Sashe 22
Sanadin Kishiya Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba komai bane yake damuna illa ina tsoron rasaki a rayuwata" "Subhanallahi wace irin magana ce wannan?" "Zahra kenan har yanzu akwai yarinta a tare da ke ,kuma dole ma tunanina da naki ba zasu zama aya ba ,a matsayina na namiji ke kuma kina matsayin mace.Dole zan fiki hangen nesa duk da cikin mata ma akwai masu hangen nesa da dogon nazari na wasu matan har yakan zarta na wani namijin" "Wallahi ka sanyani fa uwar gaba,domin gaba aya na kasa gane ko sanin inda ka dosa" "Zahra wanene wannan wanda ya janye case inmu saboda ke? A ina ya sanki da har ya mari budurwarsa akan ki? Meye ha inki dashi da har a gabana a gaban iyayenmu yake miki wani kallo me cike da ma,anoni da dama"Yace yana sanya jajayen idanunsa cikin nata. "Ranar da abin da ya faru da kai nima a ranar na sanshi...Ta auko labarin abinda ya faru a scul ta bashi. "Subhanallah,kin gani ko abinda nake gudu ya faru ,me yasa kika kulasu da ace baki kulashi ba da duk hala bata faru ba" "Ka yi ha uri kawai abimda suka min ne ya ata min rai,har na kasa jurewa na maida martani" "Kenan duk a rana aya ya shigo rayuwarmu daga ni har ke,a ranar da ya ha u da ke nima a ranar ne muka ha u da shi?" Kai kawai ta iya gya a masa ,jin yadda muryarsa har sar ewa take. "Fatima!!! "Ta ji ya kira sunata ckn wani yanayi mai wuyar fassaruwa. "Na,am"Ta amsa ckn sanyin murya jin ya kira ainihin sunanta,dan haka kawai bai kiranta da sunanta na yanka. Gani ta yi ya sakko daga kan katifar ,ya zubar da gwiwoyinsa a asa.Kasa e tayi tana kallonsa.Sannu a hankali yake tahowa da rarrafe har sai da ya zo gabanta sannan ya tsaya akan gwiwoyinsa. "Dan Allah Fatima duk rintse duk wuya kar ki rabu dani dan Allah wallahi ina aunarki Zahra aunar dani kaina bansan iya adadinta ba,ina ro onki da girman Allah da darajar mahaifanki kar ki auri wani ba ni ba ki tausaya mini!"Yace a lokacin da ya ke ha e hannayensa wuri aya hawaye na kai komo a kan kyakkyawar fuskarsa. Zamowa tayi daga kan kujerar itama ta sakko asan ta tsaya akan gwiwoyinta kamar yadda Mashkur in ya yi tace "Haba Hayaty ya kake wata magana marar da in jin,babu wani malu i da ya isa ko ya kai in auki matsayinka in bashi,Kai ka ai nake so da kai ka ai na saba kuma da kai ka ai zan iya rayuwa nima idan ba kai ba zan iya rayuwa da wani ba.Soyayyar Allah da manzonsa itace gaba a zuciyata amma bayan iyayena da ar uwata babu wani wanda nake yiwa son da nake maka da kai nake fatan na are rayuwata!"Itama tace ckn zubar nata hawayen dan jin kalaman nasa ya ara sosa mata aunarsa tabbas Mashkur masoyi ne irin masoyin da kowace mace za ta yi fatan samu tayi kuma fatan samunsa a matsayin abokin rayuwa. a na yarda da aunar da kike min ,amma abinda nake ji ba daga gareki bane kawai ina jin tsoron in rasa ki idan haka ta faru bansan yadda zan yi ba" "Na gaji da jin wannan kalaman rasawar ni taka ce kai nawa ne na ma rasa me ya kawo wannan maganganun " "Zahra ke fa ba zaki gano ko hango abinda na hango ba,kin