Sashe 8
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Na*
*Mmn Afrah*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
PAGE 8
" Baby meye haka ? Ya kai baka rama min abinda wannan matsiyaciyar ta mini ba ni kuma za ka hanani in rama?" Zee-Zee ta ce tana bin hannumsa da ke ri
e da hannunta,a lokaci guda kuma tana kallon Zahra da ta kama tsants sai huci kamar kububuwa.
"Ni ma dai mamakin abin na ke yi wai me je shirin faruwa ne?" Neesa ma ta jefo tambayar tana zazzare ido.
"Mubarak ya haka wai kowa sai tambayarka ya ke ka yi shiru ,kuma ka kasa aiwatar da hukuncin da ya dace?Ka san dai wannan abu ne da bai ta
a faruwa ba ta yaya yau hakan ke shirin faruwa ?" Nazeer ya fa
a hannunsa dafe da kafa
ar Mubarak
"Ya isheku dalla malamai duk kun cika min kunne da maganganu da tarin tambayoyi shin me ku ke so na ce? Bayan duk abinda ya faru akan idanunku ya faru,yarinyar nan an mata laifi sannan kuma azo ace za a mareta dan ta yi
ari wajen kare kan ta sai kuma in ta
a ta ai ba zai yiwu ba kalli jikinta mana"Ya
arasa maganar yana kallon Zahra da ke jifansu da mugun kallo.
" Au haka ma za ka ce ?Anya kwa kana cikin hayyacinka?Shin ko ka manta wacece ni a wurinka idan ka manta bari in tuna maka. Ni ce fa Zainab
inka
ar garin kanon dabo, daga zuwa hutu Zariya gidan Aunty nah mu ka ha
u muka
ulla soyayya ,soyayyar da ta zama jigon dawo wa ta da zama garin Zariya.Duk dan sabo da kai! Ni ce macen da na sadaukar da abubuwa da dana sabod kai na rasa abubuwa da dama dominka,nasa kai na a ha
ararruka da dama saboda kai!Kai ka sani bana ji bana gani akan
aunarka.Kai ke takawa kowane mahlu
i burki idan ya shigo gonata amma kuma yau akan wannan kucakar yarinyar ka ke nema ka watsa min
asa a ido?? Kana so ka nunawa duniya bani da wani matsayi a w...
"Saurara Zee-zee! Kin san bana son yawan surutu ni ba abinda na ke nufi ba kenan, tunda an mata laifi kuma ta yi hukunci ki kyaleta wannan zai sa ta ji sanyi a ranta"
"Iyee!Lallai Baby ka canja kai da baka damu da damuwar wani ba ko damuwa da halin da wani zai shiga ba yau kai ne ke fa
ar wannan maganar?Shin kai baka ji ciwon abinda yarinyar nan ta yi ba na watsa ku
in da ka bata shin ma ka ta
a baiwa wani ramuwa ko kasan ka taimaki wani kai fa kan ka kawai ka sani,amma yau ni Zee-zeenka wata ta sa hannu ta mari fuskata baka
au mataki ba.Shekaran jiya fa a club wata kafata ta taka min ba tare da ta sani ba amma ka wanketa da mari fa
a kai da saurayinta har kwalba ka
wala masa duk a kaina amma yau kuma har ka sauya?"
"Mtssss ba ku da aikin yi ni ina da aikin yi kun ga tafiyata ,kuma wallahi daga yau idan hakan ta
ara faruwa sai na
au matakin da ya fi wannan"Zahra ta fa
a tana musu kallon baku san kan ku ba,ta juya za ta bar wurin.Dan gaba
aya gabanta fa
uwa ya ke
ardin hali ne kawai amma ta san sarkin yawa ya fi sarkin
arfi dan in suka tarki ramawa sai ta kwanta asibiti gashi kuma ba ta son Ammi ta ji abinda ta yi dan ba ta so hankalin Ammin ya tashi.
"Wallahi ba ki isa ki ci bulus ba
ar matsiyata"Zee-zee ta fa
a tana yin wani uban kukan kura ta warce hannunta dagar ri
on da Mubarak ya mata.Amma abin mamaki ta ji hannun Mubarak ya
ara dam
eshi kallonsa kawai Zee-zee ta ke idanunta cike da
walla dan ta san matu
ar ba ta rama ba ya gama da ita,ya zubar mata da aji ace kamar ita yarinya kamar wannan ta mareta bata rama ba.
"Ka saka min hannu wallahi ! Ba zan yarda ba" Ta fa
walla na gangarowa daga idanunta.
