Sashe 32
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bare ma yaran da ya gansu bai shaidasu ba, dan ba dan a gdnsu ya gansu ba ma ba zai gane su ba. "A'a muna ciki wlh, bismillah"Ammi tace lokacin da ta ke shimfi a masa tabarma, sosai ta ji da in ganinsa ckn walwala, lallai ashe dai zai kar i shawara.Take zancen ckn ranta. Su Zahra ne su ka tsugunna har asa su ka gaishe shi, ya amsa yana musu farin ha ori.Bayan sun gaisa da Ammi yana washe baki kmr gonar auduga, sai washe ha ora yake kmr an masa bushara da gdn aljanna.Su kuwa dama su Zahra aki suka koma, suna shiga Zahra ta hau kan gado ta kwanta rubda ciki tana son ta samu sassaucin fa uwar gabanta dake mugun tsananta buga mata. "Wato dama muhimmiyar magana ke tafe dani, inaso ki godewa Allah a bisa za arki da ya yi ckn mutane marar adadi ya aukaki ya miki baiwa ta gani a fa a irin baiwar da zaki nunama sa'a. "To Alhamdulillah, dama Allah ka aine abin gdy, sannan bahaushe yana cewa ka godewa Allah ko da a bakin kura kake, amma me duk ya kawo wannan maganar, ko maganar da kukayi da Baban Mashkur ince, zan godewa amincewarka" "Waye kuma Baban Mashkur kuma? Ke ki ka san shi ma, ni yanzu tawa ce ta kawo ni ko ma dai in ce taku ce ta kawoni" "Ban gane ba, me kake nufi da hkn?"Ammi ta tambaya ckn ki ima da jin bayanansa to indai Baban Mashkur bai je ba to meye ya yi saurin sauyashi haka da har zai zo inda su ke, ko dai wasu sun bashi labarin an zo neman auren Zahra an kawo kaya da ku i shine ya zo ya lalla ata ta yarda da uaren saboda ta sanshi da shegen son ku i kamar AN HALAK na garin gombe Hannu ya sa a aljihu ya akko naira dubu goman, yana wani shu'umin murmushi ya ajiye a gaban Ammi ya ce. "Ga sadakin ata ne kuma arki Zahra, na aura mata aure da mijinta Mubarka a jiya, ina fatan za ku kar eshi da hannu bibbiyu. Yatsan A mi da ta aga ta numa Malam Abdullahi dashi sai karkarwa ya ke, bakinta ma haka ta gaza furta komai, ruwan walla ne ya taru a idanunta.Zahra da ke kan gado jin zantukan da ke fitowa daga bakin Baffanta, ta taso daga kan gadon kmr wata mahaukaciya sabon kamu, a sukwane ta fito daga akin Hauwa'u da tashin hankali ya bayyana a fuskarta dan duk abin da ake fa a suna ji daga akin tana biye da ita. Wurin da su Ammin su ke ta zo kmr za ta tsugunna sai kawai kmr an hanka eta ta yanke jiki ta fa "Ya Zahra"Hauwa'u ta ce tana yin kanta a guje.Ammin ma kanta ta yi hankli tashe itama ba dan Allah ya taimaketa ba yanke jikin za ta yi. "Haba ata abar alfahri na Zahra'u daure ki tashi mana, Baffanki ke magana" Malam Abdullahi yace yana tsaye getse tse akanta. SANADIN KISHIYA NE NA MMN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... Wannan page din na ki ne aminiyar warai AMINAT BINT MAMU, gaisuwar ban girma tare da ftn alkairi, jinjina da yabo marar iyaka ina alfahri da ke matsayin aminya samun irinki ckn miliyoyin aminai sai an tona.Alkairin Allah ya kai miki mosoyiyar warai Allah raya mana yaranmu MUHIBBAT MAHBUB da kuma MUSADDIQ da ma sauran masu zuwa nan gaba ngd son so fisabilillah PAGE 1 "Yi sauri Hauwa'u ki akko ruwa"Ammi ta ce a gigice tare da tallafo kan Zahran ta ora akan cinyarta, ganin babu alama ko da motsi bare numfashi tattare da Zahra. "Maza kula ki kawo Haule" Malam Abdullahi ya ce dan shi ya ma manta da sunanta Hauwa'u kuma da ya ke muryar Ammin na sar ewa ta ambaci Hauwa'u .Wani ululun takaicin ba inciki ne ya ts ayewa Ammi a ranta, wai wanda sunan yaran ma ba wani sani ya yi ba amma har ya ke ikirarin ansa ne, har ya aura aure ba tare da aanin kowa ba in da ace yau bai watsar da su ba kuma zuciyarsa tana da kyau wlh dan ya za awa Zahra miji babu wani abun damuwa kuma dole Zahran ta zauna.Amma ace daga ganin mutane da rana tsaka ka auki auren a ka ba su saboda son zuciya da son abin duniya. Wasu hawayene masu zafi suka gangarowa Ammi, ha a Malam Abdullahi ba aramin shiga ha in Zahra ya yi ba, tabbas tana aumar marayun anta, amma hkn ba zai sa ta raba auren da aka riga aka aura ba. "Za ta tashi fa, kawai an tsorata ta yi ne ki daina ata hawayenki ba mutuwa ta yi ba fa... "Gashi Ammi "Hauwa 'u ta araso da gudu auke da ruwa a kofi, hkn ne ya katse kawu daga maganar rainin wayon da ya ke da Ammi. Ko ta kansa Ammi ba ta bi ba, ta kar i ruwa dta tsiyaya a hannunta