san dai ni ba kowa bane kuma ba an kowa bane.Kina gani na kammala karatuna amma har yau ban samu aiki ba kuma dan kawai bani da hanya ne .Yanzu aiki ma a asar nan sai kana da hanya amma in baka da hanya sai dai kaga anayi!Amma mu da Allah muka dogara kuma muna nema a wurinsa sannan nasan yana sane damu,kuma ba a fidda rai daga rahmar Ubangji.Sai dai inaso ki sani a rayuwar nan idan Allah ya yika talaka kuma iyayenka talakawa to sai kayi ha uri da wula anci !Dan kana ganin abunka sai ya gagareka mallakarsa sai dai wani ya... "Wallahi bana son maganar ka bari haka nan,akan kawai kaga wani banza can shine zaka tada hankalinka kake min asarar ruwan hawayenka masu tsada.Hawayen da zubarsu nake jin tamkar daga jkn fatar jikina ake aye min fata saboda ra in zubarsu dan Allah Ya Mashkur ka bari"Ta ce sanya tafukan hannayenta ta rufe fuskarta tare da fashe masa da kuka mai tsuma zuciyar masoya tare da saka masoyi ckn damuwa irin damuwar da mutum zai ji tamkar ya rasa wani sashi na jikinsa. "Ki yi shiru dan Allah Zahra nima ba ason raina ba nake fa a kawai maganar tana fitowa ne daga can ckn asan zuciyata"Yace yana komawa ya zauna a asan ganin itama kukan da take yasa ta sauka akan gwiwoyinta ta zauna. "To kaima ka daina"Tace ckn shashshekar kuka. "Ai ni dama tuni na daina,kawai dai abu aya na sani muna matu aunar junanmu!"Ya fa a yana sanya tafukan hannayensa duka biyun ya share hawayensa. "Nima na daina ai dama kaine ka sakani nake kukan,kuma dama ni na da e da sanin cewa muna aunar junanmu kuma mun dace da juna mu rayu tare mu kasance tare har arshen rayuwarmu"Tace tana kallonsa. "Rana aya ma za mu mutu ko?"Yace yana karyar da kansa gefe aya, yana kallonta yana jin wani farinciki da annashuwa ji yake tamkar su kasance a haka har abada. "Eeh a abari aya ma za a samu"Itama tace tana karyar da kan nata gefe kamar yadda yayi,murmushi na bayyana wanda ya sanya dimple inta lo awa. "Mu shiga aljanna tare,ba ruwana da hurul iyn ke ka ai kin isheni"Yace ckn zolaya irin ta masoya wacce masoya kan zolayi junansu ckn siga irin ta so da auna wanda hakan ke kasancewa a duk lokacin da suke ckin annashuwa. Shiru ta yi bata ce komai ba,ganin yanayinta yasa shi fashewa da dariya wacce har sautinta ya fito,dan ya san Zahransa da kishi kamar me . "Ai ni dama ina zama sarki zan na aki sarauniya, amma ta kishi,banda ki sarkin an kishi ce wa yace miki ma a aljanna ana kishi umm?Yace yana le a fuskarta data kauda kanta gefe ga barin kallonsa. ara maida fuskar tayi aya side in ,ya ara dawowa yana son ganin fuskar amma ta hanashi,shikwa sai murmushi yake dokawa ,yana son irin yanayin nan domin babu abinda yafi kasancewa da masoyi a rayuwa soyayya akwai da i,so mai sanya nisha i,so mai sanya la dinga murmushi kai ka ai idan ka tuno da masoyinka.Lallai soyayya ta yi soyayya tsanin rayuwa,soyayya ta kan sa kaji zaka iya aukan komai daka mallaka ka baiwa masoyinka amma soyayya mai tsari (Ba soyayya azamar soyayya ba irin soyayyar da ke sanya har ka bari namiji yake kai hannunsa