"Ga wurin nan ki je amma ki sani matu
ar ki ka ta
a ta wallahi babu ni babu ke har gaba da abada!" Mubarak yace yana sakar mata hannunta ya juya ya bu
e motar ya shiga,shi ma Nazeer ganin in bai shiga ba motar Mubarak
in na iya tafiya ya barshi yadda ya zuciya hakan yasa ya bu
e motar ya shiga .Nazeer ko
ofar bai rufe ba Mubarak ya yi wani uban reverse tare da figar motar da mugun gudu su ka fita a makarantar.Dama su Neesa su ka kawo duk da ba karatun suke ba basaja suke zuwa dan kar a gida ace basa karatun.
Hannatu tana ganin tafiyar motar ta kama hannun Zahra su ka bar wurin,dan dama ri
e take da jakankunan su ta matsu su bar wurin.
Zee-zee kwa kasa ko da
aga
afarta ,sai Neesa da ta ri
eta tana lallashinta aikwa gaba
aya mata da samarin da ke area
in suka
auki wani uban ihu da shewa dan komai akan idon su ya faru kuma akwai wanda sun san yadda tsakanin Zee-zee da Mubarak
in dan kullum su ke kawo su kuma ba sa jin kunyar yin soyayya a gaban mutane.
Ihun da su ka
auka ne ya sa Zee-zee sulalewa a wurin dan tunda ta ke a rayuwarta irin haka bai ta
a faruwa da ita ba dan haka ta ci alwashin ko ta halin
a sai ta rama tozarcin da yarinyar ta mata sai ta san ko uban waye ubanta a garin nan.
Hostel suka wuce
akin wata freind
in su acan suka huta Zee-zee ta sha kukanta ,sannan su ka sa aka samo musu wacce ta san gidan su Zahra domin su biyata ku
i ta fa
a musu wacece yarinyar.
Sunanta Fatima Alhasan amma ana kiranta da Zahra suna zaune a unguwar Tukur-tukur,su biyo iyayensu suka haifa ita da
anwarta Hauwa,u.Mahaifinta talaka ne amma kuma
ai zuciya dan baya ta
a barin iyalensa su nemi abinda bai fi
arfinsa ba su rasa,ana yin iya bakin
arinsa domin ganin a
sirinsu ya rufu sai dai yanzu ya yi kusan shekaru biyar da rasuwa tun daga nan kuma sai rayuwar ta musu tsada da wahala mahaifiyarta tana sai da abinci dan da ita Zahra har talla tana yi yanzu ne ta daina.
"Ashe ma
ar gidan matsiyatan matsiyata ce ,ballagaza
ar tallah to wallahi sai ta yi danasanin abinda ta min za ta san da Zee-zee ta taro fa
a"Zee-zee tana
akko ku
i a jakarta ta baiwa
ar department su Zahra kuma unguwarsu
aya itace wacce ke basu labarin .
"Hmmm ni wallahi Mubarak ya ma fi bani haushi,yadda ya rufe ido a bainar jama,a ya nunawa duniya ke ba komai bace ya baiwa
azamar yarinyar nan gskia ya goyi da bayanta mtsss" Neesa ta ce tana jan dogon tsaki.
"Dalla malama ki daina wannan saurin kamar wani wanda za mu tashi sama"Cewar Zahra tana kallon Hannatu yadda ta daddage tana zabga uban sauri har tana barinta a baya.
"Haba Zahra ke bakya tsoron su biyo bayanmu daman fa wannan
ayan ne yasa suka kyaleki "Hannatu ta fa
a kamar za ta yi kuka.
"Ni wallahi ba ta su nake ba ,duk da nima na tsorata da marin da na mata amma kuma wallahi ko sun biyomu idanbsula tarki dukanmu ba za su ci galaba akan mu ba"
"To shikenan amma ni ba ruwana ,kema bansan yau me ya shiga kanki ba har kikayi fa
a da su"
"Hannatu kenan tabbas ina da ha
uri amma kuma bana
aukan wula
anci wallahi
an afam Allah ya bashi daraja dan haka babu wanda zai ci mutuncina dan ina talaka yana mai ku
i,ni yanzu.Ni damuwata ma yanda muke tafiya ko ina ana bin jikinmu da kallo saboda faccalin da ke jikinmu ai sun cuc...
Motar da ta sha gabansu itace ta hana Zahra
arasa maganar da ta ke yi.
"Subhanallah!Wallahi motarsu ce" Hannatu ta fa
a tana zazzare ido ganin motar su Mubarak ta tsaya a gabansu.Ita kuma Zahra
ugu ta ri
e tana yatsina fuska ,amma itama ranta cike yake da tsoro ganin fa
an bai
are ba.
"Ku shigo a kai ku gida kuna tafiya jiki ji
e da ruwan facali ana binku da kallon mamaki"Mubarak da ya sauke glass
in motar ya ce yana jiran amsar da za su bashi.
