← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 62

Sashe 46

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dan ka an ya rage ya suma saboda tsananin tsoro. Daddy kwa jin a rufe ya shiga duba duka akunan, sai dai su abin mamaki ba a kulle su ba da makulli, tsaf ya gama dubawa babu kowa a ciki, aikuwa tunanin sa ya karkata akan cewa tabbas ansa yana rufaffen akin.Dan haka ya koma ya shiga doka ofar da afarsa.Mubarak jin za a alle ofar sai ya shiga danna uban araji da ihu, yana ta sumbatu akan a kawo masa auki kar su aukeshi su kaishi birnin sin ko kuma su kaishi kukar bulukiya matattarar aljannu. Daddy jin muryar Mubarak sai hankalinsa ya kwanta dan ya tabbatar bai mutu ba sai dai kuma ya kasa gane kan sumbatun da yake da neman auki. "Mubarak Daddyn ka ne fa nazo ni da Mummyn ka, ka daure ka bu ofar"Daddy ya fa a jin Mubarak in ya saurara da ife-ifen. iff Mubarak ya ha iye kukansa tare da tasowa yazo ya bu ofar, dan ya ji muryar Daddyn sa ce, yana bu ewa Daddy ya shiga binsa da kallon mamaki ganin gaba aya a ji e yake jargaf dan zuwa lokacin yayi fitsari yafi kala biyar sai wani uban zarni dake tashi daga jikinsa... DAGA AL ALAMIN MAMAN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFRAH FIRST CLASS ERITER'S ASSO... PAGE 3 A hankali Daddy ya rungume Mubarak yana an bubbuga bayansa alamar lallashi, sosai yake jin tausayin tilon an nasa saboda ya san ba aramin abu bane zai sanya shi razana haka. "Sannu son, ka yi ha uri babu abin da zai sameka, ka cire tsoro da firgici a ranka"Cewar Daddy yana shafa sumar Mubarak "Amma Daddy baku ga aljanar ba lokacin da kuka shigo"Mubarak yace yana waige-waige kamar wanda ke tsoro bayyanar wani abu. "Aljana kuma?"Daddy yace cike da mamaki. "Eh Daddy wlh aljana ce ta firgita ni, ni ban ma san aljana bace har dafata na yi" "Ah gaskiya kam mu babu abin da muka gani, ko dai mafarki kayi?Amma babu kowa a gidan nan sai matarka dan itace ma ta bu e mana ofa muka shigo" "Itace Daddy, Zahra ce aljanar ai" "Lafiyarka kwa Mubarak ko dai gamon kayi da gske, har ya fara ta a maka walwa?"Daddy ya fa a idanunsa na fitowa waje. "Wallahi Daddy yadda naga Zahra da fuska da jikinta duk na aljanu, ina tunanin ma dama can Zahra ba mutum bace" "Gaskiya ka samu matsala babba ma kwa, yarinyar da yanzu ma ita ta bu e mana ofa amma kana ha ata da jinsin aljanu?" "Shikenan Daddy inaga gizo take min"Mubarak ya fa a ganin Daddy ba fahimtarsa zai yi ba shi kuma ya matsu a fitar dashi part in ma gaba aya. Hannunsa Daddy ya kamo suka sakko asan domin yaje ya yi wanka, dan jikinsa sai igar fitsari yake.Suna sakkowa Mubarak ya toge a step arshe yace bazai sakko ba, ganin Mummy da Zahra zaune a falon sai sharar hawaye su ke da alama dai Zahran wani abu take fa awa Mummyn. Daddy da bai lura da abin sa Mubarak ya gani ba yace. "Ka zo kaje part inka ka watsa ruwa ko ka daina zarnin fitsarin nan, amma shine ka tsaya ka i gaba ka i baya" Da hannu Mubarak ya shiga yiwa Daddy nuni da Zahra da ke zaune kusa da Mummy kanta sunkuye sai share walla take. "To waye ba onka a cikin su Mummyn taka ko kuma matar taka?"Cewar Daddy yana kallon Mubarak ganin duk ya wani ru Ganin yanayin da ya shiga yasa Daddy in tsayawa da nasa idanun akan su Mummy wai ko zai ga abin da Mubarak in ya gani, ko kuma aljanar yake gani a kusa da su Mummyn.Idanu ya zaro ganin Zahra kamar wata halitta da ba, ta mutum ba halittta mai ban tsoro dan baka ganin komai a jikinta da fuskarta sai manyan urajen nan gashi tayi wani ba i kamar ta shafa ba in gawayi. "Mummyn Mubarak!!!" Daddy ya fa a da arfi ganin Mummy tana zaune kusa da Zahra a tunaninsa ko ita bata ganin abin da su ke gani. Mummy ce ta ago kanta, da idanunta da suka mata jawur saboda kukan tausayin Zahran, ta saukesu akan Daddy da ke arin furta wata kalma amma ta i fitowa. "Ba...kya...ganin abin da ke gabanki"Daddy yace yana binta da kallon mamaki, sai yanzu ya yarda da maganar Mubarak da ke cewa Zahra ce aljanar. "Ina gani mana Zahra ce Allah ya jarabceta da fitowar uraje a jikinta"Tace tana aga masa hannayen Zahra domin ya hango yadda jikin ya koma. "Ke yanzu kin yarda cewa mutum ce? itace fa duk ta firgita mana yaro fa kiga yadda duk ya fita hayyacinsa ba gudunta ma fa yayi" "Ta fa a min komai, shi me yasa bai yarda da addara ba? addarar da ta sameta a cikin gidansa" Shiru Daddy ya yi yana nazarin kalamanta, can kuma sai ya sakko daga kan matakalan, a hankali ya araso wurin da suke zaune ya urawa Zahra idanu yana kallonta cikin mamaki da al'ajabi "Wai