jikinka duk masoyin da zai yi sha,awar kai hannu jikinki ko miki wani zance da bai kamata ba wallahi ba masoyin gaskiya bane sunansa mayaudari,sunansa ba mijin aure ba mata a kiyaye wajen gano masoyi na asali masoyin da zai zama abokin rayuwar aurenka uban anka,wanda ba zakayi dana sanin za insa ba a matsayin miji). "Allah sarki soyayya tsanin rayuwa wata yarinya ta hau tayi nisa ,amma gata nan fa owa ku tayani tareta"Yace ckn zolaya yana dariya har da ri e ciki dan ya san yanzu zata sakko daga fushin. "Allah ka bari bana so,tsanin soyayyarka na hau kuma ba zan sakko ba"Tace tana juyowa suka fuskanci juna itama tana dariyar. "Gashi kin sakko" "To ba kai bane"Tace ckn aci tana turo baki. "Afwann na daina,ai tunda na daina kin ha ura ko?" Shima ya kwaikwayeta yana zun ura bakin kamar yadda ta yi. "Ko kyau,baka yi ba da ka turo bakin" "Ke kwa komai kikayi kyau yake miki"Yace yana kallonta. "Allah sarki Habibina wallahi bana jin da in ganin fuskarka a haka"Tace cikin kawar da maganar dan gaba aya hankalinta akan raunukan jikinsa suke tausayinsa na huda asusuwan jikinta. "Ki share ai kawai na warkema tun da nayi tozali da ke.... More cmment more typin MMN AFRAH SANADIN KISHIYA NE NA MAMAN AFARAH FIRST CLASS WRITER'S ASS... Shafin nan sadaukarwa ne ga aukacin musulman duniya,,, domin barka da babbar salla da ftn Allah ya maimaita mana ameen. PAGE 1 *Bayan sati biyu* Da yamma ne Ammi ta shirya tsaf domin zuwa gidan anin mahaifin su Zahra Malam Abdullahi.Lokacin Zahra tana scul Hauwa,u na islamiya.Tunda ta fito tana rufe gida sai duk ta ke jin babu da i saboda zulumon da ke cikin zuciyarta na zuwa gidan Abdullahi dan bata san me za ta je ta tarar ba. A ofar gidan me napep ya sauketa, ta biyashi ku insa ya ja machine insa ya bar wurin, ita kuma ta tsaya bin gidan da kallo kamar dai yau ta fara ganinshi.Duk da ba za ta iya tuna rabonta da gidan ba, sai dai ta san ta da e bata zo ba, dan tun bayan mutuwar mahaifin su Zahra zuwanta bai fi a irga ba dan tun tana zuwa dan zumumci amma ta ga abin banhaka bane a wurin mutanen gidan kullum suna cewa neman abin duniya ta zo ,gamin abun ba na are bane sai itama ta janye jikinta. Da bismillah a zuciyarta ta shiga bakinta auke da sallama,, shiru ta ji ba a amsa sallamar ba,, sau biyu ta yi sai a na ukun sannan ta jiyo muryar Inna mairamu daga cikin akin tana amsawa ha e da yin banbakin masifar waye ya dameta da sallama da la,,asar sakaliyar nan kamar dai ana binta bashi.Ita dai Ammi ba ta ara cewa komai ba,,tana nan tsaye bakin kofar aki dan dama kofar akin daga bakin zauren ofar gidan ta ke. "Ehhh lallai Fa,iza dama ke ce kika cikawa utane kunne da sallama kamar kin zo ansar bashin da kike bi??" Ta jefa mata tambayar tana binta da wani kallon wula anci. "Ki yi ha uri Mairamu in har sallamar da na yi bata miki da i ba" "Yo Allah na tuba wane da i za ta mini kuma,, tunda kedai har abada baki da zuciya kare ya cinyeee dole kullum ki zo inda ba a nemanki,, kinga kuwa ko me aka miki ke kika siya da ku inki" "Afwann yau