← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 62

Sashe 34

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a son Zahra da wata ba!So ne na gaskiya ya ke mata so ne na ha a da ba ya tunanin ko MAJNUN ya yiwa LAILA irinsa su ne dai masoyan da ake kwatance da su akan soyayya Kamar ya warke hallaw ya cuta ta dawo sabuwa saboda damuwar da ke ckn zuciyarsa, hakan har ya haddasa masa aman jini sosai hankalin iyayen nasa ya tashi suka maidashi asibiti ckn ikon Allah dai ba ciwon zuciya sai dai likitan ya shaida musu cewa matu ar bai daina sanya damuwa a ransa ba to dab ya ke da kamuwa da ciwon zuciya, dan haka sai an kiyaye acin ran nasa.Da suka masa bayanin damuwar tasa yace kawai idan da hali a nesantashi da inda yarinyar ta ke zuwa inda zai nesanta da ita hakan zai sa ya samu sassauci ya kuma manta da damuwarta. Sosai su ka masa godiya da kuma udurin aikata shawarwarin da ya ba su, haka dai aka sallamosu daha asibitin kowa ransa da zuciyarsa babu da i.Suna dawo wa washe gari Baba ya kira kaninsa da ke garin kano ya sanar masa Mashkur in zai koma can da zama.Sosai Kawu Rabi'u ya yi murna dan dama ya da e yana naci akan Yayan nasa ya bashi Mashkur amma ganin shi ka ai suka mallaka Yayan nasa ya hanashi.Baba ya sanar da Mashkur ya shirya gobe zai wuce Kano duk da ba ya so amma shima ya fi so ya tafi dan ba ya so ya zauna a garin da Zahrarsa za ta zauna zaman aure da wani ba zai iya jurewa ba. Haka ya shirya kayansa a daren, amma kuma kwana ya yi bai runtsa ba, duk da dai dama baccin nasa ya zama asha ruwan tsintsaye daga ranar da ya san Zahra ta zama mallakin wani, amma kuma rashin baccin yau ya sha banban da na kullum.Yana yi ne mai wuyar fassaruwa yana yi ne da ya ke jin kansa tamkar ba nasa ba yana jin tabbas ya riga da ya rasa Zahra tun da gashi zai bar garin Zariya da zama zai nesanta kansa daga inda Fatima Zahra ta ke, wayarsa ya auka ya shiga rubuta sa o kmr haka: Tabbas zuciya halittace da ke ckn jikin an adam, aramar halitta ce da ke ckn irji a gefen hagu, sai dai tana aukan abubuwa da yawa a cikinta.Abubuwan farinciki da na ba inciki da na al,ajabi da ma abubuwa da dama makamantan wanda na ambata, tana da sashe -sashe a tattare da ita shi yasa komai ka cusa mata ta kan auka. Ha a da sannu SO da auna ke shiga ckn zuciya tun SO yana arami har ya fara girma ya kai lokacin da ba zai iya fita ba domim babu ofa! Zahra na kamu da SO akan ki nasan menene SO na tabbatar da menene auna har ta kai da ina jin ba zan iya rayuwa ba in babu ke To amma dama Ubangiji ya gama tsara mana rayuwarmu tun kafin mu dira a duniya, dan haka dama cannke ba matata ba ce rashin sanin gaibu da kuma addara wacce ake kira da ta riga fata, su ne sunka ha amu, ina baki ha uri ina kuma ro onki da ki daure ki jure ki cireni a ranki ki yi zaman aure, ki bi mijinki ki masa biyayya domin mijinki shi ne aljannarki, sai ya aga afa sannan za ki shiga aljanna dan haka ina so ki masa biyayya kar ki ta a yarda ki sa a masa. Sannan ina sanar da ke a gobe zan bar garin Zariya zan koma Kano wurin anin mahaifina da zama, ina fatan kiyi rayuwa mai albarka, ina fata ki dace ina kuma fatan wannan mijin da kika aura ya zama alkairi a gareki NAGODE NAGODE NAGODE SAI WATA RANA MASHKUR ne Yana gama tura sa on ya fitar da layikan gaba aya biyun yankarya su, ya juya ya kwanta tare da fashewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya.Allah sarki ko ni mmn afrah sai da idona ya cika da walla Allah sarki MASHKUR. *WASHE GARI* Wajen arfe goma ya shirya tsaf ya auki jakarsa ya yiwa iyayensa sallama, su ka masa fatan alkairi da kuma fatan sauka lafiya.Yana juyawa Umma ta shige aki ta shiga share hawayen tausayin anta Allah sarki uwa da a, tausayinsa ta ke ji gashi yau sanadin soyayya za su yi nesa da juna, tana fatan Allah ya sa haka ne mafi alkairi amin. Yana fitowa ya sanya glases a fuskarsa saboda duk idanunsa a kumbure su ke gashi har lokacin ba su washe daga jan da su ka yi ba.Machine ya tsaida ya hau ya fa a masa ya kaishi tasha, yana ji yana gani haka mai machine in ya biyo ta unguwar su Zahra domin nan in ya fi kusa da tashar da zai kaishi, shi kuma bai hanashi ba hasalima tun da ya hau machine in bai yi magana ba. Sun zo dai dai ofar gidan su Zahra