← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 62

Sashe 39

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yu wanka da shi, wannan ne zai kulla alakar aure tsakaninta da Mubarak! Sosai Anty ta yi murna tare da akko ku i 500k ta bashi ta kama hanyar gida da murna.Tana zuwa aka yi komai kmr yadda Malam ya fa a, sannan Antyn tasa Neesa ta kira mata Nazeer akan ya zo ynzu dama da shi aka ha a baki, yana wurin kamun sa on ya sameshi haka ya faki idanun mutane ya bar wurin ya nufi gdn su Zee-zee .Umarnin Anty ya bi na kaita gidan Zahra, sun sami mai gadi ya bu e musu domin ya san Nazeer kuma Nazeer ya fa a masa anwar Babar amaryace zata ga gida, dan matan da Mummy ta sanya jere azu su ka bar gdn bayan sun kintsa komai. Haka su ka shiga Anty sai kallon girma da tsaruwar gdn ta ke ckn mamaki, gida kmr wanda wata ar shuhaban asa za ta zauna a ciki, angaren Zahra su ka shiga sai jinjina irin ku in da aka kashe ta ke wajen sanya kayan aki masu tsada.A wani falo Nazeer ya zauna yana jiran Anty da ta shiga aya daga ckn bedroom in inda ta ke tunanin nan za a kai amarya.Katifa ta aga ta sanya maganin a inda tafi zaton za a ajiye amarya a gun.Tana gamawa ta fito ta iske Nazeer na amsa waya, haka suka fito ya maidata gida ya koma wajen kamun. Daddy da Mummy suna zaume suma tattauna shawarar barin tarewar Zahra zuwa gobe, domin suna so gobe a shirya wani budurin da ban.Dan ma auren ne ya zo a haka amma da abinda za su shirya akan bikin tilon an su yafi na sati guda.Sun tsayar da shawarar dan haka Daddy yace zai kira Baffa Abdullahi ya sanar da shi. A can wurin kamu cikin Nazeer ya fara ciwo dan haka gidansu ya dawo ya je yasha magunguna ya kwanta a take baccin wahala ya aukeshi, dan haka ko bayan an dawo daga wurin kamun da Mubarak ke tambayar Babar Nazeer inda Nazeer in yake tace ya samu bacci sai kawai yace a yalesshi.Ko da Mummy ta sanar dashi zancen aga tariyar bai ce komai ba. Daddy ya kira Baffa Abdullahi ya sannr masa sai gobe amarya za ta tare, yace ba komai, haka ya je ya sanr da Ammi tace Allah nuna mana goben. angaren su Zee-zee sun kwanta ckn farinciki sbd sun san sun gama da komai.Zee- zee bacci har a munshari dama kishine zai hanata baccin kuma dai da ta ji an maida Munarak in lagwani sai hankalinta ya kwanta. Washe gari wajen arfe goma na safe Nazeer ya kira Neesa ya sanar mata cewa amarya Zahra dai ba ta tare ba.Hankali tashe ta tafi gdn su Zee-zee domin shi Nazeer bai san abin da su ka shirya ba sun dai ce masa za a yi wani abu a akin dan Mubarak ya auri Zee-zee. Tana zuwa gdn ta tarar da su suna breakfast sai hira su ke suna dry, ganin Neesa hankali tashe su ka mi e tsaye a tare. "Ba ta tare jiya ba Anty"Neesa ta ce ckn rawar murya. "Waye ya fa a miki"Cewar anty ckn tashin hankali. "Nazeer" Tace tana kallon Zee-zee. Hannu biyu Zee-zee ta sa ta dafe kanta ckn tashin hankali, a guje su ka yi kanta suna kiran sunanta hankali tashe... MAMAN AFRAHp SANADIN KISHIYA NE NA MMN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... Wannan page in naku ne an, SANADIN KISHIYA NE COMMENT GRP dam wasu grps da na ke posting novel a gaskiya ina jin da in ruwan sharshin ku dan haka ina godiya sosai bani da tawadar rubutaku sai dai nasan ana tare PAGE 2 Ruwa Neesa ta akko me sanyi aka yayyafa mata a gigice ta falka, tarw da sakin wani marayan kuka,wanda kaka jinsa ta ke har ckn on ranta. "Wayyo na shiga uku Anty"Tace hannayenta bisa kanta tamkar wacce akace uwarta ta mutu. "Haba Zee-zee ki yi shiru mana, yanzun nan za mu tafi gdn Malam in, a masa bayani aiki ya ca e"Cewar Aunty tana bubbuga bayanta. "To da sun san ba yau za su kai ta ba amma su ka fa a, yanzu idan Malam in fa ya ce aikin ba zai sake iyuwa ba?"Zee-zee tace tana zazzare ido kmr ta ga wu ar yankata. "Hakan ma ba zai faru ba, indai aka bashi ku i to tabbas zai sake aiki"Aunty tace tana mai tabbatar mu su da hakan. "To amma Aunty kar fa aje hallaw yau in ma ace an fasa kai ta, ya kamta mu tabbatar kafin dai a ara yin aikin"Neesa tace tana kallon Aunty. "To amma kwa da sun zama mahaukata mararsa al ibla, in ba haka ba suke aga kai amarya kmr wata amaryar kyankyaso ko tattabara"Cewar Auntyn tana binsu da ido. "Yo Aunty wace tabbatarwa kuma dama Nazeer ne idon namu amma kina gani sabo da