Sashe 5
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
PAGE 4
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*Wannan page naku ne
anne na* **
Maimuna Abubakar (mmn kalil)
Amina Abubakar
(Babyn Amadidi)
Aisha Abubakar (mamancy)
Hafsat Abubakar(Hafsa ba
Hassana (Auta ucyyy )
-------MASHKUR tun bayan da ya baro wurin su Zahra shikenan zuciyarsa ta kasance cikin wani farinciki saboda yana ganin ya sauke nauyin da ya
auka na zubarwa Zahra doyarta gashi ya zo a dai -dai lokacin da ake bu
atarsa, hakan sai ya fi fanta masa domin duk wani wanda ke cikin damuwa idan aka fitar da shi daga cikin halin
anikayi to wannan abun ya kan zaunawa mutum a rai wanda hakan ke sa ya kasa manta halaccin da aka masa.Yana fatan hakan ma ya kasance da iyalan gidan Ammi.
Bayan an gyara masa machine
in ne ya wuce hayar machine
in haka ranar ya wuni cikin farinciki haka kawai shi ka
ai sai ka ga murmushi na su
uce masa.Ji ya ke ya kasa manta fuskar Zahra sanda take yiwa Hauwa,u wani kallo mai suna harara shi kuwa a wannan lokaci idanunsa sai suka canja masa kallon nata daga harara zuwa kallo irin na so da
auna da masoyi kan yiwa masoyinsa.Haka ya ga kallon tamkar shi ake yiwa hakan ne ma ya sa duk wani motsi da ya yi yau tare ya ke yi da fuskar Zahra.
Bayan sallar azzhar ma da ya ta shi daga hayar machine
in kamar yadda ya saba kullum yana komawa gida da rana idan ya ci abinci aka yi la,asar sai ya koma wajen hayar sai kuma dare.Da ya ta shi ma ta layin gidan na su Zahra ya biyo ta
ofar gidan ya wuce wai ko Allah zai sa ya hangota ko da daga nesa ne hakan zai sa ya ji sanyi a cikin zuciyarsa.Amma haka ya zo ya wuce ta
ofar gidan na su ko mai kama da Zahra ma bai gani ba.
Duk da hakan ma ya dai ji da
i a ransa ganin ya yi tozali da gidan da Zahrarsa ke ciki
amma fa in ji shi.
***************
Ammi ta yi farinciki sosai da abinda yaron kirki ya mata tunda ba ta san ko da sunanshi ba,amma
kuma ga shi ya yi sanadin fitar su daga cikin
unci da tashin hankalin da su ka samu kan su a ciki.Sai godewa Allah ta ke yi a ranta ta na kuma sanyawa yaron da ya taimake su albarka tunda shi ne sila.
Kallon 1k
in da ya ba su ta yi tana nazari da tunanin abin da za ayi da ku
in yadda har za a siyi abinda za a juya daga
wandala su koma naira biyar.Ku
in wajen Zahra ta
akko cinikin doyar da ta yi jiya 350 da su ta ha
a aka siyo flour da barkono da maggi sai mai wainar flour ta yi aka daka yaji me
ankaran da
i wanda ya sha maggi da kayan
amshi.
Tun da Zahra ta fita tallar ko awa
aya ba ta yi ba sai gata da bokitin wainar ta
are har ana nema.Wannan dalilin ne ya sa Ammi yanzu sau biyu ta ke yin wainar a rana dan wani lokacin ma kafin a fita da ita ta ke
arewa a gida.Allah y sanya albarka a sana,ar su ci su sha har su yi sauran bu
atu.Yanzu ba su da wata damuwa dan har uniform
in Zahra da ya yage sanadin hakan ta daina zuwa scul,yanzu an
inka mata tana zuwa makaranta abinta dama day take yi tana aji biyar na secondry.Dama yanzu wainar ma ko tallar ba a fiya fita da ita ba a gida ta ke
arewa dan haka makaranta ta ke tafiya,ita ma Hauwa,u a primary 2 ta ke.
*Bayan sati biyu*
MASHKUR da so ya yiwa mugun kamu ne ya rasa inda zai tsoma ransa kullum cikin tunani ya ke da kuma son ya sa Zahra a idanunsa.Zuwa wannan lokaci son wacce ba ta ma san yana yi ba ya gama masa katutu ya kuma masa dabaibayi da
aurin goro.wanda ya ke ganin duk duniya babu mai warware masa
ullin da so ya masa face wacce son nata ya kamashi.