kawai ya ganta za su shiga gidan ita da Hauwa'u da sauri ya kauda kansa gefe tare da runtse idanunsa domin wani irin fa uwar gaba ne ya ziyarceshi.Su kuma su Zahra daga ma otan bayan layinsu su ke inda akayi mutuwa su ka je sutura, acan su ka baro Ammi, dan haka ba su ga Mashkur in ba ma shi ne ya gansu. Yana zaune ckn motar ana jira mutane su cika motar a tafi sai ga Ibrahim an saukeshi a machine, dan yanzu ya je Baba yace masa har Mashkur in ya tafi shine ya biyoshi tasha, dama jiyan da ya je da yamma ya ji zancen tafiyar tasa Kano. Sun an tattauna yana bashi baki akan ya manta da komai, suna nan har motar ta cika, suka yi sallama motar ta tashi su na agawa juna hannu, shi ma Ibrahim har da wallar tausayin halin da abokin nasa ya kasance ya yi, kafin ya juya ya bar tashar cike da kewa. angaren Zahra tun bayan da Ammi ta dawo daga gidan su Mashkr ta ga alamar damuwa a tare da Ammi alamar ta sanar da su Mashkur halin da ake ciki, sai hankalinta ya ara tashi ta ji damuwarta ta aru domin tana tunanin halin da masoyin nata zai shiga domin ta san yadda ya ke bala'in aunarta kmr me.Sosai tsananin zafin zazza inta ya tsananta sai duk su ma su Ammin su ka ara shiga damuwa da ganin halin da ta ke ciki. Hakan ne ya sa tun daga wannan ranr da ta kashe wayarta ba ta ara kunnawa ba, ba ta son abinda zai sanya Mashkur in cikin damuwa ta dalilin jin aurin aurenta kuma ta san matu ar wayar a kunne dole zai kira ko da ace ya jure bai san sanda zuciya za ta aukeshi ya kira ba domin zuciya ba ta da ashi. A ranar sai da Ammi su ka kaita asibiti saboda zazza in ya yi tsanani ga kuma ba ta cin komai kumanko da ace ruwa ta sha sai ta amayo da shi. An sanya mata drip tare da mata allurori aka kuma rubuta mata magunguna da magriba aka sallamesu da drip in ya are su ka koma gida. Cikin ikon Allah Ammi na mata nasiha, da ba ta baki ta ke an watsar da komai kuma tana yin hakan ne sbd Ammi da Hauwa'u dan ganin damuwar da su ke ciki ta dalilinta.Hakan ya sa ta barwa zuciyarta halin da ta ke ciki domin ita ka ai ta san irin azabtuwar da take ta rashin Mashkur. Ko da daddare tana likimo ne kmr me bacci amma ko runtsawa ba ta yi, in ta ga Ammi ta an falka har munsharin arya ta ke, dan ma dai Ammin tana tashin su, su yi nafila da dare su yi addu'o insu dan sun fawwalawa Allah komai, hakan ne ya sa abin ma ya zo da an sau i ba kmr yadda su ka tsammata ba, addu'a maganin unci da damuwa addu'a maganin komai. Tun washe garin zuwan Baffa Abdullahi ranar da aka aki Zahra asibiti tun a ranar Mubarak ya zo da daddare, Ammi ba ta nuna masa komai ba ko a fuska da ya gaisheta ta amsa masa ba yabo ba fallasa dan ita ba ta ganin laifinsa da na ubansa ta fi ganin laifin Baffan su Zahra domin shi ya ba da auren. Shi ma kuma Mubarak in bai tambayi Zahra ba da ya ke tana aki, itama Ammi ba ta ce masa komai ba.Haka ya ari zamansa akan bencin da ya yiwa kansa masauki da yake bencin a wurin ya ke ko yaushe. Da ya tashi tafiya ya ajiye wata leda da ya shigo da ita yace "A ajiyewa Zahra" Ammi ta ce "Madalla" Dan ba ta so ma wata doguwar magana ta shiga tsakaninsu dashi, shi yasa ma ba ta ce ya koma da ledar ba bare kuma yanzu da Zahra ta ke matsayin atarsa yana da ha i ya bata duk abinda ya ke so. Shi dai ya tafi ransa fari al dan tunda dai Zahra ta zama tashi ko bai ganta ba ya san dai lokaci alilan ya rage, ta dawo kusa da shi dawowa ta har abada ma kwa. Har gidan Baffa Abdullahi ua je ya masa shatara ta arzi i, sosia Baffan ya yi ta rawar afa da murna yana ganin ya samu sirikin da zai ke arar ku i daga jikinsa, anan ya ke tambayarsa yana zuwa gidan wurin matarsa sosai Mubarak ya ji da in wannan tambaya saboda an sosa masa inda ya ke masa ayi, anan kwa Mubarak in ke shada masa yana zuwa sai dai ba ya ganin Zahra shi kuma nauyin tambayar Ammi ya ke ji shi sa bai tambaya ba Ai nan fa Baffa ya shiga bashi ha uri kmr ya dur usa masa akan kar ya damu daga yau yana zuwa zai ke ganinta kuma za ta ke saurarensa. Haka ya bar gidan Baffan cike da farincikin kalaman Baffa Abdullahi. Baffa kwa a ranar ya yiwa gidan Ammi dirar mikiya, ya yi ta zazzaga masiga da bala'i yana kiran Ammi za ta kashewa yarinya aure dan haka ma ranar tariya zai saka yarinya ta tare a
Chapter 34 · 0% Book details