini ya fito da wani ku
i masu uban yawa zai baiwa yarinyar da ta gama ci musu mutunci yanzu maimakon ya hukuntata.
Hannu Zahra ta mi
a ta kar
i ku
an dubu-dubu sabbi kar da su,za su kai kimanin 30k,tana kar
a ta watsawa Mubarak
in a fuska gaba
aya su ka zube a
asa.Bin ku
in ya yi da kallo kafin ya maida ganinsa ga Zahra da ta ke kallonsa tana yatsina fuska.
"Ka ri
e ku
inka mu ba matsiyata bane" Ta fa
a tana jan dogon tsaki.Hannati dafe
irji ta yi da hannu biyu daga inda ta ke tana jin kamar ta ruga da gudu ta bar wajen dan ta san dai yau Zahra ta taro musu aradu da ka,ta taro musu fa
an da ya fi
ardin su yau da
er ne in sun koma gida da ha
ora a bakinsu.
"Ke
ar matsiyata waye sa,an yinki a n...
"Barni da ita Neesa" Zee-Zee ta katse Neesa tana dag mata hannu.
Takawa Zee-Zee ta yi zuwa gaban Zahra tana mata wani kallon tsana ,hannu ta
aga za ta
auke Zahra da mari ,aikuwa Zahra ta ri
e hannun tare da
aga
aya hannun ta wanka mata wani gigitaccen marin da yasa Zee-zee ganin wasu taurari sun wulga ta gabanta kafin wani duhu ya mamaye ganinta.A take kuma ta ga haske ya maye gurbin duhun,idanunta da suka yi jajur su ka sauka akan kyakkyawar fuskar Zahra da ta koma mata ba
irin.A zafafe ta
aga hannunta da Zahran ta war
ar da shi, har karkarwa hannun ya ke ta kai za ta rama marin dan ta ma yi mamakin da ba ta ga hannun Mubarak ya rama mata ba.
Tana shirin kai mata marin sai ganin hannun Mubarak ta yi haba aikuwa wani murmushi har ya so su
uce mata ganin babynta ya damu da ita,abin mamaki sai jin hannun Mubarak
in ta yi ya ri
e mata hannu dan dama bata kai ga sauke hannun nata ba.Mamaki al,ajabi tashin hankali su ne suka taru lokaci
aya suka yiwa
walwar Zee-Zee dirar mikiya.
MMN AFRAH
*__________________________________*
*FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION*
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share
*_______________________________________*
SANADIN*
*KISHIYA* *NE