Da la,asar sakaliya ne ya shirya tsaf cikin dogayen kaya sun yi matu
ar kar
arsa tare da fito da kyawunsa.Bai sanya hula ba hkn sai ya
ara fito da kyansa saboda bayyanar kwantaccen gashin kansan ba
i mai she
i,bai
auki machine
in ba sai ya taka da
afarsa zuwa gidan su Zahra.
Tafiya ya ke amma gabansa sai dukan tara tara ya ke yana kusantar gidan fa
uwar gaban nasa na
ara tsananta.Sai da ya je
ofat gidan ya ja tunga ya tsaya sai sannan ya fara tunanin idan ya shiga gidan me zai ce ya kawoshi?? shin ko zai ce saboda ya zubarwa Zahra awara ne shine ya zo ya sake ba su ha
uri? haka ya yi ta tunane tunane amma ya kasa samun takamaiman abinda zai fa
a amma a zuciyarsa yana jin
aunar Zahra na
ara azalzalarsa yadda ba ya jin zai iya tafiya ba tare da ya yi tozali da ita hakan ba
aramar cutar da zuciyarsa zai yi ba tabbas so akwai rada
i da zafi a zuciya ta yadda idan har baka samu ka ambatawa wanda zuciyar taka ke muradi ba cutuwar sai da zuciyar masoyin zata tsinci kan ta a ciki sai ya fi ciwo.
Tunanin hakan ya sa ya tattaro gaba
aya jaruntarsa da kuma karfin hali ya tunkari zauren gidan na su Zahra a cewarsa ko da a cikin gidan ne ya
iri dalilin zuwansa da dai a koma bai ganta ba.
"Assalamu Alaikum"Ya ke sallama daga cikin zauren gidan.sai da ya yi sau biyu sannan ya ji muryar Hauwa,u ta amsa daga cikin gidan.
"Wa alaikumus salam waye ? Indai waina ce ta da
e da
arewa Ta amsa sallamar tare da jefo tambayar da amsa a lokacin da ta nufo zauren.
"Mashkur ne"Ya masa mata.
"Lah Yaya mai ku
i kai ne a gidan na mu?Wallahi rannan nake tambayarka wurin Yayata na ce mata ina wannan mutumin da ya bani kyautar dubu guda amma sai cewa ta yi bata sani ba kuma kar na
ara tambayarta" Ta kai
arshen maganar tana washe baki kamar gonar auduga.
Dariya ce ta su
uce masa sai da ya tsagaita ya kalleta ya ce
"Ai bn san kina nemana ba da tuni na zo kin ganni"
"Eh wlh dama fa sunanka zan tambaya sai kuma yanzu na ji ka fa
a ashe sunanka Yaya Mashkur"
"Eh ina Mama?"
"Lah ba Mama sunanta ba Ammi sunanta kuma tana bayi"
"Oh ai ban sani ba amma yanzu na sani "
"Ni na
auka ma masu siyan waina ne kasan yanzu Ammi ta daina siyar da doya,wainar fulawa ta ke yi Yaya Zahra ta daka yaji me...
"To uwar
an surutu kamar wacce ta
one akai, fa
i ba a tambayeki ba" Zahra da dawowarta kenan daga makaranta sanye da uniform ta fa
a tana aika mata wani hararar ki ka
ara magana ni da ke ne.
Wani da
i ne ya ziyarci zuciyar Mashkur lokaci
aya ya ji duk wani nauyi da ya danne masa zuciya ya gushe,jin dadda
an amon muryarta mai ratsa zuciyar masoyi, a take ya sauke wata sassanyar ajiyar.Yana jin muryarta fa ya ji wannan yanayin to ina ga ,in ya yi tozali da kyakykyar fuskarta kuma, dan ya bata baya ne muryarta kawai ya ji bai riga da ya ganta ba.Sa
anin Hauwa,u da ta ke fuskantar inda Zahrar ta ke tahowa.