kina nufin Zahra ce wannan?Ba wai aljana bace, ta yi shiga da kamarta?" "Tabbas itace a wayewar yau wannan abin ya sameta a cikin gidansa amma saboda ya nuna halinku na maza shine har ya fara nisanta kansa da ita, shine har ta zame masa dodanniya"Mummy tace tana share hawaye da bayan hannunta. "Gaskiya na tausaya mata amma ke kanki idan kika kalli yarinyar nan ba aramin tawakkali da imani ne zai sa ki zauna a kusa da ita ba, saboda yadda gaba aya jikinta ya koma" "Hakane amma bai dace ace ya mata haka ba in bai rungumi addara ya lallashi matarsa ba, ai ba ya gujeta ba har ya shiga aki ya rufe"Mummy tace tana juyawa domin hararar Mubarak in, amma abin mamaki babu shi babu alamarsa a wurin. Shi ma Daddy juyawa yayi domin ganin inda Mummy ta kalla, shi ma wayam ya gani babu Mubarak babu alamarsa. "Wai saman ya koma"Ya tambaya da mamaki. "Ya fita daga part in"Zahra ta bada amsa kanta a sunkuye hawaye na zuba a idanunta, dan ita ta ga lokacin da ya fice har da gudu-gudu ya ha "Ikon Allah"Mummy da Daddy suka ha a baki wurin fa *HAUWA'U* Sai shiri ake domin ziyartar amarya Zahra dan dama sun ce za su je ita da su Hannatu awayen amarya, bayan ta gama shirinta tsaf ta yiwa Ammi sallama, Ammi ta bata hisnul muslim in Zahra da ta manta, domin karantawa saboda samun kariya da tsari.Cikin jakarta ta saka ta fita tana sauri kar su tafi su barta dan lokacin arfe aya ma har ta kusa. A ofar gidan su Hannatu ta samesu har sun firfito, Hannatu ce sai wasu awayensu guda biyu, napep suka tare guda biyu suka fa a masa inda zai kai su. A ofar gidan ya ajiye su suka sallameshi ya ja napep insa ya tafi, su kuma suka tura get in suka shiga, me gadi suka samu zaune kan benci, sun gaishe dashi tare da gabatar masa da kan su ya basu izinin shiga.Abin mamaki ofar da zata sada su da cikin gidan a bu e take, haka suka shiga kansu tsaye, part in amarya suka nufa suna arin shiga da sallama suka ga wani mutum ya fito da hanzari a fusace, shi kwa Daddy da ya fito da niyyar bin bayan Mubarak bai ma ji gaisuwar da suke masa ba. Da kallo suka bishi, suka juya suka shiga falon da sallama.Mummy ce ta amsa musu suka shigo kowa baki a washe kamar gonar auduga sai murnar ganin amarya suke.Tun da suka shigo Zahra bata ago kanta ba kanta yana sunkuye hawayen jin zuwansu ya cigaba da kwaranyo wa daga idanunta da basu da maraba da garwashi saboda kukan da ta sha yi yau. Suna shiga Hauwa'u a guje tayi gun Zahra cike da murna da farinciki ta rungumeta, a hankali Zahra ta ago fuskarta aikuwa itama Hauwa'u ta ago fuskarta sai kuwa idanuwansu suka sar e da na juna.Wani irin zaro idanu Hauwa'u tayi cikin firgici da razana tace "Ya Zahra" "Hauwa'u"Ita ma Zahra ta kirata da sha iyar muryarta. Su Hannatu kwa mutuwar tsaye suka yi ganin yadda jikin Zahran yake da ba a san da me za a kirashi ba. "Ya Zahra me ya sameki kuma?"Hauwa'u tace tana ara rungume Zahra tare da fashewa da wani kuka mai ta a zuciya, ganin halin da ar uwarta take, ba dan Zahra jininta bace kuma ko da Zahra mutuwa tayi ta dawo ba zata ta a gudunta ba, da ba Zahra bace a kusanta ba, ba lallai tazo ba amma dama masu magana na cewa in kaji kana cewa ba zaka iya ba to bai sameka ba. addara"Zahra tace tana goge hawayenta, ita kuma Hauwa'u na tatta urajen tana hawaye. "Ku yi ha uri dan Allah komai ya samu bawa daga Allah ne"Mummy tace cikin muryar kuka ga tausayin yaran d a ya cika mata zuciya. "Hannatu mu zamu wuce sai kun taho" awayen Zahra suka ha a baki wurin fa a, kafin Hannatu ta basu amsa har sun dangana da ofa.Kai ta jijjiga cikin sanyin jiki Hannatun ta nufi wurin su Zahra, suka rungume juna su duka ukun baka jin komai sai sautin kukansu. MAMAN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFRAH FIRST CLASS ERITER'S ASSO... PAGE 3 Mubarak na zuwa part inshi ya samu wayarsa tana ringing kallon inda wayar take ya yi ya auke kai dan shi halin da yake ciki ba ta waya yake ba.Yana shirin shiga bedroon ya ji wayar ta cigaba da ruri har zai shige sai kuma ya dawo Baby nah shi ne abin da ya gani a jiki, a take yaji kan sa ya wani sara masa a maimakon ya aga wayar sai kansa ya dafe saboda tsananin sara masa da yake. Wuri ya samu ya zauna amma har zuwa lokacin kan nasa bai bar sara masa ba, sannan kuma wayar bata daina ringing ba da kiran ya katse sai kuma wani ya ara shigowa.A hankali ya mi a hannu ya akko wayar yana mai danna ok ya kara wayar a kunnensa. "Ka manta dani ko?"Ya tsinci muryar Zee-zee a ckn dodon kunnesa.A take yaji kan nasa ya daina
Chapter 46 · 0% Book details