shashancinsa ya i sanar da mu tun jiya ma"Zee-zee tace tana yiwa Neesa wani kallo kmr dai ita ta hana Nazeer in fa "Karki sake kiransa da shasha sha wlh, mutumin da ya kwana rai a hanun Allah, ciwon ciki kmr ba ya yi ba, ko kamun ma baiya can aka gama shi ne za... "Ya isa! Mu ji da abinda ke gabanmu"Aunty ta dakatar da su ckn fushi. Zee-zee ta hau sama akinta ta akko ATM inta domin za ta bada ko nawane a kaiwa Malam ya musu aikin nan dan ba za ta ta a jurewa ta ga Mubarak inta na raba soyayyarsa ga wata ba. Bayan sun cire ku i a atm in gdn Malam su ka nufa, sun samu layi a inda suka tsaya har aka zo kansu.Aunty ce ta fara shiga ta sanar masa su uku ne kafin ya basu izini su shigo.Auntt ta shiga rattaba masa bayanin yadda abun ya kasance.A ta ke ya shiga rattaba fa a yana cewa ai dama sai d ya nannageta akan hakan amma tace yau za a kai yarinyar, nan dai ta su ka dinga bashi hkr akan cewa gdn mazan ne su ka aga tariyar ba tare da sanin su ba. Miliyan biyu ya ayyade musu su ka fitar da su su ka bashi a take, anan ya yi aiki tare da ara basu wani ullin da za sa a inda za ta zauna.Gdy su ka shiga masa kmr dai wanda ya basu kyauta.Su na fitowa su ka nufi gdn amaryar sun sa,a ko babu kowa sai me gadi kmr jiya, ganin Anty ya shaidata itace su ka zo jiya da Nazeer, ya basu keys din su ka shiga su ka yi abinda ya kaisu, dan Zee-zee har da kuka wai wata za ta rigata shiga wannan ha an gdn da ita ka ai ya dace ta shiga cikinsa.Da su ka fito Aunty ta akko 10k ta baiwa me gadin sosai ya mata gdy su ka shiga motarsu su ka bar wurin su na jin da in babu wanda ya zo ya tarar da su. Zahra tunda Ammi ta sanar da ita an aga tarewar sai zuwa gobe ta ke ta jin da i kmr dai an ce auren aka fasa Da daddare aka mata parking in komai na ta kafin Ammi ta akko mata iphone in da Mubarak ya ba ta, kar a ta yi sai a sannan ta tuno da keypad inta da ta kasheta tun rnr da aka aura mata aure da Mubarak, akkota ta yi ckn wata jaka da ta ke sanya littattafan islamiyarta masu amfani, ha asu da iphone ta yi ta saka a ckn jakarta ta hannu. Kwana su ka yi rnr suna hira Ammi tana ta mata nasihohi da bata baki akan ha uri akan zaman aure da ma zaman duniyar baki aya Domin ita kanta duniyar ba komai ba ce bare kuma abinda ke cikinta, da ace mutum zai tuna da mutuwa, da kwanciyar abari da taahin iyama tsallake sira i, da ya akki komai ba komai ba da ya auki duniya abar banza domin komin daren da ewa dole sai ya riski mutuwa! Dole sai an masa kabari ciki da falo, dole sai an sanyashi a ciki an jera itatuwa a kansa, dole sai an lullu a ganyen maina akan itacen sannan a ya a ji iyar asa a kuma bita da bushashshiyar a taho a barshi daga shi sai halinsa, to an adam in da asa ce makomarsa menene na damuwa da kyalekyalenta?! Haka dai Ammi ta cigaba da nuna mata muhimmancin mijinta da kuma ha insa akanta, babu ruwan ubangiji da babta son mijin, komai ta yi a rubuce ya ke, miji shine aljannar mace, miji ne zai aga afarsa mace ta shiga aljanna, dan haka mace ko tana so ko ran ta baya so dole ne ta bi umarnin mijinta . Sosai su ke kuka daga Hauwa,u har Zahra kukan nasihar Ammi da kuma kukan rabuwa da za su yi da juna, kukan yin nesa da juna bayan sun saba da rayuwa a tare kullum ana tare ayi fa a ayi da i bare Haiwa,u mai shegiyar tsokana da abin dariya da tsiri da tsiwa Zahra kuma mai ha uri da kauda kai, bare mahaifiyarsu mace ta gari mai sanin ya kamata da ari akan kula da tarbiyar yaranta. Haka su ka zauna suna tattaunawa har dai dare ya raba su ka tashi su ka sallaci nafila tare da yin addu,o i akan alkairi akan auren Zahra da kuma nemawa mahaifinsu rahma. An yi shagulgula sosai kmr ba gobe, da dare wajen arfe takwas da rabi aka zo aukan amarya, motoci ne na gani a fa a su ka cika gaba ayan layin tun daga farko har arshe.Mutane wanda aka gayyata da wanda ma gayyar so i za su je kmr yadda an masar ke zuwa inda ba a gayyace su ba an SANADIN KISHIYA NE grp can na gansu hr turarreniya ake wajen shiga motoci, su a dole sai sun je sun ganewa idonsu gdn Zahra, wata tsohuwa sai cewa ta ke. "Haba iyan nan duk motocin nan da suke wurin nan gasu nan abin bnza amma sai kuma gudu wurin shiga kuna neman yin turarreniya? Haba ku yi a hankali kowa ai zai samu wuri"Jinta kawai su ke
Chapter 39 · 0% Book details