← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 62

Sashe 1

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Sanadin kishiya ne
SANADIN*
*KISHIYA* *NE

*Na*

*Mmn Afrah*
FIRST CLASS WRITE'S ASSO...

Page 1
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
---- Tafe ta ke tana ta zura uban sauri ganin gaba
aya sama ta yi ba
irin alamar haddiri ne a garin sai cida ake ana wal
iya. sa
e-sa
en da ta ke ta faman yi a cikin zuciyarta shi ne yasa zuciyarta ta mata rauni domin tunanin kalmomin da za ta yiwa Amminta bayani da su ne suka fi damunta saboda ta san yanzu Ammin tana can tana sauraron dawowarta,kuma ta san Ammin ba za ta daina zulumi ba har sai ta ganta ta dawo da bokitin doyar da ta tafi talla babu komai a ciki.
Ba komai ke sanya ta ji zuciyarta ta da
a rauni ba illa iyaka idan ta tuna cewa daga doyar har
wan bashi Ammi ta kar
o akan idan Zahra ta dawo daga talla za ta biya ku
in.Ku
in hannunta ta
ara damkewa wanda dukansu 350 ne shi ne cinikin da ta yi,wannan hadarin ya ha
u kuma ba komai ke sakawa ba ,a siyan doyarta ta ba sai dan bata da hayaniya idan ta je bakin kasuwar wurin tallar wuri ta ke samu ta zauna abinta,idan ba mutum ya nemi ta bashi doyar ba bata yiwa kowa talla, sa
anin sauran
an wurin tallan da basu da kamun kai suna wasa da maza da kuma yin
warkwasa da sanabe hakan ke sanya samarin siyan kayan
anmatan amma suna ganin Zahra ko ta kanta ta basa bi.
Ganin gaba
aya duhun gabanin magriba ya ha
u da duhun hadarin sai hakan ya haifar da shigar duhu kamar anyi sallar isha,i hasken wal
iyar da ake ne ya ke haskaka garin.Mutane kowa Allah -Allah ya ke ya je inda ya ke
arin zuwa gudun kar ruwa ya sameshi a hanya.
Zahra duk ta gaji saboda nisan da ke tsakanin kasuwa da gidansu ga kuma bokitin doyar da ke cike ri
onsa ka
ai ma aiki ne.
Tafiya ya ke yana tura machine
insa jenchen,machine
in ya tsufa amma ba sosai ba,yana tafiya gudu -gudu sauri-sauri baya so ruwan ya sakko ba tare da ya je gida ba.Mashkur kenan kyakkyawan matashin saurayi mai cikar haiba ,dai - dai wata kwana da zai shiga ruwan sama ya sakko da mugun
arfi ga wata wal
iya da aka saki wacce sai da ta sanya mutane ganin dilim saboda tsabar haskenta hakan ne ya haifar da ka
awar iska me
arfi.Yana shan kwana ya ji ya yi karo da abu wal
iyar da aka sake yi ita ta ankarar da shi abinda ya yi ganin ya buge yarinya da machine
insa har hakan ya sanya ta
arar da wani abu da ke cikin bokiti da bai gama tantance menene ba.
"Innalillahi wa inna ilaihir raji,un" Yace yana jingine machine
in ya fiddo wayarsa ya haska fitila, fitilar da ya haska ita ce ta baiwa Zahra damar ganin gaba
aya doyar da ta zube cikin ca
alin ruwan saman da ya taru a wurin ga kuma wanda ke sakkowa yanzu yana dukan doyar.
"Ya salam" Shi ne abinda Zahra ta iya fa
i,sai ta mi
e tsaye
akko murfin bokitin ya yi ya mi
a mata ta rufe bokitin da Allah ya taimaketa ma bokitin bai fashe ba, ta juya ba tare da ta cewa Mashkur komai ba ta tafi abinta.
"Ki yi ha
uri dan Allah" Mashkur yace mata cikin sanyin murya yana me dan
e gefen aljihun rigarsa ko zai ji wasu ku
i a ciki ya bata duk kuwa da ya san babu ko naira biyar a ciki.Zahra dai ko kanzil bata ce masa ba ta cigaba da tafiya abinta dan ruwan sama ya da
e da ji
ata jagaf.Shima Mashkur
in karka
a kai ya yi ganin yarinyar ko tsiwa bata masa ba dan ya san da ace wata ce duk da ruwan da ake ba za ta tafi ba sai ya biyata
arin da ya mata.Haka ya tura machine
insa ya tafi zuciyarsa babu da
Zahra kuwa a zauren gidansu ta tsaya tana tunanin yadda Ammi za ta ji idan ta san abin da ya faru.
"Ya Allah ka kawo mana
auki" Ta ce tana mai shigewa cikin gidan nasu.
Ammi ce tsaye a kofa daga cikin
aki tana jiran dawowar Zahra ,kamar daga sama sai ganinta ta yi ta shigo gidan bakinta
auke da sallama,da
an gudu ta
arasa
akin da Ammi ke ciki ,ajiye bokitin ta yi jikinta a sanyaye Ammi kwa baki ya
i rufuwa tsabagen murna ganin bokiti babu doya ko
aya yasa ta yi tunanin Zahra ta siyar gaba
aya .Da murna Ammi ta tare ta tana ta rungumeta tana cewa
"Sannu Fatima Zahra
iyar albarka,Allah ya taimakeni kin siyar ,ina nan ina ta darurar yadda zan yi da ku
in mutane da na ci bashi na yi sana,ar nan idan doyar nan bata
are ba ashe kin siyar min
ar alba...
Kukan da Zahra ta fashe da shi ne ya hana Ammi
arasa maganar ta dafa Zahra ta ce
"Haba Zahra ke da za ki yi murna yau kin yi kasuwa amma kuma ki ke kuka?"
"Ammi ba
arewa ta yi ba" Zahra ta fa
a wani kukan tausayinsu na
ara
wace mata.Jikin Ammi ne ya yi sanyi domin tabbas ta san akwai matsala dama abinda zai saka Zahra kuka ba
aramin abu bane sanin ta da ta yi me ha
uri da juriya.
Kamo hannunta Ammi ta yi ta zaunar da ita itama ta zauna a kusa da ita ta ce
"Zahra ki yi shiru ko ma menene
addara ce haka Allah ya tsara amma ki daina kuka,ki tashi ki je canja kaya sai ki zo ki fa
a min koma menene kinsan yanzu ji
un kayan nan suna jimawa a jikinki sai kin kwanta jinya dan zazza
i rufeki zai yi" Ammi ta kai
arshen maganar tana mi
ar da Zahra tsaye.
"Tohm Ammi "Zahra ta ce cikin sanyin murya dan gaba
aya tausayin Amminta ya rufe mata zuciya duk da tasan
arfin hali Ammi ta yi dan dole ko yayane akwai damuwa a ranta dalilin bata da ku
in biyan mutane bashin su ba ta da dalilinsu...
*SHARE FI SABILILLAH*
*MMN AFRAH*
SANADIN*
*KISHIYA* *NE

*Na*

*Mmn Afrah*

FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
Chapter 1 · 0% Book details