Sashe 40
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
amma kowa sai da ta ganta ckn mota mai ac sannan hnklinta ya kwanta, dan nadia ibrahim ga tsohon ciki amma haka ta totsu dk an matseta Amarya tana mottlar da ta fi kowacce kyau da tsada su Umman Mashkur da Mairamun Baffa sun sata a tsakiya, sai wata mata a gaba.Haka motocin nan su ka jeru reras ba su zame ko ina ba sai a gdn amarya. A bakin gadonta na akin da Auntyn Zee-zee ta sanya maganin nan can aka ajiyeta sannan kuma adede inda aka sa maganin.Kowa ya shiga ko ina ya ga gdn amarya sai sambarka ake da fatan zaman lfy da azantar aki.Babu wanda aka bari dan ko awaye ba a bari ba sbd an daina siyan baki. an sanadin kishiya grp sai tururuwar samun mota suke kar a gudu abarsu, an gama ganin waf ana ta samabatu za aje a baiwa wanda basa cmmt labari dan su bandasu akaje, dan ko sunje mota bazat aukesu ba sbd rashin cmmt Nadiya neman an niger take dan ita sai dana etaro boda.Tunda su ka firfita suka barta take ta kukanta dama tun lokacin da suke sallama da Amminta kuka ya i tsaya mata, shi ne hr yanzu sai yinsa ta ke zubar hawaye kmr an bu e famfo. Tana nan zaune bayan kmr minti ashirin sai jin aran tsayuwar mota ta ji, ana ji awa kuma sai ta ji alamun an shigo gdn, jin an bu ofar angarenta sai gabanta ya shiga buga mata.Wai yau itace da aure hr gata a gdn miji.Yatsanta ta kai jikin zoben da Mashkur ya bata, ta shiga murza zoben tana tuno da Mashkur in, hawaye na cigaba da zubo mata tana tunanin halin da yake ciki a ynzu. Daga falon ya fara jiyo sautin kukanta da take rerawa a hankali, hakan yasa ya ji babu da i a ransa, wani abu ne ya daki zuciyarsa da ya tuna kodai kukan iyayyarsa ta ke yi"Allah sarki son ma so wani"Yace a ckn ransa. . Babbar rigarsa ya cire ya ora akan kujera, ya ajiye ledar da ya shigo da ita a falon da ya ke manyan faluka ne guda biyu, sai bedroom guda uku da toilet sai kicin.A can step ma akuna ne birjik babu abinda babu. akin da yake jin sautin kukanta na fitowa ya nufa jikinsa sanyi arai dan bai san halin da zai isketa ba, kuma baya son ya sameta ckn damuwa, dk zumu in da yake sai ya ji murna na neman koma masa ciki, dk da ance idan aka kai kowace amarya ma tana kuka amma sai ya ke ji a jikinsa cewa kukan tasa amaryar ba na rabuwa da gida da iyaye bane kawai, akwai ma rashin son mijin da bata yi... MMN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA