← Book details Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 62

Sashe 59

Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

napep mai napep in ne ma ya taimaka ya sanyata a ciki dan ba za ta iya hawa ba. Har get in gidan su mai napep in ya kai ta, mai gadin gidan Aunty na bu e get in ya ga Zee-zee bai ma ganeta ba, sai da ta kira sunansa a hankali da ya wara mata idanu ya shaidata, tuntsurewa ya yi da dariya, dan tun da yake bai ta a ganinta a napep ba kuma ganin yanayinta ya tabbatar masa da cewa itama dubunta ta cika kamar yadda dubun Auntyn nata ta cika yanzu. "Za ki iya shigowa ne ko kuma jiranta za ki yi a napep in ya wuce da ku tashar kano dan nasan itama gata nan fitowa"Mai gadin yace yana dariyar eta. Wannan furucin nasa ya tabbatarwa Zee-zee cewa akwai matsala dan tun daga yadda yake mata dariya ta san yai dubunsu ta cika ita da Aunty tun da babu wani da ya isa ya rainta bare har ya mata dariya. "Fice min daga gida, babu ni babu ke har abada dama yara ke ha awa ko bayan rabuwa to ke kwa juya ce banda ana mini azaba babu abin da kika yi to yanzu dai Allah ya tona asirinki na da e da dawowa hayyacina daga asirin da kika mini kawai bin diddiginki nake in ga iya gudun ruwanki"Mijin Auntyn Zee-zee da ya koro Auntyn har bakin get yake fa a, yana hanka ota bakin get in yasa mai gadi ya rufe get Ido biyu suka yi da Zee-zee da ke cikin napep da er ta shaida Zee-zee, kuka suka fashe da shi tare da rungume junansu da Auntyn ta shiga nepep in, haka mai napep in ya kai su tasha suka ahiga motar Kano Autyn ce ta sallameshi da yake da aramar jakarta a hannunta, tun da mijin nata ya kamata da jinin al'adarta yai za ta sanya masa a zo o ya dan ara mata saki uku, dan dama ya da e da sanin tana bin malamai dan wani abun ma ba a hayyacinsa yake ba dan ma yana addu'a shi yasa asirinta ya tonu. Bai fi tafiyar minti ashirin ba su arasa Kano motar su ta yi accident dama sharon ce mota wacce mutane ke cewa delete all aikuwa ta yi deleting in dan kowa ya ji a jikinsa, wasu sun mutu wasu sun samu mugayen raunuka, ciki har da Zee-zee da ta samu karaya biyu a cinya da karaya a afa,hannun kwa fit a cire daga jikinta sai buguwa da ta yi a kan ta, Aunty kwa kafa ar ce ta goce ga kuma ga kuma karaya a afa. MAMAN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFRAH FIRST CLASS WRITER'S ASSO... PAGE3
Chapter 59 · 0% Book details