← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 62

Sashe 4

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Na*

*Mmn Afrah*

FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
PAGE 4
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
------ Tafiya suke cikin mota banda sautin ki
a da aka
ure baka jin komai.Hankalinsu kwance da ka gansu kasan hutu ya zauna basu da wata damuwa a
ofar wani
aton gida suka tsaya me
auke da tangamemen get horn yayi me gadi ya le
o yana ganin motar da hanzarinsa ya bu
e musu a sukwane suka shiga ciki daka ga tu
in bai yi kama da na
an koyo ba amma ya yi kama da na ganganci.A parking space ya ajiye motar ba tare da ya dai-daita parking
Mubarak ne ya fara bu
e mazaunin direba ya fito,sannan Nazeer ma ya bi
angaren me zaman banza ya fito rufe
ofofin suka yi.Da tafiyar nigogi suka nufi part
in Mubarak
in dan ko hanyar da zata sada su da can cikin gidan ba su kalla ba.Key Mubarak ya sa ya bu
e part
in nasa suka shiga ya maida key ya rufe baban falon suka shiga akan kujeru suka zube abinsu suna jin nauyin jikinsu sabo da yawon da suka sha yau zuwa gidajen freinds
insu wanda tun safe da suka fita ba su dawo ba sai yanzu.Yanzu kusan karfe biyar da rabi kenan.
Waya Mubarak ya
auka ya kira kukun gidan akan ya kawo musu abinci,
wansa
ofar ya yi Nazeer ya bu
e masa.Shigowa ya yi
auke da tire me
auke da manyan food flask ya jere musu akan capet tunda zuwa yanzu sun san kowa ya ci abincinsa ba mai jiransa.Wata doguwar loka da ke cikin falon wacce ake sanya plate da cokula da kuma kofuna a ciki
akko musu ya yi ya ajiye ,sannan ya bu
e frige ya fiddo musu ruwa da lemuka ya ajiye musu.Mubarak
in ne ya
aga masa hannu alamar ya tafi da hanzari ya fice domin gudun wu
ancin Mubarak
in.Dan ya san bai
auki wula
anta
an adam a bakin komai ba su ma dan suna neman abinci a
ashinsu da ba abin da zai sa su zauna ake wula
anta su da zaginsu.
Nazeer ne ya zuzzuba musu sukaci suka gama ,shisa suka
auka kowa yana zu
a suna hirarrakin
anmatansu da kuma labarin tsiyar da za su shuka da daddare idan sun je club.
aran nocking
ofar ne ya dakatar da su.
"Waye ne?"Mubarak ya tambaya a wula
ance.
"Ni ce bu
ofar"Ya jiyo muryar Mummynsa.
Da mugun sauri Nazeer ya kwashe shisa
n ya shiga da su cikin bedroom
in sai da suka
an kore hayakin sannan Mubarak ya bu
ofar sannan ma wajen bugunta hu
u.Yana bu
ewa ta sanya hannu ta hanka
ofar ta shigo tsayawa ta yi tana
arewa falon kallo kafin ta maida dubanta kan su tana mai doka musu wata muguwar harara.Su duka sunkuyar da kansu suka yi musamman Nazeer da yake jin kamar ya bu
e idanunsa ya ganshi a bakin get
in gidan ya san hakan zai fi masa sau
"Mubarak tun safe da ka fita kana ina??" Ta jefa masa tambayar tana binsa da ido kansa sunkuye.
"Umm Mummy dama ba fa wani wuri na je ba"
"Nace daga ina ka ke "Ta fa
a cikin tsawa rai
ace.
"Mummy gidan su wani wani abokinmu muka je dubashi bashi da lpia"Ya kai
arshen maganar yana sosa
eya.
"Kai kuma munafiki me ya kawo ka gidan nan ba nace kar in sake ganinka da Mubarak ba?" Ta fa
a cikin zafin rai saboda ta tsani yaron duk wani lalacew da Mubarak ya yi sanadinsa ne.
"Dan Allah Mummy kiyi ha
uri wallahi Allah shi ya je har gidanmu ya
akk...
"Dakata !zo ka fice "Ta ce tana masa nuna masa
ofa da hannu.
Da sauri ya juya ya nufi
ofa dan shi har ga Allah tsoron matar nan yake me shegen tsauri da sa idon tsiya.
"My boyyyyy" Suka tsinkayo muryar Daddy ya nufo falon,wani murmushi ne ya su
ucewa Mubarak kai har ma da Nazeer da ke shirin fita.Sa
anin Mummy da ta ji wani
acin rai ya turnu
eta.
"My Daaad" Mubarak ya fa
a yana nufar mahaifinsa suka rungume juna,bayan ya saki Mubarak ya
ara rungume Nazeer sai da ya shafa kan kowannensu kafin ya maida hankalinsa kan Mummy da ke tsaye
am tana musu kallon kuna
atawa kan ku lokaci.
"Mummyn Mubarak kema kinyi missing
insu ko shine kika rigani kawo musu ziyara ko?"Ya tambaya hankali kwance.
"Ni ba abinda ya kawoni ba kenan na zo ne akan na jawa yaron nan kunne akan ya fita hanyar Mubarak "Cewar Mummy tana nuna Nazeer da yatsa.Shikwa Nazeer
in kansa ya mayar
asa.
."Haba Mummyn Mubarak how many times kike so na fa
