Sashe 14
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
PAGE 1 -----------Fitowa suka yi daga motar suna yiwa unguwar kallon hadarin kaji,kallon gidan su Zahran suka yi suna wani yatsina fuska game da tofar da yawu kamar dai sun ga wani abin yama.Zee-zee ce ta yi wata wafa tare da girgiza kai tana jin wani ciwo a ranta ganin wai yarinyar da ke rayuwa a wannan azamin gidan mai kama da gidan kaji itace ta kai azamin hannunta wannan kyakkyawar tsadaddiyar fuskarta ta lallai yau akwai bada ala dan kuwa wanda ya mutu ma zai falko. "Ai wallahi uwar yarinyar nan ma sai ta yi dana sanin haihuwar ar nan tata ,akan abinda ta jawo wanda za mu musu a gida yau,dan sai sun gwammace ki a da karatu,dan duk sai sun fa awa aya za inta"Zee-zee ta ce tana sanya wani galases a fuskarta. "Hmmm kedai bari ni na osa ma mu shiga mu aiwatar da abin da ya kawo mu ,dan gaba aya yarinyar nan ta shafa mana kashin kaji,kamar yadda Mashkur tun jiya bai kiraki a waya ba hala nima Nazeer ko plashing insa ban gani ba bare in sanya kiranshi zai shigo wayar bare ma uwa uba mu ga eyarsu kina gani ko a club jiya bamu gansu ba"Cewar Neesa ciki acin rai. "Yau za a kwashi an kallo".Zee-zee ta ce suna juyawa suka durfafi ofar gidan su Zahra,suna arasawa wani abun haushin da ya sanya suka ji kamar su saji ihu shine gidan a kulle da wani shegen kwa o wanda tsabar tsufa har ya fara tsatsa. "Kambala,i to gidan uban wa sula tafi da safiyar nan?" Zee-zee tace tana wani hura hanci kamar wacce numfashi ya yiwa wuyar sha "To kodai wannan yarinyar ce data bamu kwatancen gidan ta fa a musu suka gudu?"Cewar Neesa tana kallon Zee-zee. "A,a bana jin wannan yarinyar za ta yi haka ,dan da ganinta ba zata munafurcemu ba dan da bakinta tace itama haushin Zahr ar tale ji saboda kyawun da Allah ya mata maza suke layi a ofar gidan su Zahran duk da bata kulasu amma su ko oho sun rasa ma mashinshini" "Eh to hakane ina ganin wani wurin suka tafi kuma ma ko ina suka tafi ai za su dawo,ko ma basu dawo ba, indai kere na yawo zabo na yawo wata rana za a ha u!"Neesa tace tana wani jijjiga kai irin na an duniyar da suka wanke idanunsu ya goge a duniyanci. Juyawa suka yi suka shiga motar,tsabar haushi da takaici Zee-zee angaren mai zaman banza ta koma ta zauna dan bata jin za ta iya yin tu in.Neesa tana arin yiwa motar key phone inta ta shiga ringing alamar tana neman a kawo mata auki,dubawa ta yi ganin Nazeer ne ta doka wani uban tsaki tare da cewa an rainin hankali mu ai munfi arfin wula anci wallahi in ku ananan an duniya ne to mu mun ri a a cikin ta dan tun kan a haifi gyatumar mai sabulu barbela take da farinta" Tana wannan masifar har kiran ya katse. "Hmmm ai fa za su gane shayi ruwa ne,amma ki aga mu ji da rainin wayon da ya zo aramin an duniya"Zee-zee tace tana kallonta.Ai kuwa kafin Neesa ta bata ansa wani kiran ya shigo,sai da kiran ya kusa katsewa sannan ta aga ta kara wayar a kunnenta tare da yin shiru. "Ku saboda kun raina mutane dan ba a nemo ku ba ba za ku nemi mutane ba "Nazeer ya fa a tare da yin wani ashar. i a nemekun ba wata can banzar bazara ta fimu ba a wurinku,to kuma neman me za a muku" Neesa tace tana jan wani dogon tsaki mai lan wasa. "Koma menene naku ya rage na kira na fa a muku Mubarak a hospital ya kwana wani mahaukaci ne ya masa duka jiya yanzu ma aka sallamemu daga nan ma police station za mu wuce,dan shegen hannun an sanda ya kwana domin Daddy yace har shari,a sai sunyi akan abinda ya yiwa Mubarak dan in kiga fuskarsa kamar wanda terela tabi ta kai" "Kai !Lallai ma aikuwa gamu nan zuwa mu fushi muke a myn auka da gangan kuka manta damu,wane police station ne?" "Police station kuma?"Zee-zee tace tana zaro ido dan ita tunaninta ma su Nazeer in aka kai police station Shiru Neesa ta mata tana sauraron Nazeer da ke fa a mata police station in da za su je.Tana kashewa ta shiga fa awa Zee-zee abin da ya faru,wani wawan ashar Zee-zee ta ura tana zagin duk wanda ya yiwa masoyinta hakan.Dan a take ta ji ta nemi haushin Mubarak in da take ji ta rasa.A guje Neesa ta figi motar suka farma police station. --------POLICE STATION acan police station kwa lokacin da Ibrahim suka arasa da su Zahra sun sami Baba da Umma har lokacin suna zaune basu sami damar ganin Mashkur in ba,dan an sadan sun fa a musu cewa wanda ya yi aran Mashkur in sai ya araso za su fito dashi dan shima gashi nan zuwa.Wannan dallin ne yasa su Baba yin jugum suna jiran tsammani. su Ibrahim na arasowa ,suka shigo bakinsu auke