← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 62

Sashe 33

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta girka azu amma su ka i ci ita Zahra da aka matsa ata ma tana sanya abincin a baki gaba aya ya dawo ta amayar dashi, shine ta koma aki ta kwanta. Mashkur ne ya shigo gdn bayan an amsa masa sallama, ganinsu jigum jigum sai jikinsa ya bashi akwai wani abu da ke faruwa, duk da shi ma jikinsa haka ya tashi tun safe sanyi alau ga kuma kiransa da Zahra ba ta auka sai abin ya taru ya masa yawa.Da er ma ya iya jurewa har dare ya yi, da tun la'asar zai zo amma sai ya bari dare ya yi. Ya gaishe da Ammin ta amsa masa sanyi alaw, kanta a sunkuye ba kmr yadda ta saba amsa masa gaisuwa ba, shi ka ai ya san me ya ke ji gaba aya lissafi ya kwance masa ya rasa me ke faruwa shi ya matsu ya san abinda ke faruwa ko hankalinsa ya kwanta ya daina sa e-sa en da ya ke dan ya san ba aramin abu bane zai sanya Zahra ta asa abinda ta masa.Ita Hauwa'u tun da ta jiyo muryarsa yana sallama ta yi saurin kwantawa ta juya baya kmr me bacci dan ba ta so ma ya mata magana. Zahra da ke aki kwance lolacin da ya yi sallama sai da gabanta ya yanke ya fa i, dama ta yi zaton zuwansa amma sai ta ji kmr ta bi iska ta bar gdn ba tare da ya ganta ko ta ganshi ba sbd yanayin da ta ke jin jikinta da zuciyarta baki aya! Yatsunta na manuniya ta sa ta toshe kunnenta da su, hawaye wasu na bin wasu, ba ta so ta cigaba da jin muryarsa sbd irin tashin hankalin da ta ke tsintar zuciyarta ciki. Mashkur tun da Ammi ta amsa sallamarsa ba ta sake cewa komai ba dan yau ko Ummansa ba ta tambaya ba, sosai gabansa ya cigaba da tsananta fa uwa, kenan ba Zahra kawai ya yiwa laifi ba har da Ammi?. Yana nan zaune daga bencin da ya ke zaune amma bai ji Ammi ta kira masa Zahra ba, kuma bai ga Zahran ta fito ba, ya rasa yadda zai yi ya rasa bakin magana gabansa sai fa uwa ya ke yawun bakinsa ba kafewa. "Mashkur ka je gida Zahran ba lafiya, ciwon ciki ta ke, yanzu kuma ta samu bacci" Ammin ta iri maganar dan ba ta son fa a masa gaskiyar abin da ke faruwa sbd gudun halin da zai shiga duk da ta san hakan ya zama dole ya sani amma ba ta bakinta ba.Gwara gobe ta je ta fa awa mahaifiyarsa ita sai ta san ta inda za ta fa a masa. "Subhanallah! amm shine ba,a fa a min ba, tun safe na ke kiran wayrta amma ba ta auka ba daga arshe ma sai wayar na ji a kashe"Yace hankali tashe. "Eh lokacin tana ckn halin ciwon cikin daga baya kuma inaga cajin wayar ne ya are"Ta fa a kmr kuka zai wace mata sbd ganin yadda duk hankalinsa ya tashi duk ya ru e da jin rashin lafiyar Zahran.Hauwa'u ma da ke kwance walla ce ke gangaro mata, ita kuwa Zahranda idanunta da kunnuwanta ke rufe ba ta ma jin meke faruwa ta kasa tantance anwace duniya ta ke. "Tasha magani"Yace yana mi ewa tsaye sai waige waige yake wajen akin ya na so ko da hango Zahran ne ya yi. "Tasha magunguna ai shi yasa ma ya an lafa mata" "Allah sawaqe ya bata lafiya"Yace kmr ransa baya so dan shi so ya ke ya shiga ya ganta amma nauyin Ammin ya ke ji ba zai iya tambayarta ba, ya an dakata ya ji tace ya shiga kmr yadda ta saba idan Zahran ba lafiya ta ke cewa ya shiga ya ganta, yau kuma sai ta yi dif ta ke ta jan carbi . "Amin, ka gaishe da Ummanka"Cewar Ammi tana masa kmr kora da hali dan ba ta so yace zai shiga, yana shiga komai zai fahimta, dan ta san Zahra fashewa za ta yi da kuka har sai ta yi abimda zai sa ya gano bakin zaren. "To za ta ji, na tafi sai da safe, a yiwa Zahran sannu"Yace yana juyawa zai tafi yana hango akin. "Allah ba mu alkairi"Ta ce har lokacin ba ta wani sakar masa fuska ba Ammin gudun yace zai shiga amma ita ka ai ta san yadda ta ke ji a ckn zuciyarta.Haka ya fice jiki ba wari ya tafi da er ya arasa gida dan ba ya so ma ya je wurin sana,arsa tunda Ibrahim ya na can ba sai ya je ba ma dan ba ya jin da in jikinsa kwata-kwata. Yana zuwa gida ya bu akinsa ya shige yana jinkarkarwar sanyi tamkar zazza i zai rufesa. Zahra ma da zazza i ta kwana dan tun ckn dare ya rufeta, haka fa kwana da zafin jiki kmr wuta. *Washe gari* Da misalin arfe sha aya na safe Ammi ta tafi gdn su Maahkur domin zuwa ta yiwa Umma bayani akan abinda ya faru marar da i. A gida