← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 62

Sashe 30

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da Mashkur aka raba goro da alawa sosai su Daddy su ke masa godiya amma yana nuna musu ai su ne da godiya da suke talakawa ya yarda zai ha a iri da su duk matsayinsa. Daddy yace ya ba su lokaci su sanya ranar da za a kawo lefe,,, da kuma lolacin da za ayi bikin,,, dan yace hatta kayan aki shi zai yi ba a bu atar komai na su.Sun shiga motocinsu sun tafi a inda Malam Abdullahi ya kwashe sauran goro da alewa da ku en ya shige da su ckn gida. Mairamu har da taka rawa ganin duk dalilin anin Malam Abdullahi suka samu wannan arzi in,,, haihuwa mai rana kenan bahaushe yace ko kana gudu haifi ka yar.Ku en nan Malam Abdullahi ya zazzage a tsakar aki ya kwanta aka dan jin da i da farinciki yana jin talauci ya kau,,, bare ma Daddy yace har gida zai mallaka masa! Mairamu duk ta rikice tana jin kanta a sama ganin su ma sun zama maau ku i,,, aikuwa sunce ckn ku in nan ko sisi ba zasu baiwa Ammi ba bare kayan abinci tunda ita aka fara kaiwa ta i kar Su Daddy sun isa gida cike da farinciki,,, a sanyaye Mubarak ya fito daga part insa jin shigowar motocin,,, ana bu ewa Daddy mota da ya fito ya ware masa hannunsa alamun ya zo ya rungumesa.Zaro ido Mubarak ya yi daga inda ya ke ganin Daddy ckn farinciki hakan ya nuna masa lallai Zahra ta zama tasa,,, lallai Daddy ya cika masa burinsa yau Zahra ta zama mallakin. Da gudu ya taho afa ba takalmi yana jin kmr ya zubda ruwa a asa ya sha!!! Yana zuwa ya shige jkn Daddynsa,,, rungumesa Daddy ya yi suka rungume juna kmr zasu shige cikin juna. "My son yau na cika maka burinka!!! Zahra ta zama matarka"Yana kaiw maganar ya saki Mubarak in tare da sanya hannu a aljihu ya akko sweet guda aya ta aurin auren ya mi a masa.Kar a ya yi ckn farinciki ya jefata a bakinsa ko arewa bai yi ba,,, dan murna har awon ya taune,,, gaba aya aka auki dariya tare da yin tafi rafff rafff rafff... Team Mashkur ina jajanta muku ayi h r akwai ura a gaba Fatan kuna biye da ni. SANADIN KISHIYA NE NA MMN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... PAGE 1 A ranar da aka aura auren Zahra labari bai je musu ba,,, bare kuma gdn su Maahkur dan ko da Umman Mashkur ta jewa da Baban Mashkur in da labarin maganganun da su ka tattauna da Ammi,,, sai cewa ya yi wata ila akwai abinda ya atawa Baffan Zahran rai har ya yi furucin ba za a je neman aurenta wurinsa ba.Dan haka Baban Mashkur ya ce zai samu lokaci ya je har gidan Baffan Zahran su tattauna ai bai kamata ba ayi maganar auren an uwansa ba tare da saninsa,,, shi ne dolenta kuma shi ne mazaunin mahaifi a gareta dan haka ya zama wajibi kuma tilas ne a nemi aurenta a wurinsa ko dan gudun rushewar zumunci.Domin dai idan aka yi maganar auren babu shi a ciki har akayi bikin yarinya ta tare to lallai shi kuna Baffan nata zai ce ya cire hannunsa akanta koma yace babu shi babu ita tunda ta sake uba! Wannan jawabi da Baban Mashkur ya yiwa Umman Mashkur in shi ne ya sa ta fahimci manufar Baban Mashkur in ta kuma gane raunin da su ka yi wajen yanke hukunci ita da Ammin Zahra,,, amma yanzu tunda ga abinda mijinta yace dole shi za a saurara aji hukuncin da Baffan Zahran zai yanke idan an tunkareshi da maganar! Dan haka za ta kira Ammin Zahra ta mata bayani akan su ara ha uri dai dan ta ga itama Ammin ta ji haushi sosai akan abinda Baffan Zahran ya yi. A ranar ne kuma da misalin arfe 8:20 na dare Mashkur ke hanyar zuwa gdn na su Zahra domin baiwa idanu abincin su,,, ya kuma baiwa zukata nutsuwarsu,,, sannan ya baiwa kunnuwa majiyarsu,,, har ila yau domin sanyaya ruhinsa da rujin abar aunarsa Zahra! Tabbas So masifa ne,,, so jarabawa ne soyayya wani nau'i ne mai wuyar fassaruwar kala sai dai kowacce rai da yadda ta ke ganin nata kalan a soyayya kowacce zuciya da irin yadda ta ke tsintar kanta a cikin soyayya,,, kowane idanu da irin kallon da su ke yiwa abin aunarsu,,, sai dai gaba aya wannan abubuwan da mu ka lissafa idan mu ka tattarasu za su iya bamu abu aya ne zuwa biyu Soyayya da kuma auna! Soyayya rayuwa ce,,, haka kuma soyayya ginshi i ce,,, kuma dai So yana zama cuta sannan ya kan iya zama waraka lokaci guda ga masoya. Ta fe ya ke yana ta murmusawa hannunsa ri e da zoben azurfar da ke ckn an kit in zuben,,, wannan tsarabar zuciya ce zuwa ga abincin ruhinta ma'a na zuciyar Zahransa.Jikinsa sai tashin amshin wani turare mai sanyin amshi ha e da dadda an sansane shi ke tashi daga jikinsa,,, turaren mai suna LOVE a yau ya siyoshi tare da zoben da zai kaiwa Zahra kuma ya siyi turaren ne kawai dan farantawa abar aunarsa,,, domin ya san tabbas za ta yi farinciki! Ha a yau ya shirya ranar nan sosai domin ta maye masa gurbin ba inciki da acin ran da ya shiga a jiya,,, wanda ba komai bane sanadin shigarsa halin anikayi sai ha uwa da Mubarak a gdn su Zahra,,, amma yanzu da Umma ta je gdn ta zo masa da dadda an labari akan yadda suka yi da Babansa na zai je a sasanta da Baffan Zahran a yi mgnr aurensu.Hakan ne ya ara bashi tabbacin ya yiwa Mubarak zarrar da ko tsani ya hau ba zai iya taddoshi ba! Yana dai dai kusan ofar gdn su Zahra,,, ya aga wayarsa ya kirata dan yau ba ya jin shiga ckn gdn na su gani yake kmr zai ata lokaci dan haka yace Zahran ta fito amma ta mi a masa gaisuwarsa zuwa ga Ammi da Hauwa'u. Ya na doso zauren ya mata plashing alamar ya araso, ckn mintuna biyu sai ga ta ta fito auke da aramar kujera.Bakinta auke da sallama ta shigo ta ajiye masa kujerar ya zauna su na yiwa juna murmushi, idanunsa kafe a kanta har ta zauna akan dutsi. Kafeta ya yi da idanunsa,, wanda har hakan ya sa ta ji duk kunyarsa ta rufeta. "Barka da dare"Tace tana agowa ta kalleshi idanunsu su ka sar e da na juna. "Barka dai abar auna, ya fama da soyayyarmu?" "Ina nan ina yi, son naka ya hanani sukuni, kullum in ban ganka ba sai na ri a ji babu da "Duk yadda ki ke ji ba kmr ni ba Zahra, ni fa kullum idan ban zo na ganki ba bana iya sukuni ko na sakan aya, sai na ri a jin cikin bargo da tsokana kmr ana rura min wutar son ki, tabbas na fi kowa na duniyar nan bu atar mallakar ki" "Allah sarki sahibina kwantar da hankalinka, ni taka ce har abada babu abinda zai rabamu muna tare 4ever" "Ina ro on Allah ya nuna min rnr da zan mallake ki matsayin mata! Tabbas rnr zan fi kowa farinciki kuma zaki sha mamaki domin kuwa sai kin samu gata da kulawar da ka anne daga ckn mata su ka sameta, za ki yi alfahri da kasancewata miji a gareki anmu kuma za su yi alfahri da ni da kasancewata mahaifi a garesu.Ba za ki ta a yin dana sanin aurena ba ba zan ta a bari hawayenki su zuba ba, inaso ki sani ina da buri ina kuma da ftn babu sa ani babu ba inciki ko acin rai a ckn gidana kmr yadda wasu atan ke tsintar kan su a cikin gidan aurensu har su dinga ji inama ba su yi auren ba saboda rashin jin da in a gidan auren da kuma rashin kulawa da watsi da wasu mazajen ke yi da al'amuransu!" "Shi ya sa bana dana sani za in da nayi, a kullum ina ro on Allah akan ya za a min miji nagari ai tausayina mai kuma wadatar zuci, wanda ba zai wu antani ba, wanda dk rintsi duk wuya zai ri eni ya dubi maraicina kar ya ci zarafina" "Duk ki cire komai a ranki ni nan Mashkur inki bani da niyyar zaluntarki, ko miki wani abu na acin rai insha Allah kuma ina ro on Allah ya bani iko babu mai jin tsakaninmu mu ja a mu rufe!" "Insha Allah Amin" Hannu yasa a aljihunsa ya akko an akwatin zoben da ya sanya lkcn yana dai dai zauren gdn su Zahra. "A bar auna ga wannan zobe ki sanya a hannunki na hagu, a yatsanki na kusa da azamin yatsanki"Yace yana mi a mata. Tafin hannayenta ta sa ya rufe fuskarta tana jin son Mashkur in na yawo a kofodin jinin jikinta, tabbas so na ha a baya gushewa sannan kuma kyautar masoyi tana da matu ar daraja musamman masoyin da ya amsa sunansa na masoyi ba muna masoyi ba. "To kuma meye na kunyar?" Yace yana murmushi dan shima ji ya ke a ransa irin abinda ya ziyarci zuciyarta yanzu. "Murna na ke" "Yawwa dama na siya miki ne dan ki yi farinciki kuma nabji da i da ki ka yi farinciki, un go kayanki ko ya fita a hannu na ya je hannun me shi"Ya ce tare da mi o mata. Hannu biyu ta ha e wuri aya ta mi a masa, saboda ko menene za ta kar a ko a hannun waye ba ta kar a da hannu aya, dan in a tsaye ma ta ke sai ta an risina in za ta kar i abu, wannan tarbiyar Ammi ce ta koya musu kar ar abu da hannu biyu tun ba su da wayo yun su na yara anana idan za ta ba yaro abu idan ta mi a yaro ya mi o hannu aya sai ta janye abun ta i basa, sai ta sa aya hannunta ta ha ewa yaron hannayensa wuri aya sai ta sawa yaron abun a tafukan hannayena da ta ha e masa.Tun ba sa ganewa har
Chapter 30 · 0% Book details