A hankali ya juyo juyo zuwa inda ta ke akan fuskarta idanuna suka sauka ,Zahra kwa na ganin shi ne ta yi saurin sunkuyar da kanta ita ta
auka ma su siyan waina ne amma sai ta ga mutumin da ba ta yi tsammani ba,mutumin da har abada ba za ta ta
a manta karamcinsa gare su ba mutumin da ya taimaka musu a lokacin da su ke
ololuwar neman taiakon shi sa yana juyowa ta ji nauyinsa.Shi kwa gani ya yi kamar an
ara mata kyau ne gani ya yi ta canja masa gani ya yi ta wuce yadda ya ke ta tunano fuskarta da ya gani a waccen ranar.
"Ina wuni" Muryarta ta katse masa tunanin tsabar kyan da ta ke da shi duk da kyan nata ba shi ne abin da ya
arsa masa son ta ba a cikin ransa ba, a,a tarbiyarta da kawaicinta girmama na gaba sannan uwa uba ha
uri wanda ya fuskanci hakan a ranar da ya
arar mata da doya da ta kasa ce masa ko da uffan ne.
"Lafiya
alaw
an makaranta an dawo" Cewar Mashkur cikin zumu
"Eh "ta masa masa har lokacin kan nata a sunkuye.
"Am ki duba min ko Ammi ta fito mu gaisa "Ya ce har lokacin idanunsa a kan ta.
"Na ji
aran bu
ofar bayin bari na fa
a mata"Hauwa,u ta ce tana juyawa cikin gidan.
"Zan wuce" Ta ce a hankali, da ya ke Mashur a setin hanya ya ke kuma zauren ba wani girma ne da shi ba.
"To to Bismillah" Mashkur ya fa
a yana matsawa gefe yana kuma ji a ransa cewa ina ma kar ta daina magana,ina ma dai ta dinga zance kar tai shiru dan ya dinga sauraren muryarta yana jin da
i da wani shau
i a zuciyarsa.Ai kuwa haka ta zo ta giftashi ta wuce shi kuma yana binta da ido kamar dai an ce wannan ne gani na
arshe da zai mata a duniya.Haka ya koma ya jingina da jikin katanga yana mai lunshe idanunsa tare da huro iska mai dan zafi daga cikin bakinsa, yana a haka ya
ara jiyo muryrta a dodon kunnensa.
"Ammi ta ce ka shigo daga ciki"
Idanun ya bu
e da sauri dan tunaninsa gizo ne ta ke masa ,amma ganin ya sauke idanun akan ta hakan ya tabbatar masa da zahiri ne.
"To "Cewar Mashkur yana bin bayanta zuwa cikin gidan.
Da sallama ya shigo gidan ,Ammi da Hauwa,u su ka ha
a baki wurin amsa masa akan tabarmar da Ammi ta nuna masa ya zauna ita kuma Ammin tana kan kujerar tsugunno ta mata.Gaishe da Ammi ya yi ta amsa masa cikin jin da
i da nuna farinciki.Iyayensa ta tambaya ya amsa mata da duk suna lafiya.
Bayan gaisawar shiru ne ya
an biyo baya kafin daga bisani Ammi ta masa godiyar ku
in da ya baiwa Hauwa,u ranar nan nuna mata ya yi babu komai.Sosai ta yaba da hankali da tunanin yaron.
"Da ma wucewa na zo yi shi ne na biyo mu gaisa" Ya ce yana sunkuyar da kansa
asa dan sai da ya shigo cikin gidan ma ya ji gaba
aya nauyi da kunyar Ammi sun kamashi.
"Allah sarki amma na ji da
warai da gaske da wannan karramawa "Ammi ta fa
a cikin farinciki.
"Ba komai" Cewar Mashkur a hankali.
"Ga ruwa Yaya Mashkur mai ku
i" Hauwa,u ta fa
a tana ajiye masa jug da kofi a gabansa.
"Nagode"Ya ce yana
an murmushi dan yarinyar ba dai surutu b kuma bada dariya.Ita dai Ammi da ido ta bi ta dan Hauwa,u sai dai addu,a.
Bayan ya
an jima ya yiwa Ammi sallama ya tafi ransa fari
al duk da bai sake ganin mutuniyar ta shi ba dan tun sanda ta shiga
aki bata
ara fitowa ba...
*NEXT PAGE*
*MAMAN AFRAH***
SANADIN*
*KISHIYA* *NE