ta bar Zahra da Hauwa'u dan su duka biyun babu wanda ya ziyarci makaranta rnr, domin su duka gdn haka su ka tashi su u, ga Zahran da har lokacim zazza in ya i barin jikinta, itama Ammin dole ce ta sa za ta fito domin zuwa ta sanar da abin nan sbd nauyin maganar ta ke ta ji a zuciyarta tana ganin idan ta je ta sanar da Umman Mashkur in to za ta anji nauyin maganar ya ragu a ranta.Bugu da ari ma ba ta so su ji a gari gwara su ji a bakinta, yanzu da magana ba uya ta ke ba ko zance za ka ha a rami ka binne sai ka tsinceshi a wani wurin. Bayan sun gaisa su ka an tattauna, duk da Umman ta fuskanci kmr akwai damuwa a tattare da Ammin ko ta yanayinta ma, amma kuma sai ba ta nuna mata sbd wani lokacin idan abu na damun mutum in ka tambayeshi sai ka ara sosa masa inda ke masa ayi ya ji damuwar ta dawo sabuwa fil. Jim ka an Ammin ta an yi shiru domin ta rasa ta inda za ta fara. "Umman Mashkur da ma akwai wata mgn mai girma da nauyi da na zo mu tattauna amma kuma na rasa ta inda zan fara" "Haba Ammin Zahra yanzu ni tsakaninmu har akwai maganar da za ki rasa mafarinta? Kawai ki fara ta ko ina, ni dama tun zuwanki na ga akwai wani abu" "Wlh da ma Baffan Zahra ne ya... ya... ya... "Wai menene na inda indar ni tsakaninmu har akwai abinda zai gagara a fa a min nan take? me Baffan na Zahra yace?"Umman Mashkur in ta katse mata hanzarin ciccira maganar da ta ke. "Abin ne na ke jin nauyin fa arsa wlh" Dummmm gaban Umman Mashkur in ya yanke ya fa i, duk da ba ta san me za ta ce mata ba amma ganin tana arfafa maganar alamar mai girma ce sai ta ji wani irin babu da i a ranta. "Ki fa a mini dan Allah" "Aure ya aurawa Zahra, da yaron da iyayensa su ka je rannan, nima sai bayan ya aura ya kawo min sadakin ya sanar da ni" Gigifffff, su ka ji aran zubewar mutum, ashe Mashkur da ke aki kwance fitowarsa kennan wannan maganar ta sauka akan kunnensa shi ne ya yanke jiki ya fa "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un"Su ka ha a baki wurin fa a tare da yin kansa ckn azama da tashin hankali. SANADIN KISHIYA NE NA MMN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... PAGE 2 *BAYAN SATI BIYU* Lokacin Mashkur ya an warware daga rashin lafiyar da ya yi, dan har asibiti ya kwanta saboda rashin lafiyar da ya dinga yi a dalilin rashin Zahra.Tun daga ranar da ya ba ta zobe bai sake sanyata a wayar idanunsa ba haka itama Zahran. Yanzu ya dawo wani iri baya fita hayan machine in da ya ke, sannan wurin sana'ar tashi ma ba ya zuwa sai dai Ibrahim ke kula da wuri.Dan shi yanzu babu abinda ke masa da i duk duniyar nan, hakan ya sa ya daina shiga ko ckn abokai ko da yaushe yana gida a aki yana aikin nashi tunani da sanya damuwa ckn ransa. Sallah kawai ke fito da shi zuwa masallaci ana idarwa kwa ya ke dawowa gida hatta abinci sai dai Umma ta matsa masa ya ke ci shi ma ba da wani kirki ba.Duk ya bi ya rame ya yi wani ba i, shi ma ba a son ransa hakan ba ke faruwa yana so ya manta komai ya manta da damuwar da ke ransa ya cigaba da uzurirrikansa kmr da amma abin ya gagara domin abu ne na zuciya abu ne da ke ckn zuciya sai dai ya yi addu'a akan Allah ya yaye masa itama Umma da Baba haka su ke masa addu'a akan Allah kawar masa da damuwar rashin masoyiyarsa Zahra. Yanzu ba ya son duk wani abu da zai ke tuna masa da Zahra domin shi ka ai ya san yadda ya ke ji, ya so ace ya ganta ko sau aya ne amma Umma ta hanashi zuwa a cewarta yanzu Zahra matar aire ce kuma ashin igiyar wani ta ke.Hakan ya sa ya dangana amma hakan ba aramar azabtuwa ba ya ke na rashin ganin Zahra.Wayarta ma kullum a kashe, ya sa a ransa cewa da ma can Allah ya yi Zahra ba rabonsa ba ce sai dai har ya koma ga Allah ba zai ta a mantawa da Zahra ba, tabon son ta bai zai ta a gushewa ko kankaruwa daga zuciyarsa ba duk da Zahra ta yi aure amma ya san tabbas son ta Allah ne ya halittashi ya kuma sanya masa a zuciyarsa.Al awari ya aukawa kansa cewa duk runtsi duk wuya ba zai ta a daina aunarta ba, sai dai a binneshi da son ta a on zuciyarsa amma ba ya jin duk duniya akwai wata mace da za ta kama ko da yatsan kafar Zahra ne bare kuma ta taddota har ta samu gurbi a zuciyarsa tabbas ba zai ta a iya ha
Chapter 33 · 0% Book details