a miki ki daina takurawa yaran nan ?Nawa ma yaran suke da har za a takunwa rayuwarsu?Yaron
aya tilo da Allah ya bamu amma ba zaki barshi ya sarara ba sai kin yi
ari hatta abokinsa na yarinta kn raba shi da shi"
"Ni fa Daddyn Mubarak abinda ke ha
ani da kai kenan ce maka akayi dan yaro
ayane shikenan sai a sangartashi ya lalace ?Ba za a bashi tarbiya ba ka duba fa tun safe da ya fita sai yanzu ya dawo amma kai kullum sai ka hana a masa fa
a wallahi wannan kuskure ne babba.Kar ka manta
anmu amana ce Allah ya bamu kuma zai tambayem...
"Dan Allah Mummyn Mubarak saurara shin ke kullum a wurinki zancen gizo baya wuce na
i,na sha fa
a miki cewa bana son duk abinda zai takurawa yaron nan ya kamata ki saurara masa haka dan ya fita tun safe ya dawo yanzu menene yanzu ba gashi ya dawo ba " Daddyn Mubarak ya katse mata maganarta.Da ido kawai ta ke binsa baki sake ta kasa furta komai duk da ba yau bane karo na farko da hakan ya faru ba amma
in gaskiyar nashi na yau ya sha banban dana kullum har wani ha
icewa yake.
Mubarak kwa sai sakin murmushi su ke shi da Nazeer, hannu yasa a aljihunsa ya fiddo rapper
an 1k 100k kenan guda biyu ya mi
a musu .
"Ga wannan kusa aljihunku nasan na jiya sun
are ko manyan yara"Cewar Daddy yana sakin murmushi dan shi gani ya ke akan gaskiyarshi yake yana
aunar
ansa sosai da sosai.
"Yawwa Daddy godiya muke "Suka ha
a baki wurin fa
Wani
ululun takaici ne ya tokare Mummy a ma
oshi,ganin duk tufkar da ta ke
arin yi sai Daddyn Mubarak ya warware mata,juyawa ta yi jikinta sanyaye ta baro part
in dan ta san wannan ba hanya me
orewa ba ce ake
ora mata yaro kuma duk yadda abin zai yi muni a gaba itace a ciki. Tunda duk soyayyar uba ta uwa ta fi ta kuma idan yaro ya gyaru uwa tana jin natu
ar farinciki haka idan tarbiyar yaro ya talalace hakan ma sai ya fi saka uwa damuwa fiye da uba saboda soyayyar da Allah ya sanya a zuciyar uwa sama da zuciyar uba.
Nan Daddy ya bar su ya fito ya nufi part
insa ransa fari
al ya farantawa
ansa rai a gefe
aya kuma yana jin haushin Mummy data kasa fahimtarsa ,su ha
u su nunawa
ansu soyayya da kulawa dan shi gani yake akan gaskiyarsa ya ke.
Bayan sallar isha,i suka shirya abinsu cikin kananun kaya ,su dama ba damuwa sukayi da wallah ba. Nazeer ko gida bai je ba dama sai ya yi kwana biyu ma wani lokacin bai ko waiwayi gidansu ba ,gagararre ne na bugawa a jarida duk da gidan nasu layi
ayane da gidan su Mubarak kasancewar iyayen nashi ba masu hali bane ko wucewa suka zo yi tamkar babu mahaifansa a cikin gidan haka ya ke ,ko kallon inda
ofar ta ke ba ya yi.
Yanzu ma hakan ce ta kasance yana ganin babansa zaune a
ofar gida amma ya
auke kai,haka suka wuce music na tashi cikin motar da kallo mahaifin nasa ya bi motar dan ya san su ne a ciki.Girgiza kai ya yi yana musu fatan shiriya.
Sun shiga cikin club
in sun samu ana ta casu kowane namiji ri
e da hannun budurwarsa suna rawa,Mubarak ne ya
akko wayarsa ya dannawa zee-zee kira ,sanar masa tayi sun
araso ga su nan shigowa club
in. Bayan ya kashe wayar yasa aka kawo musu giya
da kofuna zee -zee da neesa
ne suka
araso cikin shigar riga da wanda masu nuna tsiraici kayan sun bala,in kama jikinsu suna zuwa cikin
wasa kowacce ta haye cinyar saurayinta
zee-zee Mubarak Neesa Nazeer.
Sai da suka sha giyar suka bugu sannan kowa ya shiga daki da budurwarsa suka shiga aikata aikin wofi
an iska kawai
Ba su suka tashi fitowa daga club
in ba sai
arfe
aya da kusan rabi sun neesa suka shiga motarsu suma su Mubarak suna
aga musu hannu .Haka su ma suka shiga ta su motar suka ja suka tafi duk da har lokacin giyar bata wani saka su ba.
Suna zuwa gida suka danna wani uban horn mai gadi da ke zaman jiransu da sauri ya tashi ya wangale musu get
in.Mummy da ke part
n Daddy idanunta biyu tana zaune kan sallaya tana lazimi ta idar da sallar nafila akan kunnenta aka bude musu get har tsayuwar motarsu tana ji suka fito suka rurrufe
ofar motar.Waiwayawa ta yi ta kalli Daddyn Mubarak da ke ta barcinsa hankali kwance sai sakin munshari ta ke wasu hawaye masu zafi
suka zubo mata, ganin ga yara ko a jikinsa ita ya barta da damuwa da tunanin halin sa
anta ke ciki
SHARE FISABILILLAH
MAMAN AFRAH
SANADIN*
*KISHIYA* *NE

*Na*

*Mmn Afrah*
Chapter 4 · 0% Book details