ta yayyafawa Zahra a fuska, amma ko alamar motsi Zahra ba ta yi ba, Hauwa'u da idonta ke tsiyayar walla ganin haka ya sa ta fashe da matsanancin kuka tare da dur ushewa a gaban Zahra ta sanya hannu tana jijjigata. "Dan Allah Ya Zahra kar ki mutu ki barmu kmr yadda Baba ma ya barmu, dan Allah ki bu e idonki wayyo Allah na... "Ke dalla rufewa mutane baki waye yace miki mutuwa ta yi da za ki fara mana kukan mutuwa a gida, son ki tara mana mutane azo ayi zaton farmaki na kawo muku" Malam Abdullahi ya katse Hauwa'u ckn acin rai, tare da nufar inda randuna su ke ya je ya auki wata roba ckn kwanukan da ya gani a kwando ya ciko robar da ruwan randa mai sanyi.Yana zuwa a she ewa Zahran a jiki tun daga kanta fuskarta har jikinta hatta Ammi da Hauwa'u sai da ruwan ya ta a su da ya ke ma hankulansu a tashe kuma hankalinsu na akan Zahran ba su lura ya tadi aukan ruwan ba sai jin she owa ruwan su ka yi. A firgice Zahran ta zabura tana neman shi ewa sbd ruwan da ta sha a da ruwa ya shigar mata hanci. "Sannu" Ammi da Hauwa'u su ka fa a suna kallonta yadda duk ta bi ta firgice. Ammi ce ta shiga goge mata ruwan daga fuskarta da na hancin nata baki aya. "Ammi dan Allah ku ce min mafarki na ke, ku fa a min dan Allah cewa Baffa Abdullahi bai zo gidan nan ba duk abinda na ji mafarki ne na ke" Zahra ta ce tana ri e hannun Ammi da na Hauwa'u dan yadda ta falka a gigice ita ko lura da Malam Abdullahi ba ta yi ba. "Yi shiru Zahra ki kwantar da hankalinki kin ji... "Babu wani mafarki da ki ke zahiri ne, kin ganni nan ni ne ma na she a miki ruwa kika farfa o, dan na ga ita wannan uwar ta ku sonki ya mata yawa ruwan ma wani an yayyafi ta muki a fuska, baki da alamar farfa owa ni kuma ina da abin yi ima da wurin zuwa ba anan gdn zan are ba, ke kuma da kike cewa ta kwantar da hankalinta ya i ake? To bari ku ji aure an riga an aura, sannan kuma tarewa babu fashi, ko tanaso ko ba ta so ba ta da wani miji sai Mubarak an albarka!" Yana kaiwa arshen maganar ya tafi kan tabarmar da ya zauna ya akko ku in wannan yana zuwa ya jefawa Zahra akan cinyarta. "Ga sadakin ki nan, ha inki ne shi ya sa na kawo miki, sai na dawo zance tarewa saboda uban mijin naki ne zai miki komai na kayn aki, ni kun ga tafiyata" Yana gama fa a ya juya ya fice daga gdn ya bar su da sakekken baki. Daga Zahra har Hauwa'u Ammi su ka rungume suna masu fashewa da kuka mai cin rai, hannu .Ammi ta sa ta rungumesu a jikinta, kukansu na shiga ckn ranta tana jin tausayinsu sosai na ratsata, itama a take hawayen tausayin kanta dana anta, da ma Mashkur ya mata dabaibayi a zuciya! Ammi zuciyarta ta danne ta shiga lallashin yaranta,,, musamman Zahra da ta shiga muguwar damuwa,,, haka su ka wuni ranar su u ko abinci babu wanda ya kalla kai hatta abubuwan sana'a ranar duk wanda ya zo nema sai dai a ce babu.Zahra kwanciya kawai ta yi ko sallah da er ta ke iya tashi ta yi. Hatta Mashkur kiran da ya mata ranar ya fi cikin carbi amma haka ta ke kallon kiran har ya katse tana ta kuka haka idanunta suka rine mata ranar kamar garwashin wuta.Allah ka ai ya san yadda ta ke ji a zuciyarta, ba ta so ta auki wayar Mashkur ya gane tana ckn damuwa sannan kuma tana ganin yanzu ta haramta a gareshi tun da ta zama matar wani duk da ba ta son auren amma Ubangiji ba ruwansa da wannan, kuma duk abinda ta yi na alhaki akan auren sai mala'iku sun rubuta kuma sai Allah ya kamata da laifi.Msg in da ya aiko mata sun fi a irga amm babu wanda ta bu e bare ta karanta, daga arshe ma sai ta kashe wayar dan ba ta so ta ke ganin kiran hankalinta tashi ya ke. Nasiha da ban h r Ammi ta dinga mata tana lallashinta akan ta auki wannan matsayin addararta, haka Allah ya tsara da ma kana son abu ya iya zama ba alkairi bane, sannan kuma kana in abu ya zama alkairi a gareka kmr yadda Allah ma aukaki ya fa a.Ita dai tana jin Ammi ne kawai amma ba ta fahimtar duk maganganunta, kwata kwata hankalinta ba a jikinta ya ke ba, Allah sarki ashe burinta na auren Mashkr ba zai cika ba rayuwa kenan. Ammin ma tana jurewa ne kawai dan daga ta bar cikin yaran nata itama sai ta share hawayen, ba ta yi ne gabansu dan kar damuwar ta musu yawa. Bayan sallar isha'i su na zaune Ammi da Hauwa'u Ammi na matsawa Hauwa'u ta ci abinci amma ta i dama jalof in taliya ce Ammin ta arta