da sallama an amsa musu dan wurin akwai mutane ba laifi kowa na gabatar da abinda ya kawoshi.Sun fa i abinda ya kawosu anan an sandan yake cewa "Wai ba ga iyayensa can va a zaune kan benci ,su kuma wannan su waye?"Ya jefawa Ibrahim tambaya,nan ya bashi amsa wacce zata gamsar dashi akan cewa Ammi mari iyar Mashkur in ce a hannunta ya taso Zahra kuma anwarsa ce.Nan dai ya shirya zancen yana istigfari a ransa,dan ya ga take-taken wannan an sandan zasu kawo matsala babba wacce zata hana su Ammin ganin Mashkur Wuri ya nuna musu akan wani benci kusa da Baba da Umma ,can suka nufa rai ba da "Sannunku ina kwananku"Ammi ta gaishe da su Baba da ke zaune jin ance sune mahaifan Mashkur,duk dai bata ga fuskar matar ba dan ta ha a kai da gwowa Allaj ka ai ya san abinda ke damunta. "Yauwa sannu,Umman Mashkur ana magana"Baba ya amsa sannun yana kuma yiwa Umman Mashkur in maganabda bata san ma Ammi na mafana ba abin duniya duk ya tatu ya mata yawa na rashin adalcin da asarmu ke ciki.Idan kai ba kowa bane to da kai da babu duk uwar ubansu aya. agowa tayi idonta ya ka a yayi jawur ba kuka take ba amma bakinciki da acin rai su suka sanya idanunta sauya kala,dan kukan zuci ta ke yi wanda ya fi na fili ,zafi ciwo da kuma ra i ha e da tafasa zuciya. "Wannn baiwar Allar ke miki magana"Baba ya fa a yana nuna mata Ammi dake gefensu. "Ina kwananku"Zahra ta gaishe su cikin girmama . "Lafiya alaw"Baba yace yana kallon Zahra haka kawai yaji gaisuwarta ta har cikin zuciyarsa domin a rayuwa yana son yaga yara masu tarbiya. Ammi kuma da ta juyo domin jin maganar da matar ke mata ,a lokaci aya kuma gaisuwar da Zahra ta mata ya shiga kunnuwanta a take idanunta suka sar e da na Ammi.Su duka idanu suka zaro suna yiwa junansu kallon mamaki baki sake. "Fa,iza Abubakar"Umman Mashkur ta fa a cike da dimbin mamaki. "Amina Abdurrahman"Ammi ma tace tana ara jaddada abin. "Ikon Allah ku ce dai kun san juna "Baban Mashkur yace yana binsu da kallo. "Eh wlh awata ce tare mu kayi secondry scul,amma tun bayan anyi bikinta bamu sake ha uwa ba dana je gidanta ma sai akace min sun tashi kuma ba asan inda suka koma,gashi kuma nayi missing contact inta"Cewar Umma tana fuskantar Baban Mashkur. "Allah sarki gashi kuma yau Allah ya sake ha aku dama haka rayuwa take ,sai ka ga kayi nisa da wanda kake tunanin ba zai maka nisa ba amma idan da rabon saduwa watarana sai ki ga Allah ya ara ha a fuskokinku"Baban Mashkur in ya fa "Hakane wallahi ,mu ma tashin ne ya zo mana a ba zata dama gidan haya ne to megidan ne ya bu aci godan shi yasa muka tashi babu shiri,to bayan mun koma wani gidan ma naso in sanar dake lokacin ba waya a hannuna kafin in samu in siyi wayar kuma na nemi sim card ina na rasa"Ammi tace tana cewa Zahra , "Zahra ki ara gaishe da Mamanki" ara tashi Zahran ta yi daga kan bencin za ta rissina ta gaishe da Umma sai Umma ta jata ta zaunar da ita a kusa da ita tana murmushi. "Zauna kusa da ni ata ai un gaisa" "Ina Babanki?"Umma ta tambayeta cike da kulawa. "Allah ya masa rasuwa "Ammi tace cikin raunin zuciya. "Allahu akbar kabiran,Alhassan in rasuwa yayi ?" Umma ta fa a cike da jimantawa. Shiru Ammi ta yi tana hjin yadda zuciyarta gaba aya ta karaya ji take kammr dai tayi kuka ,ta zubar da hawaye ko ta ji an sanyi a ranta dan mikin da aka tada mata na mutuwar mijinta kuma masoyinta uabn anta. "Allah ji ansa ya gafarta masa"Umma da Baba suka ha a baki wurin fa "Amiin ya rabb"Gaba ayansu suka ha a baki wurin fa a harda Ibarahim da ke can gefe guda yana sauraren abinda ke faruwa yana kuma jin da i a ransa da ya kasance su Ammin sun san juna. "Ibrahim dama ka dawo ban lura da kai ba"Cewar Baba yana kallon sashen da Ibrahim in yake ,dan sai da yaji yace amin ya san dashi a wurin. "Eh Baba tun azu na dawo dama w... Shigowar su Daddyn Mubarak ne ya hana Ibrahim arasa maganar ganin yadda an sandan wurin ke ta faman washe baki kamar dai wani gobna ya ziyarcesu,sai wani bashi girma suke suna yiwa wani saurayi da suka shigo dashi mai fuska kamar anyi damejinta a kwalta saboda yanayin kumburinta da kuma daujewar da tasha ta naushi mai kama bugun bugun machine ko atuwar mota. A hanzarce wani an sanda ya shiga gaba domin raka su office in D.p.o dan sun san Daddyn Munarak na hannun daman D.p.o ne hkn yasa ba sai an nema masa iso ba.Bayan shigarsu office in da fara,a D.p.o ya tar esu yana washe baki kamar gonar auduga yana wani nan -nan da su duk dan saboda abin duniya da yake saka ran samu. "Yalla ai barka da