Wata nannauyar ajiyar zuciya Hannatu ta sauke jin ba wani bala,in bane ya kawo su ,kuma ma ta lura mazan ne kawai ba matan a ciki.Zahra kwa wani yawu ta ha
iye dan dama ita bata son tashin hankali wannan ma
ureta akayi.
"Bama so dama ai ba ku kuke kaimu gidan ba"Zahra ta bashi amsa tana mai jan hannun Hannatu suka yi gaba abinsu suka bar su a wurin.
Mubarak bari ya yi sai da suka yi tafiya mai
an nisa ,ya bi bayansu duk tsiyar da Nazeer yake masa banza ya yi dashi.Akan wai yana
ata lokacinsa akan wa
annan
wailayen yaran bayan suna da wurin zuwa.
Suna daga
an nesa suka hangi su Zahran sun tare napep sun shiga haka Mubarak ya take musu baya ba tare da sun sani ba.Haushi ne ya hana Nazeer magana jin Mubarak yace wallahi in ya
ara masa magana akan su sai ya saukeshi daga motar.
Gaba
ayansu a
ofar gidan su Zahra aka saukesu Hannatu ta sallamin me napep
in ta baiwa Zahra jakarta sukayi sallama Hannatu ta tafi dan babu nisa a gidansu da gidan su Zahra.Duk abinda suke idon Mubarak akansu suna can daga
an nesa da su amma su Zahra ba ma su san sunayi ba dan ba su gansu ba.
Yana ganin shigar Zahra gida ya jinjina kai tare da karya kan motar ya bar unguwar,a ransa yana tambayar kansa dalilin sa na yin hakan dan shi kansa bashi da amsar tambayar kawai dai yana ganin saboda kalaman da yarinyar ta yi akan abinda suka musu shine ya ja hankalinsa har yake son ya ga ya wanke kansa daga abinda ya musu amma yana mamakin shi da bai damu da damuwar wani ba amma yau ya rasa dalilin da yasa ya damu da damuwar yaran da ko
afar
an aikin gidansu ba su kama ba.
"To me za kayi da sanin gidansu kuma??? " Wani
angaren na zuciyarsa ya masa wannan tambayar,da sauri ya take burki ganin ya bugawa wani mai machine da ke gabansa,sanadin zancen zucin da yake,dan tambayar taso ki
imar dashi Shima sai yanzu yake son sanin dalilin hakan ba, dai ha
uri zan basu ba
"Noooo" Ya fa
a da
arfi yana dukan sitiyari.
"To zarewa kake neman yi kuma?" Nazeer ya tambayeshi yana binsa da kallon mamakin dan baisan sa
ar zucin da Mubarak
in ke yi ba.
"Ina ruwan...
"Malam ya haka baka kallon gabanka ne kazo za ka ha
a mana accident?" Maganar saurayin daya bugawa mota a machine
insa ta katse masa maganar da yake.Dan dama da abin ya kusa faruwa gefen titi ya faka motar ,shi kuma saurayin ya dawo da baya dan abin ya bashi haushi,ga ya masa
arna a machine amma yaga ko niyyar fitowa bayayi bare ayi zancen bada ha
uri.
"To sai me? kazo zaka dami mutane akan wani ru
en machine
inka"Mubarak yace cikin
acin rai har yana zafitar saurayin.
"Au shi wannan ba zaka bashi ku
i ya gyara machine
insa ba ,ko idan ya tafi ka rage masa hanya tunda ka
ata masa machine
in, ko kuma kabi bayasa ka ga gidansu?" Nazeer ya jef masa tambayin yana binsa da kallo.
"Ba ruwanka"Mubarak ya cewaNazeer yana maida kallonsa kan saurayin.
"Koma dai menen ai guntun gatarinka yafi sari ka bani" Saurayin yace yana nuna Mubarak da hannu.
"Naka ya rage,kai kasan karin mgn ni bani da ha
i da su" Cewar Mubarak tambayar da Nazeer ya masa tana dawo masa a ransa ,to me yasa ya yiwa waccen yarinyar haka amma ya kasa yiwa saurayin nan? Ya tambayi kansa maganar na
aure masa kai.
"Mashkur ya dai wai naga kuna sa insa da su ne ,shin bai ga abinda ya maka bane?" Wani matashi da ya tsallako daga gefen titi ya jefowa saurayin nan da aka bugewa machin...
MAMAN AFRAH
*__________________________________*
*FIRST CLASS WRITER'S ASSOCIATION*
FCWA
*{Home of qualities and trusted writer's of The nation}*
https://www.facebook.com/groups/856755331683130/?ref=share
*_______________________________________*
SANADIN*
*KISHIYA* *NE